Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Yusuf yakeyi ya dauki kayansa ya zura ya fice da sauri ranar yini tayi a kwance tana juyi ga laulayin dake damunta me wahalar shaani ga kuma jarabar ubansa datake neman wargatsa duniyarta tananan kwance bataji shigowar Hajiya gdan ba saida taji ana buga qofar ta miqe daqyar ta dauki doguwar rigarta ta zura tana layi ta bude qofar. *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/13, 9:35 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/ *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan nabou:09031307566: *PAGE TWENTY THREE* Kallonta Hajiya ta tsaya tanayi kallo irin na qurullah tana mamakin tsananin ramar da tayi sai wani haske da idanu zuru² kamo hanunta Hajiyan tayi cikin tsoro tace “ya subhanallahi Umaimatu meye ya lalataki haka kinga kuwa yadda kika rame Baby meye yake faruwa ne?" Ta tambaya tana shiga dakin tana qare masa kallo komai dake saman gadon anyi watsi dashi qasa ga bra dinta nan da Shortnicker dinsa a zube a qasan gadon. A kunyace ta sunkuya ta debe kayan ta nufi bathroom domin tasa a worshing machine ta fito har yanzun kallonta Hajiya takeyi a mamakance dawowa tayi ta sunkuya kusa da qafar uwar tata kuma surukarta tace “sannu da zuwa Hajiya wlh banaji dadine shiyasa duk na rame amma yau da dan sauqi tunda na danci abinci” kwafa Hajiya tayi tace “ai nasan bakida lfy amma ba iyakar rashin lfyr ce ta kadar dake haka ba dole akwai wani abu dake cin zuciyarki Umaimah babu dole a zamanki da Hameed idan har kinsan yana cutar dake tun wuri kafin ya illataki a raba aurannan saboda kema rayuwarki tana da muhimmanci a gurinmu” Kallon Hajiyan tayi a dan razane tace “raba aurenmu kuma Hajiya akan me?” ajiyar zuciya tayi ta kama hanunta ta miqar da ita suka fita parlourn suka zauna Hajiya tace “nasan waye Hameed Umaimah amma bansan lamarinsa ya gawurta haka ba sai ranar da Jameelah tazo gdannan ta fadamin abinda ya faru tsakaninku me yayi zafi haka Umaimah shi bashida hankali ne baya duba yarintarki da kuma rashin sabonki gsky akwai cutarwa cikin lamarinku Umaimah koni dana shafe shekara 37 a dakin miji bazan iya wannan wahalar da kikeyi ba saboda nasan qarshen abin cutarwa ne ga kuma qaramin ciki shi baya tunanin ya jangwaleshi yabi kwararo” Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta zuciyarta na kaikawo wai a raba auranta da Uncle to kuma shikenan itama sai ace ita bazawara tab Allah ma ya kiyaye gara taci gaba da zama dashi a hakan koda zaike kwana yana cinyeta, ganin batada niyyar yin mgn ne yasa Hajiya cewa“bazanyi miki dole ba Umaimah duk da nima karambani da shisshigi nane yake sani tsoma baki a tsakanin ki da mijinki tunda kin nuna min yafini matsayi a gurinki" share hawaye tayi ta kwantar da kanta a kafadar Hajiya daidai lkcn ya shigo gdan tsayawa yayi turus ganin Hajiya a gdan ya fara yan soshe² kunya yace. “Yanzu daga gdan nake Hajiya bakinan Aunty Jameelah ma batanan maigadi yake fadamin ta tafi jiya ko sallama babu” idonta ta mayar kan Umaimah tace “Eh fah tace bata qara zuwa gdanka ai jiya mijinta yazo sunka tahi" baiyi mgn ba ya shige dakinsa ya dauko system dinsa ya fito ya sake ficewa har yakai jikin motar sa ya juyo ya kira Umaimah ta miqe a kasalance ta fita inda yake ya ruqo hanunta yace “na roqeki da Allah ki riqe mana sirrin mu na fahimci Hajiya