Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 78

Chapter 78

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

" aibanaso kace zakashane. Ummyim aina ganoki, Ammi ALLAH nima yunwace takoroni nakasa kwanciyafa. Dariya Ammi da Rahma sukayi, ammi ta ce, "Ashe da gskyar Rahma datak'i yimaka tayi. Humm ammi kibarta aii zan rama. Mik'a masa shareefa tayi, to rik'eta nasamo maka abinci. Kar6arta yayi yana sumbatar kumatunta, my beauty na. Rahma takallesu cikeda sha'awa, yanda yaketa wasa da yaransa abin birgewa. Babu dad'ewa Ammi takawo masa abinci, ta d'auki yaran shikuma yasakko yanacin abincin, heeba da Nawal suka sakko suna murna dafad'a musu adadin kayan. Sudai su Rahma sai dariya suke musu. Ammi ta kwantar da yaran ad'an gadonsu sanan tafice wajen Appa. Rahma takalli bobo daya ture filet d'in abinci, wai harka k'oshine?. Alhmdllh my Nusfulhayat nak'oshi. A dama bayunwar dakake fad'a kakejiba. Haka kikacedai, amma kinsan ALLAH, tun safe damukayi break nidasu ya sulaiman bankuma samun nutsuwar zaman cin abinciba har awajen waleema, Ammar nata fama dani nazauna naci amma nakasa, lokacinma banajin yunwar saboda d'awainiyar mutane, kai my cute mutane sunmana halacci wlhy, yanda kikasan mun Tara taron bikifa, sandasu Ya ishaq sukace za'ayi walema kamar yanda akeyi duk sanda aka haihu canayi kawai abarsa tunda lokacin haihuwar Nawal anyi, Dan gani nake mutane bazasuzoba. Amma suka dage sai sunyi, wai yanzuma yadace suyi tunda wanan ne karo nafarko da'aka haifa mana twins a family. Saiga mutane tamkar anbusa k'aho. Dariya Rahma tayi ta ce, "Zumana aikai mutumin muranene kowa zaiso halartar taronka, gakuma gayyar su ya Hamza. Hakane my Nusfulhayat, kumafa Appa shima yayi tasa Walemar da safe. Kai haba?. Wlhy kuwa my cute. Tab lallai mungodema ALLAH sosai, ALLAH yasakama mutane da alkairi dansuyi rawar gani, jibifa kayan da'aka Tara mana. Nagani wlhy, ALLAH yabar zuminci dai. Amin. My Nusfulhayat yaushe kuma zamu koma gidanmu?, tunda angama suna. Wata 'Yar dariya Rahma tayi tana hayewa gado, ta ce, " sai bayan arba'in. Shima dariyar yayi danbai d'auki maganar tata serious ba, tashiyayi yana fad'in haba yarinya kima canja shawara dai, gaban gadonsu shareeff yaje yamusu kiss sanan yayma Nawal dasuke kwance agado idata hibba, Rahma dai duk tana kallonsa. Gabanta ya iso ya durk'usa ak'asa yana kallonta, itama kallonsa takeyi, batayi auneba taji bakinsa cikin nata. Kissing nata yake sosai danba k'adamar kewarta yayiba. To itama daga gareta hakane, sosai ta taimakeshi suke faranta ran juna, jin tahowar Ammi d'akin yasaka Rahma saurin k'wace kanta, suduka duk maida numfashi sukeyi a wahale. Ammi tashigo da sallama, kasa bobo yay da kansa Dan bayaso suhad'a ido da ammi, ya tabbata saita gane halin dayake ciki. Ra6awa yayi tagefenta yafice kansa asunkuye, itadai Ammi ta kalleshi ta kalli Rahma dake kwance akan gado tayi luf ita adole barci takeyi. Saida yakai gab dazai fita sanan ya ce, "Ammi saida safe. ALLAH yakaimu Ammi tafad'a tana binsa da kallo harya ida ficewa. Kallonta ta maida ga Rahma, ta ce, " kidai dage kibiye masa keda kikeda la6u6un jarirai, wannan dalilin yana d'aya daga cikin abinda yasa na maidoki gabana, dannasan halin mukarram ko kad'an bashida hak'uri akan abinda yakeso. Rahma dai tayi luff kamar ruwa yacinyeta, sai fad'in take a zuciyarta My Zuma kabani kunya yau wayyo ALLAH na. Ammi ta shige bayi tana cigaba dayima Rahma fad'a................