Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 80

Chapter 80

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shirin office, sanan ta tata Nawal itama tamata wankan shikuma yataimaka mata da shiryata, tayima su Shareefa suma duk shine yashiryasu. Gaba d'aya suka d'unguma zuwa dinning shi yana d'aukeda shareef nawal tana d'aukeda shareefa, Rahma kuma tashiryama kowa breakfast agabansa sanan ta kar6i sharifa ahannun Nawal danta samu nutsuwar cin abinci. Bayan gamawarsu yad'auki Nawal suka tafi, aka bar Rahma itadasu Shareefa kawai..... Haka rayuwa taciga da tafiya musu wataran Zuma wataran mad'aci, yaransu sunata k'ara samun girma da kulawar iyayensu. Soyayya kam Rahma da bobo ba'a cewa komai sai sambarka. To ALLAH yacida 'yan bayan haka irinsu o eπŸ˜‚.......bandai fad'i sunaba bare ace naceπŸ˜œπŸ€ΈπŸ»β€β™€. *_"BAYAN WASU SHEKARU........_* *_Luv you oll_*. *_(((S)))........2017_* [11/12, 3:00 PM] mrs bilkisu: πŸ‘©πŸ»β€πŸ’»typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _β€’πŸ…±πŸ…ΎπŸ…±πŸ…Ύβ€’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 7⃣3⃣ *_BAYAN WASU SHEKARU...._* Abubuwa sun faru da dama, ciki harda haihuwar Safna, tasamu d'iyarta mace wadda taci suna khadeeja, bayan ita takuma haihuwar Abubakar sadiq, yanzu haka tana goyon mace Asma'u. Soyayaya itada ya Kamal d'inta ko sai abinda yay gaba, komai yawuce tamkarma bai faruba saidai tashin zance. Su khairiyya da khursiyyama duk sun haihu, yanzu suma yaransu uku uku. Anty Ameera ma yaranta biyu. Hakama Basma tanada biyu. Anyi Auren zeenat da baseera suma harda tsarabar ciki. Itama ihsan k'anwar ya kamar ansha bikinta da musaddiq k'anin marigayiyya aunty Ni'ima, Wanda sun had'une ranar bikinsu Safna suka shirya Kansu. *_bara nalek'a muku gidan bobo naga wace waina ake toyawa kuma._*πŸ€“. Tundaga harabar gidan naked'anjin hayaniyar yara, nak'arasa falon saina tadda Rahma kwance saman doguwar kujera idonta akan TV, gefe kuma Nawal ce zaune itada Shareeff da Shareefa tana koya musu homework, saikuma yara biyu dake fad'a duk maza wad'anda ak'alla zasukai shekara hud'u da kuma 5Β½, d'an shekara hud'unne Kebin d'an shekara Biyar suna zagaye falo yana fad'in nisaika bani abuna, nisaika bani abuna. Nawal datazama 'yammata Dan ayanzu tana ss2 a Secondary ta ce, "Farhan wai bazaka bashiba, ALLAH natashi saikayi kuka, kabashi kazo kayi homewook d'inka. Wanda aka kira Farhan ya ce, " yo Anty Nawal nawanefa shi kulum kulum saiyayta yima mutane rigimar banza sai anbashi Abu, yaje d'akin papa yad'akko NASA mana..... Kafin Nawal tace wani Abu bobo yafito daga d'akinsa sanye cikin jallabiya fara da alama ma alwala yayo......ya ce, "a'a Farhan mike faruwane haka?, momy kina zaune kina kallonsu sunata faman fad'a idan wani yazame yafad'i yaji ciwo fa?. Yatsina fuska Rahma tayi ta tashi zaune tana fad'in wlhy bazan iyaba Nurulk'albi, ni takaina nakeyi, idan nabiyema Farhan da Shureim gidanan wlhy sainamusu mugun duka, Dan ALLAH gobe idan ALLAH yakaimu ka kwashesu ka kaima Ammi weekend kokuma anty Safna nikam nahuta koda na kwana biyune. Dariya tabashi da tausayi, tunda tasamu cikinnan yake bata wahala, hargashi yashiga wata na hud'u amma bata hutaba, yay saurin rik'o Shureim dake bin Farhan suna zagayashi, d'aukarsa yayi yana fad'in haba Abbana miyasa kakeda rigima?, yanzu kai ina naka jirgin yake?. Papa nawafa baya tashi sama yanzun....... Papa wlhy k'arya yakeyi, d'akinkafa yakai ya 6oye jiya dadaddare ko Anty Nawal?. Shareefa ce mai maganar tana Harar Shureim daketa turo baki gaba. Kallonsa bobo yayi ya ce, " Abbana wai da gsk aunty Shareefa takeyi?. Girgiza kai Shureim yayi alamar a'a ba gsky bane. Farhan ya ce, "ALLAH papa da gsk Anty Shareefa takeyi d'akinka yakai ya ajiye. Dire Shureim bobo yayi, Yakama hannun Shureim da Farhan kunga kuje kuyi alwala mutafi masallaci lokacin sallar la'asar yayi, Ya Shareeff atashi idan mundawo acigaba da