Chapter 53
Chapter 53
unguwar batayi tunanin komai ba ta fada mata har sunan unguwar ita kuma ta rubuta ta tura masa sannan ta tashi ta shiga dakin da take ta fada bathroom ta sakarma kanta ruwa tayi wanka saboda tun jiya rabonta da wankan ta fito tasa doguwar riga ta zauna tare da doka uban tagumi tashin hankalinta ta yanda zata fara sanar dashi cikin daya qwallafa ransa akansa ya zube. Tana wannan tunanin wayarta ta fara Ring ta dauka ganin sunansa akai yasa gabanta faduwa tadai daure ta daga yace “ina qofar gdan” miqewa tayi ta zari mayafinta ta yafa ta fito lkcn Anwar ya dawo dole badon tasoba ta tsaya suka gaisa yanayi mata wani irin kallon qurullah batabi ta kansu ba tayi waje Sa'ud ce ta biyota tana kiran “wai ina zaki bloody?" Batare data tsayaba tace “Uncle ne yazo” yanda take rawar jikinne yabama Sa'ud dariya itadai Umaimah batasan ma tanayi ba ta bude get din ta fita a jikin mota ta ganshi ya harde hanunsa yana qarewa unguwar kallo sosai unguwar ta birgeshi tun fitowarta ya zuba mata ido yana tunanin abinda ya canza a jikinta harta iso gabanshi ya janyota da sauri ya hadata a jikinsa batare da tunanin a waje suke ba ko wani zaizo wuccewa ajiyar zuciya suka sauke a lkc guda sunajin wani sanyi yana ratsa zuqatansu a hankali Umaimah ta bude bakinta tace. “Inasonka Uncle kwana daya tak ji nakeyi kamar na shekara bani tare dakai” kama hanunta yayi suka shiga mota ya zaunar da ita yana qare mata kallo yafi minti biyar yana kallonta itama tana kalllonsa ya rame sosai ga daurin bandeg din da akayi masa a kansa anyi masa rawani dashi matsawa yayi sosai ya dora hanunsa saman rigarta yana matsawa jikinta har ya hade bakinsa da nata ya lumshe ido yanajin wata nutsuwa na ratsashi a hankali ya sanya hanunsa ya saqalo qugunta tare dasa dayan hanun ya fara sauke kujerar har saida suka kwanta dukka itama ya kwantar da ita yana tsotsar Sweet lips dinta yana jan numfashi tare da qara qanqameta a jikinta yana goga qirjinsa a saman nata a hankali ya fara qoqarin balle bottle din rigarta tayi saurin janyewa tana mayar da numfashi tace. “Kada kayimin haka Uncle idan ka tashi hankalinka ka tasarmin nawa ya zamuyi" kallonta yayi da lulu eyes dinsa yace “abinda mukeyi mu samu relief baby ina buqatarki wlh na dade banyi sex ba” yanda yake mgnr ne ya bata mamaki da tsoro tace “amma kasan niba matarka bace” ta fadi muryarta na rawa riqota yayi da qarfi yace “koda ace jiya keba matata bace a yau kedin matatace ko anaso ko baaso dole a barni dake” kiciniyar qwacewa takeyi tana cewa “niba matarka bace Hameed mahaifiyar ka batason zamana dakai tayi amfani da qarfin ikonta tasa ka sakeni saboda tashin hankali har nayi barin cikin dake jikina cikin dana qwallafa raina akansa” Sakinta yayi da sauri yanayi mata wani irin kallon tuhuma baisan sanda ya shaqota ba I sukayo waje cikin daga murya yace “ke...kika zubar min da ciki Umaimah akanme me nayi miki wannan shine irinson da kikemin dama ashe qarya bakya sona...” saurin rufe masa baki tayi cikin kuka maicin zuciya tace “wlh azeem Uncle bani na zubar makada ciki ba bayan Hajiya tasa ka sakeni ka fadi nataho zan riqeka Hajiya ta hanani na ja jikina na koma daki na zauna kawai sai naji marata ta kama ciwo a daidai lkcn ne kuma wayata tayi ring ina dagawa naga Sa'ud ce shine na fada Mata halin da nake ciki tazo ta taimaka min da niyar zanbar gdanku tunda Hajiya batason zamana dakai kawai sai naga jini