Chapter 24
Chapter 24
lkcn da zan daukeki ki kwanta ki huta sai munyi waya anjima" ajiye wayar tayi tana haki kamar wacce tayi gudun famfalaqi, dariya sosai Sa'ud tayi tace “kaji banza don Allah wayar kikewa wannan hakin to ya kikayi ranar farko daya turmusheki?" Dariya tayi tace “wlh bansan komai daya faruba tun dare sai daya na rana na farka na ganni daure da drip" qara sheqewa da dariya Sa'ud tayi tace “lallai Uncle yaga mata wannan ragwanta haka" dariyarta ta qarawa sauti tace “muguwa kuma a haka don rashin imani kika bani magani ya haukatani da kaina na rinqa roqon Uncle ya gurgureni aikuwa naci naci ubana ranar naga yanda ake barin madara” dariya ta kuma sheqewa da ita tace “irin muguntar da akayimin Nima nayi miki haka Zainab tayimin washegarin ranar da Yaya Auwal ya fara zungurata ke ban fada miki wani abuba Zainab tayo ciki in fada miki Abba yanata bala'i wai mun cuceshi shikuwa Yaya Auwal yace to Abba mun fada maka aure mukeso kaqi yimana yanzu ga irinta nan shine yace ta turo Jabir din ayi mgn shima Yaya Auwal zasuyi mgn a tsayar da lkcn bikinmu amma nifa gsky banajin zan auri Yaya Auwal" Kallonta Umaimah tayi da sauri tace “meyasa?" Murmushi tayi tace “na samu wani Guy ne sunansa Anwar wlh yafi Yaya kawo wuta gashi da barin naira nishi nakeso yanzu ma munyi mgn dashi nace ya turo gdanmu yacemin to barima na kirashi muji” ta dauki wayarta ta kirashi saida ta Kira kusan sau uku sannan ya daga yana wani irin nishi yace “Ahhhh Baby inakan aiki yanzu za...zamuyi waya anjima na fadawa Dad ma mgnrki..." Qit ya kashe wayar mamaki ya cika Umaimah tace “kayy wannan kuwa qlau yake?" Ajiyar zuciya Sa'ud ta sauke tace qlau yake sai iskanci yanzu haka yana tare da watane" da sauri Umaimah ta dubeta tace “da wata fa kikace kuma a haka kike tunanin auransa aa indai kuwa hakane bakiyiwa kanki zabi na qwarai ba" kallon Umaimah tayi tace “nima na sani Umaimah to amma ya zanyi Allah ya jarabceni dason sa wlh bazan iya auran wani bashi ba" girgiza kai Umaimah tayi tace “gsky kada ki fara kada son zuciya yasa ki tsalleke tabbas ki kama gaibu gsky bazan goyi bayan kiyi wannan gangancin ba ki auri Yaya Auwal yafi dacewa dake kuma sai yafi ganinki da qima saboda yasan shine ya fara lalata ki" Murmushi tayi tace “duk nayi wannan tunanin Umaimah amma nakasa jurewa ki tayani da addu'a kawai” haka sukaci gaba da hira sai dare sannan ta rakata bakin titin unguwarsu ta juyo ta dawo a hanyarta ta dawowa taji ana danna mata horn da sauri ta juya ajiyar zuciya tayi ya bude mata motar yace “meye ya fito dake da darennan wama kika fadawa zaki fito” kawar dakai tayi yayi murmushi tare da jan motar suka qarasa gdan yayi parking ta bude zata fita yayi saurin ruqo hanunta ta dago da sauri karaf idonta ya fada cikin nasa ya matso sosai tare da sauke kujerar da take kai tayi baya ta kwanta kafin ta tashi yabita ya danne tare da juyo da fuskarta ya dora lips dinsa akan nata yana sauke mata wani hot kiss lumshe idonsu sukayi a tare ta sanya hanunta biyu ta rungumeshi tana tayashi tsotsar bakin hanunsa biyu ya sanya ya dafe hips dinta yana jin wani irin feeling dinta na bijiro masa zare bakinsa yayi daga nata ya sanya hanunsa ya janye mayafin jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta yana matsasu a hankali ta cikin riga tunda ta lumshe idonta bata budeba saida taji bakinsa saman nipples dinta yana jansu a hankali yana sakin nishi me shiga jiki sake qanqame kanshi tayi ta tura hanunta cikin sumarsa tana fadin “washhhhh...Uncle" daidai lkcn taji ana qwanqwasa motar da qarfi da sauri ta fara tureshi tare da kallon gurin Hajiya taga tsaye a jikin motar........ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE TWELVE* Tureshi takeyi amma yaqi sakinta yanda yake sai sake shigewa jikinta yake yana qara qanqameta yana sakin wani irin nishi sake dukan motar akayi da qarfi hakanne ya dawo dashi hayyacinsa ya saketa da sauri daidai lkcn aka bude qofar tare da haskesu da wayar hanunta idon Hajiya ya sauka akan Hameed da yaketa qoqarin gyarawa Umamah rigarta tsawa Hajiya ta daka masa tare da zagayawa da sauri ta finciko Umaima tace “kaikam kwai lalataccen mutum wlh har gda a gabanmu ka biyota zaka dora daga inda ka tsaya waini yaushe ka lalace hakane Hameed mene ya lalataka ne Ina hankalinka yake ne to wlh ka fita idona kaji dai na fada maka sakarai kawai” Jan hanun Umaman tashigayi kamar tanajan tuburarren doki harta dangana da ita da cikin parlourn ta cillata saman kujera tace “sakarya shashasha da batasan ciwon kanta ba kinje kin sakar masa jiki yana lalubeki kici gaba da bashi jikinki a haka ya gama dake ya barki anan humhum maahum ke Umamah bari kiji na rantse da Allah akan wannan macucin yaron sai mun saba hanya dake tunda bakida hankali ke bakisan ciwon kanki ba" tunda Hajiya ta fara mgnr take kuka har ta dire ta shige dakinta ta datse qofa yanajin ta datse qofar ya shigo parlourn da sauri ya daga Umaman cak ya nufi dakinta da ita saida ya direta saman gadon yayi kissing lips dinta yace “kiyi hqr duk nine naja mana wannan matsalar da ban boyewa duniya tsakanina dake ba da yanzu muna kwance a gadonmu na sunnah muna farantawa junanmu amma a hakanma babu komai zamu kai lkcn bada dadewa ba” Yana fada Mata haka ya juya ya fice da sauri ya nufi gdansa gabansa har faduwa yake saboda tunanin bala'in dazai tarar ilai kuwa tundaga harabar gdan ya fara cin karo da tashin hankali bai qara tabbatar da notikan kan Sadiya sun kwance ba Saida ya shiga parlourn ya tarar dashi kaca² duk wani abu da yake na'in glass a parlourn an dagargazashi gefe guda ga furnitures din dakin Umaimah nan suma duk an lalata gurin daura notin wani abu yaji ya caki zuciyarsa mai ciwo “yanzu fah wannan duk dukiyata ce haka ko ya ayyana a ransa” wata irin suya zuciyarsa takeyi haka ya tsattsallake ya nufi dakinsa yasa key din ya bude har yasa kansa ya shiga yaji tace “bakaji ba” tsayawa yayi batare daya juyo ba yace “inajinki" matsowa tayi kusa dashi tace “qarfe nawa yanzu gdan uwar wa ka tsaya da zaka shigomin gda yanzun?” murmushi yayi na tura takaici yace “kinsan dake bake kadai na ajiye ba Ina gurin matata me hankali tsautsayi ne yanzun ma ya kawoni gdanki banan ya kamace ki ba Sadiya kamata yayi ace yanzu kina gdan mahaukata" damqo rigarsa tayi ta baya tace “nice mahaukaciyar ko to bari na nuna maka kalar nawa hauk....” kafin ta rufi bakinta taji ya dauketa da wani lafiyayyen mari ta kaishi qarshe sosai jikinsa har tsima yakeyi ya shige dakinsa ya kullo qofar ya fada gadon ko takalmin qafarsa bai iya cirewa ba sai maimata kalmar “innanillahi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111