Chapter 52
Chapter 52
zaba karna qara sanya kaina cikin zuri'ar su" Dakatawa tayi saboda muryarta dake shaqewa saida tayi kuka me isarta sannan tace “muna fitowa Umaimah Anwar ya figi hanuna a fusace ya cillani motarsa yaja muka nufi wani hotel dake na'ibawa mai suna Rayhan ya kama mana daki suit anan muka kwana dagani harshi babu wanda yayi bacci kwana yayi yana rarrashina daqyar ya samu nayi shiru muka fara abinda muka saba. Da safe ya fita yace zaije ya nemamin gdan da zan zauna kafin komai ya daidaita tunda ya fita sai yamma ya dawo yacemin ya samu gda anan Farawa layout harya siya ya biya kudin komai akwai a cikinsa ban wani bata lkc ba na taso muka taho tun daga ranar shima ya dawo nan da zama kasancewar dama aikine ya kawoshi nan asalinsa dan kaduna ne Umaimah kowa dake unguwar nan dauka yake zaman aure mukeyi da Anwar bayan ke babu wanda yasan zaman dadiro mukeyi dashi Umaimah banason rayuwar nan da mukeyi amma ya zanyi haka qaddara ta zabamin” A hankali Umaimah ta janye jikinta daga na Sa'ud tana girgiza Mata kai tace “meyasa Sa'ud meyasa kike da qaramar kwakwalwa meyasa baki tafi Niger gurin dangin mamanki ba wlh danice ke bazanyi wannan qazamar rayuwar ba" rufe Mata baki tayi tace “kinsan nasan komai Bloody laifin da kayishi tsakaninka da ubangijinka me sauqi ne da ace haqqin wani na dauka ko giba nayi shine zai zamemin matsala kiyi hqr bazan saurari uzurin da zaki bani ba Umaimah inada burin fansa akan abubuwa da yawa na farko korar karen da akayimin na biyu haqqin gadona da Abba da Hajiya suka cinyemin dole zanyi fito na fito dasu domin qwatar yancina” Tana fadin hakan ta shige kitchen ta dora musu abinci ta gama ta fito ta zube musu a parlourn itadai Umaimah bata iyacin na kirki ba ta tashi ta shige dakin da aka bata ta kwanta tare da daukan wayarta ta cire layukan saboda batason kiran kowa yanzun tananan kwance tajiyo dariyar Sa'ud tana qyalqyala dariya tana cewa “nikam honey ka kyaleni gindina ya gaji jiya ko baccin kirki baka barni nayi ba" tashin hankali take Umaimah taji nata gindin yabada wani zut² tayi saurin dafeshi tanajin wani yar a jikinta yau ga ranar Uncle Hameed tunda suke tare bata tabajin feeling ba saboda ko yaushe cikin qwaqularta yake rub da ciki tayi cikin wani irin yanayi tana sharar hawaye Hajiya ta cuceta data rabata dashi yanzu da tana nuna masa alama zai gane ya rigata karbar saqon ma. Tun tana jiyo yananiyarsu har tajisu shiru sun shige daki sun kullo itadai Umaimah juyi kawai takeyi ita kadai tasan abinda takeji duk da jinin da har yanzu bai tsaya Mata ba amma tanajin tsananin buqatar mijinta bayan kamar minti talatin taji sun sake fitowa tana cewa “ka gajiyar dani yau wai me kasha ne ni naga wani qarfi kakeji” mamaki ne ya cika Umaimah wai ya gajiyar da ita to wannan mema sukayi ai ko rabin lkcn wasan Uncle baiyi ba balle akai ga sex. Tabe baki tayi tanajin Sa'ud na cewa Bloody ki fito ku gaisa da honey zai fita" komawa tayi tayi luf kamar me bacci har ta qari kiranta ta hqr tace “ta koma bacci kasan ba cikkakiyar lfy ce da ita ba saidai idan ka dawo kwa gaisa" Haka Anwar ya fice ita kuma ta koma ta dalama Umaimah duka tace “shegiya ai nasan ba bacci kikeyi ba kawai iskanci ne ya hanaki ki fito ku gaisa da gwarzona" juyowa tayi tayi