Chapter 28
Chapter 28
ya kirashi office dinsa saida suka zauna ya dubeshi yace. “Alh danka Hameed yana da qarfin sha'awa wlh wannan ba shine karo na farko dana karbeshi a irin wannan halin ba matarsa tasha kirana na tarar dashi a haka wanda ba komaine yakeja masa hakanba face tsananin feeling gsky Alh wannan karon abun yayi tsananin da idan baku daukar masa mataki ba zaku iya rasashi gaba daya" wasu hawaye ne suka zubo mawa Daddy “Hameed yayi gadon ubansa Ahmad mahaifin matarsa Umaimah Ahmad ne me irin wannan qaddararriyar sha'awar me neman kai mutum lahira” ya fada tare da miqewa yace “akwai mafita Dr Saleem dole mu bashi matarsa yaje su qarata kafin mu rasashi shima" yana fadin haka ya miqe ya fita ya dubi Hajiya yace “zamu iya tafiya gda ki kira matarsa ki fada mata halin da yake ciki kada taga shiru” wayarta ta dauka ta Kira layin Sadiya hartai ring ta katse bata dagaba Saida ta Kira sau uku sannan ta daga cikin bacci Hajiya tace “auke har damar bacci kika samu Mijinki babu lfy yana asibiti" tsaki tayi tace “wannan ku ta shafa shi ya sani inma mutuwa yayi” Tana fadin haka ta kashe wayarta mamaki sosai ya kashe Hajiya lallai da gaskene sai anyi yunwa hali yake fitowa wannan wacce irin matace Hameed yake zaune da ita a kirata a fada mata mijinta bashida lfy amma tace babu ruwanta ga yayanta batasan halin da suke ciki ba amma ko a jikinta bacci ma takeyi hankali kwance, da wannan tunanin Daddy ya fito riqe da hanun Hameed din suka shiga mota suka nufi gdansa saida suka saukeshi a gda Daddy da Hajiya suka kama hanunsa suka shigar dashi har gda har yanzu gdan kaca² yake da gilasai ga kayan nan na dakin Umaimah a wulaqance, Hajiya ce ta kalleshi da sauri tace “Hameed meye ya faru da gdanka haka?" Kawar dakai yayi ya nufi dakinsa saida suka tabbatar da ya kwanta Hajiya ta shiga kitchen din tashin hankalin data tarar a kitchen din ya bata mamaki kitchen din kamar bola takardu ledoji kwanuka dukka gasunan barkatai bude fregde din tayi ta dauko ruwa hatta cup din saida ta wanke sannan ta dawo ta bashi maganin yasha sannan sukayi masa sallama suka tafi a mota suka tarar da Umaimah zuciyarta cike da tsoro gani take kamar Aunty Sadiya zata fito ta ritsata. Suna dawowa Daddy yaja motar suka tafi ta shige dakinta ta kwanta yaran har yanzu bacci sukeyi tana kwance tana sharar hawaye bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa sama² taji wayarta tana ring ta tashi da sauri ta dauka “My Uncle” tagani dannawa tayi ta kara a kunnenta tace “hello Uncle ya jikinka" ajiyar zuciya yayi yace “babu sauqi Baby wlh zan iya mutuwa ciwona ya sake tashi Umaimah idan baiyi ba akwai matsala ina cikin gdan fito kizo inason ganinki” gabanta ne ya fadi tace “aa nidai gsky Uncle bazan iya ba kun...” bugun qofar dakin ne yasata katse wayar ta miqe jikinta na bari tace “wa...waye" Hajiya tace nice Umaimah bude" ajiyar zuciya tayi ta bude shigowa tayi ta miqa mata wata auduga da wani abu a jiki kamar zuma tace “Ungo maza tura a gabanki" karba tayi ta qarewa abun kallo tace “mene wannan din Hajiya?" Daquwa tayi mata tace “qaniyarki ce maza kiyi abinda nace miki” bathroom din ta shiga ta tura abin daqyar a tsukakken gabanta da tayi wankan tsarki da rana ta fito wani garwashin wuta Hajiyan taketa rurawa ta zuba wani maganin a ciki tasata ta tsugunna akai ta lullubeta da wani bargo me nauyi