Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ajikinsa tamatsa gefe kanta asunkuye saboda kunya. Shima k'asa yayi da kai yana Susa k'eya. Sunbama ammi dariya amma saita gimtse. Fuskarta d'auke da murmushi ta ce, "Rahma kintashi?. Kan Rahma akasa ta ce, " eh ammi natashi tund'azu. Kodai mukarramne yatadaki?, dannasan halinsa sarai. Girgiza kai tayi cikeda kunya tana murmushi. Ammi tayi dariya, to tunda kintashi bara nakawosu ki basu abincinsu tun asuba yara basuci komaiba sai ruwan zam zam da Zuma aketa basu...... fita ammi tayi, bobo ya kalli Rahma baki bud'e, my cute wai kinanufin basuci komaiba yarannan harfa 12 tawuce?. Shagwa6e fuska tayi Nurulk'albi wlhy ina gama wanka na kwanta saboda barci danakeji sosai......... Kafin ya ce, "wani Abu Ammi tashigo d'auke da yaran ahannunta. Bobo ya kar6i macen, saida yasumbaci goshinta sanan yamik'ama Rahma ita. Cikeda kunyar Ammi ta kar6a Dan ita saima yanzu zata gansu tunda sukazo duniya, jitayi k'aunar yaranta tana ratsa dukkan sassan jikinta, Aranta Ta CE, " ALLAH sarki haka iyayenmu sukeji akanmu, ALLAH ka k'aramana k'aunar iyayenmu dakuma taimaka musu iya iyawa Dan bazamu iya biyansuba..... Ganin tayi shiru ammi ta ce, "Rahma bata tasha mana. Ajiyar zuciya Rahma tasauke, idanunta Akan k'yak'yk'yawar jaririyar daketa bud'e baki alamar tana Neman abinci, ga idanu kyar masha ALLAH, (Yaran yanzu haka ake haihuwarsu da wayensu, saidai fatan ALLAH yatsare manasu damu kanmmu). Tana saka mata abaki yarinyar tafara sha, da sauri tacire tana fad'in wash da zafi. Daga bobo har Ammi dariya suka saka mata, Ammi ta ce, "haka zaki daure kibasu, daga baya zaki daina jin zafin. Tasowa bobo yayi yadawo Kusada Rahma, ita kunyama yabata ga Ammi a zaune kan kujerar madubi, bobo ya ce, " kinga kidaure mana, kokin manta wahalar jiya tafi wannan. K'asa-k'asa yay maganar yanda ammi bazatajiba, ita tunima tad'auke kanta daga Kansu tana kallon baby boy d'inne Wanda take kallo amatsayin tarihi ya maimaita kansa, Dan tamkar bobo yana jariri haka take kallon yaron. Rahma takuma sakama yarinyar, tana kamawa tacire tana yarfe hannu dafad'in shiiiii wlhy da zafifa. Tabama bobo dariya amma awannan karon saiya dake, dakansa yasakama yarinyar akaro na uku, Rahma tarik'e hannunsa ga zafi ga kunyar Ammi data lilli6eta, kallon Ammi tayi sannan takalli bobo tamkar zatayi kuka, ammifa na kallonka Dan ALLAH kasaki zan bata da kaina. Ammi shima ya kalla yana murmushi, to aii bamu Ammin takema kalloba, hankalinta nakan angonta sabo fil. Dole Rahma tahak'ura har babyn tad'ansha amma sai matse baki takeyi da yarfe hannu harta sha da yawa. Ammi takatsesu da fad'in to abarta haka shima maigida yasamu yasha. Sosai kunya ta lilli6e Rahma, Ashe Ammi na kallonsu amma ta sharesu. Ammi tamik'ama bobo Namijin, itakuma takar6i macen, akafad'a tasakata tana shafa bayanta danson tayi gyatsa. Shikuma bobo yad'ora ma Rahma beby boy acinyarta, yanzuma haka yasaka masa shima abaki da kansa, Rahma nakukan zafi-zafi, ana cikin haka saisukaji sallama, ammi dake tsaye ta amsa, Safna tashigo cikin 'Yar fara'a, rissinawa tayi yagaida ammi, ammi ta amsa mata cikeda fara'a da tambayarta mai gidan?. Yana nan lfy Ammi, Ashe ansamu k'aruwa?, ALLAH ya raya. Ameen Safna, yaukam kunyi 'ya'ya gasunan masha ALLAH, ammi tafad'a tana mik'a mata baby gal dake hannunta. K'ar6a Safna tayi cikeda sha'awar babyn. Rahma ta ce, "Anty Safna sannu da zuwa, tana maganar tanad'an yarfa hannunta. Dariya Safna tayi, ke lfyarki kuwa?.. Zafi wlhy, Dan ALLAH kabarshi haka Nurulk'albi wlhy yak'oshi. Bobo yad'ago yanama Safna sannu dazuwa, ya ce, " wannan k'anwar taki akwai ragwantaka. Zama Safna tayi abakin gadon tana dariya, Ammi tafice abinta dama. Bobo yacirema babyn nono abaki yana dungure kan Rahma, raguwa