Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mata wani mayaudarin murmushi yayi peaking goshinta zullo ta rinqayi tana kuka tana tureshi tana yaqushinsa tanayi masa magiya bai daina murmushin ba kuma bai sauketa ba saida ya dangana da ita da gadon ya sauketa ta diro da sauri tana neman hanyar fita daga dakin bai hanata ba saima kwanciya da yayi ya zare boxes din jikinsa ya fara shafa abarsa yana danna kanta a hankali yace. “Idan kin gama guje² kizo ina jiranki don wlh tunda ta buqaci abincinta saikin bata" juyowa tayi zatayi masa mgn kawai tana ganinshi a haka ta durqushe ta fashe da kuka jikinta na rawa tace “nikam na shiga ukuna Uncle me kake nufi dani ne kasani basai na fada maka ba abinda kakeyi dani haramun ne zina Uncle meye ne nufinka akaina ka cutar dani Uncle ka rabani da qimata da darajata ta ya mace ka mayar dani fanko banida sauran darajar da zan nunawa duniya kaico na Uncle wlh nasan da Daddy yasan irinka kenan da bazai yarda ya badani gareka ba don Allah ka ceci rayuwata ka qyaleni haka duk wani a abu da yake saura a jikina ka karbeshi ka cucen..." Dirowa yayi daga gadon ya nufota ya sanya hanu zai dagota ta fuzge da sauri tana kuka bata ankara ba tajishi a kusa da ita ya saqalo wuyanta da hannayensa biyu idonsa nakan boobs dinta yace “nasani Umaimah amma babu yanda zanyi haka Allah ya qadarto mana ni dake ni namiji ne mabuqaci inason ko yaushe na kasance tare da iyalina Baby kinsani matata bata da lkc na ko yaushe lkcn aikinta ne da ita ya zanyi Umaimah ya zanyi wai ina tambayarki ya zanyi?...” yana mgnr yana qara matsarta qasa yayi ya dagota ya jefata saman gadon ya danneta da qarfi yana romance dinta kuka takeyi me ciwo shikuma yana tsotseta tare da tura mata da sakwanninsa amma taqi bashi hadinka dalo ce tasashi qyaleta ya miqe ya fada bathroom ya sakarwa kansa ruwa yanajin baqin ciki da ciwon abinda yake faruwa tsakaninsu da qanwar tasa ya jima a bathroom din sannan ya fito daure da towel yana goge jikinsa da wani ya zuba mata ido har yanzu tana kuka takeyi saida yasa kayansa sannan ya qarasa ya zauna kusa da ita yasa hanunsa ya shafo fuskarta yace “shikenan ai na hqr na daina yi miki abinda bakiso kiyi haquri bazan qara ba tashi muje muyi break yaranki sun tashi" Da wadannan yaudararrun kalaman nasa ya samo kanta ta tashi suka fita parlour tare sukayi musu wanka suka shiryasu sannan ya daukesu har ita suka tafi suka sauke yaran a makaranta sukuma suka nufi wani gurin shaqatawa ya rinqa janta jikinsa yana nuna mata kulawa tare da riritata komai ya dauka ita yake bawa itadai kallonsa kawai takeyi tana hawaye har yanzu tsoronsa takeji sai yamma suka nufi gdan suka biya suka dauko yaran a makaranta sannan suka wucce dakinta ta shige ta kulle ta barsa da yayansa suna hira a parlour amma rabin hankalinsa na kanta saboda yasan bazai wucce kuka ko tunani takeyi ba tana zaune da waya a hanunta ta bude Data saqonni suna shigowa saqon yayarta Jameelah ta fara dubawa inda take cewa da ita. “ Yar uwata kin barni cikin fargaba da tashin hankali kwana biyu bana iya bacci saboda tunaninki jiya na kira wayar Sadiya tace min bata gari nidai zuciyata bata nutsu da zamanki dagake sai Hameed a gida ba Umaimah dandai babu yanda zanyi saboda matsayin su Daddy ya wucce nayi jayayya dasu amma don Allah ki kiyaye mutuncinki ki riqe amanar kanki kuma ki kula da maraicinki Umaimah yar uwarki da