Chapter 72
Chapter 72
fake tsakaninsa da safna, tundaga farkon had'uwarsu had zuwa ganin dasuka masu aranar, yad'ora da fad'in saidai gsky kunbani mamaki Dan banta6a zaton zaku zargeni da Abu makamancin hakaba, raina ya6aci bazan 6oye mukuba, danni ko'a mafarki bazan ta6a zarginku da aikata Abu makamancin haka Mara k'yauba.. Gaba d'aya sai jikinsu kuma yay sanyi, sungane gsky basu k'yautaba, kosu kad'ai ya Isa sumasa maganar basai sunzo gaban iyayensuba, amma sumafa sunada hujjarsu nayin hakan. Yunk'urawa bobo yayi yamik'e danufin barin wajen, da sauri ya Hamza dake kusadashi yaruk'o hannunsa, bai juyoba baikuma kwace hannun nasa saga rik'on Yaya Hamza ba. Ganin haka Appa ya ce, ''mukarram dawo kazauna. Itadai Ammi batace komaiba binsu kawai takeyi da kallo. Baya bobo yadawo ya zauna danshi mutumne dabaya k'etare maganar iyayensa komaiba kuwa son dayakrma Abu sukace yabarsa to zai barsa, Duke kuma k'in dayakema Abu sukace yayi to zaiyi inhar bai sa6ama shari'aba, zan iya cewa wannan tarbiyyar yaran guidance gaba d'aya Dan kunsan halayensu d'ayane suduka. Inda yakeda Yakima ya zauna, nasiha Appa yashiga yimusu, sannan yanunama kowa kuskurensa dagasu had bobon, gaba d'aya kuma said jikinsu yayi sanyi, ganin nayi suna mik'ama juna hannu suna musabaha, duk kuma suka bama bobo hak'uri daneman afuwarsa shima hak'urin yabasu saboda kasa fahimtarsu dayayi, saga nan hira mai dad'i sukacigaba day I kamar basuba, said a aka kira sallar la'asar sannan suka mik'e zuwa masallaci. .....................→ Koda suka dawo masallaci sai duk suka zauna afalon k'asa har Appa. Bobo dai daya wawwaiga yaga babu Nusfulhayat d'insa saiya mik'e, harya kama k'arfen benen zai haye Ammi ta ce, ''mukarram sai ina?." Kunyace takamasa yad'an sosa kansa umm Ammi zand'an duba abune. Ammi ta hararesa zakaje duba Abu kokuma zakaje tada Rahma me. Dariya kowa yakeyi danganin yanda bobo ya Sosa k'eya alamar an harbo jirginsa. Ammi ta ce, "to dawo kazauna, nibansan miyayake tsolemaka idoba idan Rahma tana barci saikayi yanda kayi katada it's, bayan kuma kasan barcin nata na lalurane. Dawowa yayi yanad'an zum6ura baki, yaje Kusada k'afafun Appa ya zauna. Kansa Appa yashafa yana murmushi ya ce, " babana yaushe ka koyi k'arya?. Lah Appa bafa k'arya nayiba nafad'ane kawai ba daidaiba. Nanma dariya sukayi, ya ishaq ya ce, "ALLAH ya shiryaka Abdulmaleek. Amin babban Yaya bobo yafad'a yana dariya. Rahma dake niyyar sakkowa takoma da baya, tun d'azu ta tashi tayi sallar la'asar, sanda bobo ke k'ok'arin hawowa it's kuma tana niyyar sakkowa, jin maganar da Ammi take masa yasata la6ewa, duk abinda ke faruwa itama tanaji tana dariya dagacan. Kangado takoma tad'auki waya tana chatting abinta Dan tanajin kunyar fita falon k'asa. Ganin lokaci yaja ammi ta ce, ''hibba taje ta tado Rahma. Mik'ewa tayi tana fad'in to Ammi. " araina na ce, "yarinyarnanfa tafara zama 'Yar budurwa, to yanzu tana samun kulawa yanda yakamata gasu ammi, ga karatu tanayi a tsadajjiyar makaranta, komai tasamu na fannin rayuwa itada iyayenta da yayanta Idris. Akeance hibba ta tartar da ita tana chart, Rahma tad'ago tana kallonta da murmushi, itama hibba murmushi takeyi, ta ce, ''anty!, ammi ta ce, " kitashi hakanan lokacin sallah na k'urewa. Mik'ewa Rahma tayi tana fad'in ainama tashi tuni nayi sallah muje kawai hibba. Koda suka fito falon Rahma ta rissina tagaida Appa da Ammi, ta Haida su ya ishaq, idon bobonta na kanta, yitayi tamkar baya gansaba harta zauna sannan tad'an sack kallonsa, har yanzu shima ita take kallo, tad'an murgud'a masa baki, nuna kansa yayi waishi?. Saida tad'an faki ido sannan tamasa gwalo, kansa yagirgiza alamun zata gane kurenta idan tazo hannunsa. Duk abinda sukeyi Appa na lura dash, murmushinsu na many a kawai yayi yana girgiza kai. ..............................