Chapter 74
Chapter 74
awa biyu ahaka kafin bobo yad'ago idonsa visa k'yak'yk'yawar fuskar Rahma dake barci tun d'azu. Murmushi yayi yana fad'in kasa kenan, kedai yanzu ba'a hira dake, da amfara saiki 6ingire barci, aiko zama kitashine Dan yau bazan iya jurewaba. Kwanciyarta ya gyara mata wai tak'ara samun barci kafin yagama, haka yacigaba da aikinsa lokacin-lokaci yakan kur6i lemon data ajiye masa. Yaja lokacin mai tsawo yana aikinsa da Rahma lafe ajikinsa, zuwa can yad'aga kai yakalli agogo, d'an zare idanu yayi danganin shabiyu harta wuce, agurguje yak'arasa abinda yafara, ya rufe laptop d'in yad'auki Rahma zuwa d'akinsa, saida ya ajiyeta sannan yakoma d'akinta yad'akko mata kayan barci yakwashi tarkacensa yakoma. Kayan barcin ya canja mata shima yasaka nasa sannan ya haye gadon, mugunta irinta bobo bai k'yaletaba saida ya tada ita ya raya sunna sananan.......π. ______________________ Biki yayi biki, yau aka gudanar da kamu daya k'ayatar aharabar gidansu Safna, anhad'eshi gaba d'aya itada Ameera, komai ya k'ayatar damutane, zuwa gab da magriba aka tashi. Daga nan ancigaba da gudanar dabiki su Rahma amarori k'irjin biki danma ciki namata cikas bata iya komai yanda yakamata. Ahaka aka wayi gari yau asabar safiyar d'aurin aure, Kujiba-kujiba su Rahma aketa sha Dan annan takwana, dak'yar bobo ya yarda ta kwana saida Ammi ma tasaka baki sannan, aiko gidan Ammi ya kwana wai bazai kwana gidansu shi kad'aiba kewa ta isheshi, dariya Rahma taitayi masa shikuma yana hararta. *_2:30pm_* dai-dai aka d'aura auren Safna bilal Basheer mai Gold & Kamal Abubakar Basheer, sai kuma Ameera Abubakar Basheer & Hafeez Lukman sa'eed. d'aurin aurene daya Tara d'unbin al'ummar Annabi, Appa dasu ya Hamza ya ishaq ya sulaiman bobo Ammar Musaddiq idris duksun halarci taron d'aurin auren. To saimuce ALLAH yasanya alkairi safna da Ameera da ya Kamal da hafeez, duk ALLAH yabaku juriyar zaman ibada da hak'uri Wanda akasan ma'aurata dashi.π€ Bayan gama d'aurin aure su bobo abokan ango suka shigo tareda anguna domin d'aukar hotuna, bak'aramin tashin hankali Safna tashigaba da ganin bobo, jitake tamkar tad'ora hannu aka tarushe da ihu amma babu dama, sai satar kallonsa takeyi, shima yana kula dahakan shiyyasa yakoma can gefe nesa da inda take tsaye da k'awayenta. Cikin ikon ALLAH ma saiga Rahma ta fito daga falon itadasu aunty ummy matansu ya Sulaiman, k'arsowa sukayi wajen suna gaisawa da angunan, Bobo yakamo hannun Rahma yana fad'in woow my Nusfulhayat kinyi k'yau, nakuma gode miki dakika saka gyale bakifito harabar gidanan hakaba. Murmushi tamasa ta ce, "Murulk'albi na nasanka da kishi Dan haka zanyi k'ok'arin toshe duk wata hanyar da kishinka zai motsa. Lumshe idanunsa yayi yana murmushi jin dad'in furucinta, zungurarsa ya Kamal yayi kai malam agabanfa jama'a kuke. Dariya bobo yayi ya ce, "d'ansa ido miya kawo idonka kammu?, kabar amaryarka can kataho nan neman gulma, halan Ammar ne ya cinnoka Dan nasan yashahara sosai awannan 6angaren. Ammar dake jinsu ya ce, " indai har na shahara tokuwa kai ka gawurta fitsararre. Duka bobo yakai masa, Ammar yakauce yana fad'in abin kunya bobo agidan surukai saika nuna hali?. Rahma dake dariya ta ce, "Nurulk'albi kabar Yaya Ammar zamu ramane. Hakane my Nusfulhayat saiyazo gidanmu zamu tararmasa. Dariya sosai ake musu, 'yammata dayawa sun k'yasa matasan samarin k'yawawa masu wadataccen ilimin addini Dana boko. Dayawan 'yammatan wad'anda suka San labarin bobo abakin safna sukan tayata jimamin rasasa Dan babu k'arya guy d'in yahad'u tako ina, hotuna akayi kowa sotake taga tafito kusada bobo amma Rahma takasa ta tsare tana manne dashi ako ina ko 'Yar kunyar nan tata yau ta tureta gefe gudun kar wad'annan manyan 'yammatan dasuka FItA wayewar boko Suyi mata suruf bahana da Nurulk'albi d'inta. Bak'aramin kishine ya turnuk'e safna ba, amma haka ta daure tadake akayi hotunan aka gama su bobo suka tafi. Shagalin biki yacigaba da gudana acikin gida........... . *_luv you oll_* *_(((S)))........2017_* [11/12, 2:59 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ»typing........ β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _β’π ±π Ύπ ±π Ύβ’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 7β£0β£ Zuwa dare aka halarci dinner faty daya tara d'unbin al'umma, ita Ameera ankaita gidan mijinta tund'azu, dagacanma suka taho dinner d'in, safna kam sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu tunda angon d'an gidane. Amare da angwaye kam sunsha k'yau matsa ALLAH, fuskokinsu duk cike suke da annuri da akasan amare da anguna nayi aranar bikinsu, balaifi awannan karonma safna tad'an saki jikinta. Sai hange-hange da lek'e-lek'e nakeyi amma ban hangomuku Rahma da bobo ba saboda cikar da wajen yayi. Sai awajen lik'i ALLAH yabani nasarar sauke idanuna kan Rahma da bobo dasuketa zubama su Safna lik'i, Rahma taci ado cikin less yellow riga da zani buba kamar d'inkin yarabawa, ta nad'e kanta da blue d'in d'ankwali sark'arta 'yan kunnenta dakomai blue ne, bobon tama sanye yake da shadda blue sai maik'o da d'aukar ido takeyi, shikam komai ajikinsa blue ne, sai kamshi suke zabgawa tamkar sune amarya da angon. Tunda suka fara musu lik'in idanun safna da Kamal akansu kowa da abinda yake tunani, sukam sai zabga murmushi sukeyi hankalinsu kwance, ganin kud'in dasuke zazzagarwa mawak'i yafara wasasu tamkar sukad'aine a hall d'in taron. Safna dai data kasa daurewa saida tayi kuka, kular da bobo yayi yasashi kama hannun Rahma sukabar wajen. Inda sukeda suka koma suka zauna, awajen bada cake ma safna saida suka had'a ido da bobo, murmushi yamata kawai yana masu tafi, murmushi nasa ya sanyaya zuciyarta Dan haka itama tayi. Araina na ce, "safna kinada aiki wlhy, yakamata kihak'ura hakanan.π€ Rahma tanarke ajikin bobo tana yatsine fuska, tallafota yayi sosai zuwa jikinsa ya ce, " my Nusfulhayat ya dai?. Shagwa6e fuska tayi, Nurulk'albi barci nakeji. Idanunsa yad'anzaro waje, barci kuma?, bafa agama ba. Takuma yatsine fuska nidai wlhy nagaji hayaniyarnan tama isheni. Kingani ko, saidafa nace kiyi zamanki karkizo kikak'i, to gashinan tun ba'aje ko'inaba harkin gaji. Tab, nazauna agida wata ta manne maka, inacan nikuma sagaga da baki. Dariya tabashi amma saiya gimtse, yay nufin zolayarta, my cute nifa mijin mata hud'une, kumafa inada sha'awar k'ara aure. Zame jikinta tayi daga nasa, amamakinsa saiyaga tamik'e zata bar wajen, da sauri yaruk'o hannunta yana fad'in sorry my hayatee wasa nakeyifa, dagake aii babu k'ari, dukda haka bata saurareshiba, su ya hamza dake kusadasu kowane da matarsa suka shiga musu dariya, Ammar ya ce, "karki yarda Rahma dad'in bakine kawai yanada budurwa. Hararsa bobo yayi ya ce, ''tod'an had'i kuma tunzurata....... Baijira cewar ammar ba yabi bayan Rahma da sauri Dan har takama hanyar barin hall d'in. Su ya ishaq da mamansu sai dariya suke musu. Da Anty yahanasu sukaci karo itama zata fita, a'a Rahma lfy ina zakije haka da sauri?. Saurin saisaita kanta tayi, Anty wlhy nagaji barci nakeji. Aidama rigimar kice tasa kikazo, mujeto nima gidan zani nagaji...... Dai-dainan bobo yak'araso yarissina yagaida aunty yaha, Anty yaha ta ce, "ko tare zaku tafine?. d'an Sosa kansa yayi yana murmushi. Dariya aunty yaha tayi tareda fad'in kaga koma kayi zamanka saimuwuce tare tunda nima gidan zani. To shikenan Anty saida safe. Har waje yarakasu, har suka tafi Rahma bata yarda sun had'a ido da bobo ba. Dariya yayi bayan tafiyarsu ya ce, " humm my Nusfulhayat kishinki na burgeni da k'ara tsundumani a lodin k'aunarki. Juyowa yayi zai koma, daidai zai Shiga sukayi karo dawata k'yak'yk'yawar budurwa, suduka kowa jadabaya yayi, sorry my guy,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83