Chapter 27
Chapter 27
ma a gabansu zata iya rungumeshi saboda bataga alamun ruwa a idon Umaimah ba. Saida suka gama girkin suka jera a dinning sannan ta shiga ciki ta taso yaran tayi musu brush suka zauna cin abinci Hajiyan ma ta saki jiki sosai dasu kamar ba itace me cewa a fice dasu daga gdanba bayan sunci abincin sunyi sallah suka dauko qur'ani ta fara yi musu qari suna biyawa sosai suke burge Hajiya tanajin dama Umaimah itace uwar jikokin nata, ranar yini sukayi suna shirmensu sai dare sukaje suka kwanta gadon tabarwa yaran ita ta sauke qaramar katifa a qasa ta rufesu tare dayi musu addu'a tana kwanciya bacci ya dauketa saboda sosai shirmen yaran ya gajiyar da ita. Jitayi numfashinta baya fita sosai ta fara shure² tare da qifqifta ido saboda hasken data gani a idonta bude idonta tayi idanunta suka fada cikinna Hameed daya hade bakinta da nasa yana tsotsa tureshi ta farayi tana qoqarin tashi ya riqe hanunta duka biyun yaci gaba da tsotsar Sweet lips dinta tana fitar da numfashi daqyar ya jima yana tsotse Mata bakin kafin ya saki ya sanya harshensa saman dokin wuyanta yana lasa tare da hura t iska me kashe jiki lumshe idonta tayi tare da sauke ajiyar zuciya cikin wata rikitacciyar murya ta Kira sunansa dakatawa yayi da abinda yake ya kalleta jin yanda ta Kira sunan nasa kai tsaye lumshe idonta tayi tace “banason haka don Allah kana ganin halin da muke ciki dagani har kai Kai wai mesaya bakaji ne kacika taurin kai kanaso yauma Hajiya tazo ta ritsamu a haka kasa na shiga uku ni kadai don kai naga ba gudun abin kunya kakeyi ba"ajiyar zuciya yayi ya kamo weast dinta sosai yana qara dora bakinsa a wuyanta ya sauke mata wani kiss me kashe jiki cikin sexy sound dinsa yace. “Mene abin kunya Babyn Uncle bayan Allah ya wankeni daga zargi su Daddy da Hajiya da duk wani meyimin kallon fasiqi azzalumi ya shaida Abdulhameed ba fasiqi bane halattaciyar gonarsa yakewa ban ruwa wadda yake burin ta fitar masa da iri me kyau da zaiyi alfahari dashi Umaimah ni Mijinki ne da aka bani auranki aure mafi daraja da daukaka a duniya ta Abba yabar wasiyyar aurena dake awa daya kafin barinsa duniya Mama tayimin bushara da bani auranki 25 minutes kafin barinta duniya sannan Kaka ya auramin ke 12 kafin barinsa duniya Umaimah waye ya sami wannan gatan kafin ni a duniya nine wanda rayuka suka fita suna burin kasancewata a matsayin da nake kai yanzu kuma Allah ya tabbatar dani sannan na samu zuciyar wacce aka dorani linzamin da zanci gaba da jan ragamar rayuwarta free babu digon so da tausayin wani bawa a cikinta bayanni Umaimah inasonki sonda bantaba yima wata halitta irinsa ba a duniya ina burin rayuwa dake rayuwa ta har abada wacce babu baqin ciki a cikinta zanyi farin ciki idan kikayi farin ciki da wannan lkcn Umaimah kinji” Tunda ya fara mgnr take kuka har ya gama kukanta qaruwa yakeyi sosai rungumeta yayi sosai a jikinsa yanajin tsananin tausayinta da haushin kansa daya boye mata matsayinsa a gurinta tun gabanin wannan lkcn, ajiyar zuciya ta rinqa saukewa me ratsa zuciya bai qyaleta ba har saida yaji tayi shiru ya dago fuskarta a hankali ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe Mata hawayen ta sake shigewa jikinsa sosai tanajin ninkin tausayin Uncle din nata tabbas da ace tasan ita matarsa ce tun farko da bata barshi a halin da yake ciki ba da bazata taba barin hawayensa ya zuba a qasa ba da batayi sanya wajan kula da mijinta ba a