ya batani muna zuwa unguwarnan muka tsaya a asibiti suka karbeni likitan yace miscarrege zanyi nidai bansan komai daya faru ba sai da dare dana farfado likitan yake sanar dani” Dafe kansa yayi cikin tashin hankali bai iya mgn ba sai girgiza kai kawai da yakeyi ta sake komawa ta lafe a jikinsa tace “yanzu shikenan Uncle na rasaka na rasa ribar soyayyarka Uncle inason hada jinina dakai don Allah ka sake yimin ciki kaji” hanunsa yasa saman bayanta ya dora kansa a saman kanta wasu hawaye masu zafin gaske suka zubo masa a fili yace “Allah kanaji kana gani Allah ka isarmin Allah ka sakam....” rufe masa baki tayi da sauri tana girgiza masa kai cire hanun nata yayi yace “kada ki hanani Umaimah na rantse bazan yafewa duk wanda yayimin sanadin cikin nan ba koda kuwa nine Umaimah meyasa qaddarorina suka zafi akanki meyasa banajin son haihuwa da kowacce mace bayan ke meyasa aka kasa yimin adalci Umaimah so biyu kenan anamin sanadin cikina kawai saboda son zuciya meyasa suka kasa fahimtar kedin farin cikina ce?” Yana fadin haka ya janye jikinsa daga nata yace “keda waye a gdannan?” qasa tayi da kanta tace “gdan Sa'ud ne da qaddara ta zaba mata” shiru yayi yanason yace taje ta kwanta amma zuciyarsa bata nutsu da gdan ba gara barnar da zaiyi da kansa da wadda wani zaiyi masa musamman akan Umaimah. Yana gama wannan tunanin yayi ma motar key tayi saurin kallonsa yanda yake wani irin hucine yasata shiga taitayinta tana gani yayi ribbers ya figi motar a 160 suka fita daga unguwar kai sunyi tafiya mai tsayi kafin ya rage gudun batare daya kalleta ba yace. “Hankalina bai kwanta da zamanki a gdan nan ba zan nema miki gda zuwa gobe na siya miki a unguwar naga alamun zatayi sirri zamuci gaba da rayuwarmu babu rabuwa har abada koda aure ko babu aure ke matatace Umaimah zan iya biyan sadaki a sake daura mana aure amma bazan biya ba harsai wani lkc dana dibar mana sannan koda wasa bazan nunawa su Hajiya nasan inda kike ba kamar yanda sukame tunanin sun rabani dake haka nima zan rabasu da farin ciki banida mata ko daya a zahiri na saki Sadiya kwanaki uku da suka wucce jiya Hajiya ta rabani dake amma muna hade bazamu rabuba Umaimah kiyi believe nawa bazan taba cutar dake ba Umaimah saina horaki kin zama irina wannan dolene a gurina bazan sake yimiki ciki ba har sai kin zama irina harija first class” Tunda ya fara mgnr gabanta yake faduwa yau taga ta kanta bata ankara da inda ya kawota ba saida taji ya bude qofar ya fita ya murda mata key murmushi tayi tana kallon gurin da taga an rubuta Central Hotel tayi ajiyar zuciya a fili tace “dama ka barta a bude babu inda zani nayiwa kaina da zuciyata alqawarin ni dakai babu rabuwa har abada nima inason horonka don da alamar kaidin dabanne” Dawowa yayi ya bude qofar ya ruqo hanunta ta fito tana sane ta goce kamar zata fadi yayi saurin riqota ta sauke hanunta a daidai mood dinsa wani irin numfashi yaja tare da matseta a jikin motar memakon ta saki masa sai kawai ta fara qoqarin zura hanunta cikin wandonsa tayi murmushi tare da cewa “inason naji lafiyar yarinya ta Uncle mun dade bamu hadu ba” 🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈 _Nikam Umaimah ta bani kunya nayi nan_ 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/16, 3:20 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/ *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE*
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111