homework d'in tunda babu islamiyya yau. Mik'ewa Shareeff yayi, araina na ce, " like father like son, gaba d'aya yaron kamarsa d'aya da bobo sosai har d'an Karen muskilancin na bobone, idan baigadamaba sai agama wanan shaftar bazai sakama kowa bakiba, haka yake bashida hayaniya ko kad'an. Rahma tabishi dakallo tana girgiza kai, miskili kafi mahaukaci ban haushi, wai yaronnan duk abinnan da akeyi bamu isheshi kalloba?. Dariya bobo yayi ya ce, "k'yawun d'a..... Rahma ta ce, " yagaji ubansa. A to kingani, bashida lokacin yahaniyarku ne, baby kuma kutashi kuyi sallah. To papa Nawal da Shareefa suka fad'a suna mik'ewa. Nawal ta ce, "momy haryanzu bakijin yunwar?. Wlhy babyna inajin yunwar amma bana sha'awar cin komai. Langa6e kai Nawal tayi kamar zatayi kuka momy kidaina zama da yunwa dukfa kin rame. Daga bobo har Rahma dariya sukayi, bobo ya ce, " to momy ba'aso ki ramefa kullum anfison ganinki Orobo. Nanma dariya sukayi, Nawal ta ce, "momy bara nayi Sallah Nazo nadafa miki wani abun, to baby jekiyi. Nawal nabarin wajen bobo yadasama Rahma mayun idanun nan nasa cikeda so da k'auna, my cute Kodai wajen ya Sulaiman zamu komane?, yakuma duba minke?. Murmushin k'arfin hali Rahma tamasa, a'a Zumana bama saimun komaba, yanzu babu Inda kemin ciwo saidai kasala da d'acin baki. To shikenan my Nusfulhayat, amma inaga wannan karon uku zaki Haifa mana shiyyasa cikinnan ke baki wahala da yawa, dama gashi kin huta dayawa ga Shureim da shekara hud'u aduniya. Wayyo zumana dainamin fatannan, idanma ALLAH yasa na haifi mace ai hakama sun ishemu maza uku mata uku Alhmdllh. Ido yad'an zaro tab my cute saura shidda kenan 12 nakesofa, kuma duk daga gareki......... Kafin tabashi amsa su Shareeff suka fito kowa yayi alwala, bobo ya kalli Shareeff babana koma ka canja wanana wandon, koma ka saka dogon wando dai kokuma kasaka jallabiya. Papa jallabiyoyina duk sunyi dattine. Rahma ta ce, " ba saida nace jiya kad'akko Ashiru ya wankeba tunda zayyi wankin papanku. Momy ALLAH nibanjiba. Yaza'ayi kajini tunda kamaida kanka dud'um dunkum, mutum sai muskilanci....... Bobo yakatsesu da fad'in to yanzudai kasaka dogon wando gayican za'a kabbara sallah. Juyawa yayi mintuna kad'an yadawo suka tafi masallaci, Rahma ma tashi tayi tanufi d'aki Dan gabatar da sallah. Hajara mai aiki tazo tagyara falon kafin su dawo, su Farhan sukuma 6atawa. _____________________ Rahma kwance ajikin bobo, kasancewar yau weekend yana gida, ahankali yake shafa kanta tanad'an lumshe ido dansan yin barci amma k'iriniyarsu Farhan ta hanata. Tajuya kwanciyarta tana d'anyin tsaki, bobo ya ce, "yayadai my Nusfulhayat?. Yunk'urawa tayi ta tashi zaune tana turo Baki gaba, Dan ALLAH Nurulk'albi ka iza k'eyar yarancan islamiyya daga nan idan sun dawo suwuce gidan Ammi wlhy surutunsu na damuna, Nawal da Shareeff kawai nake buk'ata. Dariyace taso kuccema bobo saboda yanda Rahma ke maganar kamar zata FASA kuka, daurewa yayi ya gimtse, ya ce, "kai my cute bak'aramin masifaffiya cikinnan yamaidakiba, da bakiyima yaranki fad'a ko Abu sukaimiki saidai kimusu nasiha da sakamusu albarka, amma yanzu dukkin canja. Miyasa?. K'ara shagwa6e fuska tayi ALLAH banason hayaniya yanzu Nurulk'albi. Amma indai Shareefa da Farhan da Shureim suna gidanan sai sun saka mutum ciwonkai. To Shareeff fa?. Wanana shi bashida damuwa shida Nawal. 'Yar dariya bobo yayi ya ce, " amma jiya kika gama cemasa dund'un dunkum ko?, Hajiya iya takawo muku Sara ALLAH dai yajik'anta. Ameen, amma Kasan miskilancin Shareeff fa harso yake ya zarce naka, yaronnan bayason yima kowa magana agidanan, idanfa kaji yana doguwar hira to dakaine. Lumshe idanunsa yayi yana murmushi , ya ce, "d'an gado kenan my cute saiya zarta.... Buga k'ofarne yasa bobo yin shiru batareda yak'arasaba. Shurein ne yake kuka yana buga k'ofa da kiran papa! Momy!. Tashi bobo yayi yaje yabud'e MASA

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});