Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Mata nawane ake musu aure da sha hudu sha biyar kuma su zauna da mazajensu mazansu suyi mu'amalar aure dasu harma suyi ciki su haihu saishi kawai saboda an tsaneshi zaa rabashi da matarsa akan wannan qaramin dalilin, kwantar da yaran yayi ya kwanta a gefensu Saida ya tabbatar da sunyi bacci sannan ya dauki wayarsa ya kira layin Umaimah a kashe yajishi cikin tashin hankali yace “kar dai itama wayar Hajiya ta qwace?" Qara Kira yayi amma amsar dayace a kashe take miqewa yayi ya nufi dakinsa ya kwanta tare da cire komai na jikinsa wani mugun feeling yakeji amma bashi da inda zashi ya samu sauqi saboda haka yayita wasa da penis dinsa waiko zai samu ya fitar da sperm din ya samu sauqi amma a banza tunda yake baitaba yin release batare daya ratsa mace ba sai ranar da Umaimah tayi masa wasa da sandarsa matseta yayi sosai tsakanin cinyoyinsa jikinsa yana rawa mararsa tana wani mugun ciwo a wannan dare bai iya rintsawa ba sai bacci bayan sallar asuba tara ya tashi dake asabarce yayi wanka ya fito iya jiya kadai wahalar da yasha da dare ta baci duk ya fita daga hayyacinsa dama ga rama da yayi sai hanci da ido kawai. A parlourn ya tarar da hakimar tasa zaune da rigar bacci a jikinta yaran suka taso da gudu suka rungumeshi suna fadin “Good morning sweet heart" murmushi yayi ya dagosu dukkansu yace “morning my kids kunyi sallah kuwa?" Maliha ce tace “da asuba mukayi Aunty ta sabar mana da tashin asuba” murmushin sa ya fadada yace “Allah Sarki Aunty Allah yayi Mata albarka daku da ita" suka amsa da “amin” Sadiya takai qololuwar qufula da watsin baqar sharar da yayi da ita ta lura duk abinda takeyi donya kulata kamar ma baya gani saboda haka ta zabura ta miqe tace “nida ba yar albarka ba a tsinemin mana aikin banza da wofi dadin abin ba uwar wanice ta haifamin yayan ba nina haifi abuna kuma wlh dakai da danginka duka sai kun gane kunci amanata idan ma ba tsoroba don Allah ka dawo da ita gdan nan mana banza ragon namiji kawai ashe ma iskancinka na qarya ne" Sosai kalaman nata sun sosai zuciyarsa amma saiya dake saboda bayason biye Mata su zama mahaukata a gaban yaran hanyar kitchen ya nufa kawai yaji yaran sun zunduma wani ihu ya juyo da sauri yaga abin mamaki Sadiya ce dare dare akan Maliha tana jibgarta kamar jaka wani kukan kura yayi ya dira gaban Sadiya ya dauketa da wani irin mari daya sata kifiwa a qasa ta saki qara kafin ta ankara ya zare belt din jikin wandonsa ya fara jibgarta da gurin qarfen kamar Allah ya aikosa saida yayi mata tilis yaji ko ihun ta daina sannan ya qyaleta yana huci yaja hanun yaran da suketa kuka suma ya fice dasu a mota ya zubasu ya just cikin gdan ya dauko ATM card dinsa yaja motar a fusace ya fice daga gdan. Kai tsaye gdansu ya nufa cikin saa daga Hajiya har Daddy da Umaiman suna parlour yaranne suka fara shiga Umaimah tayi wani tsalle ta rungumesu tana dariya tace “wayyohh yarana nayi missing dinku for long time" kuka sukeyi sosai suna qara shigewa jikinta binsu tarinqayi tana cajesu jikinsu duk yayi taruwar jini ta rungumesu ta fashe da kuka tace “waye yayi muku dukannan Nihail wanne azzalumin ne ya dakarmin ku Allah ya isa tsakanina dashi koma wane" daidai lkcn ya shigo parlourn janye da trolly din kayan yaran idonsa