Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 86

Chapter 86

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

qoqarin tureshi yayi saurin kwantar da kansa a jikinta yace “nayi missing wannan oily skin din bloody babu wani jiki a duniya da yakai naki laushi da dadin tabawa" wani mugun kishi ya taso mata wato har yaje ya latse matarsa ya kwana yana kwasar dadinsa saboda ya raina mata hankali yazo zai cikata da surutun banza da wofi....... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/29, 3:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Tureshi tayi ta miqe zata shiga bathroom ya ruqota ya hadata da qirjinsa ya matse yana shinshinar qamshin jikinta yana shafa weast dinta, tureshi tayi da sauri ta fada bathroom ta kulle ya tayi zamanta a ciki ta dora kukanta dags inda ta tsaya kuka me gunji da shassheqa tana dafe da kanta. Matsawa yayi ya kasa kunnensa a jikin qofar dake Allah ya hore masa jin sauti kamar maciji gabansa ya fadi sosai yace “ya salam bloody meye yayi zafi da safennan zaki karya da kuka don girma Allah ki bude qofar nan wlh tallahi banyi komai da tsinanniyar matar can ba ki fito ki gani na rantse da Allah bazan taba hadaki da wata mace a zuciyata ba Umaimah wlh ko da Salma take wai a matsayin aurena take bazan iya hada jiki da ita ba qwanqwaminta nakeji jiya har amai nayi data matso jikina” Ajiyar zuciya tayi saboda iyakar saninta da Hameed ba maqaryaci bane idan yayi kawai zaice yayi idan baiyi ba kuwa to ko duniya zata hade zai tsaya akan gskyrsa, babu kunya ta bude qofar ya bude mata hanunsa ta fada jikinsa tana murmushi me hade da kuka tace “da gaske bloody wayyoh naji dadi sosai wlh jiya banyi bacci ba Ina tunanin kanacan kana...." Rufe mata baki yayi yace “ kada ki batamin rai bloody na lura jarabata tafi qarfi idan ina tare dake kamar yanda kike cikamin muradi nayi miki alqawarin nima zan cika miki muradi Bloody farin cikinki shine nawa bazan taba kasa cika miki buri ba nayi miki alqawarin kare miki kaina da yarinyarki takice ke kadai babu wadda zata sake dandana miki ita saida amincewarki" Dariya tayi tace “naji dadi sosai jinina wlh ina kishinka bantaba sanin cewa inasonka kuma Ina muradinka ba sai jiya amma kuma ta tayaya zaku zauna a haka?" Rufe mata baki yayi yace “nidai burina ki yarda dani kuma ki bani hadin kai ki tayani da addu'a Allah ya bani ikon cinye jarabawarsa wlh Umaimah idan ina kallon fuskar Salma ji nakeyi kamar na mutu na huta” janye jikinta tayi ta koma ta zauna ya matso kusa da ita ya tsugunna a qasanta ya dago fuskarta ya kashe mata ido yace “a bani breakfast din da aka saba bani kullum" kallonsa tayi da sauri ta daure fuska yayi dariya yace “wasa nakeyi miki nima inason babyna yayi qwari sosai kar naje nayi mana asararsa gara Shurafah ta samu qani itama" yana fadin hakan yana dora hanunsa a boobs dinta yana qoqarin zame hanun rigar baccinta ya fito da qosasshen breast dinta ya damqa a hanunsa yayi murmushi a ransa yace “nida nake da wannan me zanyi da waccan fatar da babu tsoka a cikinta ni anyama kuwa tanada nono jaka da ita" a fili kuwa ajiyar zuciya ya sauke ya matsashi sosai ya kawo ruwa fari tas ya bude bakinsa ya matsa a ciki ya wani lumshe idonsa tare da bude hancinsa yayi saurin kamawa ya fara tsotsa sai ya bari ya tarashi sosai a bakinsa sannan ya hadiye yanajin gardinsa har cikin bargonsa yana qara matsawa a nutse jin yana neman qarar mata da ruwan nono ne yasata janyewa a hankali tana sauke ajiyar zuciya tace. “Bloody Shurafah fa batasha ba