Chapter 40
Chapter 40
yau hutawa zanyi" sunkuyar da kanta tayi tace “don Allah Uncle ka kawomin su Nihal Allah jiya tsoro na rinqaji ni kadai" shafa cikinta yayi yace “bakin fara ciwon kai ba kema nan da wani dan lkc zaki bani baby kyakkyawa kamarki" bata wani bawa zancensa muhimmanci ba tace “duk yaron da yayi kama dani kamar ka ya dauko Uncle saboda nima kama nake dakai Aunty Zarah tace lkcn da aka haifeni kowa idan yaganka cewa yake dakai nake kama kana qarami gashi har yanzun dakai nake kama" Lakace mata hanci yayi ya ruqo hanunta ta rakashi mota ya dade yana tsotseta da shafeta kafin suyi sallama tana daga masa hanu har ya fice daga get din sannan ta koma ciki ta kunna kallonta taci gaba da karatunta sai goma ta tashi ta shiga daki. Lkcn daya koma gda bai sami Sadiya a parlour ba kamar jiya murmushi yayi ya shige dakinsa yayi wanka ya kwanta batazo inda yake ba shima bai nemeta ba. Washegari ma basu hadu ba har ya gama shirinsa ya fita dake makara yayi a gurguje ya shiga yaga lfy Umaimah yauma tana baccin ya tarar da ita shafa cikinta din da taji yanayi ne yasata tashi suka gaisa ya bata abinda zai bata ya fice. Ranar yini tayi a kwance tana aikin bacci ko gyaran gdan sai yamma sosai tayishi ta kunna turarukan wuta tayi wanka ta shirya cikin wani boyel dinkin riga da siket tayi kyau sosai bata abinka da shuwa su dama dankwali ba damunsu yayi ba haka tayi donut da gashinta ta kwanta a parlourn tana games da wayarta har akayi sallah ta tashi tayi ta koma taci gaba da kallonta harta gaji da jiransa ta shige dakinta zuciyarta cike da tunanin yana can wajen matarsa sunashan soyayyarsu ya manta da ita sosai ta qufula ranta ya baci kishin gado ya motsa ta sanya kayan baccinta ta kwanta tana ta aikin kuka har bacci ya kwasheta. Sai goma ya shigo gdan zuciyarsa cike da tunanin halin da take ciki ya nufi dakinta ya kunna hasken dakin yaje ya bude fuskarta gabansa ne ya fadi ganin hawaye duk ya bushe a fuskarta miqewa yayi yaje ya sallami wadanda suka shigo da akwatunan ya shiga dakinsa yayi wanka yayi sallar Isha sannan ya nufi dakinta ya fara qoqarin tashinta tanajinsa tayi banza dashi wani mugun haushinsa takeji, juyi tayi ya biyota yafara lalubeta ta bude idonta da sauri tare da riqe hanunsa ta kuma fashewa da kuka, baqaramin tashi hankalinsa yayi ba ya fara mgn “am kinga yi hqr mene me akayi miki?" Miqewa tayi zata sauka daga gadon yayi saurin riqeta ya janyota ya hadata da jikinsa yace “don girman Allah kiyi hqr nasan bai wucce kice na dade ban dawo da wuri ba ko?" Qwacewa tayi daga jikinsa tace “Eh mana ai kaima kasani ka tafi ka barni kaje kayi zamanka a gurin matarka ka manta dani Uncle aiba saika nunamin niba kowa bace a gurinka ka tashi ka koma gurinta ka tashi ni na yafe mata kai banason ganinka...." Yanda ta rufe ido take zuba masifar ne yayi bala'in burgeshi ya zubawa dan qaramin bakinta ido batai aune ba taji yana tsotsar Sweet lips dinta tare da miqewa ya dagata cak ya nufi parlourn da ita ya direta gaban akwatunan ya sauketa tare da janye jikinsa daga nata yace. “Allah yaba zuciyar Hameed hqr kinga abinda yasa ban shigo da wuri ba wlh ko inda kike tunanin banje ba tun safe dana fito Hajiya ce ta kirani tace nazo na dauko miki kayan lefenki data hadani dana Sadiya ma cewa nayi tabari sai