Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 44

Chapter 44

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566: *PAGE TWENTY TWO* Bi yayi ta gefenta ya shige dakin ya tura qofar zai rufe tayi saurin shigowa tace “wai an fada maka tsoronka nakeji ne da zakake rainamin hankali to wlh baka isaba kayi kadan kaci mutuncina ka kwana lfy baka isaba Hameed dole ka tashi ka fadamin matsayina a gurinka" yanajin ta tanata sababinta harta gama shidai be tanka mata ba saboda yaci “alwashin duk haukan da zatayi bazai biye Mata ba hukunci daya tak zaikeyi Mata har ta shiga taitayinta dashi. Wanka ya shiga tana nan tsaye har ya fito daure da towel ya dauki mai ya shafa tayi hanyar fita yayi wuf ya damqota yana murmushin qeta yace “ai kin kawo kanki kuma saidai kiyi hqr" yana fadin haka ya hadata da jikinsa yace “amaryata bata da lfy harna sake yimata ciki tunda kinyimin asarar wancan" a mugun zuciye ta qwace tace “ciki tab wlh kayi kadan ka hadamin yaya da yayan zina ai wlh kamar yanda waccan ya fita wannan ma sai ya fita...” Bai barita rufe bakinta ba ya turata gadon yabita suka fara kokawa tana kuka tana cewa “Nidai Hameed banaso ka kyaleni kada ka jamin bala'i kai idan ka fara ba gajiya kakeyi ba" ko sauraronta baiyi ba saboda ya dauki aniyyar bazai taba nemanta ba amma duk ranar da ta tako tazo dakinsa saitaji a jikinta da wannan tunanin ya fara sarrafa ta sosai takejin saqonsa amma girman kai ya hanata respond bare ta tayashi yayi saa kuwa yau harda turare a jikinta yasan dazai tambayeta dalilin sanya turarenta zatace unguwa taje haka ya rinqa heaving sex da ita har saida ta fara cizonsa tana kuka tanayi masa magiya amma ko a jikinsa saida ya tabbatar daya jigata ta sannan ya qyaleta ya koma gefe ya kwanta ya fara baccinsa hankali kwance ya barta da tsamin jiki. Da safe ma kafin ta tashi ya shirya ya fice saboda da tunanin Umaimah ya kwana itanma bata tashi ba saboda safiya ce sosai ya bude dakinta ya shiga tana kwance sanye da milk din sleeping gown tana baccinta cike da kwanciyar hankali ya matsa yana kallonta yanajin manhood dinsa a amsar wani yanayi game da ita hadiye wani mugun yawu yayi ya qarasa gadon ya kwantar da kansa a qirjinta ya soma yawada hanunsa a sassan jikinta tare da sanya harshensa cikin kunnenta ta bude idonta a hankali ta saukeshi akansa tare da sakin ajiyar zuciya ta fara qoqarin tureshi amma saiya kwanta sosai a jikinta yana shafa cikinta. Ajiyar zuciya suka saki lkc guda yace “morning My love ina fatan ajiyata tana cikin aminci" lumshe idonta tayi ta bude yayi kissing lips dinta yace “sosai yarinyar ki take feeling dinki tanajin kamar taci babu” inajin kamar don ke kadai akayita” ai batasan sanda ta wani zabura zata miqe ba yayi saurin dagata tare da riqe hanunta yace “meye hakan?” ajiyar numfashi tayi ta yunqura zata miqe ya sake riqeta ta juyo tayi masa wani kallo daya sashi saurin sakinta ta nufi bathroom din tayi brush tayi wanka ta fito yana zaune a inda tabarshi wuccewa tayi daure da towel a qirjinta ta zauna saman tool din mirrow din ta dauki mai ta fara shafawa, hanunsa taji yasa yana shafa mata man a bayanta janye jikinta tayi tace. “Nikam Uncle ka qyaleni banaso" cigaba yayi da shafa mata batare daya saurareta ba zame towel