kawai. Eh naji babu komai koma miye kufad'a, anjima kuma saiku nemi abinci awajen jaruma. Dariya bobo yayi ya ce, "koda k'arfin tuwo aii sai anbamu 'yammata. Rahma ta ce, " shikenan k'arfinku yabaku to. Kizuba ido mana zaki gani aii. Safna dai dariya take musu, Dan yanzu Alhmdllh son bobo yaragu sosai azuciyarta saboda k'ok'arin da ya Kamal yakeyi wajen mantar da ita hakan. Tal'ek'a fuskar baby boy dake hannun bobo, masha ALLAH yaran duk kai suka biyo kaida Nawal. Cikeda farinciki ya ce, " ko auntynmu?. Wlhy kuwa, Safna tafad'a tana dariya, ta kalli Rahma dake gefe tana jiyyar kanta, auta next time saiki haifa mana mai kama dake. Idanu Rahma tazaro Anty safna ban fito daga magagin wannanba amma kike zancen wata, yanzu kam saidai ku. Kallonta bobo yayi yana dariya, my Nusfulhayat aikema nanda next year nakeason ki k'ara haifo wasu biyun. Narke fuska tayi tamkar zatayi kuka, Dan ALLAH my Zuma kudainamin fatannan wlhy akwai wahala. Dariya safna da bobo suka saka mata..........adaidai nan kuma khursiyya da khairiyya suka shigo dagudunsu, rungume Rahma sukayi suna murna, suduka suka haye gadon khairiyya tazauna Kusada bobo tana amsar baby, itama khursiyya na hannun Safna ta amsa, sai dad'i sukeji sunata k'ank'ame yaran. Khairiyya ta ce, "yaya, su ya Hamza suna kirankafa. Mik'ewa yayi yana fad'in lah sunzo gidanne?. Eh yanzu suka shigo suma. Fita yayi yabarsu sunata hirarsu da dariya. Safna sai kallon yaran takeyi cikeda sha'awa, dayanzu itace ta haifesu, dayanzu ita bobo yakema wanan tattalin, ya ALLAH kaciremin son bawan ALLAHnnan gaba d'aya, nima namaida hankalina ga mijina kodan tattalina dayakeyi. Duk a zuciyarta takeyin maganar. To nimadai na amsata da Ameen, Dan yanzu tausayi take bani. _bayan kwana uku_ Aka kawo kayan barka, bobo yataka rawar gani, kayan sai sambarka a keyi, Appa da Ammi ma ba'a barsu abayaba suma da nasu, Rahma sai fad'in kayannan sunyi yawa takeyi, jitake k'aunar mijinta da 'yan uwansa nak'ara ratsata. Haka akaci gaba da kar6ar bak'i yan barka har zuwa ranar suna. Yara sunci sunansu, Namijin sunan Appa yaci, wato Aliyu haidar, macen kuma Ni'imatullah. Za'a ringa cemusu Shareeff da Shareefa, to saimuce ALLAH yaraya Aliyu & Ni'imatullah. 'Yan uwan Aunty Ni'ima sunji dad'in wanan karamci daga Rahma, Appa ma sai albarka yake saka mata, hakama sauran dangi. Suna yak'ayatar alhmdllh abin sai Wanda yagani, naga tarin masu karatu awanan suna masha ALLAH. kwalliya kam Ranar Rahma tashata, kamar kasaceta ka gudu, awajen yin hotunama bobo sai yabawa yakeyi, shima yaci wankan shadda sai k'yalli da k'yawun haiba kefita agareshi. K'yaututtuka kam sun samu bila adadin, gadon Ammi damk'am yake da kaya iri-iri. Zuwa dare taro yatashi mutane kowa yakama gabansa, sai su Ammi kawai, da Rahma bobo Nawal hibba, Appa da 'yan aiki, saikuma shareeff da shareefa. Bayan Rahma tafito wanka tashirya kanta cikin kayan barci. Tana zaune ak'asa shayi takesha, yayinda Ammi takeyima Shareeff da shareefa shirin barci, Nawal da heeba suna zaune kan gado sai k'irga kayan jariran da aka samu sukeyi da turame. Da sallama bobo yashigo d'akin shima sanye yake da kayan barci, zama yayi Kusada ammi yana fad'in Ammi shirin barci kukeyine?. Shirin barci mukeyi mukarram, suma sun gaji yakamata su kwanta su huta ko. Gsky ne ammi. Mik'a masa Shareeff tayi tana cigaba da shirya shareefa, umm my sweet dady, yau kunsha hayaniya ko?........ Nawal ta ce, "papa!. Na'am Mamana miya faru?. Kaga kayasu baby's d'inmu dayawa. Nagani kuwa, kunyi goshi, nawa kuka k'irga?. Papa bamu gamaba'ai cewar hibba. To kudage mugani nawa muka samu. To papa. Dubansa yamaida ga Rahma, ohni 'yammata dankina shan shayi saikiyita shama mutane k'amshi?. Murmushi Rahma tayi ta ce,

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});