° Alhmdllh komai yana tafiya yanda yakamata, Rahma anata jan ciki, masha ALLAH tak'ara k'yau abinta, soyayyakam itada bobonta sai Wanda yagani, tarairayarta yake tamkar kwai acokali. Ana cikin haka kuma aka saka bikin Safna da ya kamal wata d'aya kacal, za'a had'a bikinsu Dana Ameera, bak'aramar murna Rahma tayi dajin sannan labariba, haka taita rok'on bobo saiya kaita gidansu. Aiko dolensa yakwasheta itada Nawal yakaisu suka wuni, lokacin dasuka Isa basu iske Safna agidanba yana gidan ya Shaheed, sai yamma tadawo ta iskesu, ta amshesu babu yabo babu fallasa, Rahma sarkin hak'uri kuwa farincikinta ta nunama Safna sosai, tareda fatan ALLAH yakaisu susha Niki. Safna dai batace mata k'alaba harta k'araci murnarta tabarta. Sai bayan isha'i Bobo yadawo yad'aukesu, safna har kuka tayi bayan tafiyarsu, dayansu ita bobo yazo d'aukafa, dayanzu itace d'auke da cikinsa, amma rashin biyayya ga iyaye yaja mata😭............... *_kuyi hak'uri da wannan, wlhy 2page nayi typing amma yara suka gogemin bansaniba😭😭, dak'arma na ita sake wanan d'in ._* *_luv you oll._* *_(((S)))..........2017_* [11/12, 2:59 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•🅱🅾🅱🅾•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 6⃣9⃣ *_BAYAN WATA →1_* Bikin su safna ya kankama, anata hidima dakai kawo, yau takasance ranar kunshi suna tsakar gida itada Ameera da k'awayensu irinsu zeenat baseera da sauransu, masu k'unshine har uku sukema k'awayen amaren, saikuma Basma datakema Ameera da Safna harma angama ma Ameera yanzu safna akeyimawa, hira da barkwanci aketayi irinna taron k'awayen amarya. Duba nakai ga fuskar safna, kadaran kadahan take, bata d'aureba sannan kuma bata saka baki cikin hira da dariyar k'awayen nasu. Rahma ta fito daga cikin falon hannunta d'aukeda filet na d'anwake dayasha yaji, sanye take dajar atanfa zani da Riga, rigar fitet ce wannan yabama matashin cikinta damar fitowa d'as, bak'aramin k'yau cikin Yamataba, gashi yakaramata fari da 'yar k'iba masha ALLAH, ga atamfar takuma haska k'yawun halittar jikinta. Da yawan 'yammatan wajen bak'aramin birgesu Rahma tayiba, taja kujera 'Yar tsigunno tazauna tana fad'in kai aunty Ameera k'unshinfa yabada ma'ana tafad'a tana k'ara lek'a k'afar. Murmushi Ameera tayi ta ce, "da gsk auta?. Wlhy kuwa yau duk kunfito amarenku keda aunty safna. To mungode, ke sai yaushe za'a miki naki?. Saita gama muku 'Yar wulak'ancin idan ta gadama, nikoma zan iya jure zaman?, Rahma tayi maganar tana hararar Basma. Dariya Basma tayi ta ce, " karki damu uwar uku dolene namiki kodan ya Abdulmaleek yagani. Rahma ta d'akama Basma duka a baya 'Yar fatan tsiya ukun lfy?, nama haifi d'ayan mana, saidai ke ALLAH yasa Ranar damuka kaiki ki samo mana biyar nasan Yaya Salman bazaiyi wasaba. Basma dake shafa wajen da Rahma ta doketa ta ce, ''Mara kunya wlhy Rahma kin fetsare. Dariya Rahma tayi tanacin d'anwakenta dayaji uban yaji sai faman sheeeee! Take da baki saboda zafin yajin, ta ce, "kibari zan fad'amiki yanda akayi na fetsare. Anty Ameera ta ce, " ALLAH ya shiryeku yarannan, yanzufa Rahma saitace ta girmemu ko?. Dariya duk 'yan wajen keyi, wata acikin 'yammatan amaren ta ce, "eh mana tunda tarigaku shiga daga cikin itace babba yanzu. Dariya suka kuma shek'ewa da ita wasu harda tafawa. Safna dai fuskarta tamau babu alamun annuri, dan ita hirar tasu ba burgeta takeyiba. Wayar Rahma yafara Wringing, d'auka tayi tana murmushi, cikin wata sassanyar murya da kowa bayajinta awajen harsu Basma ta ce, ''Assalamu alaika ya Nurulk'albi. Bobo dake zaune a office d'insa sanyin AC da k'amshin turarensa na ratsashi yalumshe idanunsa yana wani murmushi na musamman tamkar yana gabanta ya ce, " wa'alaikissalam my Nusfulhayat, ina fatan kina cikin nagarta da aminci da k'oshin lafiya keda babyna?.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83