azabar zafi takeji yana ratsata na wutar tana kuka tana komai Hajiya bata qyaleta ba saida taji wani ruwa yana diga akan garwashin wutar yana qara sannan ta yayeta duk ta hada zufa tayi sharkaf kamshi ya turare dakin tace “maza shiga kiyi wanka ki cire audugar kada kiyi tsarki da ruwan sanyi zakiji zafi”shiga tayi tayi wanka ta fito Hajiyan ta bata wata rigar bacci tasa ta nada mata lifaya ta fesheta dashi ta kama hanunta suka fita itadai binta kawai takeyi da kallo har suka fito harabar gdan gabanta ne ya fadi ganin ta nufi nufi motar Hameed din da ita kuka ta saka mata ta qanqame Hajiyan tace “don Allah Hajiya kiyi hqr wlh bazan bishi ba Uncle bashida imani kasheni zaiyi” Murmushi tayi tace “aa Umaimah keda mijinki da kikejin tausayinsa ai gara ku tafi kafin ki dakemu akansa don naga alamar Hameed ya fimu a gurinki tunda shi yana da abin baki bazamu iya daukan fitsarar nan taku ba yabiki daki ya nemeki kinqi yana neman mutuwa munkaishi asibiti yaji sauqi mun kaishi gda ya kuma tasowa ya biyomu nasan nan gaba zai iya turmusheki a gabanmu gara mubashi ke kuje ku qarata Allah yabada zaman lfy naso yabamu lkc koda sati dayane na gyaraki amma yaqi yayimin transfer Two millions yace a hada miki lefe da ita insha Allahu zanje Dubai na hado miki kiyi hqr da yanayin mijin da Allah ya hadaki dashi kuma kiyi biyayya duk da ba gdanki daya da abokiyar zamanki ba amma dole nace kiyi hqr da ita da halinta kinsan komai game da ita babu wani abu da yake boyayye a gurinki" Haskesu yayi da fitilar motar Hajiya taja hanunta takaita har bakin motar ya bude tasata a ciki ta daga Mata hanu ya sunkuya yayi ma Hajiyan gdy ya shiga yaja motar suka fita daga gdan kuka takeyi sosai har suka shiga layin da gdan yake yayi horn mai gadin ya leqo ganin maigidan nasa yasashi bude qofar ya shiga da motar gdan bawani babba bane amma yana da kyau sosai an kashe kudi wajan aikinsa yasha flowers masu kyau da qamshi batasan ya fita daga motar ba Saida taji ya ruqo hanunta ya fito da ita ya rungumeta a jikinsa ya sauke wata ajiyar zuciya yace “Alhmdllh Babyn Uncle auranmu dabanne da kowanne aure mata suna rako amarya ni nine na dauko tawa amaryar Umaimah ko aurena na farko banyi farin cikin da nakeyi yau ba Allah na gde maka daka mallakamin Baby na" kissing din lips dinta yayi yasa hanu ya share hawayen fuskanta ya kamata suka shiga gdan babu komai a parlourn da alamun baa shiryawa tarewa a daidai lkcn ba daku uku ne a parlourn sai kitchen da store da dinning area daya cikin dakunan ya bude ya daqata cak ya dorata a saman gadon ya soma kissing dinta tako ina, kuka takeyi masa sosai jin kukan nata yayi tsanani ne yasashi janye jikinsa ya kamata yace “zo muje muyi alwala mu miqa gdyrmu ga buwayi gagara misali daya nuna mana wannan lkcn" batayi masa musu ba har sukayi alwalar sukayi sallah raka'a biyu ya jima yana miqa gdyrsa ga Allah tare da yima Alh Ahmad da maman Umaimah da kakansu addu'ar samun rahamar ubangiji. Batasan sanda ya gama addu'ar ba saboda baccin da takeji saida taji hanunsa yana warware mata lifayar jikinta qanqame jikinta tayi da sauri tace “don Allah Uncle kayi hqr banaso Allah ni banason wannan abun da kakeyimin...." Bata ida rufe bakinta ba taji ya rufe mata da nata tare da dagata cak ya dorata saman gadon ya kashe hasken dakin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111