Chapter 66
Chapter 66
Safna ke jiyyar zuciya Dana ruhi, zuwa yanzu tayi ALLAH wadai damai hali irin nata yafi sau dubu, tabbas tagane illar bijirema iyaye dazama akan ra'ayin rik'au, idan tatuna ranar data tuburema iyayenta batason auren dasukayi shirin yimata takan tsani kanta dadukkan rayuwarta, lallai zuwa yanzu tagane sharri zuciya dana k'awa, Dan baseera ta taka rawar ganin wajen zurma rayuwarta ga halaka. ALLAH sarki zeenat dama kin fad'amin zanyi nadama, amma na k'aryataki, nak'i yarda da zancenki lokacin Sharrin shaid'an Dana zuciya suna d'awauniya dani, sai yanzu nagane ke mai k'aunatace da gsy, kece k'awa abar alfahari agaren......tarushe dawani kuka maiban tausayi. Da sauri ummi tak'araso gareta tana fad'in Safna lfy kuwa?. Tashi tayi zaune da sauri tak'ank'ame ummi tana kuka, ummi wlhy nayi nadama, yanzu zan canja, dan ALLAH ki gafarceni keda abba dasu ya munner, wlhy nayi nadama bazan sakeba........ Takuma rushewa da kuka yayinda numfashinta ke sama yana k'asa, k'irjinta tadafe tana fad'in wash ummi zan mutu, ummi k'irjina zai fashe.. Arazane ummi take girgizata tana kwala kiran Safna! Safna!!, ke Safna!!!. Ina Safna tayi nisa batajin kira, numfashinta yatsaya cak da aiki, afirgice ummi ta ce, " nashiga uku ni sa'adatu mizan gani haka?, wayar safna ta raruma jikinta sai rawa yake takira abba, yana d'agawa tafashe dakuka mai tsuma rai, abban shaheed ka taimakeni kada safna tamutu dan ALLAH. SHIMA cikin mamaki ya ce, "safna kuma?, miyafaru da safnar?. Abba Shaheed nidai kataho gida wlhy safna bata numfashi gabad'aya wayyo ALLAH na safna karki mutu, munyafemiki dan ALLAH karki tafi kibarni wayyo safna.... Surutai da sambatu kawai ummi ke zubawa. Cikin lokaci k'alilan saiga abba da likita harda ya munnir, ai ganin Safna sharaf kamar gawa doctor ya ce, " sud'auketa kawai atafi asibiti, jikinta yawuce adubata agida. Ya munnir yasa6eta batareda yabarima likita ya k'arasa fad'aba. Agaggauce suka isa asibiti. Taimakon gaggawa aka shiga bama safna wadda saidai abinda ALLAH yayi kawai, dan kwance take sharaf babu alamar numfashi. Masu karatu nimafa atsorace nake😟, safna saidai wani abu ga ALLAH. Su Abba sai safa da marwa sukeyi ak'ofar d'akin da'aka sakata, ummi kam banda hawaye babu abinda take shar6ewa, Abba da ya muneer sai hak'uri suke bata. *................................* Awanan lokacin kam Rahma nagida itada Nawal da direba yad'akko yanzu Daga school. Bayan Tamata wanka sukadawo falo, Nawal nagefenta zaune tanacin abinci itakuma tana duba buks d'inta taga ko anbasu homework Nawal ta ce, "momy!. Na'am babyna, miya farune?. Nawal tayi 'Yar dariya, momy auntynmu ce ta ce, " wai bankai mata kayan bikiba, shine nace gobe zan kaimata, aizaki bani nakai mata ko?. Murmushi Rahma tayi tareda d'agamata kai, zan baki my sweety na insha ALLAH. murna Nawal tafara, itakuma Rahma tana kallonta tana dariya. Bayan takammala cin abincin ta koya mata homework, suna kammalawa suka fito harabar gidan suna shan iska, Nawal tanata wasanta cikin 'Yar motarta, ita kuma tana zaune tana karatun book awaya dansu Basma sun sakata groups na Novels. Jin k'arar bud'e gate yasa tad'ago tana kallon hanyar gate d'in dukda basosai take hangowaba amma taga kamar motar bobo. Agogon dake manne ahannunta ta kalla _4:15pm_ afili ta ce, "lfy kuwa Nurulk'albi?. Bobo yay farking a inda yadace sanan yafito, sanye yake cikin k'ananun kaya, blue d'in wandon jins da farar Riga mai dogon hannu, yayi k'yau tamkar yanzu yay kwalliyar, jakar aikinsa yad'auka ya rataya sanan yakwashi wayoyinsa, harya nufi hanyar falon saiya jiyo dariyar Nawal da Rahma abaya. Dawowa yayi yanufi inda yakejin dariyar. Nawal naganinsa ta tashi da gudu ta taroshi, rungumeta yayi yanamai farincikin ganinta, ya ce, " baby ya school?. Lfy lau papana. Masha ALLAH, amma yau ba'aje islamiyyaba?. Kanta ta d'aga. Ya