Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/ *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566: *PAGE TWENTY FOUR* Kallon Hajiya yayi da sauri tare dayin baya taga² zai fadi Daddy yayi saurin tarosa zamewa yayi ya zauna a qasa dabar kamar dan bori yana karanto “Innanillahi wa innah ilaihir raji'un" yanabin kowa dake dakin da kallo idonsa yana yawo a tsakanin mutum ukun yama rasa tunanin daya kamata zuciyarsa tayi masa, Hada kaya Hajiya tahau yi tana ta fada tare da mitar babu wanda ya isa yasa ta sake bashi Umaimah shidai kallonta kawai yake har ta gama hada kayan ta fita tana fita ya miqe ya damqo hanun Umaimah ya damqeta sosai jikinsa na rawa yace “kada ki yarda a rabamu Umaimah wlh bazaki taba iya rayuwa da wani namiji ba saboda nariga na horaki da yanayi na nima kuma bazan iya rayuwa babu keba ki fahimci hakan kafin Hajiya tayi nasarar rabamu" Bin hanunsa takeyi da kallo tanajin wani mugun tausayin sa Allah ya sani tanason mijinta amma wannan karon bazata bawa Hajiya kunya ba gara a rabasu din tunda Allah bai haliccesu iri daya ba yafi qarfinta sunkuyar da kansa yayi daidai wuyanta ya dora dan qaramin bakinsa ya sauke mata wani hot kiss me gardi suka sauke ajiyar zuciya tare yaci gaba da tafiya da yawo da harshensa har zuwa bakinta ya dora lips dinsa a saman bakinta ya fara sake mata zafafan saqonninsa bata iya hanashi ba saidai hawaye da yakebin kuncinta jin dumin hawayen natane yasashi janye bakinsa daga nata daidai lkcn Hajiya ta bude qofar ta shigo tsayawa tayi turus ganin yanda yayi kneeling a gabanta ya dora kansa a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya ita kuma hanunta yana saman kafadarsa. Wani takaicine yasa Hajiya qarasa shigowa dakin ta matsa ta sanya hanunta ta tureshi ta figi hanunta ta miqe daqyar saboda rashin qwarin jikin suka fita binsu yayi da kallo shi kansa yasani daga lkcn daya fara heaving dinta zuwa yanzun ba qaramar rama Umaimah tayi ba. Daqyar ya iya miqewa yabi bayansu jikinsa a matuqar sanyaye ga mamakinsa maimakon yaga Hajiya sun nufi motarsa yakaisu gda sai yaga sun shiga motar Daddy yaja sun tafi shima tasa motar ya shiga yanabin bayansu maimakon suyi hanyar da zata kaisu Zangero road sai yaga sunyi kwana sun nufi hanyar da zata mayar dasu Sokoto road mamaki ne ya kamashi bla bla ya juya kan motarsa shima ya bisu yaga inda zaakai masa matarsa. Suna shiga sukayi parking suka fito a tare idonsu ya sarqe dana juna kallonsu Hajiya tayi ta matsa gabansa taja hanunsa ta mayar dashi jikin motarsa tace “oya maza juya ka tafi gdanka yau dai bama buqatarka ajiyar zuciya yayi yace “to Hajiya ki bani ita mu tafi gdanmu dare yayi sosai kuma tana buqatar hutu...." mari yaji an daukesa dashi suka dafe kunci a tare ba ita aka mara ba amma saida taji cikinta ya hautsina tayi saurin kallonsa suka hada ido yana cije da lebansa kada masa kai tayi ta juya ta shige gdan da sauri ta nufi tsohon dakinta ta fada saman gadon ta saki kukan da ita kanta batasan dalilinsa ba. Tananan kwance batasan ya sukayi ba taji Hajiya tanata sababin bala'in ta wai idan har ya qara zuwa gdan ma saita ci mutuncinsa jikin Umaimah ba qaramin sanyi yayi ba lamarin Hajiya yana bata tsoro ta rasa meyasa ita uwar data haifesa bata tausayinsa batayi masa uzuri itadai koma yane