Chapter 48
Chapter 48
family layinsa saikuma yafasa daya tuna wazai kira, layinsa dakowa yasani na office yay amfani dashi, ido yad'ago yana kallonta alamun tafad'a masa number. Tafad'a shikuma yana sakawa, cikin mamaki sosai yake kallon number dan ana kiransa da turo masa message da ita, basarwa yayi yakirata Dan bayaso Rahma tafahimci komai, cikin sa'a kuwa yana kira tashiga, bugu biyu tad'auka jikinta har rawa yakeyi Dan ganin Wanda yakirata. Cikeda salo tace assalamu alaika, sanin muhimmancin sallama kawai yasakashi amsawa, murya adak'ile ya ce, "kina inane?." Wani sanyin dad'i Safna taji, takuma kashe murya can k'asan mak'oshi, wlhy moto nane yad'an samu matsala kozakazo ka taimakeni....... Baibata amsaba yakashe wayar gaba d'aya, ya kalli Rahma ya ce, "tace tana zuwa motantane yasamu matsala amma angyara. Hummm kunfaji bobo da k'arya🤣. ita kam safna yana yankewa tayi saurin kallon wayar, ranta yad'an 6aci amma saita danne takirashi, jin wayar akeashe yasa tayi zaton ko bashida caji. Babu dad'ewa kanikawan data kira suka iso, mukullun mortar tabasu tatari adaidaita tayo gida............ *_luv you oll_* *_(((S))).....2017_* [11/12, 2:57 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{🅱🅾🅱🅾}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* _assalamu alaikum, kwana biyu kunjini shiru masoya bobo, wlhy wutarmuce tasamu Matsala, amma yanzu komai normal._ 5⃣5⃣ Ana cikin sallar isha'i safna ta shigo gidan, babu kowa afalon sai k'arar TV tawuce d'akin Rahma suna sallah itada Nawal. Da sauri tadawo baya dan tanada tabbacin Rahma bata gantaba, kai tsaye wajen abincin kan dinning tanufa, ta bud'e abinci tayi barnad'e barbad'enta tamaida tarufe sannan tanufi d'akin. Zuwa sannan sun idar da sallah, Rahma ta ce, "kai aunty har hankalina yatashi wlhy, naga dare yafarayi kuma nakira wayarki tak'i tafiya. Safna ta ce, " ayya my lil motatace tasamu matsala gashi wajen babu network. To ALLAH ya kiyaye gaba. Ummi takiraki kuwa?. A'a safna tafad'a cikin kallon Rahma, miya farune?. Babu komaifa d'azu bayan tafiyarkine takirani wai Abba yanata fad'a yakamata ki koma gida tunda nasamu sauk'i, shine nace suyi hak'uri ayi bikinsu khairiyya saiki koma ko?. Numfashi safna ta sauke, azuciyarta ta ce, "su ummi fa kuna k'ok'arin 6atamin aiki, amma zanyi k'ok'ari acikin 'yankwanakin dasuka ragemin nayi duk abinda yadace, afili kuma saitayi murmushi haka yayi Rahma, abinda tafad'a kenan kawai tamik'e zata shige bayi. Bobo yak'arasa shigowa d'akin Dan tund'azun yana bakin k'ofa tsaye yana sauraren firar tasu. Safna dake k'ok'arin shiga bayi tajuyo tana kallonsa, suna had'a ido tasakar masa wani lallausan murmushi, ya Bob ngd fa da d'akkoni ALLAH yabar zuminci tak'arashe maganar da d'aga masa gira..... Bobo kam ya daskare atsaye miyarinyar nan take nufi?, agidan uwarwa nad'akkota d'in?..... Rahma madai kallon tuhuma take masa, Dan duk abinda Safna tamasa akan idonta, tuni idonta yaciko da kwalla saboda kishi, ita kanta batasan tanada kishi mai zafiba kamar haka, ta had'iye wani Abu mai d'aci daga mak'ogoronta, mik'ewa tayi tafice daga d'akin kawai. Da sauri yajuyo yabi Rahma da kallo harta fice, Nawal ma dabatasan bikin da akeba tatashi tabi bayan Rahma, daidainan Safna tafito daga bayi, murmushin mugunta tasaki sannan ta tako ahankali har zuwa gabansa, my jaan rago baya zama gwani, nasan kaima kana sona, amma bansan mike hanaka nunawaba?, so karka damu ni bana tsoron Rahma zan fahimtar da ita ta kurman bak'i, idan bata ganeba zan mata fassara. Tunda tafara maganar kallonta kawai yakeyi, yama rasa wane mataki zai d'auka akanta, kafin yafarga tafice abinta, haka shima yabi bayanta tamkar soko. A dinning suka tarar da Rahma da Nawal sunacin abincinsu, bobo yaja kujerar dake kusada Rahma ya zauna, itama safna tazauna akusa dashi suka sakashi tsakkiya, tunda suka fito ko Inda suke Rahma batama