Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shima gani tayi yana neman mutuwa. Yanzu duk target dinsa bai wucce akan yanda zai samu kebewa da Umaimah ba cikin sati biyun baifi sau biyu yasata a idonsa ba kwana uku kenan da yayi Mata gani na qarshe lkcn suna zaune a parlour dukkansu suna kallo da magaruba bayan sunyi sallah ta fito sanye take da hijjab dinta har qasa ta tsugunna a gabansa ya zuba mata ido itama Sadiyan ita take kallo cikin sanyi muryarta tace “gani Uncle” mamakin hasken da tayi yakeyi duk da kanta a qasa yake amma ya fahimci ramar da tayi a kausashe yace “bakiga saqona bane” dagowa tayi da sauri suka hada ido shima itan yake kallo da dukkannin hankalinsa tsawa ya daka mata yace “ba mgn nake miki bane kika kafeni da ido” idonta ne yayi qwalqwal da hawaye cikin in...ina tace “da...dama Uncle bani da lfy ne sh...shine...” miqewa yayi ya dauki rigarsa yasa yace “shine bazaki iya fadamin ba saboda ban isaba to kitashi kizo muje Daddy ne yake nemanki” yana fadin haka ya fice. Ta dade a tsugune kafin Aunty Sadiya tace “saiya kuma yimiki mgn ko?" Miqewa tayi ta shiga dakinta ta sako takalminta ta fito gabanta na wata muguwar faduwa ta nufi harabar gdan a tsaye ta tarer dashi jikin motar yana hangota ya nufi cikin motar ta zagaya ta tarar harya bude mata shiga tayi ya sanya hanunsa ya janyo murfin ya rufe yaja motar a guje ya fice daga gdan sunyi tafiya me nisa kafin ya waiwayo ya kalleta yanda yaga ta hade raine ya bashi dariya yayi murmushi yace “Babyn Uncle Hameed duk haushin na fito dake daga gdane yasa ake wannan cin maganin?" Shiru tayi batare data tanka masaba ganin sun wucce hanyar da zasubi takaisu gdan Daddyn ne yasata dagowa ta kalleshi ya kawar dakai kamar bai ganiba yaci gabada tuqinsa cikin kwanciyar hankali bayan Abdullahi Wuse Specialist Hospital yabi sunyi tafiya mai tsayi taga yayi parking a wani parkin speace qasa tayi da kanta ta kifashi akan cinyarta qamshin turaren jikinsa dana motar na qara hautsina mata zuciya fita taji yayi daga motar baifi minti biyar ba ya dawo ya bude mata ya ruqo hanunta tare da dannawa motar key ya jata suka shiga cikin gurin itadai bin gurin take da kallo takasa gane inane har saida suka shiga reception din taga an rubuta (WELCOME TO PRINCE HOTEL) gabanta ya qara faduwa a karo na biyu ta sake kallonsa yana riqe da hanunta wannan karon sun hada ido amma yanda taga fuskarsa babu annuri ya koma mata asalin Uncle Hameed din data sanine yasata qara tsuke bakinta wanda dama idan tace zata budeshi komai zai iya faruwa a qasan taga ya nufi wata qofa ya bude da key dinta yaja hanunta sun shiga ya mayar ya rufe tare da sakar mata hanun. Zazzare ido ta hauyi tana neman toilet hango wata qofa ne yasata juyawa zata shiga yakai hanu ya ruqota fizgewa tayi ta nufi qofar da gudu ta budeta tun daga tsaye ta fara kwara amai babu komai a cikinta sai ruwa saboda bata iyacin komai sai ruwan Lipton da sauri ya shigo toilet din ya ruqota yana danna mata qirjinta cikin tashin hankali yanata zuba mata sannu ruwa ya bata ta kuskure bakinta ya ruqo hanunta suka fito ya cire mata hijjab din yana qara yi mata sannu kwantar da ita yayi sannan ya komai ya wanke gurin ya gyara ya fito ya zauna kusa da ita ya ruqo hanunta yana matsawa a hankali yace “kinyi period wannan watan?" Dago idonta tayi daya fara lumshewa alamun bacci tana