din yayi daga qirjinta ya zagayo gabanta yasa hanunsa ya tallafo breast dinta ya zuba musu ido yanajin wani abu na fuzgarsa saurin ture hanunsa tayi tayi raurau da ido tana neman yin kuka da sauri ya saketa yace “nifa ba wani abu nace zanyi miki ba zaki baremin baki saikace wacce nayima wani abu Umaimah nagaji da abinnan da kikemin waiku bakwa tausayi nane shikenan ni banida inda zani na samu sauqi kenan kowaccenku tana guduna dana tabaki ki kama yimin kuka haba wanne wacce irin rayuwa ce?” Yana fadi yana ficewa daga dakin tananan zaune tana sharar hawaye taji tashin motarsa ya fice a fusace, a sanyaye ta miqe tasa kayanta ta fita parlourn ta shiga kitchen ruwan tea kawai ta dafa tasha ta dan gyara gdan ta kwanta a parlourn. Da dare ma bai shigo gdan ba sai wajen 9:00pm lkcn harta fara bacci bai shiga dakin nata ba ya kwanta a dakinsa itama bataje ba saboda itakam ta dade a sama ta bakwai saboda bacci bayayi mata wuya kuma me nauyi bata farka ba sai daya da rabi na dare ta miqe a tsorace saboda bataji shigowarsa gdan ba kuma tasan a gdan zai kwana. Bude qofarta tayi ta fita parlourn ta fara dube² bataga wata alama da take nuna ya shigo gdan ba a sanyaye ta nufi dakinsa ta murda a hankali ta sanya kanta ja tayi da baya da sauri ta tsaya saboda ganinsa a tsaye shima yana Shirin bude qofar da alamun fita zaiyi kaucewa tayi ta bashi hanya amma sai taga ya mayar da qofar ya zare key din ya rufe ya koma ya kwanta tare da jan bargo, ranta ba qaramin baci yayi ba ta juya kamar zatayi masa mgn sai kuma ta fasa ta matsa jikin gadon ta janyo pillow qasa ta kwanta saman bed carpet din yanajinta baice mata qala ba har saida yaji numfashin ta ya canza sannan ya miqe ya sauko qasan ya dauketa cak ya dorata a gadon shima ya kwanta tare da janyota jikinsa. Tun sanda ya sakko tajishi amma tsoron kada ta motsa ya fahimci ta tashi sai kawai ta maze ya qari tabe-tabensa batare data nuna tasan yanayi ba shima ya fahimci idonta biyu saboda haka ya kama kunnenta ya dan ciza kadan tayi saurin bude idonta murmushi ya sakar mata yace “da mene ya hanaki bude idonki?" Shiru tayi batace masa komai ba ya sake murmushi yace “da ace zaki cire tsoron da kika sanyawa zuciyarki da kin daina shan wahala Babyn Uncle yaci ace kin fara sabawa da irin Mijinki kema ki zama jaruma kamarni don Allah" Ta fahimci inda zancensa ya dosa saboda haka ta rufe idonta tare da dafe cikinta tace “ashhhh! Uncle cikina wayyoh bayana Uncl..." A firgice ya tashi zaune ya dafe cikinta yace “ya salam mene kuma yanzun?” shiru tayi ganin ya firgita kawai ta koma ta kwanta ta kama baccinta hankali kwance shima jin tayi shiru yasashi sauke ajiyar zuciya ya koma ya kwanta yana mammatse qafafu ganin wankin hula na neman kaishi dare yasashi miqewa ya nufi kitchen ya dauki ruwa ya dawo yasha wasu qwayoyin magani ya kwanta a parlour yabar Mata dakin saboda tsoron kada ya takurata. Bai koma dakin ba saida asuba tana bacci ya tarar da ita ya jima yana kallonta tunda yake baitaba ganin mace me cikar kyau fili da boye kamar Umaimah ba daqyar ya iya daurewa ya shiga bathroom yayo alwala yazo ya tasheta itama tayi sukayi sallah bayan sun idar ya fara lallabata suka koma suka kwanta ya

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});