gobe ko kuma Aunty Zarah takai mata tunda sunanan shine fah suka tafi kai mata nikuma na dauko naki" kallon akwatunan takeyi farare shidda baqaqe shida shima tana dubansa batasan sanda hawaye ya shiga gangaro mata ba ya tsugunna gaban akwatunan ya fara budewa yana dubawa ya juya yaga tana tsaye inda ya barta ya janyo hanunta yana duba kayan sunyi kyau sosai babu harkar qaranta a cikin lefen an kashe kudi ba kadan ba shikansa yasan ba iyakar kudin daya bayar bane suka hada masa kayan saboda sarqoqima ukune manya. Rungume shi tayi tana kuka tana fadin “Uncle kayannan sunyi yawa ya zanyi dasu ka rage don Allah ka raba mana biyu nida Aunty Sadiya" murmushi yayi yace “ankai mata nata guda shida itama" watar bacci ce ta dauki hankalinsa ya dagata yana juyawa dagata yayi shima ya miqe ya fara zare mata ta jikinta ta qanqameshi tana dariya tace “don Allah ka bari Uncle kabari gobe nasa maka ita" bai qyaleta ba saida ya cire mata yasa mata wannan din kamar net haka take sai dan pant dinta shima me kamar zare gabansa ne kawai a rufe ya shafa gurin tare da dan dukan gabanta yace “nasan yanzu ya cika lumtsum da ruwan dadi ko Baby na" lumshe idonta tayi tare da sake rungumeshi tace “Uncle kaci abinci mu kwanta bacci nakeji" Janta yayi gurin cin abincin ta zauna tare da hada masa abincin ya faraci hankalinsa na kanta bai iya cin abincin kirki ba saboda wani irin feeling dinta dake taso masa dagata yayi suka shiga daki tun a bakin qofar ya rungumeta ya fara matsa bombom dinta yana tura hanunsa matse-matsinta yana goga mata dan siririn gemunsa da sajensa a saman gashinta tare da dora hanunta saman nipples dinsa yana matsawa a hankali yana sauke ajiyar numfashi qarasawa sukayi saman gadon ya kwantar da ita shikuma ya shiga toilet yayi brush saboda yau soyake yayi mata tsotsar dabai tabayi mata ba tana kwance harta fara bacci ya fito saboda yanzu bacci yafi mata komai sauqi data kwanta takeyinsa fara tafiyar tsutsa ya farayi mata a qafarta tayi saurin janyewa tana dariya shima dariyar yayi yabi santala² cinyoyinta ya rinqa shafawa yana matsawa kamar meyi mata tausa tare da lasheta da harshensa qamshin jikinta me tsayawa arai yana qara fuzgarsa. Hanunsa ya dora saitin majalisinta yana dan shafawa cike da qwarewa yana jan saman gurin wata qaqqarfar ajiyar zuciya tayi tare da dora hanunta saman boobs dinta tana matsawa a hankali tarufe idonta sosai tanajin wani yam² a jikinta saboda magungunan da tasha tayima kanta over dost ya lura yau mutuniyar tasa a mugun matse take dashi shima kuma a matsen yake saboda haka bai wani ja wasan da nisa ba ya cire pant dinta shima ya zare boxes dinsa bayan ya gama tsotsar gurin ya fara shigarta a hankali yanajin wani mugun gardi na fusgarsa. 🤦🏻♀ _Typing da wuya na gaji kuyi hqr da wannan_ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com _Lallai na yarda ita daukaka ta Allah ce alhmdllh inayi masa gdy daya daga darajata a lkcn da wasu suke qoqarin ganin bayana wannan pg din na sadaukar dashi gareku masoyana_ *FEJIN QARSHE NA KYAUTA* Dole badon inaso ba zan mayar da littafina na kudi tanannen zan gane masoyan gsky dana bogi a baya nace short story to yanzu na fasa ya koma full story zamuyishi pg by pg kuma babu wani abu dazan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111