Chapter 71
Chapter 71
da ya munner dukata rok'i gafararsu sunkuma gafartamata, tareda alak'awarin tayata da addu'a. Nasiha sosai sukai mata mai ratsa jiki da jini. Tundaga ranar Safna tazama wata shiru shiru amma har yanzu son bobo na nan mak'ayale da zuciyarta saidai Alhmdllh yaragu bakamar daba dayaso zame mata ciwo. Yanzukam kulawa ta musamman iyayenta suke bata da k'arajanta ajikinsu, hakan nak'aramata kwanciyar hankali da k'aunarsu, haka rayuwar tacigaba da shurawa har ayau ranar wata juma'a da iyayenta sukazo mata dawata magana ta had'ata aure da yaya kamal, (Brr....kamal Abubakar, yayansu Ameera kuma abokin aikin bobo)................. *_luv you oll_* *_(((S)))........2017_* [11/12, 2:59 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•🅱🅾🅱🅾•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* *_"INA rok'on ubangiji yabada nasara a aikin daza'aima mahaifiyar mman Useey, ALLAH yabata lfy dadukkan d'aukacin 'yan uwa musulmai baki d'aya, ameen🙏🏻."_* 6⃣8⃣ Safna tak'ara k'asa da kanta amma bata iya crwa komaiba. Abba ya kalli ummi itama kallonsa takeyi, ya Shaheed ya ce, "Safna ke muke saurare, shin akaro na biyu kin amince da auren Kamal?. d'ago idanunta dake cikeda kwalla tayi, ahankali ta jinjina kanta, muryarta na rawa ta ce, " na amince iyayena, amma Dan ALLAH ina Neman wata alfarma agareku. Abba yayi murmushi, kinemi kowace iron alfarma agaremu Safna, insha ALLAHU zamuyi miki inhar batafi k'arfinmuba. Hawayen dasuka fara gangarowa visa kumatunta ta share, ta ce, ''Abba Dan ALLAH inhar ya Kamal baya sona to kuyi hak'uri kucanja min da wani, ahalin danake yanzun ina buk'atar mai sona dazai iya d'aukar duk wani Abu daga gareni kasancewar halin dana tsinci kaina acikj. Gani nayi gabad'aya sunyi murmushi, ya muneer ya ce, "ki kwantar da hankalinki Safna, Kamal dakansa ya CE, " yana sonki, kuma shine ya tuntun6i iyayenmu da maganar, abinda yaragemiki kawai shine krma ki koyi sons a, kema kifara k'ok'arin fidda *_"ABDUL-MALEEK"_* daga cikin zuciyarki, ki koma yimasa kallon mijin k'anwarki kuma d'an uwanki. Jin jina kanta tayi tana murmushi mai had'eda kuka, ummi tajawota ta rungume Rana saka mata albarka, suma su Abba fuskar kowa ka kalla saikaganta wasai cikeda farinciki. Bak'aramin kuka Safna tashaba ayau, tasan yanzunkam bobo yamata nisa har abada, zeenat takira away a ta zayyane mata komai, shawara tak'ara bata tareda kwantar mata da hankali, nasiha sosai tamata mai ratsa jiki, hakanne yad'an k'ara rage mata damuwa. Itama ummi tashigo takuma mata nasiha, zuwa yanzun hankalinta Yakima kwanciya, Dan koba komai kowa yana tausaya mata kuma yana lallashinta, zuwa yamma Kamal yazo gidan, jitayi tamkar tafasa ihu amma babu yanda zatayi haka tashirya tafito gurinshi. Atsakar gida ta iskeshi visa farar kujerar roba, gakuma wata an ajiye kusadashi alamar tatace, sallamarta yasakashi d'agowa saga latsa wayarsa dayakeyi, murmushi yamata tareda amsa sallamar tata. Tayi k'asa da kanta, gurin zama yanuna mata yana fad'in bismillah, Safna tad'an jawo kujerar bays sannan ta zauna, idonsa akanta ta ce, "ina yini. Murmushi yayi sannan ya amsa, yad'anyi k'asa da muryarsa sannan ya ce, " nifa banason sanyin nan dakika kowa, Madison ganinki tamkar safnar da mai tsiwarnan darashin Baron kota kwana, solon sanyi na Rahma be amma ba Safna taba. d'an murmushin yak'e tayi Wanda yafi kuka ciwo, wato had yanzu kowa nakuma nunamata Rahma tafita k'yawawan halaye kenan, kwallah suka cika mata ido amma tayi jarumtar hanasu sauna visa fuskarta. Kamal yad'an tsura mata idanunsa zuciyarsa cikeda nazarinta, tabbas ya yards da maganar bobo Safna tanada k'yau idankuma aka Shiva lamarinta za'a iya canja mata rayuwarta Mara k'yau zuwa mai k'yau, insha ALLAHU zaiyi k'ok'ari wajen canjata d'in, tabbas ada yaso Rahma run tana k'aramarta domin k'yawawan halayrnta sine suka