batason zamana dake idan kikaba da qofa zata rabamu Umaimah plz” Yana fadin haka ya juya ya qarasa gurin motarsa ya bude yayi mata murmushi tare da kissing hannunsa ya watso mata dole yanda yayi din saida ya sanyata dariya ta juya ta shiga parlourn tana dariya, sakin baki Hajiya tayi tana kallon ikon Allah zama tayi kusa da Hajiyan ta zauna tace “Hajiya tuwon alkama nakeso miyan kubewa don Allah kiyimin Uncle zaizo ya karbar min" itadai Hajiya bakinta ya mutu sai binta kawai da takeyi da ido a ranta ta raya gara ma ta sawa kanta salama ta fita harkarsu kafin taji kunya miqewa tayi ta dauko wata roba da wani dakakken yajin daddawa ta bata tace “ga wannan yajin daddawa ne Daddynku yazo dashi daga Maiduguri sai ki dage wajan kula da kanki auran harijin namiji babu sauqi balle ke da kike da quruciya zakiji a jikinki kafin ki saba" Itadai Umaimah kunya bata barta tayi mgn ba ta sake fito da wani magani ta bata tace “wannan hadin mune na shuwa yawwa ki rinqa yawan yin lemon apple yana qarawa mace ni'ima da dandano sosai zan sa Data nayi miki bayanin yanda zaki kula da kanki amma Ina qara fada miki akwai aiki a gabanki" gdy tayi mata ta rakata har gurin motarta ta shiga taja sukayi sallama tana daga mata hannu, saida taga ta qule sannan ta koma ta kwanta a saman kujera tanajin wani tausayin kanta da Uncle dinta yana bijiro mata shafa cikinta tayi tayi murmushi tanajin qaunar abinda ke cikinta a ranta tananan kwance har la'asar tayi sallah ta shiga kitchen ta girka masa abu me sauqi tayi wankanta tayi kwalliyarta cikin wani yeard me sauqin nauyi dinkin riga da siket tayi kyau sosai ta shiga dakinta dabai samu arzikin gyara ba ta gyara ta kunna turaren wuta ta fito parlourn daidai lkcn daya shigo parlourn shima tsayawa yayi yana kallonta murmushi a fili yace. “Tabarakallahu ahsanal khaliqin" kallonsa tayi da sexy eyes dinta ta lumshe tare dayin murmushin dayasa dimples dinta lotsawa shima murmushin yayi nasa dimples din suka lotsa yanajin wani irin sonta da qaunarta na taso masa zama yayi ya kwantar da kansa saman bayan kujera yana bin mazaunanta da kallo harta shiga kitchen din ta ajiye jug din hanunta ta fara daukan kayan abincin tana jerawa a dinning saida ta gama jerawa sannan ta nufi parlourn idanunsa a lumshe ta zauna kusa dashi ya zame kansa a hankali ya dora a cinyarta yasa hanunsa duka biyu ya tallafo bayanta yace “ahhhh Baby Mijinki yanada matsala gaba daya babu abinda nakeji yanzu sai yunwar...." Rufe masa baki tayi da hanunta tace “don Allah kada ka qarasa ka tashi kayi wanka kaci abinci" miqewa yayi zaune ya ruqo hanunta yace “amma dai zaa bani ko?" Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta tace“bayana da marata suna ciwo nikam nan gaba kadan mutuwa zanyi idan ka cika matsamin Uncle penis dinka zata iya baromin da cikina wlh” yanda tayi mgnr ne yayi mugun basa dariya ya dagata cak ya nufi dakinsa da ita ya direta a gadon yace “lallai da kuwa yarinyar nan taki tayi barna don wlh bazan yafewa duk abinda zai zamo sanadin lalacewar wannan cikin inasonsa sosai Babyna bantabajin son ciki kamarsa ba" yana fadin haka ya shige bathroom din ita kuma tayi wuf ta fice daga dakin ta koma dakinta tayi alwala saboda lkcn magrub ya kawo jiki tana raka'ar qarshe taji shigowarsa dakin shima ya

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});