hankali yace “kinajin abinda nakeji game dake Babyn Uncle?" Yayi Mata tambayar da wata rikitacciyar murya, daga masa kai tayi alamun eh yaja wani numfashi me qarfi yace “zanyi duk abinda ya dace wajan ganin mun kasance tare har abada Babyn Uncle ki kula da Mijinki don Allah ni nakine ke kadai" daga masa kai ta kumayi yace “yawwa matata Allah yayi miki albarka" shafa qasan mararta yayi ya kalleta sosai yace “jinin ya tsaya ko?" Saurin kada masa kai tayi yayi murmushi yace “tsoro kikeji ko?" Sake daga masa kai tayi ya sake rungumeta sosai yace “to ki daina zaki iya dani sosai nagani a qwayar idonki wifey kema jaruma ce dama sabodani aka halicce ki bazan fi qarfinki ba kinji" hanunta ya kama ya saki tazugen wandonsa ya tura hanunta ciki ya dorashi saman joystick dinsa ya saki wani nishin dadi yace “ahhhhh! Bab..by kiyimin yanda zan samu sauqi kinji don Allah wlh Ina cikin matsala da gaske kaka takeyi tunda nayi aure shekara bakwai penis dina bai taba kwanciya yanda ya kamata ba saboda baya samun nutsuwar da yake buqata ban taba samun gamsuwar jima'i ba sai lkcn dana kusanceki wlh har tsoro nake kada feelings ya kasheni Umaimah ina tsananin buqatar kusanci da mace bazan iya rayuwa babu mace ba a yanzu haka idan bazakiyimin yanda zan samu sauqi ba wlh bazankai safe lfy ba don Allah ki taimakeni Babyn Uncle" Tureshi tayi ta miqe da sauri ya ruqota yace “kada kiyimin haka don girman Allah” yana mgn jikinsa yana bari shammatarsa tayi ta fusge hanunta ta shige bathroom din da gudu ta kullo ya tashi a galabaice ya nufi bathroom din yana turawa a hankali saboda tsoron kada yaran su tashi yana cewa “please is please Baby ki bude wlh bazan shigeki ba wasa kawai just ones don Allah please ba...by" ta tsorata da yanda taji muryarsa na hardewa amma bazata iya wannan rashin kunyar tasa ba a gdansu yace zai qwaqwule ta ita ta rasa wanne irin mutum ne shi da baya gudun abin mgn tun yana qwanqwasa bathroom din da qarfinsa har yayi qasa yana riqe cikinsa yana nishi me wahala yana fadin “ahhh...washhh...ba...b..y...ki..ki bud...." Shiru taji yayi tana tsaye a jikin qofar tana jiyo gurnaninsa yana wani irin abu da batasan mene ba, ji tayi an bude qofar dakin da sauri muryar Daddy taji ya zabga salati yana fadin “babana me...meye hakan meye ya sameka ya salam Hajiya zo kigani Abdulhameed zai mutu..." A tsorace ta bude qofar daidai lkcn Hajiya ta shigo dakin da gudu tana salati a guje Umaimah ta Isa gabansa a bala'in firgice ta rungumeshi ta saki wani kuka me gunji tana fadin “na shiga uku zan kasheshi da kaina Uncle Hameed ka tashi don Allah kada ka mutu wlh na yarda zanyi maka abinda kakeso ka tashi Uncle don Allah ka tashi kaji Yaya na kada ka mutu ka barni kaima..." Tana mgnr tana jijjigashi amma Ina sai wani irin nishi yakeyi yana fitar da wata kumfa a bakinsa hannunsa dafe da mararsa Kay wannan rana iyalan gdan Alh Adamu Hameed Shuwa sunga tashin hankali ranga ranga aka daukeshi aka kaishi asibiti cikin rashin hayyaci duk yanda momy taso Umaimah ta zauna a gda taqi zama kuka kawai takeyi tanabinsu duk inda sukayi dashi ba mala'iku ba ita kanta ta tsinewa kanta yafi a qirga saboda tasan da ace tayi masa abinda yake so da hakan bata faru dashi ba, suna zuwa asibitin NSRW din likitansu Dr Saleem ya duqufa a kansa saida yayi masa duk wani taimako da zaiyi masa sannan ya fito ya kalli Daddy
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111