tanason mijinta a haka amma bazata qara musa musu ba zatayi musu biyayya. Da wannan tunanin ta tashi tayi wanka ta dawo ta kwanta da tunanin Uncle Hameed dinta aranta juyi kawai takeyi tana tunanin yanzu da suna tare da tuni tana kwance a jikinsa yana shayar da ita salonsa da haka bacci ya dauketa. Cikin dare wajan qarfe biyu taji wayarta tana Ring bacci takeyi amma ba sosai ba don haka bugu biyu ta dauki wayar number Hameed ta gani tayi ajiyar zuciya ta kara a kunnenta tace “hello Uncle bakayi bacci ba?” numfashi taji ya sauke tare da gyara kwanciyarsa yace “ina zanyi bacci Baby bayan nasan ana shirin rabani dake kuma kin bada hadinkai yanzun ashe Umaimah zaki iya yarda a rabamu bayan kinsan cewa inasonki wlh Baby bazan taba yarda a rabani dake ba don Allah kada ki bada qofa kinji?" Yayi mgnr da sigar tambaya itadai bata iya cemasa komai ba sai ajiyar zuciya da tayi ya sake cewa “nasan kinsani inasonki zanyi miki komai Baby zan daina takura miki wlh kada ki yarda Hajiya tayi nasarar rabamu wlh mutuwa zanyi Umaimah tun bakisan kanki ba nake sonki da sonki aka halicci zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba...." Saurin katse wayar tayi saboda karya mata zuciyar da muryarsa take qoqarin yi cilla wayar tayi cikin bedsat drower ta koma ta kwanta tare da jan bargo taci gaba da baccinta wanda badon cikin jikinta ba da babu yanda zaayi tayi bacci saboda zuciyarta babu nutsuwa. Washegari da sassafe ta tashi tayi wanka tayi sallah qwata² ta manta da Nihal da Maliha suna gdan saida taji ihunsu a parlourn ta fita da sauri suka taso da gudu suka rungumeta suna murna ta daga Nihal daqyar saboda rashin qwarin jikinta ta rungumeta tana murmushi tace “ashe har yanzu kunanan yarana nayi missing dinku da yawa Abbanku yaqi kaimin ku ko?" Maliha ce tace “amma aunty kin dawo nan gdan ko?" Kallon Hajiya tayi ta gefen ido tace “aa idan naji sauqi zan tafi gdana nima" Nihal ce ta shafa cikinta tace “aunty Uncle yace kin kusa ki haifa mana babyn wasa ko?” Sunkuyar da kanta tayi cike da kunya ta zauna a qasa tace “ina kwana Hajiya" kawar dakai Hajiya tayi tace “qlau na kwana sai baqin cikin ki keda sakaran yaron nan da baisan annabi ya faku ba wato saboda kin rainani kin mayar dani qunzugun hailarki jiya saboda Ina yiwa mijinki fada kika bar gurin kewai dadi miji ko? To bari kiji wani abu Umaimah bawai don inaqin Abdulhameed ne yasa nace sai an rabaku ba saboda ceton rayuwarki ne waike dadi miji to inama kikasan dadin mijin wannan mijin naki banda wahala me kika tsinta a gurinsa tunda ya hudaki ya shigeki banajin kin taba cikakken awa uku batare daya azabtar dake ba kullum cikin qwaqular ki yakeyi bandama ke sokuwa ce iyakar zamanki a gdansa kin taba ganin yana yima uwargidansa wannan haukan sex din ina da bakinki kike cewa basa kwana daki daya ma amma ke kin bude masa tsuliya sai haqeki yakeyi kamar ya samu rami to wlh bazaayi wannan haukan dani ba kina gani yanzu badan Allah yasa anyi gaggawar qulle mahaifarki ba da tuni shima wannan cikin yayi miki sanadinsa saboda haka babu batun shawara umarni ne babu ke babu shi ke garin ma zan bari dake gaba daya gara kiyi nesa dashi idan ba haka ba sai yasan yanda yayi ya yaudareki tunda kedin sakarya ce"

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});