Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya bita kamar raqumi da akala suka shiga bathroom din ta rufe ta matso gabansa tace. “Zakayi da kanka ko nayi maka na qarshe?" Dubanta yayi da sauri tayi saurin yin murmushi ta lakace masa hanci tace “ina nufin zuwa ranar da amarya zata sake bani aronka tunda yanzu itace take riqe da kambun ka sarautar tatac....” rufe mata baki yayi da sauri yace “banida wata sarauniya a fadata bayan ke bloody wlh bazan iya yiwa kaina komai ba duk jikina a sanyaye yake" hadiye wani yawu tayi me ciwo ta fara balle bottle din rigarsa ta cireta ta zare masa wandon tajashi har komin wankan ya shiga ta rinqa diban ruwan a hanunta tana zuba masa a sumarsa saida ta jiqata ta dauko shampoo ta matsa ta wanke masa ita tsaf ta sake daukan shaver tayi masa shaving na qasa da sama har qashin qirjinsa saida ta rage masa kasancewar yanada suma sosai a jikinsa kuma tunda ya kwanta jinya bai rageta ba garama na qasan shine take tunanin ya rage bayan yaji sauqi dagowa tayi ta shafa gefen fuskarsa kawai sai taji hawaye ne yakebin kuncinsa batayi masa mgn ba saboda tana cewa zatayi masa mgn itama kukan zatayi hqrnta ya fara qarewa wai ita Umaimah itace take gyara mijinta saboda wata ajiyar zuciya taja da qarfi wadda tasashi bude idonsa ya zubasu a nata yanajin zuciyarsa kamar ana hura masa wuta ya janyota cikin bath din ya matseta a qirjinsa yace. “kinajin abinda nakeji a qirjina kuwa bloody bana sanin sanda hawayennan yake zubomin duk dauriyata na kasa daurewa nisa dake wlh Umaimah ajiye mace sama da daya bai kamace ni ba saboda bazan taba kwatanta adalci akan wata mace ba indai inada ke Umaimah..." Rufe masa baki tayi tace ya isa bloody don Allah ka daina banaso abinda ya faru ya riga ya faru kuma koma mene kaine ka jawo mana da bakaje kakai kanka gurin Salma ba da bata ganka harkun fara soyayya ba” dagowa yayi da sauri bakinsa yana rawa yace “wal....” daga masa hanu tayi da sauri jikinta na rawa tana neman rikice masa tace “ya isa haka banason jin komai a game da matarka Abu Shurafah ka tashi ka shirya ka tafi gurinta tanacan tana jiranka" tana fadin haka ta miqe ta nufi qofar fita daga bathroom din tana fita ya fito shima ya dauki wasu riga da wando na jeans dake lkcn sanyi ne yasa ko mai bai shafa ba ya dauki key din motarsa ya fita yana shirin bude motar yaji anayi masa mgn ta baya ya juya da sauri fuskar Salma ya gani taci uban ado harda su eyelashes kamar wata aljana dama ita ba fasali ba ya yatsina fuska tare da tsartar da yawu yace. “Lfy?" Mgnr ta daketa amma dake yar duniya ce sai tayi raurau da idonta tace “amma dai kanada masaniyar tun shidda nake cikin gdannan yanzu har takwas da rabi bakazo ba bayan kasan nice baquwa ni yakamata kabawa lkcnka" wani kallon wulaqanci ya watsa mata kallon data tsana a duniya kenan koda yake dama an fada mata zata fuskanci wulaqanci indai matarsa tana cikin gdan a qaryar bokanta yace mata wai zuciyar matarsa itace take control din tasa bayajin komai baya ganin komai sai ita shiyasa taso tun kafin ta shifo gdan ta rabashi da soyayyar Umaimah amma haqanta ya gaza cimma ruwa qarshen zancen akace sai ta shigo gdan ta kwanta dashi ta debo sperm dinsa sannan zaa hada mata laqanin rabashi da matarsa. _Wa'iyazubillah Allah ka tsare mana imanin mu qalubale garemu mata Allah ka kiyashemu tabewa ameen_ Jan motar yayi da sauri ya fice daga gdan ta tsaya