baki da tamkarta a duniya Jameelah Ahmad Hameed” Tana karanta saqon tana hawaye harta gama ta rungume wayar ta sake sakin wani kuka me ciwo tana rungume da wayar tace “ya Allah ka kawomin dauki Allah nasani zuciyar masoyana tana cikin damuwa kamar yanda tawa take ciki Allah ka yafemin astangafurullah ya Allah” Tana rufe bakinta Kira ya shigo “Hajiyata” sunan daya fito akan sensor din kenan ta dannan jiki a salube tace “he...hello Hajiyata” haka take kiran mahaifiyar Hameed tun tana qarama har kowa ma ya saba haka kowa yake kiranta Hajiyan Umah qwafa Hajiya tayi tace “kekam kwai yar qaniya dagake har yayan naki kwana biyu kenan ina kiran wayarku da dare bakwa dagawa Umaimah Anya kuwa qlau kike?" A gajiye tace “Hajiya kice da Uncle ya kawomu gda don Allah idan Aunty Sadiya ta dawo saimu dawo wlh Hajiya duk banajin dadin zaman gdan” gaban Hajiya ne ya fadi ta rasa meye yake sanyata faduwar gaba kwanakin nan tace “meye yake faruwa Umaimah inajin faduwar gaba Ina yawan mafarkin ki Umaimah meye fadamin meyene yake faruwa” saita nutsuwarta ta fara qoqarin yi tace “aa babu komai Hajiyata kawai dai nayi ciwon ciki ne amma naji sauqi nidai kawai inason ganinku ne” ajiyar zuciya tayi tace “alhmdllh har naji dadi Umaimah kiyi hqr kinsan halin Uncle dinki ko nayi masa mgn bazai barki ba amma dai zanyi masa mgn" dole badon tasoba ta hqr suka shiga wata hirar daban haka sukayi sallama ta ajiye wayar ta koma ta kwanta sun dade suna hira da qawayenta bawai don tanajin dadin hirar ba saidon ragewa zuciyarta damuwa. Sai goma na dare ta tashi ta kulle qofarta tayi wanka tayi sallar isha da shafa'i da wuturi sannan ta kwanta abubuwan suna dawo mata sababbi taci kukanta sosai ta gde Allah kafin bacci ya dauketa. A bangarensa yana zaune a parlourn yana jiran fitowarta yaji shiru har yaran sukayi bacci dukansu ya daukesu ya kaisu dakinsu yayi musu addu'a tare da rage. Musu qarfin A.C ya fita ya shiga kitchen ya dauko madarar Holladia ya fito ya zauna a parlourn wani magani ya balla ya jefa a cikin madarar ya jijjiga sosai ya ajiye a fregde din parlourn ya shiga dakinsa yayi wanka ya fito ya shafa body lotion tare da feshe jikinsa da turare ya sanya gajeran wando blue da Vest itama blue ya fito parlourn ya shiga kitchen ya dauko cup ya nufi dakin Umaimah zuciyarsa na bugawa da qarfi yanajin wani mugun feeling dinta na taso masa yana zuwa ya murda qofar yajita a rufe ruf knowking ya rinqayi a hankali saboda tsoron kada ya tashi yaran amma yaji shiru ransa ya sosu sosai shi a tunaninsa tanajin sa tayi masa banza juyawa yayi ya koma dakinsa ya shiga binkicen inda mukullan gdan suke dama da qofarsa da ta dakinta iri daya ce kuma key dinsu ma iri dayane saboda haka ya dauki mukullan biyu iri daya ya fita yana zuwa yasa na farko yaji bashi bane amma ya shiga sosai da alamun zare nata mukullin tayi data kulle yayi ajiyar zuciya yasa dayan murdawa biyu qofar ta bude yayi hamdala tare dasa kansa dakin ya jima yana qare mata kallo tayi daidai da ita saman katifar gashin kanta irin nasu na shuwa ya baje saman pillon da take kai da daidai yake qare mata kallo tundaga kan santala santalan cinyoyinta da rigar ta yaye har shatin pant dinta ma a waje ya hadiyi wani yawu ya sauke idonsa akan boobs dinta yana lasar bakinsa yana sauke ajiyar zuciya a hankali kamar me sanda ya qarasa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});