Chapter 54
Chapter 54
tana duk'ar da kai, duk sukai mata sannu amma banda safna, azuciyarta ma sai tsinema Rahma takeyi. Kama hannun ta Ammi tayi suka nufi d'akinta, ta zaunar da ita abakin gado sannan itama ta zauna tana fuskantarta, kallonta take cikeda nazari, ita kam Rahma kanta na k'asa tana wasa da zobenta. Rahma kodai fad'a kukayi keda mukarram d'in?. Girgiza kai Rahma tayi ta ce, "a'a Ammi bamuyi fad'aba." To mike damunki?. Ammi babu komaifa k'afatace kemin ciwo, shuru Ammi takumayi tana kallonta, zuwa can ta ce, "fad'uwa kikayine?, a'a, to ciwo kikaji kenan?. Eh, Rahma tafad'a cikeda kunya, ga hawaye suncika idonta taf, bata fata ammi tasake tambayarta wani Abu kuma bayan wannan Dan batasan mizataceba kuma. Ammi ma batasake cewa komaiba Dan sai yanzu tafahimci komai, amma tayi mamakin hak'urin mukarram dahar ya iya barin Rahma har zuwa yanzun, dawani yagaya mata bazata yardaba, amma gashi tagani da idonta, koda yake tasan duk cikin 'yayanta babu Wanda yakai mukarram kawaici saidai zuciya da masifar tsiya. Bayi tashiga tahad'a ruwa mai zafi tareda magunguna masu k'au cikin wad'anda takema su khairiyya gyara, fitowa tayi tana fad'in Rahma taso kigani. Rahma tamik'e tamkar wata muna fuka tanufi Inda ammi take tsaye, bayi ammi tanuna mata da hannu, kishiga ruwa na nan aroba kicire kayanki saiki shiga ruwan, amma saikin daure Dan yanada d'an zafi, idan yahuce kikuma Tarar wani ga maganin nan ajiye aroba saiki kuma shiga kinji, shima saiya huce insha ALLAHU k'afar zata daina ciwo sannu, nima idan k'afata na ciwo dashi nake amfani. Sanyi Rahma taji aranta Dan duk tunaninta Ammi taganene, amma dataji tace itama dashi take amfani idan tana ciwon k'afa saitaji dad'i, risinawa tayi Tanama Ammi godiya. Ammi tayi murmushi tana fad'in aii babu godiya tsakaninmu Rahma, kud'inma 'ya'yanane, matsayinku d'aya dasu mukarram araina. Murmushi Rahma tayi tashige bayi tanamai jin k'aunar tsohuwar aranta, itama jinta take tamkar umminsu. Ammi tana niyyar fita saiga ya hamza da bobo sunshigo d'akin da sallama. Baya ammi takoma tana musu sannu, suka gaisheta sannan suka zauna abakin gado, shi boboma kwanciya yayi, Ammi ma zamatayi saman kujerar d'akin tareda jawo k'atuwar ledar dasu bobo suka ajiye, miye kuma anan?. Ammi d'unkunanmune wlhy muka amso cewar bobo dake kwance male male agado. Ammi tayi murmushi a alallai manyan yayye sun shirya, harkun kama d'inkinku ahannu?. Ya hamza yay dariya to Ammi aigara haka, inba hakan mukayiba aiki cud'e mana zaiyi, Dan kinga daga yau babu hutu, sauk'inma banida lectures gaba d'aya satin nan, boboma nashi mai sauk'ine tunda zai iya d'aukar Hutu, ya sulaiman da ya ishaq nedai babu dama. Hakane amma aii ansamu sauk'i tunda gaku, ALLAH dai yayi muku albarka. Ameen Ammin mu. Ammi appa bai dawoba?. Eh bai shigoba, k'ila yau a can zaiyi sallar juma'a Dan yacemin sunada meeting. Okey nima bara naje gida nayi wanka to kafin su ya ishaq su taso. To shikenan saika dawo. Bobo ya ce, "saika dawoto, bara nayi barci kona minti30 ne, plz idan kadawo katadani. Humm ALLAH ya shiryaka kaikam, to kana nufin bazakayi wankan masallaciba?. Ah zanyi mana, nikasan inada kaya anan gidan, to Dana tashi zand'an watsa ruwa na shirya, kafinma ad'akko yara school amusu wanka ashiryasu aina d'an huta. Dariya ya hamza da Ammi sukayi, ya hamza ya ce, " Ammi wannan autan naki bansan yaushe zaisan yagirmaba?. Bobo ya ce, "babu wani auta, kana ina ammi ta tureni daga sannan kujerar ta d'ora hibba. Yanda yay maganar cikin shagwa6a yasaka Ammi da ya hamza yin dariya, ya hamza yafice yana fad'in bara na dawo sai azauna shari'a. Ammi ma mik'ewa tayi tafice zuwa kichin tana dariya. Bobo yagyara kwanciyarsa yana murmushi, arayuwarsa yanason rayuwar irinta gidansu, Inda ace hakane akowane gida toda zuminci bai lalaceba, ALLAH yak'arama amminsu da Appa tsawon