kallaba, abincinta kawai takeci. Safna taja filet tafara zubama bobo abinci, tunda yafahimci shiitake zubamawa saiya d'auki cokali kawai yafaraci acikin filet d'in Rahma. Abin yak'onama Safna rai, amma saita dake tafaracin abincin data zuba masan, Rahma kam koda bobo yasaka hannu a abincinta bata kulashiba, shikam mamaki take bashi Dan baita6a ganin fushintaba saiyau. Bayan sun k'are cin abinci bobo yamik'e zaitafi d'aki, Safna tai saurin cewa ya Bob maganarmufa ta d'azu?, kosai ka kaini makaranta gobe?. Juyowa yayi yana kallonta kamar zaiyi magana saikuma yafasa yajuya yatafi. Rahma tayi saurin share hawayen dasuka cika mata ido, ita tama kasa fahimtar inda maganganun Safna suka dosa, kuma takasa fassara yanayin fuskar bobonta bare tagane mike faruwa?. Hakadai takama hannun Nawal suka koma falo, kallo takunna musu sukeyi dukda ita hankalinta baya a wajen, hotunan mutane kawai take kallo, amma bata fahimtar komai. Safna kam tana d'aki tanata zuba tsallen murna Dan dad'i aikobabu komai tasaka rud'ani atsakaninsu, gashi kuma yau bobo yaci abinci da maganin data zuba, tadaka wani tsalle tareda fad'in saini Safna ikon ALLAH, k'adangaruwar baking tulu nake, akasheni akar tulu, abarni na 6ata ruwan, takuma tuntsurewa da dariya. Na ce, "hummm safna kenan ba girin girin badai tayi mai." Bobo madai yana d'akinsa, sai safa da marwa yakeyi, yamarasa tunanin dazaiyi akan Safna da kaidinta, ganin Kansa ya tushe yad'auki waya yakira Ammar. Cikin zolaya Ammar yad'aga wayar, kaga barrister dodon 'yan iska, mijin Rahma baban Nawal ya yadai my guy?. Numfashi Bobo ya sauke tareda fad'in Ammar ajiye wasa gefe inaso muyi maganane. To inajinka Ammar yafad'a cikin gyara nutsuwarsa. Ammar wata matsalace agidana nakeson kanemamin hanyar maganinta danni kaina gaba d'aya ya kulle. Ammar ya ce, "kaida Rahma ne. A'a no Rahma batayimin komaiba yayartace Safna. Haba bobo tokai miya had'aka da safna kuma?, bayan kai yanzu mijin k'anwartane. Hakane Ammar ni mijin k'anwartane, amma yarinyar tana Neman shigowa rayuwata, yakwashe kaf abinda Safna tamasa yafad'ama Ammar, yanzun zancennan danake maka nadawo daga masallaci na Tatar tana barbad'a magani a abincinmufa, amma bata ganniba, Rahma kuma suna d'aki itada Nawal suna sallah. Ammar yaja wani gwauron numgashi, lallai yarinyarnan hatsabibiyace, to amma kunci abinci?, a tomizai hana, sammu yakanyi tasirine da izinin ALLAH, Dan haka zuba maganinta bazai hanani cin abinciba nikam. Hakane Abdulmaleek, ammafa natayaka murna da aurenka bai kasance da yarinyarnan ba wlhy. Aikodai nima haka naketa godema ALLAH akullum Ammar, Dan nasan da itace matar tawa nasan saita rabani da Nawal. Wlhy kuwa zata iya. ni yanzu hanya d'aya nake ganin mafita kuma maganin yarinyarnan. Da sauri bobo ya ce, " minene?. Maganinta d'ayane Wanda zata gane lallai kamata nisa fintin kawau shine kayi k'ok'arin kusantar matarka, ka ajiye batun Barin Rahma sainan gaba, Dan wlhy Idan kayi sake sai shaid'aniyar yayarta d'in nan taci galabar rabaku nan gaba, Dan kuwa 6arakar ta hango har take iya tunkararka kasaki 'Yar uwarta ka aureta, inhar tabud'e ido taga Rahma daciki, tom dolene tasakama zuciyarta salama ko itace shigabar jaheelai ta duniya, kuma yakamatama ta tattara takoma gida tunda su Rahman sun sami sauk'i. Duk abinda kafad'a gsky ne Ammar, saidaifa gsky Rahma yarinyace. Ammar yay dariya to abokina yaza'ayi, yaran k'auye da'akemusu aure shekara 12/13 fa?. Hummm kai asuma mazan yarane shiyyasa. Wata dariyar shak'iyanci Ammar yasaki cikin dariya ya ce, "kaikuwa gaka k'ato ko?, so kabimusu yarinyarnan ahankali wlhy Dan nasanka sai a slow. Kai d'an iska saida safe, dankasamu nafad'a maka sirrina shine zakamin wulak'anci. Hhhhhhh haba angon Daren yau maida wuk'ar mana. Murmushi bobo yayi tareda yanke wayar yana fad'in kai Ammar mafa d'an iskane
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83