qyar akan Umaimah da taketa rafzar kuka yaran suna tayata tanata zuba Allah ya isa suna amsawa da amin, ajiyar zuciya ya sauke me qarfi ya zauna kusa da Umaiman ya dago kanta shima idonsa taf da hawaye yace. “Kinasonsu Babyn Uncle?” daga masa kai tayi da sauri ya sauke ajiyar zuciya idonsa cikin nata yace “nabar mikisu halak malak Babyn Uncle nasan bazasu taba kuka ba indai kina raye kuma bazanyi nadama ba nayi kyauta a inda ake buqatarta” miqewa yayi zai fita Hajiya ta qwalla masa kira ya tsaya cak tace “kadawo ka debi yayanka ka mayar dasu gurin uwarsu bazaka tafi ka dora mata wahala ba wacce ma tayi a baya ta isa Allah yabada lada" juyowa yayi idanunsa cikin na Umaimah data qarawa kukanta sauti tana qanqame da yaran yace “kiyi hqr Hajiya wlh Sadiya batada hankali zata iya kashesu akansu take hucce duk wani abu dake damun zuciyarta ta dakesu ta zagesu ta hanasu abinci yunwa harta fara kamasu don Allah kada kice aa Hajiya kiyimin wannan alfarmar plz” ya fada idanunsa na zubar da hawaye ba Umaimah ba ita kanta Hajiyan ta kadu da ganin hawayen nasa amma saita dake tace. “Idanma kashesu zatayi ka kaisu ta kashesu aiba wani ya haifa matasu ba kuma uban waye yace uban nasu yayi abinda zaa hucce akan yayansa saboda haka Umaimah ba baiwar uwarka bace bata ubanka ba kabarta ma da ciwon abinda kayi mata maza ka bacemin da gani anan kaida tsummokaran yayanka kafin naci mutuncinka” cije lebansa yayi jikinsa na bari ya tako parlourn a matuqar fusace ya kai hanunsa zai rabata da yaran ta qanqamesu ta yanda babu me iya rabata dasu ran Hajiya ne ya qara baci ta daka mata tsawa tace “ki sakar masa yayansa yasan yanda zaiyi dasu ko kuma ki tashi ki bishi tunda ke bakisan ciwon kanki ba” cikin kuka ta miqe da Maliha a hanunta ta riqe hanun Nihal tace “na yarda da duk abinda da kika zaba mana Hajiya amma bazan taba yarda a rabani da yayana ba yayan da naci wahalarsu tun bansan kaina ba yayan da nakejin qaunarsu tana yawo a cikin jinina wlh Hajiya na amince zasubar miki gdanki kuma na aminci zan bishi mu tafi tare nasan bazanyi nadama ba haba Hajiya ku tausaya masa mana ya zaiyi da rainon yara da wanne zaiji"....... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE THIRTEEN* Daddy ne ya dago ya sanya hanu ya yafito Umaimah da take shirin juyawa tabi Hameed din ta koma riqe da yaran ta zauna kusa dashi tana kuka me ban tausayi dafa kanta yayi yace “kiyi zamanki anan da yaranki itama Hajiyan bacin raine yasa tace kibishi sukam ai basune sukayi miki laifi ba” ajiyar zuciya tayi tace “na gode Daddy” ta miqe ta shige dakinta ta zaunar dasu ta sake fitowa ta dauki kayansu ta koma wanka tayi musu ta shiryasu tare da nufar kitchen ta hado musu tea sukasha sannan suka kwanta dukkansu suka fara bacci har ita sai rana sosai ta tashi lkcn Hajiya tana kitchen tana girkin rana ta shiga ta kama mata sukayi suka gama so da qaunar yarinyar takeji yana qara ratsa zuciyarta har cikin ranta batajin dadin abinda takeyiwa tilon dan nata namiji amma babu yanda zatayi itama Umaimah tanada haqqi a qwata mata yancinta a gurinsa yasan cewa ba kadara ce me sauqin samu ba abinda yake bata haushi da ita tanayin hakan dominta amma taqi bata hadin kai ta lura nan gaba kadan

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});