dunkareshi darashin yin sure da wuri yana jiranta, alokacin dayayi shirin mik'a buk'atarsa ga iyayensu said auren Safna yatashi cikin gaggawa, yayi shirurune had akamala biking Safna da bobo asannan sannan yakaowo maganrsa da Rahma, saidai kasha al'amura said sukayi uyin wahainiya Auden Yakima kan Rahma, yashiga bak'inciki da tashin hankali awannan lokacin harya kasa halartar taro ko d'aya data tarurrukan auren Rahma da bobo, bak'aramin yak'i da zuciyarsa yayiba wajen bats hak'uri harta hak'ura yacigaba da rayuwarsa Lamar da. Awata rana saiga sak'on takarda masinjan bobo yakawo office d'insa, sak'9n takardar yana k'unshe da shawara data bobo akan yanemi auren Safna domin tanada 6oyayyun halayr Wanda saita samu mai jagorantarta akan hanya mai k'yau zasu fito. Da farko bai d'auki maganar taxa serious ba, saidaga bays yazaina yay nazari sosai tareda k'arin k'arfin guywa da bobo kebasa aduk sands suka had'u, saikuma yaji yakamu Dawson Safna d'in, saidai kuma bayason tad'auki halin sanyi irinna Rahma Dan hakan zai iya jawowa son Rahma yaringa motsa NASA harya aikata wani Abu ga Safna a madadin Rahma, shikuma Sam bayason tagane yama ta6a son Rahma d'in a baya, wannan me yasa yamata magana akan komawarta safnarta taxa mai tsiwa........... Jin yayi shiru gashikuma yadasa mata idanunsa ko k'yaftawa bayayi yasakata fad'in ya Kamal mikake tunani?. Firgigit yayi yana murmushi, yagyara zamansa ya ce, "nayi zurfi akogin sonkine my Safna, INA data kema kin kar6eni amatsayin masoyi na had abada, inaso mutaru nidakr mushare hawayen juna my mantar da kanmu munta6a son wasu abaya, mutaru mugina sabuwar rayuwa maicike da abubuwan sha'awa ga al'umma. Kallonsa tayi cikeda mamaki, asaninta ya Kamal baita6a budurwaba Dan bata ta6a jin hakan abakin kowaba, NASA daurewa tayi ta ce, " ya Kamal damage kata6a soyayya?. d'an murmushin takaici yayi sannan ya ce, "nata6ayin makauniyar soyayya abaya domin ba'asan inayiba, wadda nayi Dan it a batasan nayiba harta su6ucemin, amma ayanzu kid'auka babu it a araina saike kad'ai kuma INA Neman taimakonki mutaru muk'ara karfin ginin soyayyar kodan mugudu tare my tsira tare, Safna nami alk'awarin share mini hawayenki inhar INA numfashi, kuma zan nuna mini soyayya da k'auna iya iyawata. Hawayen dasuke zirara akumatunta ta share, cikin rawar murya ta ce, " ngd ya Kamal amma Dan ALLAH INA rok'onka kayi hak'uri daduk halin dazaka ganni had zuwa lokacin da komai zai daidaita mugina ni'imtacciyar rayuwa Lamar yanda kabuk'ata. Murmushi yayi tareda mik'a mata hanky d'insa ya ce, "karki damu my sweery na, mijinki ya fahimceki kuma zaimiki dukkan uzuri kinji. Kanta ta jinjina tana murmushi tareda share hawayenta da hanky d'insa, sunyi 'Yar hira duk akan yanda biking Nash zai kasance, sannan yamata sallama yatafi......... .*.*.*.*.*.*.*.*..*.*.*. Rahma kwance visa gadon Ammi tana sharar barci bayan tagama con d'anwaken filawa Wanda ayanzu yazame mata abinci akoda yaushe, haka take wuni barci tamkar kasa, saidai idan lokacin sallah yayi ammi ta taxa ita tanayi kuma wata sa in zata 6ingire akan sallayar, yanzu haka kosu bobo batasan sundawo saga masallacin juma'a bama. Matansu ya ishaq gaba d'aya suna falo tareda yaransu, sai kuma wasu bak'i dangin Appa dasukazo musu bangajiyar biki dansu basu sami Samar zuwa bikinba. Appa da ammi dasu bobo kam suna falon appa ana shari'a. Su ya Hamza me suna kai maganar ganin bobo da Safna dasukayi ana jibi auren su khursiyya. Shine appa yake kallon bobo cikeda alamar tambaya, Mukarram kafad'a mana gsky mike tsakaninka da ita?. d'an cije le6ensa yayi cikeda 6acinrai, bai ta6a zaton 'yan uwansa zasu zargesa da wani mummunan abuba bare harsh kawo maganar ga mahaifansu, tuni idonsa yad'an sauya kala, duk said a ya kalli 'yan iwan NASA sannan yafara zayyane musu komai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83