kada ka shanye" sake kama dayan yayi ya matsashi idonsa a lumshe yakai bakinsa shima ya farasha yana wani irin nishi yana tsotsa kamar yanda yaran sukeyi da harshensa saida yaji ruwan yayi qasa sannan yayi ajiyar numfashi ya dora kansa a qirjinta yasa hanunsa ya harde weast dinta yana hada uban gumi bude bakinsa yayi cikin wata sassanyar murya yace “babu abincin da yakai ruwan nononki dadi a bakina da cikina qoshi nakeyi sosai idan nasha shi komai kikeso zan baki kici nikuma naci a jikinki" Kallonsa tayi da sexy eyes dinta tace “Shurafah fah kuma?" Dagowa yayi ya mayar da ita ya kwantar da ita yabita ya danne yace “ai dama ba dole bane tasha nononki kuma ma ai tasha ta qoshi tunda tasha na wata shidda harda qarin wata daya da kwanaki” yana fadin haka ya dora bakinsa a bakinta ya wani lumshe ido kayy Hameed ya kai jarababbe har wani qara tura harshensasa yakeyi cikin bakinta yana wani gwama numfashi kukan Shurafah ne yasashi janye bakinsa daga nata yace. “Oh gud lovely banso kika tashi ba wlh miqewa yayi ya fita yana hada hanya ya nufi dakinsa ya canza kayansa ya fito ya shiga kitchen ya fara hada musu abin karyawa yana gamawa ya jera a dinning ya sake haurawa saman ya tarar tayi wanka ta shirya cikin wata doguwar riga kwalliyarta simple kyawunta da quruciyarta ya qara fitowa sosai yayi murmushi ya zuba mata ita ta fara kada jikinta a hankali yayi saurin cafewa da cewa “wayake rabada da danginsa in garinga akwai kusa, maiqo yafi tara kwarkwasa karna biki nasha qasa!! Sone damara tacin gasa da yabonki nahau bisa!!! na qwalla Kira ki amsamin!!! sirrin dika zaki kodamin!!! sone ya taban ki dafamin!!! duk inda naje ki dafamin ki kiran da ma'ambaci!!!!...." Rawa takeyi masa sosai cikin qwarewa da iyawa yana kallonta yanajin wani nishadi a ransa ta amshe ta fara rera nata baitin “shiqar daka sirrine gashi, kai zambi adon gani! kunji mai maka qorafin qyashi,burinshi na dau wani!! ya tari baru bara nadau dashi, sone ya zamo jini!!! ganawa da baa kusheshi, duk inda naje na nunashi, an yarda da bani canzashi,ango yake nina nunashi girkin bana shi yaci!!!....” Wani ihu sukayi tare suka rungume juna suna dariya suka zube a qasa itama Shurafah dariyar take ta tako cikin tafiyarta ta koyo ta fada jikin iyayen nata..... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/29, 7:35 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Miqewa sukayi suka fita cike suke da nishadi suka fara karyawa tare yana bawa Shurafah tea yace “ maza sha tea beauty daughter yau Daddyn ki ya shanye miki abincinki" dagowa tayi ta kalleshi tace “amma dai kana gama karyawa zaka tafi gurin amaryarka ko?" Shareta yayi ba tare daya bata amsa ba yaci gaba dacin abincinsa kuma kallonsa tayi tace “yawwa abu Shurafah ya mgnr komawa ta mkrnta semester ta fara nisa fah jiya Saudat Alfah take fadamin har an fara bada C.A" Ajiye cup din hanunsa yayi ya kawar dakai yace “nidai inda anyi shawara dani bazaayi karatun nan ba gsky ina mugun kishinki wlh bazai iya jurewa wasu qattin banza suke ganemin ke a banza ba" kallonsa tayi da sauri idonta ya ciko da qwallah tace “amma idan kayimin haka bakayimin adalci ba Abu Shurafah kasani banida burin daya wucce nayi karatu kuma burin Daddy kenan a kaina ya bata dukiyarsa akan cikamin burina amma kacemin aa bayan a baya kayimin alqawarin zaka barni nayi karatuna kacemin aikine bazaka barni ba meyasa zaka canza raayi a kaina meyasa zaka kasa cikamin alqawari meyasa kullum kake

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});