Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

janyewa daga jikin nata ta miqe da gudu ta shiga bathroom din ta fara kakarin aman amma babu komai a cikinta yaqi zuwa sai azabar tashin zuciya miqewa tayi ta kuskure bakinta tare da daukan sabon brush din da yake gurin ta bare ta wanke bakinta ta juyo zata fito a qofar toilet din ta ganshi tsaye dagashi sai boxes yacire duk wata sutura dake jikinsa gabanta ya fadi sosai ganin ya ruqo hanunta yana qoqarin hadata da jikinsa kawar dakai tayi cikin galabaitacciyar murya tace. “Don Allah ka qyaleni banason turaren nan na jikinka tayarmin da zuciya yakeyi” murmushi yayi me sauti yace “oh turare nane matsalar?” kawar da kanta tayi ya cafkota yana shafa cikinta yace “sorry yarona daga yau bazan qara sawa ba tunda bakaso amma yau daya ayimin uzuri rashin sani ne”yana fadin haka ya dagata cak ya dorata a gadon ya fara qoqarin zare mata rigar jikinta ta riqe ta hanunta tasa sabon kuka me taba zuciya tace “ka taimakeni ka rabu dani Uncle banaso wlh banaso Uncle Hameed pl...” kallon da yake matane yasata hadiye mgnr ya balle bottle din gaban rigar ya cire mata ita ya kama twince dinta ya fara wasa dasu tare da qura musu ido yanda suke wani sheqi. Cafka yayi ya fara wasa dasu cikin wani irin yanayi da yake nuna tsananin feeling dinsa duk yanda take masa kuka da magiya yaqi sakinta saboda bazai iya qyaleta a matuqar matse yake hakanan ya biya buqatarsa da ita yanajin wani mugun farin ciki dadin Babyn Uncle dabanne a cikin mata duk yanda ya debo sha'awar sa da ya kusanceta zaiji ya gamsu rungumeta yayi yana bubbuga bayanta cikin sigar lallashi yana busa mata iska a kunnenta baccine ya dauketa ya janye jikinsa a hankali saboda tsoron kada ta tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo yayi sallar isha ya fita restaurant din cikin hotel din ya nemo musu abinci ya dawo yaci saboda yunwa yakeji sosai yau feeling din da yakeji bai bashi damar iyacin abinci ba sai yanzu a dole yakecin abincin saboda tsarinsa bayacin abincin waje idan ba dole ba. Bata farka ba sai sha biyu na dare ta bude idonta jinta qamqam a jikinshi ne yasata janye jikinta ta miqe ta nufi bathroom din tayi wanka ta fito a zaune tayi sallar isha saboda jirin da takeji yana kallonta harta gama ya bude idonsa ya kafeta da idonsa ganin yanda ta hade kai da gwiwa tana shassheqa kuka miqewa yayi ya sauko kusa da ita ya kamo hanunta ta dago kanta yayi murmushi yace “duk kukannan akan cikina dake jikinki ne to don Allah kiyi hqr nayi laifi amma inason baby na ki kulamin dashi” wani mugun kallo ta rinqa watsa masa bai kulata ba ya dauki abincin ya rinqa bata a baki da farko qinci tayi saboda tasan ba zama zaiyi ba amma ys dage saida ya bata ta rinqacin sakwarar daqyar saida yaga ta fara qoqarin mai sannan ya qyaleta ta miqe da sauri ta nufi bathroom din duk abinda taci saida ta dawo dashi hankalinsa ya tashi sosai da ganin yanda ta galabaita tana gama aman ya daukota ya dawo da ita ya rufe mata jiki da bargo ya saboda rawar sanyin da zazzabin daje jikinta yasata wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi inda yake da abinda ke faruwa cikin saa kuwa a asibitin Abdullahi Wase din yake dutyn dare saboda haka yace gashinan zuwa. Number Sadiya ya kira bugu biyu ta daga tace “tun dazu nake kiran wayarka bata shiga saboda