tsaki tace “me zaisa na fito mu gaisa bayan ba mijinki bane" bata kuma yimata mgn ba tabar mata dakin ita kuma taci gaba da kwanciya har zuwa wani lkc sai yamma sannan ta fito daga dakin suka zamna a parlourn bawai don tanajin dadin zaman ba saidon kawai tanason rage tsayin lkc zuciyarta da hankalinta gaba daya yana gurin Hameed inda ita kuma Sa'ud ta dage cusa mata raayin qin komawa gdan tana cewa da ita ta bari sai sun gwaru wajen nemanta sannan ta koma tun hudubar ta Sa'ud bata shigarta harta fara shigarta itama ta fara yarda tunaninta abinda yake qara burge Umaimah game da Sa'ud duk iskancin ta bata wasa da sallah duk sanda aka kira sallah saita tashi tayi. Suna zaune a parlourn da daddare wayar Sa'ud tayi ring tana dubawa taga baquwar number ta saita nutsuwarta kana ta daga tayi sallama a daya bangaren aka amsa da sauri ta shiga taitayinta jin muryar dake mata mgn cikin in...Ina tace “Eh aa banganta ba rabona da ita tun zuwana na qarshe gdanku ina take Hameed meye ya faru.....” qit taji ya kashe wayar ta juyo sukayi ido hudu da Umaimah data kafeta da ido cike da mamaki tace “meyasa kikace masa bananan Sa'ud bashi fah da laifi ko daya cikin lamarin nan kuma shima abin tausayi ne" Kallonta tayi murmushi tace “bazaki gane ba Umaimah yanzu idan yasan inda kike bazai haukacewa Hajiya ba balle ta fahimci tayi kuskure ki qyaleni dashi da kaina zan fada masa inda kike amma sai naje naga yanayin da yake ciki zuwa jibi kinga kafin nan hankalin kowa ya tashi” *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/16, 10:02 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/ *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566: *PAGE TWENTY-SEVEN* Ajiyar zuciya Umaimah tayi ta kwantar da kanta akan kujera tanajin wani abu mai wuyar fassarawa yana bijiro mata game da Uncle dinta hawayenta yaci gaba da malala tabbas gsky Sa'ud ta fada idan yasan suna tare hankalinsa bazai tashi ba to amma batason tashin hankalin nasa ga kuma batun zubewar cikinta wanda ya kamata ace ya sani. Miqewa tayi ta shiga daki da sauri ta dauki wayarta ta hada ta kunna kamar dama jira ake ta kunna saiga kiran Hajiya ya shigo tana gani har tayi ring ta gama bata dagaba katsewarta kenan kiransa ya ta daga jikinta na rawa tace “Uncle ya jikinka?” wata muguwar ajiyar zuciya yayi tare da miqewa kasancewar tun yamma aka sallamosu daga asibiti tunda ya farka yake nemanta Hajiya ta kasa bashi gamsashiyar amsa qarshe tace masa ta tafi Maiduguri shine ya fice ya koma gdansa ya kwanta da niyyar gari na wayewa zai tafi gurin matarsa amma zuciyarsa taqi nutsuwa da abin data fada masa dalilin da yasa ya kira qawarta kenan. Cikin muryar da take nuna sonsa da yasan gsky yace “kina ina Baby meyasa kika yanke shawarar tafiya ki barni bayan kinsani na fada miki duk juyin da zamani zaiyi ke tawace ni naki ne raba aurena dake bawai yana nufin rabuwarmu kenan ba munanan a tare har abada ko Ina matsayin mijinki ko bana wannan matsayin” ajiyar numfashi tayi tace “bansan inda nakeba Uncle amma inason ganinka don Allah kazo…” “Dole zanzo Umaimah kina ina tambayi sunan gurin ganinan” yana fadin haka ya kashe wayar ita kuma ta fita parlourn ta zauna tare da tambayar Sa'ud sunan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111