Chapter 111
Chapter 111
maza amma saida akayi mata C.X wai aikuwa zo kuga hauka gurin gogan naku kamar zaiyiwa Umaimah sujjada saboda farin ciki ranar suna yara sukaci sunan kakansu da kakan iyayensu Adam da Abdulhameed suna kiransu Yassar da Ya'eesh. Babu irin magiyar da bata yiwa Hameed ba akan yabari ta samu tazara sosai Yaya biyu sau biyu aita zazzagu amma yaqi yace saidai su rinqa azalu hakanan ta hqr sukeyi amma fah dan qaniyar bai yarda ya zubar da sparm dinsa a waje ba saidai ya bata ta shanye data gaji tace ita ta daina sha shima yace ya daina planning din haka kowa ya hqr sai rigima har gaban Hajiya daqyar aka shawo kansa akan zaayi mata nasu na gargajiya sannan ya yarda Hajiya da kanta ta shirya taje Maiduguri ta hado Mata maganin tsaida haihuwar na gargajiya donta samu ta huta. Amma fah lamarin Hameed yana bata tsoro tunda ta yaye su Nawwas ruwan nononta bai daina zuba ba gashi suma su Ya'eesh din tare sukesha da ubansu tayi fadan tayi boren har qararsa takai wajen Hajiya amma kai tsaye yace shi wlh ya riga ya saba duk abincin da zaici idan baisha nononta ba baya qoshi kunya kamar ta kashe Hajiya da Daddy hakanan aka babbata hqr shikuma aka fada masa yabar yaran su qara girma kamar yaji amma suna komawa gda yaci gaba daga inda ya tsaya qarshe ma order madara yayi musu wadda zaake basu hakan ta hqr ta shayar da yaya ta shayar da ubansu sauqinta daya jarabarsa ta ragu yanzu barshi dai da wasanni wannan kam duk dare sai anyi koda yake shi babu ruwansa da dare ko rana saidai idan baiji yana feeling ba musamman daya debesu suka koma California yasa Nawwas da Nawwarah makaranta sukuma qananun ya dauko musu me raino daga 9ja. Duk wani abu da mace ke samu a gurin miji Umaimah ta sameshi harma da qari saboda Hameed ya sakar Mata ragamar komai na dukiyarsa tayi duk yanda takeso dashi ya bude mata babban shopping Mall a Maiduguri da Kano ya kaita hajji tayi umara sannan ya cika Mata burinta na zuwa Istanbul. Lkcn da suka dawo daga Istanbul ne take samun lbrn mutuwar Salma wai ta gudo daga gdan mahaukata babbar mota tabi ta kanta ta niqeta kuma me motar ya gudu sosai jikin Umaimah yayi sanyi tayi mata fatan samun rahamar ubangiji ita kuwa Sadiya duk da yanda takeson shiga jikin Umaimah fir Hameed yaqi yace shi yanzu bazai qara yarda da mutum ba musamman mace yace mutum mugune. _Tammat bi hamdullah_ _Nan na kawo qarshen wannan lbr daya faru a gaske na gdan Uncle domin sharhi shawarwari da qorafinku ina jiranku ta number WhatsApp dina kamar haka_ . _09013718241_ ; _Insha Allahu nanda wasu gajerun kwanaki zan fara sabon littafina me taken A DANDI wadanda ke buqatar jin yanda lbrn yake to suna iya fara biyan kudinsu daga yanzu domin akwai adadin da nakeson dauka idan ya cika to saidai kallo_ _Kada ki manta VIP five hundred regular two hundred saina jiku_ _Taku a kullum mai burin baku nishadi madara_ *UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻 An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111