Chapter 99
Chapter 99
ya shafemu D.S banason tuna abinda ya wucce nidai kayimin kuma zan rayu dakai da zuciya daya wlh Sulaiman bantaba sanin asalin sex yanada dadi ba sai a gurinka ni a rayuwata dadin romance kawai na sani amma duk da haka idan nace maka banason dan'uwana nayi maka qarya saboda haka kadaina kawo min mgnrsa plz tayar min da hankali zaka keyi" Share hawayen fuskarsa yayi da sauri matarsa tana iqirarin tanason wani ajiyar zuciya yayi yace “zan rabaki da son nasa ma ki tsaya a iyakae tausayinsa kadai" murmushi tayi masa shima yayi sukasa kayansu wayarsa tayi ring ya dauka Mommy yagani yayi murmushi ya kara a kunnensa yace “Allah yaja kwanan Mommy na fatan kin tashi lfy cikin aminci" murmushi tayi tace “lfy qlau babana ya kwanan amarya" kallonta yayi ya janyota jikinsa yace “Alhmdllh Mommy amarya tayi sosai saidai fatan dorewar zaman lfy da zuri'a ta gari” murmushi Momy tayi tace “masha Allah naji dadi bata mu gaisa" kara mata wayar yayi cikin in...Ina tayi sallama Hajiya Sa'adatu ta amsa da cewa. “Yata kin tashi lfy ya kwanan baqunta" a kunyace tace “lfy qlau Mommy ya gajiyarku?" Amsawa tayi da “gajiya ta biya ai tunda burin babana ya cika Umaimatu naji dadin samunki a matsayin suruka kin samu yabo da shaida me kyau babu abinda da yake boyayye a gurinmu iyayenki sun sanar damu komai tun kafin munafukai su fada mana kuma munji mun gani mun yarda saboda munsani komai yana faruwa ne bisa turbar qaddara ko badon komai ba don maraicinki munyi alqawarin riqeki amana insha Allahu bazaki taba nadamar shigowa cikin zuri'ar Alh Kabir Yola ba Umaimah ga babana nan Sulaiman bawai donna haifeshi ba aa iyakar gsky ta nake fada miki Sulaiman bashida matsala kuma yana sonki qaddarar ku hadu ce tasashi zuwa course Skyline University so alhmdllh ko yanzu mu skyline ta biyamu Umaimah ki riqemin amanar babana yanada sanyin hali hqr da kawaici kuma yanason farin cikin duk wanda yake tare dashi bai yarda ya cutar da wanda yake qarqashinsa ba gara shi ya cutu yana da rauni akanki Umaimah ki tausaya masa ki zauna dashi da tsarkakkakiyar niyyah insha Allahu zakiyi alfahari dashi ki huta sosai yata kuma ki kula da mijinki masoyinki ne Umaimah bashi kadai na haifaba su hudune maza sai mata biyu shine dana na uku amma nafi jinsa a raina saboda rauninsa da hqrnsa tunda nake da Sulaiman tsayin shekaru 33 baa taba kawomin qararsa ba" Tunda Hajiya ta fara mgnr take hawaye shikuma yana share mata a ranta tace “wadannan wadanne irin mutane ne karamci da sanyin halin D.S na mahaifiyarsa ne" ajiyar zuciya tayi tace “na gde Mommy insha Allahu bazan baku kunya ba" fadada fara'arta tayi tace “na gde yata Allah yayi muku albarka yabaku zuri'a ta qwarai" sukayi sallama ta miqa mass wayar ta kuma cewa dashi “kar naji karna gani babana ka riqe amanar daka dauka aure badon dadinsa kawai akeyinsa ba kuma kazama jagora na gari a gdanka ka zamo adalin shugaba wanda iyalinka zatayi alfahari dashi a koda yaushe Allah ya kade muku fitina kace mata nace ta huta zan turo driver ya kawo muku breakfast yanzu” Amsawa yayi da “to mun gode Mommy Allah ya qara girma" yana kashe wayar ya dorata kan bedset drower ya dagata cak ya fita da ita zuwa parlourn ya bude qofar parlourn suka fita saida yakaita filin motsa jikin da aka tanada a gidan aka zuba masa kayan motsa jiki kala² sannan ya sauketa ya fara tsallen tsalensa na motsa jiki tana kallonsa sun dauki minti ashirin sannan driven yazo yaje ya karbi kwandon da aka jero musu abincin ya