Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Umaimah zanyi aure.....” Duf ta dauke wuta na wasu sakanni bai kula da halin da take ciki ba yace “banida raayin zama da mace sama da daya amma qaddara ta zabamin Salmah tsohuwar budurwa tace tun ta quruciya kafin haduwata da Sadiya ita muka fara soyayya da ita tun bansan ma abinda son yake nufi ba take sona aure ne ya rabamu da yaran ta uku yanzu haka suka rabu da mijinta so tun kafin na kwanta rashin lfy muka hadu da ita har mukayi musayar number kafin na fara jinya munyi mgn da ita har nayi Mata alqawarin zan tura ayi mgnr aurena da ita kuma sai wannan abin ya faru so yanzu dai nace mata cikin satinnan zaaje ayi mgn kuma harna fadawa Daddy" Tunda ya fara mgnr numfashinta yake bugawa da qarfi tanayi masa wani irin kallo da bazata iya cewa ga irinsa ba harya gama mgnrsa ya ruqo hanunta yace “nasan bazan samu matsala dake ba Ummuh Shurafah zaki bani hadin kai shiyasa banyi darr din sanar dake ba kuma nasani bazaki samu matsala da Salma ba saboda tanada kirki da sauqin kai kuma tanasonki tun bakisan kanki ba tasanki saboda duk wanda yasanni yasanni dake yasan matsayinki a gurina Umaimah ban boye Mata ba na fada mata matsayinki a guna kedin ta dabance saboda ke amanace a gurina kuma ke farin cikina ce......” Kallon da yaga tanayi masa ne yasashi hadiye mgnr sa daidai lkcn wayarsa tayi ring ya daukota da sauri ya duba tare dayin murmushi ya kara a kunnensa yace “yar halak yanzun mgnrki nakewa Hearty ashe kema ina ranki" shiru yayi sannan ya kuma murmushi yace “to alhmdllh nanda sati biyu kin zama tawa kenan ok bari anjima zamuyi mgn" yana fadin haka ya juya gurin Umaimah da duk yanda takai da saurin kukanta yau hawayenta sun qafe qaf sai zugin zucci da tafasa da zuciyarta takeyi abinka da shuwa masu kishin gado. Kallon kallo suka tsaya sunayi kafin tayi qarfin halin miqewa zatabar gurin yayi saurin riqota shima ya miqe ta juyo ta zuba masa jajayen idanunta jikinta da bakinta sai rawa yakeyi sai yanzu hawaye suka samu nasarar zubo mata cikin in'ina tace “Sak...keni Abu Shurafah..." tana fadin haka ta fincike hanunta ta dauki yarta data tashi daga bacci ta nufi bathroom da ita ta cire Mata kayanta ta sanyata a cikin bath din amma hakanan tunda ta durqushe ta kasa tashi jin zuciyarta takeyi kamar zata faso qirjinta wai ita Umaimah ita zaayiwa kishiya kishiyar ma kusan saar yayarta Jameelah kuka ya kuma kwace mata wannan karon harda shshsheqa ashe da gaske ne da mata suke cewa ko labarin mutuwa baikai na kishiya ciwo ba “Allah ka kasheni na huta" abinda ta furta kenan jitayi an sanya hanu an dagota ta daga kanta ta dubeshi da sauri shima itadin yake kallo idanunsa sun kada sunyi jawur. Har cikin ransa yakejin ciwon kukan Umaimah ya rasa meyasa kullum shine yake zama sanadin kukanta kullum shine sanadin baqin cikinta ya rasa yaushe ne zai zamewa Umaimah farin ciki a rayuwa yaji komai daya faru tun daga kwanciyar sa jinya har kawo yanzu a gurin Aunty Zarah yasani sarai ba raayinta bane sake rayuwar aure dashi tausayinta gareshi da sadaukarwarta da kuma gudun bacin ran iyayensu shine yasata aminta da sake auransa towai shi meyasa ma yakeson qara auren ne iyakar saninshi shi ba meson tara iyali bane kuma babu abinda yakeso a gurin mace wanda matarsa bata dashi to wai meyasa yakasa bijiirewa auran Salma ne?......... _Kuyi hqr wutarmu ta lalace Ina fama da matsalar charge insha