Chapter 33
Chapter 33
tana zum6ura baki gaba, Ammi ta girgiza kai tana nufar saman Appa itama............ *_tofa masu karatu yanzu aka fara, matsaloli sunyi yawa, Alh sunusi yana nan daburin koyama bobo hankali, koya zata kasance?._* _Safna taci burin mallakar bobo, ko zatayi nasara?._ _Bobo da Rahma, koya zata kasancene?, shin zasu fara soyayyane?, koko Safna zata Shiga tsakaninsu?, kozaibi sha warar Ammar ne kafin safna tayi wani abu?._ To mucigaba dabin labarin *_Abdulmaleek bobo_* muji yazata kaya ga wannan cakwakiya, waye keda nasara acikin mutanennan 4?. Bobo, Rahma, Safna, Alh sunusi. ~Karmu gajiya masu karatu yanzu aka fara game d'in saidai bamusan wazaiyi winning ba acikin mutanennen 4.~ *_acigaba da gashi!!!!!👌🏼_* Luv u oll my fan's *_(((S))).......2017_* [11/12, 2:55 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{BoBo}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 4⃣6⃣ Appa yatashi zaune yana murmushi, oyoyo babana nida Ammi. Shima bobo dariyar yakeyi, yaje dafda Appa yazauna tamkar zai shige jikinsa. Appa yamik'a masa hannu su gaisa, amma saiya nok'e ya ce, "ina yini Appa. Dariya Appa yasakeyi, mukarram bakaso musamu ladan musabahane?, mirmushi yayi batareda yace komaiba, Appa yakamo hannun bobo yahad'e danasa yana fad'in ya iyalin?. Suna nan lfy Appanmu, sunama gaisheku. Muna amsawa. yau baka je aiki bane?. Naje Appa, amma nataso dawurine saboda d'akko Nawal a school. Ok, to ina direbanta?. Wai bayajin dad'in jikinsa, shine nacemasa yahuta kawai. ALLAH yabashi lafiya to. Amin. Assalamu alaikum. Wa'alaikisslam. Appa da bobo suka amsawa ammi sallamarta, bobo yamik'e da sauri yakar6i kayan hannun ammi, kai Amminmu da kanki?, miye amfanin wad'ancan yaran?. Dariya tayi tazauna, to mukarram inbanyiba wazaiyi?, hidimar mijinace fa. Murmushi bobo yayi, shiyyasa kullum yakeson Amminsa haryau baiga macen datakai amminsu iya tattalin mijiba, gashidai sun tsufa amma har yanzu suna tattalin junansu tamkar yara....... Ammi tak'atsema bobo tunani da fad'in mukarram ga abinci. Firgigit yadawo da kallonsa Kansu, Ammi mikikace?. Tunanin mi kakeyine?. Bai 6oye musuba yafad'a musu abinda yake tunani, Dan akwai fahimtar juna da shak'uwa tsakaninsu da iyayensu. Daga Ammi har Appa dariya sukayi danjin firicin bobo, ammi ta ce, "toga abinci azuba?. A'a ammi nima matana tacikamin ciki da girkinta mai dad'i. hhhhhh d'an bantan uba, ashedai gaskiyar Hamza dayace kanason matarka, babanafa akwai iya taku. Dariya sosai bobo da Ammi sukeyi danjin zancen Appa, appa ya ce, " naji dad'i sosai wlhy, ALLAH yak'ara Baku zaman lfy da zuri'a tagari. Kansa ak'asa ya ce, "amin." Hira sukacigaba dayi, Appa yanacin abinci, bayan ya kammala ya ce, "mukarram!.” Yanda Appa yakira sunan nasa yasan tabbas maganar muhimmiyace, shima cikeda girmamawa da nutsuwa ya ce, " na'am Appa. Appa yagyara zamansa, yanamai tsurama bobo ido, mukarram mike tsakaninka da Alh sunusi Dala?. Ajiyar zuciya bobo yasauke, cikin nutsuwa yayma Appa bayanin tun farkon tsintar muheebat dakuma abinda yake faruwa a yanzun. Appa ya girgiza kai alamar gamsuwa, ya ce, "ina alfahari daku sosai 'ya'yana, ngd ma ALLAH dayayiku masu hankali dasanin darajar d'an Adam, lallai kaburgeni sosai babana, kuma Nagoya maka baya d'ari bisa d'ari ka kwatoma yarinyar hak'k'inta, “I'm proud of you my dear son”. ALLAH yatsare minku aduk inda kuka tsinci kanku. Amin Appa mungodema ALLAH dasamunku amatsayin iyaye nagari, bamuda abin biyanku saidai muyita binku da addu'a har k'arshen numfashinmu. Ammi dai sai murmushin jin dad'i takeyi. Appa yacigaba da fad'in dama abinda yasa kaji namaka maganar yaune Alhaji Sadiq muna hira yake bani labarin furucin Alh sunusi akanka, todaya fad'i sunanka shine yagano d'aya daga cikin 'ya'yanane, shine yasameni yake gayamin nasaka ido kar a cutarmin dakai, Dan Alh sunusi bashida imani