Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wlhy. Jiyayi zuciyarsa yayi wasai kamar anyaye masa damuwarsa, mik'ewa yayi yashiga bayi ya salla wanka tareda d'auro alwala, bayan fitowarsa yad'an shafa mai da turarur rukansa yazira doguwar Riga ya zauna yana jiran shigowar Rahma. Jareda yad'auka yana karantawa, saidai lokaci lokaci yakan kalli agogo, tun yana saran shigowarta harya fara mamakin miya hanata zuwa Dan 11:47pm, yad'anyi tsaki tareda gyara kwanciya yamaida Kansa ga jaredar, sai yakasa cigaba da karantawa, wayarsa yajawo yakirata amma bata shigaba yakumayin tsaki, afili yace mi yarinyarnan take nufi danine?. Ganin wankin hula zai kaishi dare yasakashi mik'ewa yafito, fitilir falo yakunna Dan har ankashe alamar sunma kwanta kenan, le6ensa yacije yanufi d'akin Rahman. Nanma fitilar akashe take saida ya kunna, yakai dubansa ga gadon Safna da Nawal ne kawai kwance suke barci, ad'an kid'ime yafara baza idanu, can yahango Rahma zaune akan sallaya tana karatun alkur'ani mai girma, ajiyar zuciya yasauke ahankali. Itakam Rahma tun shigowarsa tana jinsa amma ko d'agowa ta kalleshi batayiba. Ahankali yataka har inda take, wani d'an tsugunnon gayu yayi agabanta, ido tad'ago ta kalleshi, kallo d'aya tayi masa ta kauda kai, wani d'an murmushi yayi mai had'eda ta6e Baki, yay wani k'asa da murya yana mata kallon nan nasa na k'asan ido, Sayyada yau baza'a bani shayibane?, konayi laifine?. Idanunta dake cike tabda hawaye tad'ago suka had'a ido, tai saurin juya k'wayar idonta Wanda yabama Hawayen damar zubowa, alkur'anin ta ajiye tamik'e batareda ta tanka masaba tafice. Shima mik'ewa yayi yana murmushi azuciyarsa ya ce, "yammata kwantar da hankalinkima yanzun bada dad'ewaba zakiyi kukan mai dalili. Ficewa yayi yakoma d'akinsa. Itakam tana kichin, bayan tadafa masa shayi tad'ora atire tareda yanka lemon tsami kamar yanda tasaba, d'auka tayi tanufi d'akinsa. Yana zaune abakin gado yajingina da fuskar gadon yana latsa waya tashigo, idanunsa yad'ago yana kallonta, itakam ko Inda yake bata kallaba taje saman dirowar gefen gado ta ajiye tiren shayin, batareda ta tanka masaba takama hanyar juyowa, da sauri bobo yarik'e hannunta, cak tatsaya amma bata juyoba, yawani narke murya can k'asan mak'oshi, miyake damunki?. Hawayene suka k'ara zubo mata akumatu, dama Rahma akwai arhar kuka, ganin bazata amsashiba yajawota tafad'o jikinsa, mutsu mutsun kwacewa tafara amma yay mata nagartaccen rik'o, hannunsa yasaka yakama ha6arta yarike yanamai fuskanto da fuskarta gareshi my cute kishi ko?. Da sauri tad'ago idonta dayay ja tana kallonsa, ya akayi yagane asirin zuciyarta, ita kanta tana mamakin yanda ta nuna kishinsa ayau, wani 6angare na zuciyarta ya ce, "kin kamu da sonsane, da sauri ta ta6e baki. Bobo yamatso da fuskarsa gabda tata tamkar zaimata kiss murya k'asa k'asa ya ce, " miyasa kike ta6e Baki?, kobaki yardaba kina kishina?. K'ok'arin mik'ewa tafarayi tana fad'in shayinkafa zai huce. K'ara k'ank'ameta yayi, cikin salon maganarsa ya ce, "aii shayi yagama aikinsa daga yau, saidai idan nasha da marmari amma badan damuwaba, daga yau kece zaki zama shayina. Da sauri ta kalleshi saikuma ta kauda kai yayinda suka had'a ido, bata fahimci Inda zancen nasa yadosaba amma taji aranta akwai shak'iyanci aciki. Yunk'urawa tasakeyi zata tashi, ta ce, " tonaji kabarni naje nacigaba da karatuna. Ayya aynanma karatu zamuyi kuma jira kigani, tashi kiyi alwala kizo. Dukda gabanta yafad'i amma saita dake Dan batason rud'a kanta da zargin abinda ba hakaba. Inada alwatafa. Tayi maganar kamar zata fasa kuka. OK tom tashi muyi sallah, bata musa masaba tamik'e suka hau sallaya, shine yajasu jam'i, raka'a hud'u sukayi kafin daga bisani yafara kwararo addu'oi Wanda ita bama tata6a zaton ya iyaba, daganan yadafa kanta yay addu'a da *Annabi tsira da amincin ALLAH su tabbata agareshi* ya koyar damu, yayi musu addu'oi sosai sannan suka shafa tareda mik'ewa. Da sauri Rahma takama hanyar ficewa, bobo yay azamar shan gabanta, idanu tad'ago tana kallonsa, yad'aure fuska tamau tamkar bashine yagama lalla6ataba yanzun, k miye haka wai?, yaushe raini yashiga tsakaninmune?. Yanda yacanja mata lokaci d'aya saitaji tsoransa yak'ara kamata, murya na rawa ta ce, "kayi hak'uri zanje nacanja kayane. Hannunta yakama zuwa gado, karki damu bama saikin canjaba yay maganar yana k'ok'arin zame dogon hijjabin dake jikinta. Idanu kawai Rahma ta runtse, zuciyarta sai faman bugawa takeyi da k'arfi............ Hummm.....😎Rahma yau kinga takanki👻. *_luv you oll_* *_(((S))).....2017_* [11/12, 2:57 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{🅱🅾🅱🅾}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 5⃣6⃣ Daga ita sai zani d'aurin k'irji, ya ajiye hijjabin gefe shima yazauna yana kallonta, yayinda itakuma taduk'ar dakai k'asa idanunta cike da kwalla. Tashi yayi daga bakin gadon, yajawo d'an k'aramin tebir na gilas dake gaban kujera ya zauna a agabanta suna fuskantar juna, saida yay mata kallon tsaf sannan yasaka hannu yad'ago ha6arta. Idanunta talumshe, kwallan datake mak'alewa suka zubo, yad'an lumshe ido yabud'e akanta, murya k'asa k'asa ya ce, "wai miye damuwarkine?, shin kukan nan bazai k'arebane?, kokuwa ban cancanci sanin matsalarkiba?. Girgiza kai tayi alamar a'a. Ya ce, " nafison kimin maganar da bakinki. K'ara matso hawayen tayi muryarta na rawa ta ce, "babu komaifa. Ya ce, " amma kike yin kuka?, kinga fad'amin kinji my cute. Yanda yaymata maganar cikin muryar lallashi saitaji sanyi aranta, wannan yabata kwarin gyuywar kallonsa, ta d'an kauda idonta sannan ta ce, "Dan ALLAH ya Abdulmaleek miye had'inka da aunty Safna?. Tabashi dariya kwarai da gsk, amma saiya dake, yad'an tsura mata ido nawani lokaci kamar mai nazarinta, batareda yabata amsartaba yamik'e tsaye, doguwar rigarsa yacire yarage dagashi sai gajeren wando. Itadai satar kallonsa takeyi da mamaki, tamasa tambaya amma yashareta yacigaba da harkar gabansa. Fita taga yayi, bayan kamar minti 3 saigashi d'aukeda fresh milk da cup, sake zama yayi akan tebir d'in, yatsiyaya fresh milk a cup, itadai tana kallonsane kawai, saida yacika kofin taf sannan yamik'a mata, girgiza kanta tayi ahankali ta ce, " nak'oshifa. Yanzu d'inma baitanka taba, saidai yakai kofin saitin bakinta, yanda yatsareta da mayun idanunsa wad'anda ayanzu suka sake canja kala yasata dole tabud'e baki tasha, haka yayta bata tanasha badan tanasoba, data janye bakinta saiya had'e fuska dole nacigaba da kar6a, ahaka dai harta shanye tas, shima zubawa yayi yana sha yana kallonta, itadai kanta na k'asa tana wasa da zoben hannunta. Bayan yagama yamik'e ya ajiye cup da kwalin fresh milk adurowar gefen gadon, bayi yashiga yayi brush, ya umarceta itama dataje tayi, sanin datayi akwai sababbin brush a bayinsa dayakan ajiye yasa batayi musuba yashiga, aiko tararwa tayi ya ajiye mata sabo a Leda, tad'auka ta6are tayi brush abinta sannan tafito. Abakin gado ta iskeshi zaune yana kashe wayoyinsa, yad'ago ido ya kalleta, hau gado ki kwanta mana ko bakyajin barcine?. Kaita jinjina masa alamar eh. Murmushi yayi ya ce, "karkidamu kwanta barcin zaizo, ko kin manta gobe kunada hidima agidan Appa. Tunowa da gobene zasuje gidan Appa Dan k'arasa shirye shiryen bikinsu khursiyya yasakata hayewa gadon, saidai gabanta sai fad'uwa yakeyi, Dan ita lamarin bobo yau tsoro yake bata wlhy. Hakadai ta kwanta tamkar wata munafuka ta k'udundune waje d'aya, yad'an kalleta ya girgiza kai sannan yagyara kwanciyarsa shima. Kwanciya yayi sosai tareda Jan bargon ya lillu6e kamar yanda tayi, jawota yayi jikinsa, yay mata k'yak'yk'yawar runguma wadda ita kanta saida taji yarrrrr, daurewa tayi tadake Dan bataso tanuna masa tsoronta afili, saidai tamakaro Dan tuni bobo ya harbo jirginta. Jitai yana mata wasu abubuwa sa6anin hankalinta, tunda take

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});