sallameshi ya tafi ya shigar dasu parlourn ya jera a dinning sannan ya dawo ya kama hanunta suka shiga ciki suka zauna sukayi breakfast dinsu duk wani motsinta akan idonsa yaqi yarda ya dauke idonsa akanta saidai idan suka hada ido yayi mata murmushi tare suka shiga kitchen suka wanke kayan da suka bata sannan yajata suka koma daki suka yaci gaba da lalubeta sunata bawa flowers dinsu ruwa a ranar saida D.S ya kusanceta sau hudu amma babu wanda ta jigata saboda yana amfani da dabarun da bazataji a jikinta ba kuma baya dadewar da zata wahala baya wucce awa daya da rabi zuwa biyu kuma idan yanayi ya rinqa tausarta da dadadan kalaman da dole ta sallama masa. *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [2/2, 12:52 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_* Haka rayuwa taci gaba da tafiya tsakanin ma'auratan cikin so kulawa da tattalin juna D.S ya shardantawa kansa kullum zai kira Daddy a waya ya tambayeshi jikin Hameed itama tana kiran Daddy sosai ta tambayeshi yakanyi mata nasiha da riqe mijinta amana yakan nuna mata sa'ar mijin da tayi nutsuwa hankali da dattako so tari yakance “uwata yanzu kikayi auren da hankalina ya kwanta Umaimah Hameed danane amma zuciyata taqi nutsuwa da aurenki dashi saboda nasani yafi qarfinki cutar dake yake a mu'amala irinta aure amma ke kinkasa gani kiyi hqr ki cireshi a ranki ki zauna da mijinki lfy kuma kiyi hqr" Idan ya fada mata haka takan yini tana kuka amma takanyi iyakar qoqarinta ta boye damuwarta a gurin d.s saboda tasani idan yaganta cikin damuwa yakan fita shiga damuwar haka rayuwar taci gaba da tafiya cikin so da tattalin farin cikin juna. ************************* A bangaren Hameed kuwa saida yayi wata biyar a asibitin yana karbar magani sannan ya farfado Daddy ba qaramin farin ciki yayi ba da samuwar lfyr dan nasa haka yaci gaba da samun kulawa har saida ya warware sosai a wannan lkcn ne kuma suke hira da Dr Ammar likitan dake kula dashi yake fada masa matsalarsa ta sex abuse ya tausaya masa sosai yace masa dama ana samun haka idan mutum mabuqaci ne kuma ya kasa samun kulawa tun farko ya rasa macen da zata iya daukansa akwai wani sinadari da yake sauka cikin jininsu ya rinqa bawa jijiyar mazakutarsu matsalar da zasuke fita daga hayyacinsu idan suka buqaci mace wasu sukan rasa rayuwarsu saboda ciwon cikin da zasu rinqa fuskanta ko wanne lkc wasu kuma hakanne yake sanyasu su kasa control din kansu idan sukaga mace kawai su afka mata wannan dalilin yana haifar da afkuwar fyade sosai a cikin al'ummah masu dama dama kuma sukan fada neman matan banza baji ba gani saboda kiyaye kansu daga hallaka. Dafashi yayi yace “kayi hqr Abdulhameed kuskure ne na rashin fahimta da kuma qaddara yasa komai yaita faruwa a rashin sani amma komai ya kusan zuwa qarshe zakayi aure ka sadu da iyalinka kaji dadi ba wahala ba don s baya ba dadin sex kasani ba wahalarsa ka sani tunda zaka kwana kana kusantar mace batare da tana tayaka ba tama fita daga hayyacinta zan doraka akan wasu magunguna kuma zan hadaka da wani kakana likitan gargajiya ne akwai wani mutum da yataba zuwa da irin wannan matsalar shekaru uku da suka wucce yayi masa magani ya samu sauqi amma zaka zauna a gurinsa harsai komai ya zama normal" Baiyi musu ba saboda a yanda yakeji jiyake dama zaa iya kashe masa sha'awar gaba daya ya huta idan ya tuna bloody dinsa tanacan tana rayuwa da wani namijin kawai sai yaji zuciyarsa tana tafasa hawaye nabin kuncinsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111