ko kad'an. _(nasan har yanzu baima San kai d'ana bane shiyyasa yake rangwanta maka, Dan bama shiri sosai nidashi, siyasa tasakashi d'aukar gaba damu nida Abban Ammar)_ amma kadage da addu'a muma zamu tayaka, ALLAH yana tareda mai gsky kaji my son. Murmushi bobo yayi, ya ce, " karka damu Appa wlhy daidai da second 1 banta6ajin tsoro ko Shankar Alh sunusi ba, ni duk sanda yay wani abunma k'aramin k'aimi yakeyi. Daga Ammi har Appa dariyar sukayi, sukace to ALLAH yak'ara tsareka auta, fira sosai yasha da iyayensa, saida suka dawo daga sallar magriba sannan yay musu sallama zai tafi. Appa ya ce, "gobe idan ALLAH yakaimu yanason ganinsu su duka, yanaso su tattauna akan maganar auren su khursiyya. To Appa ALLAH yakaimu lfy. Amin bobon Ammi. Dariyar bobo yayi yafice sai gida. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Bayan isha'i ummi tashiga d'akin safna danganin ko lfy?, akwance take tana chart itada baseera dawasu k'awayensu a group sunata zugata akan bobo, Dan tuni sunsan labarin bobo. Jin motsin tahowar mutum yasata tura wayar a k'ark'ashin filo, danbata buk'atar kowa yagane halin datake ciki. Azaune ummi tasameta tana duba takardunta na makaranta. Ummi ta ce, " o aini nazatama bakida lfy ne?, kimdawo baki nemeniba bare naji labarin autana. 'Yar dariyar basarwa safna tayi, lah ummi wlhy fitsarine yakoroni shiyyasa banshigoba, daga baya kuma namak'ale ad'aki dankarki lik'amin girki. Dariyar ummi tayi, ta ce, "malalaciyar banza, ke koma auren akai miki yanzu aii mijin yabani, babu abinda kika iya sai kwalliya. Safna ta ce, " kai ummi, aidai nasan Kodan k'yawuna mijin ya zauna dani. Baki ummi ta ta6e ta ce, "keni rabani da shiriritarki Yakika ganomin autata?. Tana nan tak'ara k'iba, cewar Safna tana ta6e baki. Alhmdllh ummi tafad'a cikeda jin dad'i, ALLAH yak'ara baku zaman lfy autana, har hankalina ya kwanta aii wlhy. Itadai safna batace komaiba har ummi tafice. Raka ummi tayi da harara kamar ba uwartaba. Na ce, " ALLAH yashiryaki Safna. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Sai bayan isha'i bobo yashigo gidan, farking yayi Inda yadace, yafito yanufi cikin gida cikin takun gayunsa da k'asaita, hannunsa rik'e da ledoji. Rahma da Nawal suna zaune afalo suna homework. Dagudu Nawal taje ta rungumesa, Yaya sama da ita yana sumbatar kumatunta, d'iyar momy ya gida?. Ta ce, "my papa lfy, ledan hannunsa tak'ar6a, ya ce, " zaki iya kuwa baby?. Lah papa momyna ta ce, "niba raguwa bace, ko momyna?.. Rahma ta ce, " hakane my dear keba raguwa bace. Tad'an kalli bobo ta ce, "sannu da zuwa. Yauwa ya amsa yana mata munafukin kallon nan NASA k'asa², d'akinsa yanufa yana fad'in kid'an kawomin ruwa. Rahma tad'an turo baki gaba, mutum ace kullum fuska a d'aure kamar wani soja?, azuciyarta take wannan maganar. Tamik'e tana cigaba da mitarta azuciya, to miye nacewama nakai masa ruwan sha d'aki?, sabon salo wai gaida uwar miji akasuwa, dahakadai tad'auki ruwa da cup tasaka a k'aramin filet tanufi d'akinsa. Harya cire kaya dagashi sai gajeren wando, yana zaune abakin gado yana waya da ya Hamza. Ta turo k'ofar tashigo da sallama, tai saurin kauda kanta Dan ganinsa babu kaya, aiko tazame zata fad'i suuuuuuuu. Da sauri yatareta tafad'o jikinsa, saurin kallon inda tafad'a tayi, karaf suka had'a ido, kallon juna sukeyi cikin kallon ido cikin ido, da sauri Rahma ta lumshe idanunta danbazata juri kallon cikin idonsaba. Shikam aituni tsigar jikinsa ta tashi, shima yalumshe nasa fararen idanun yana murmushi, haka kawai yatinci Kansa anishad'in kasancewarsu haka. Rahma tafara yunk'urin tashi daga jikinsa, duk kunya ta lullu6eta. Cikin muryar nan tasa mai sanyi da amo ya ce, "sorry." Itama ahankali ta ce, ''ngd, har yanzu yak'i bata damar tashi daga jikinsa, saima k'ara rik'eta dayayi. Wayarsa aka kira, suduka suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83