kallonsa da mamakin tambayarsa ganin tana neman raina masa hankali ne yasashi qara tamke fuska yace “tambayarki nakeyi fah" a kasalance tace “sati guda kenan da wuccewar lkcn period dina nama fadawa Aunty..." da sauri ya kalleta hakan yasata hadiye mgnr yace “kikace mata me?" Cikin qosawa da mgnr tace “cemata nayi inason ta tambayarmin kai zani asibiti a dubani" sake kafeta yayi da lulu eyes dinsa yace “ke bazaki iya tambayata ba” shiru tayi masa saboda ta lura mgn kawai yakeson ja da ita sakin fuskarsa yayi kamar bai taba daure fuskaba ya matsa kusa da ita tare da kwanciya ya janyota jikinsa ya dora hanunsa a saman cikinta yace “ina taya kaina murnar samun qaruwar da nayi a jikin qanwata Babyn Uncle cikine dake.....” *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE NINE* Wata zabura tayi ta miqe zaune daga jikinsa tanaja da baya har takai qarshen gadon ta dora hanunta akanta ta saki wani ihun tashin hankali da sauri shima ya miqe tare da ruqota ta fusge jikinta tana kallonsa kamar wata zararriya kafin ya ankara ta damqi wuyansa a haukace cikin wani irin qarfi da bata taba sanin tanada shiba ta saki wani marayan kuka tace “na shiga ukuna ni Umaimah ciki Uncle cikinka a jikina garin Yaya hakan ta faru ya akayi na samu ciki Uncle garin yaya cikin ya shiga wlh bazan yarda ba bazai yuwu ba Uncle bazan taba amincewa ba cikin shege a jikina ni Umaimah yanzu irin sakayyar da zanyima iyayena kenan nashiga ukuna Uncle ka cuceni ka cutar da rayuwata kamarni ace wai inada cikin shege a jikina Ina wlh saina zubar dashi bazai taba yuwuwa ba...” haka taketa surutai kamar wata zararriya ta riqe masa qwalar riga qamqam. Daqyar ya samu ya banbare hanunta daga wuyansa ya fara qoqarin janyota jikinsa ta kuma janyewa tare da fashewa da kuka tace “wai kai wanne irin azzalumi ne ka cuceni ka rabani da mutuncina sannan harda guzurin ciki ya kakeso nayi Uncle wanne irin zagi kakeso duniya tayimin...”kamota yayi ya hadata da jikinsa sosai cikin tsananin kaduwa da yanda ta haukace masa yace “kiyi hqr Babyn Uncle wannan cikin shine matakin nasarar mu ta kasancewa tare saboda haka kada ki zubar min dashi ki taimakeni ki barshi muci gana da rainonsa wlh tallahi Baby dana ba shege bane halattacen dane kamar kowanne nasha fada miki niba mazinaci bane kedin matata ce ki bani lkc kadan zanyi miki bayanin komai kuma zan tabbatar miki da komai” duk yanda yaso lallashinta taqi lallasuwa ganin batada niyyar daina kukanne yasashi komawa ya kwanta yace “duk sanda kika gama batawa kanki lkcn kizo ki bani haqqina da kika danne min tsayin kwanaki” Kallonsa tayi a tsorace ta maqalqale jikinta tana sake rushewa da kuka blanket yaja ya rufe jikinsa tare da kashe light din dake dakin ya lalubo ya janyota da qarfi ya mannata da jikinsa yana sakin wata sansanyar ajiyar zuciya ya sanya hanunsa ya dafe kanta tare da dora bakinsa a nata yana lasar lips dinta haqoranta har rawa suke saboda tashin hankali da tsoro hanunsa daya yasa yana shafa cikinta yana wani lumshe ido kafin daga baya ya gangara qasan mararta yana shafawa a hankali yana tsotse lips din nata kamar zai tsinkesu har yanzu kuka takeyi masa tana ta tureshi tana wani irin kakarin amai saboda bata qaunar turaren jikinsa tayar mata da zuciya yakeyi sosai jin yanda take yunqurin amanne yasashi

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});