kwana. Na ce, " ameen. Lumshe idanu yayi dansonyin barci, baisan Rahma tana d'akinba. Itakam tanad'anjin hirarsu sama sama, daga baya taji shiru duk zatonta sunfita gaba d'aya. Tamik'e daga cikin ruwan da ammi tahad'a mata Dan har ya huce, wani takuma had'awa kamar yanda ammi ta umarceta, tasake shiga, nanma takai minti 15 aciki ruwan yana ratsata, yanzukam taji dad'i sosai, harma jitake wajen yabar zafi, wanka tayi kawai tafito. K'arar bud'e k'ofarne yasaka bobo bud'e ido ahankali ya sauke akan Rahma. Sosai yakuma bud'ewa Dan yayi mamakin ganinta, dama tana band'aki tun d'azun amma tayi muk'us kamar babu kowa?. Shiru yayi bai motsaba Dan yakula batama gansaba. Aiko Da gsk Rahma bata kula dashiba, tasa k'aramin tawul tatsane jikinta, jinta take wasai yanzun kamar iska zata d'auketa, kujerar madubi taja ta zauna tana mai fad'in kai ALLAH yabiyaki Ammi, Ammi uwa tagari, dabadankeba k'ilan saina had'a sati ina fama dazafin wajennan Dan wlhy ciwo yakemin, ALLAH yak'aramiki tsawon Rai Amminmu Dan zuciyata kullum k'ara k'aunarki takeyi wlhy. Murmushi bobo yasaki danjin furucin Rahma ga mahaifiyarsu, jiyayi sonta yak'ara nunkuwa azuciyarsa. Itadai hidimar shafa manta takeyi harda yaye yawul Dan ko kad'an hankalinta baikai akanshiba, tsaf tagama sannan tad'an gyara fuskarta dukda bawata kwalliyar kirki tayiba amma tayi k'yau. Kayan su data d'akko ta d'auka tasaka, tayi d'as cikin siket da rigar na farin material mai d'igo d'igon bak'i. Bobo dai yana kwance yana kallon ta cikeda k'auna, baimasan sanda yafurta woow my cite kinyi k'yau. Arazane Rahma tajuyo tana kallonsa, tako wage baki zata tsala ihu Dan ita azatonta aljanine yay shigar siffar bobo yazo mata. Da sauri bobo yajawota yarufe mata baki da lallausan tafin hannunsa............... *_luv you oll_* *_(((S))).......2017_* [11/12, 2:58 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ»typing........ β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _β’{π ±π Ύπ ±π Ύ}β’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* *_duk Wanda yasake d'aukar number ta yay amafani da'ita ta hanyar dabata daceba, dasakani a group d'in banza, ko turomin sak'on banza ta PC ALLAH ya Isa ban yafeba, nabarsa da ALLAH shine zai sakamin, tunda nayi magana harna gaji ank'i bari._* ππππππ 5β£9β£ "K!, 'yammata karki taramin mutane mana, bobo yay maganar yana mai matse Rahma ajikinsa. Sotake ta kwace kanta amma yak'i bata damar haka, ganinfa kamar da gsk atsorace take dashi yahad'e bakinsu waje d'aya, wata sassanyar ajiyar zuciya Rahma tasaki saidai har yanzun jikinta baibar k'yarmaba, saima k'aruwa dayayi Dan ayanzun ta shaid'a lallai bobone, to amma baya gudun Ammi tashigo tagansu?, kokuma wani daga cikin matan yayyensa. Mintsininsa take amma yak'i sakinta, dole tahak'ura tazubama sarautar ALLAH ido wadda ta girma ta d'aukaka, daga kiss yafara kauce hanya, ayanzukam bazata iya jurewaba musaman idan ta tuno da azabar datasha adaren jiya wadda har safiyar yau wajen namata rad'ad'i, iya k'arfinta take turesa amma mutumin naku ko gazau sak'wanni kawai yakai son isarwa cikin nuna k'warewa. Hawayene suka fara zurara akumatun Rahma Dan ayanzu kam batada wata hanyar ku6ta saidai kuka dan shikad'aine yarage mata......... Da gudu khairiyya da khursiyya suka shigo d'akin suna kwala kiran aunty Rahma! Aunty Rahm......... Suduka maganar tamak'ale amak'oshi Dan ganin abinda yafi k'arfinsu. Shima da sauri bobo yabar abinda yakeyi yad'ago, yayinda Rahma ALLAH yabata nasarar mik'ewa daga jikinsa. Bobo ya k'ank'ance idonsa dasukayi jaa yana kallonsu khairiyya dasukayi tsuruΒ², yasan tabbas idan yayi magana saiya fallasa asirin muryarsa, to amma bazai iya k'yale yarannanba. Rahma tara6a tagefensu khursiyya zata fice yace karki fita. Cak tatsaya cikeda mamakin wannan k'arfin hali
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83