ce, "miyasa?. Shiru tayi Dan tama manta abinda yasa yau bazasu islamiyarba. Ganin haka yasaka bobo d'agowa yana kallon Rahma, sauke idonta tayi daga satar kallonsa, idonsa yalumshe yana murmushi, afili ya ce, " gulma. Kallonsa tayi tana turo baki Dan tasan da ita yake, fuska akumbure ta ce, "sannu da zuwa". Bakinsa yata6e ya ce, " bazan amsaba, aiba haka ake tarar mijiba. Idanu tad'an zaro tana kuma satar kallon Nawal. Shima Nasal d'in ya kalla saikuma yamaida kallonsa ga Rahma, gira yad'aga mata yana wani murmushin gefen baki. Tashi tayi tak'araso gareshi, tamik'a hannu nufinta yabata jakarsa, maimakon yayi haka saiya mik'a mata kafad'arsa duka. Nawal takuma kalla taga takoma wajen motarta, d'an kad'a idanunta tayi sanan tasaka hannu tazare jakar. Bak'aramar kasala tasakarma boboba data kad'a idanunta, yalashe la66ansa sanan yamatso daf da ita ya manna mata kiss akumata. Ja baya tayi da Sauri, harma taso bama bobo dariya saboda yanda ta razana kamar wani maciji ya ta6ata amma yadake. Ra6awa tayi ta gefensa tawuce, binta yayi da kallo harta shige. Yakalli Nawal daketa wasanta da mota, ya ce, "baby kijirani yanzu zanyi wanka nadawo. To my papa, Nawal tayi maganar hankalinta awasa. Ciki shima yanufa. Yana shiga d'akinsa Rahma na niyyar fitowa, Ra6awa tayi tagefensa zata fice yay saurin shan gabanta, k'ara kaucewa tayi nanma ya tareta, tad'ago ido tana kallonsa saitaga fuskarsa ta canja yakomamata ainahin bobo nada data sani ada. Jada baya yayi yajingina da k'ofar, ya hard'e hannayensa ak'irji yazuba mata mayun idanunsa, k'asa tayi dakanta gawani tsoro yana shigarta, jitai miyasama take masa haka?, kodan taga yanzu ya sake mata yana wasa da ita?. Kallonta yake daga sama har k'asa, shifa ganin yakema tak'ara MASA k'yau da haske, yad'an lumshe idanunsa yabud'e, murya a tausashe ya ce, " Rahma!." Kanta tad'ago ahankali tana kallonsa, ganin ya zuba mata idanunsa da awanan munafikin kallon NASA k'asa k'asa yasa tamaida idanunta tana wasa da zoben hannunta. Yakuma fad'in Rahma!. Na'am ta amsa kanta asunkuye kuma muryarta tana rawa. Ya ce, "miyeni awajenki?. Tambayarsa tabata mamaki Dan haka tad'ago tad'an kallesa ta maida kanta k'asa sanan ta ce, " mijinane. Ajiyar zuciya ya sauke sanan ya warware hannayensa yatako ahankali zuwa gareta, jin k'amshin turarensa yak'ara kusantota yasakata rumtse idanu, nanma tsayawa yayi yana k'are mata kallo, saikuma yasaka hannunsa yad'ago ha6arta, kalleni yay maganar akasalance. K'ara rumtse idonta tayi Dan bazata iya kallon nasaba. Yakuma cewa My Nusfulhayat kalleni. Girgiza MASA kai tayi alamar a'a. Ya ce, "miyasa?. Batace komaiba amma tagyara tsayuwarta. Bobo Yakuma narke murya can kasa tamkar mai rad'a ya ce, ''kina fushi da mijinki ko?, saboda kina zarginsa dacin amanarki yakeyi?. Hawaye suka ziraro daga idanunta, ahankali suke silalwo visa kumatunta, yad'an cije le6ensa yanamai k'ara tsura mata idanu. Matsota yakumayi, yasak'alo d'ayan hannunsa kan k'ugunta, ahankali yad'ora bakinsa visa nata, cikin Sauri da rawar jiki tabud'e idanunta saidai tamakaro Dan haryayi nasarar zira harshensa aciki, kissing nata yake cikin kwarewa danuna zalama. Itakam tun tana yunk'urin kwacewa harta hak'ura tamik'a wuya Dan tuni ga6o6in jikinta sun saki, da wanan damar yayi amfani wajan cud'anyata San ransa, ganin tsayuwa tana Neman gagararsu yad'auketa can sukayi gado. 🚶🏻♀sum sum nafito wajen Nawal. Soyayya sosai Bobo yasha, saida nutsuwa tazo musu sanan Yakuma jawota jikinsa yarungume, muryarsa can k'asan mak'oshi ya ce, "Rahma da gsk kina zargin mijinki da cin amanarki?. K'ara kwanciya tayi luf visa faffad'an k'irjinsa tana shak'ar daddad'an k'amshinsa, muryarta nad'an rawa ta ce, " nifa ba zarginka nakeyiba. Ya ce, "to miyasa kike 6ata rai idan kinganni?, miyasa kuma Safna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83