Allahu zaku jini anjima idan baku jini ba kuma kuyimin uzuri._ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/26, 3:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566: Janye jikinta tayi daga nasa a hankali sai yanzu ta sami qwarin gwiwar bude baki a sanyaye cikin sarewa da sallamawa farin ciki tace “kishiya zakayimin Uncle me nayi maka meyasa bazaka bamu damar gyara aurenmu da tsarkakeshi ba sai ka zabi kawo wata cikin rayuwarmu a lkcn da mukafi buqatar kusanci da juna ko badon komai ba don rayuwar yarmu bazance maka kada kayi aure ba Uncle amma ka sani tunda na taso a zuri'ar mu banga gdan da ake zaune da mace sama da daya ba wayyoh ni Umaimatu meyasa qaddarorina suke da tsauri ne....” Saurin rufe Mata baki yayi da nasa ta tureshi da sauri saboda jitayi kamar ya sanya mata garwashin wuta a lebanta ta qarasa gaban Shurafah da taketa wasan ruwa ta dauki sabu ta fara sabawa yarinyar batare da tana ganin komai ba saboda zuciyarta da tayi mata nauyi. Da sauri ya qaraso ya janyeta saboda yaga neman kashe yarinyar takeyi ya qarasa mata wankan lkcn daya fito tana hada kayanta a trolly ya tsaya sake da baki yana kallonta bata dago ta kalleshi ba har saida ta gama ta miqa masa hanu domin ya bata yarinyar amma yaqi haushi ne yasata jan akwatinta zata fice yayi saurin riqeta yace “kina hauka ne Babyn Uncle Ina zaki da safennan" Dagowa tayi da idanunta da suka dade da canza kala zuwa jajaye ta watsa masa wani mugun kallo tace “gda zani Abdulhameed idan naci gaba da zama dakai a qasar nan sai ka kasheni kayiwa Aunty Jameelah asara don na tabbata ita kadai keda asarar rashina" tana fadin haka ta figi jakar kayanta ya kuma fincikota jikinsa na rawa yace “kiyiwa girman Allah ki tsaya ki fahimceni Umaimah wlh nima bason auren nan nakeyi ba bansan meyasa nakasa cewa aa ba plz Umaimah ki yarda dani ki karbi aurannan a matsayin qaddara ki amince dani wlh bazan taba cutar dake.....” Marin data daukeshi dashine yasashi hadiye mgnrsa bata damu da yanayinsa ba ta dora da cewa “ ya isa haka Abdulhameed qaryar nan taka ta isheni so nawa ka cuceni cuta ta nawa kakeson yimin Hameed ka lalatamin quruciya ta wajan jarabarka ka yaudareni da kalamanka na qarya na sabawa ubangijina kayimin cikin zina na haifa ina kallon Shurafah a matsayin ciwon da bazai taba warkewa a rayuwata ba sannan yanzu kazomin da mgnr aure auren ma bana yarinya me qarancin shekaru kamar ni ba na guzuma sa'arka saar yayata sannan guzumar ma ka rasa wadda zaka hadani da ita sai Salmah Hameed Salman da babu wanda baisan tambari da kirarin gdansu ba ba kishiya ba dan miji babu uwar miji wannan shine kirarin da akewa uwarta Hameed tun ina qanqanuwata nasan da wannan kirarin sannan yanzu kazo saboda tsabar kai dan akuya ne qaramin mara kunya kacemin wai mutuniyar arziki ce ok na yarda a gurinka tunda idanunka sun rufe Salmah mutuniyar arziki ce amma ni a gurina bata isa na hada miji da ita ba wlh na hqr dakai Hameed nabar mata kai....” Kamata yayi da sauri ya rufe bakinta a duniya babu kalmar daya tsana kamar yaji tana furucin ta hqr dashi. Girgiza mata kai yayi yace “na...naji duk naji Umaimah amma ya zanyi wlh jinake kamar idan ban auri Salmah ba mutuwa zanyi kamar yanda nakejin idan na rabu dake zan mutu don Allah ki bani hadin kai Umaimah..." Kokowa suka rinqayi sosai ta akan saita fita inda shikuma ya dage akan

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});