sororo tanabin inda yabi da kallo a fili tace “banza jahili zaka shigo hanuna talala nayi maka daga kai har matar taka da kake wani fasa kai da ita harda wani cewa matarka halin Nana Fadima ne da ita to saika fadamin me halin yar gdan paparoma wani Illiteracy dake wlh da sannu zaka kwashi kashinka a hannu saika gane baka da wayo Hameed nice fah Salamatun Hajja Talatu" Juyawa tayi ta koma bangarenta ta fara bunka turarukan sihirinta tana tsibbace tsibbacenta bayan ta gama ta kunna turaren wuta qaurin maganin ya hade da qamshin turaren yabada wani qamshi mara dadin ji ta koma daki ta dauki wata matsiyaciyar rariyar rigar bacci tasa ta hada gashin kantin da tasa a kanta ta daure ta nufi jikin mudubi ta dauki turare ta fesa a jikinta ta kalli kanta gaba da baya tayi murmushi ita a dole tayi kyau Salma kenan irin qananun matan ne batada tsayi kuma bata da jiki qirar tsadidi amma tanada fuskar girma sosai don idan ka ganta ta fuska bazaka ce saar aunty Jameelah bace yayar Umaimah koda yake babbace tun shi kansa Hameed zasu iya zuwa sa'anni koma ta girmeshi. Sai goma ya dawo gidan kai tsaye bangaren Umaimah ya shiga ya haura saman tana zaune kan sallaya baiwar Allah tana karatun qur'ani tana kuka saboda ita ta zaci ya tafi bangaren Salman zama yayi a gabanta har saida ta sanya aya ya dago fuskarta yace “kukan me kikeyi bloody kin yimin alqawarin bazaki bani matsala ba don Allah ki daina kuka tashi kici hanta naga kinasonta ko?" Girgiza masa kai tayi saboda batajin zata iyacin komai a yanzu amma saida ya takura mata taci kadan tasha madara ya kamata suka shiga bathroom tayi brush shima yayi sannan yace “to zo na kwantar dake kiyi bacci kinji uwargidana farin cikina” kawar dakai tayi fuskarta a daure tace “nidai na roqeka kayiwa Allah ka tafi gurin matarka wlh Hameed dauriyata ta kusa qarewa ka matsamin na daina ganinka nayi maka iyakar karar da zan iya idan kuma ba gawata kakeson gani ba" Miqewa yayi a sanyaye ya kamota ya rungumeta a jikinsa yana shaqar qamshin jikinta feeling dinta na taso masa ya lumshe idonsa tare da sauke ajiyar zuciya yace “zan tafi da wannan dumin jikin naki da wadannan zafafan kalaman naki nasan yau bazan iya bacci ba Umaimah jikinki kawai nake buqata" yana fadin haka ya saketa ya fice da sauri yaja mata qofar da qarfi tabi bayansa ta sanyawa qofar key ta zube a gurin ta dora hanunta a kanta ta zunduma wani uban ihu da batasan sanda ya qwace mata ba da sauri ta tura hanunta ta toshe bakinta tana maimata “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha shikenan ya tafi Hameed ka tafi gurinta Abu Shurafah ka dawo gareni don Allah nafi kowa sonka a duniya wlh........." *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/29, 9:01 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Ta jima a zaune a gurin tana gursheqen kukanta kafin ta samu qarfin halin miqewa ta koma ta zauna a bakin gado ta zubawa inda yake kwanciya ido tana tariyo abubuwa da yawa da suka wakana a tsakaninsu a wannan dare har daren farkonsu daya fara farketa saida ta tuna shekara biyu da watanni kenan yau gashi can zaiyiwa wata abinda yakeyi mata ashe haka zafin kishi yake tabbas ya kamata a rinqa yiwa mata uzuri a irin wannan yanayin ba kowace take da qarfin zuciyar iya dannewa ba wani mugun zafi ya sake taso Mata a zuciyarta batasan sanda ta tashi

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});