πŸ˜‚ *_Luv you oll._* *_(((S))).........2017_* [11/12, 3:00 PM] mrs bilkisu: πŸ‘©πŸ»β€πŸ’»typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _β€’πŸ…±πŸ…ΎπŸ…±πŸ…Ύβ€’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 7⃣2⃣ Alhmdllh abubuwa nata tafiya yanda yakamata, su Rahma harsunyi arba'in, yara sunyi 6ul-6ul dasu abin sha'awa da birgewa kamar subani, bak'aramin gyara Ammi takrma Rahma ba awanan zaman wanka, aiko ko ita kanta tasan taji gyara Dan fatarta tayi wani k'yau da laushi, kuma zammm takejin kanta. Bobo nata fushi Dan yaso sukoma gidansu tuni, ammi ta ce, "saidai yakoma shikad'ai su Rahma dai ba yanzuba, wanan dalilinne yasashi fita harkar Rahma gaba d'aya, shi adole fushi yakeyi da'ita, daga gaisuwa babu abinda yake had'asu, saikuma yad'auki yaransa kokuma yazauna ad'akin yana musu wasa, ada Rahma tashiga damuwa da sauyin nasa, amma da Ammi ta zaunar da ita tana lallashinta da nuna mata itama tafita harkarsa da Kansa zai dawo gareta, daganan sai Rahma tasami nutsuwa, wani lokacinma har dariya yake bata idan yana shan k'amshi, musamman idan takamashi yana satar yimata kallonnan nasa k'asa-k'asa, dasun had'a ido saiya gimtse fuska, kokuma yakwashi yaran yabar mata d'akin. Ita kanta ammi bobo yana bata dariya, data kasa daurewa har Appa tabama labari, shima yaci dariya ya ce, " babana na kaina. Bayan kammala arba'in suka fara zaga dangi. Gidansu tafara zuwa, bak'aramin farinciki Abba da ummi sukayiba daganin jikokinsu, anan tawuni sai dare oga yazo yad'aukesu abisa matsawar Appa, Dan ya ce, "dolene yakaita ko ina takeso. Haka suke tafiya amotar babu mai tanka wani. Washe gari kuma gidan ya ishaq sukaje suka yini saidare yaje yad'akkosu, daganan kullum akwai gidan dazasuje su yini, haka sukaita zaga dangi, sunje gidan ya sulaiman, gidan ya Hamza, gidan ya Shaheed, gidan ya muneer, gidan Ammar, gidan aunty yahanasu, gidansu marigayiya Ni'ima, gidan khairiya da khursiyya, gidan Ameera, gidan Basma, kai babu Inda basu zagaba, gidan Safna ne k'arshen zuwa, tabar gidan Safna k'arshene dantasamu suje weekend yakaita tunda safe tawuni sosai.. Aiko ayau Asabar suka Isa gidan, cikin farinciki Safna ta tarbesu, har mamaki Rahma tayi, sai nan-nan takeyi dasu, tamkar tagoyasu Rahma, cikin mutunci suka gaisa da bobo, Wanda shima canjawar safnar kebashi mamaki. Itakam zuwa yanzun zuciyarta fes, kallon bobo takeyi amatsayin d'an uwa kuma mijin k'anwarta, bayan haihuwar Rahma tak'ara dukfa da addu'a, takuma k'ara Neman gafarar iyayenta, suka kuma k'ara jaddada mata sun yafe mata suna kuma k'ara tayata da addu'a ALLAH ya daidaita lamuranta. Wad'annan abubuwanne suka taru suka k'ara taka rawar gani wajen inganta farincikita dakuma jin son bobo yafita fit azuciyarta, saidai tana ganin girmansa damasa soyayya irinta 'yan uwantaka tamkar su ya munner, soyayya mai tsafta kuma ingantacciya suke gudanarwa itada mijinta, wani bala'in sonsa takeji ayanzu haka, shima soyayya yake nuna mata irinta 'yangatan mata kamilallu, dankoba komai yana alfahari da safna, cif tazo MASA a cikakkiyar budurwa shiyya 6areta aleda, dama baita6a kallonta dawata illaba saita tsiwa. Su Kansu Rahma da bobo yau sunsha kallo, danba kunya safna da ya Kamal suke narka soyayya agabansu. Rahma taji dad'i sosai dataga 'Yar uwarta tak'ara kwantar da hankalinta, aiko yau sosai takejanta ajikinta, su shareefa kam ai tamkar ta lashesu Dan so da k'auna, wuni sukayi ahannunta, tad'auki wanan ta ajiye ta d'auki wannan, haka suka wuni cikin farinciki da k'ara k'aunar juna. Su bobo na fita sallah Safna taja hannun Rahma suka shige k'uryar d'aki, magunguna tad'akko tabama Rahma, tanata mata bayanin yanda zatayi amfani dasu, Rahma tarufe fuska yana fad'in kai aunty Safna ALLAH kina bani kunya. Dukan wasa Safna tayima Rahma, kai auta gulmarki tayi yawa wlhy, idan kina tareda ya Abdulmaleek aii idonki rufewa yakeyi amma saikina gabanmu kice wata kunyar gulma, dama sabodake na had'asu, jiyannan nakecema my heart yakaini gidan Ammi nakuma gano yarana, ya ce, "nabari sai ranar Sunday, to ashema kuma hanya, 'Yar uwa k'ara gyara kanki ya Abdulmaleek yaji zammm danya k'ara rik'e manake d'amm, safna tak'are maganar da d'agama Rahma gira, dariya suka saka harda tafawa tamkar wasu k'awaye, Rahma ta ce, " ALLAH yabarminke auntyna, suka kuma kashewa

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});