matsalar network" a gajarce yace mata “eh bayan nakai Babyn Uncle gdanmu na fito aka kirani meeting din gaggawa yanzu haka uzuri na karba na fito dazun kashe wayar nayi bazan dawi ba may be sai gobe zan dawo” haka kawai taji zuciyarta bata gasqata mgnrshi ba cikin tsoro tace “anya Uncle meeting ka shiga kuwa?" Cikin son ta gasqatashi yace “to me kike tunani sabon gari na tafi gurin karuwai kome?" “Koma ma zai iya” faruwa abinda ta fada kenan takaici yasashi cewa “ok ai kin kasa dani baki saukemin haqqina dake kanki dole kiyi tunanin haka toni ba haka nakeba banacin itaciyar da Allah ya haramta ta gareni" yana fadin haka ya kashe wayarsa daidai lkcn likitan ya qaraso ya tashi ya bude masa sukayi musabiha ya qarasa gadon ya nuna masa Umaimah yace “sati guda kenan da lkcn period dinta ya wucce Ina tunanin tanada shigar ciki amma Dr komai taci saiya dawo gashi naji jikinta da zazzabi” dubata likitan yayi sosai ya tabbatar da shigar cikin sannan ya rubuta mata magunguna tare da shawarar ta daina aikin wahala ta rinqa samun hutu sosai, gdy yayi masa tare da yi masa transfer kudi masu kauri ya rakashi har gurin motarsa ya dawo har yanzu bacci takeyi ya kwanta kusa da ita shima tare dayi musu addu'a bacci ya daukesu. Da asuba da salonsa ya tasheta daqyar ta bude idonta yayi kissing tounger dinta ya miqe yace “a tashi ayi sallah Uncle yanason gaisawa da Babyn sa” bata kulashi ba har yayi alwala ya fito itama tayo shine yajasu sukayi jam'i suna idarwa ta miqe ta koma ta kwanta shima kwanciya yayi ya matseta a jikinsa yana shafa cikinta da haka bacci ya sake daukesu 11:00am ta farko ta zame jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito tasa kayanta daidai lkcn yayi miqa tare dakai hanu zai damqota tayi baya da sauri tayi raurau da ido zatayi kuka murmushi yayi ya miqe ya matsa kusa da ita ya dora habarsa a kafadarta yayi mata mgn cikin rada yace “inason gaisawa da yarona ne fah yasan Daddynsa ya tashi lfy" shassheqar kukan data farane yasashi dariya yace “matsoraciya na qyaleki badon halinki ba” wanka ya tashi yayi yana fitowa ya danna number restaurant din ya fada musu abinda suke buqata yanzunma kusan dura yayi mata ta sakeyin amansa babu yanda ya iya hakanan ya miqe ya bata magungunan tasha sannan yace ta tashi su tafi kallonsa tayi tace “Gdan Daddyn fah kace shine yakeson ganina" murmushi yayi yace “bazaki ba" abinda yace kenan ya dauki wayarsa ya fice itama bin bayansa tayi yana shiga gdan yayi parking abin mamaki sai yaga motar Sadiya bata fita ba murmushi yayi don yasan saboda su taqi fita bude qofar yayi ya fito ya budewa Umaimah ta bisa da kallo daga Mata gira yayi tare da ruqo hannunta ta fito gaba daya batajin dadin jikinta jirine ya dauketa tayi luuuu zata fadi ya riqota da sauri ya mannata a qirjinsa daidai lkcn Sadiya ta fito daga cikin gdan karaf idonta ya fada cikin na Hameed daya qanqame Umaiman a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, laptop da takardun hanunta ta saki a qasa tare da quduma wata uwar ashar tayo kansu a guje...... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE TEN* Da sauri Umaimah ta fara qoqarin janye jikinta daga nasa amma yaqi sakinta cafka Sadiya takai mata yayi wani juyi da Umaiman yamai da ita bayansa qanaamesa tayi ta

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});