Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayar da tasa sallar kafin ya idar ta koma parlour ta zaunar a dinning area din ta fara zuba masa abincin fitowa yayi ya matso jikin kujerar yayi kissing kuncinta ya juyo ya lalubo bakinta ya hadeshi da nasa ya sunkuya qasanta tare da tallafo bayanta ya zameta daga kujerar yana qoqarin sake mayar da bakinsa cikin nata ta janye tayi baya ya sake cafkota ya kwantar da ita a qasa yabita ya danne yana wawurar bakinta tana zuqewa jin ya cafki boobs dinta ne yasata sakin wata yar siririyar qara yayi saurin rufe mata bakin. Kuka ta saka masa tace “Uncle plz kabari muci abinci don Allah" yanda tayi mgnr ne ya sanyaya masa jiki ya janye jikinsa a hankali yana gyara zaman wandonsa ya dagota yace “so nake na fara tursasa kaina da koyawa kaina sabawa da danne sha'awa ta amma na kasa Baby zan koyi qyaleki kina hutawa kema amma idan na kasa kiyimin uzuri" bata kulashi ba ta nufi dinning din ta zauna taja flat ta fara cin abincin daqyar ta iyacin cokali biyar ta miqe da gudu ta nufi bathroom ta fara sheqa amai saida ta amayar dashi tas ta tashi ta gyara wajen ta fito ta fada saman gadon tanajin zuciyarta nayi mata suya. Shigowarsa ce tasata bude idonta yana tsaye ya zuba mata ido ya nazarin ta zama yayi kusanta ya ruqo hanunta yace “amai ko baby” daga masa kai tayi yayi ajiyar zuciya ya daura hanunsa saman cikinta yace “wannan dan tayin nawa yana wahalar dake tun bai zama gudan jini ba har yanzu fah a sperm yake” ajiyar numfashi tayi tace “kuma yanzun Uncle haka zanta fama harsai nayi wata tara a haka?” murmushi yayi ya kwantar da kansa a qirjinta ya dora harshensa saman habarta yana lasa cike da nishadi yace “insha Allahu idan yaka wata uku zaki samu sauqin laulayin Babyn Uncle ke naki ma ai da sauqi” Lumshe idonta tayi tana sauke numfashi shikuma gogan ya tura hanunsa qasan mararta yana shafawa a hankali cike da salon jarabancinsa da sauri ta riqe hanunsa ta bude idonta tar a kansa tanayi masa kallon na shiga uku na lalace lumshe nasa idon yayi eyelashes dinsa suka kwanta a saman kyakkyawar face dinsa yaci gaba da wasa da gashin mararta yana shafasu cike da qwarewa yanajin manhood dinsa na wani irin gif-gif tare da wani irin haniniya tare da zabura jin irin miqewar da joystick dinsa tayi ne ya sanya gabansa faduwa saboda yasan yanayin miqewarta kala² idan zatayi sassauci ya sani idan ma bazatayi ba yasani. Dayan hanunsa ya dora saman lafiyayyun boobs dinta da suke tsaye ya fara wasa dasu cike da qwarewa yana sakin nishi me wahalar mantawa duk da tsoro da gajiyar dake damunta amma idan ya farayi mata wannan salon bata sanin sanda take amsa masa hakanan kuwa akayi yau dinma tayashi ta farayi cikin alamun salonka yana ratsani ta tureshi ta cire rigarta daga ita sai bra and panties ta kwanta a jikinsa tana kiran sunansa cikin muryar kissa ya amsa mata tare da sake dora hanunsa saman lutsuma² boobs dinta ya miqe zaune da ita a cinyarsa ya kwantar da ita a jikinsa tare dasa hanu ya janye bra din ya sanya bakinsa yana tsotsarsu cikin qwarewa da iyawa dayan hanunsa yana cikin pant dinta yana wasa da ask dinta yana turawa a hankali yanajin yanda gurin ya cika da ruwa kawai so yake yaji ana kankareshi. Jikinsa har wata rawa yakeyi wajan balle bra din ya tashi tsaye shima ya cire komai nasa ya dawo ya kwanta ya dagata samansa ya saita abarsa ciki ya fara heaving sex da ita wata qarar azaba tayi saboda irin shigar da yayi mata dakatawa yayi saida yaji tayi ajiyar zuciya sannan ya fara safa da marwa a cikin jikinta, daqyar suka iyayin around daya ya mayar da ita qasa ya koma samanta yaci gaba da kashe arna itakam wata irin hautsinawa mararta takeyi tanajin wani mugun ciwo tayi duk yanda zatayi ta nusar dashi akwai matsala amma ya kasa ganewa har saida tayi doguwar sumar data hanata sanin sanda ya gama sukuwarsa ya sauka a kanta. Cikin dare ta farka ta fara bude idonta a hankali tana kallon yanayin dakin a fili tace “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un nikam nazama customer likitoci yau kuma meyene ya kawoni nan...." “Jarabar Mijinki mana Umaimah wadda nan gaba kadan zata aikaki lahira to bari kiji na fada miki wlh Daddyn ku yace dolene a rabaku idan ba hakaba kasheki zaiyi tunda ba hankali gareshi ba kwanannan babu dadewa kika shiga irin wannan yanayin kwananki biyu a asibiti bakisan waye akanki ba gashi yanzun an kuma sati guda kina kwance bakisan waye akanki ba haba Umaimah kina da hankali kuwa anya wannan zama dashi ai masifa ce shi da bakinsa yace tun tara na dare ya fara cinki bai dawo hayyacinsa ba sai biyu na dare tun yana zuba miki maniyyinsa har saida ya koma yana baki jiki bai ankara da halin da kuke ciki ba saida yaji wani abu ya jiqa gadonku ya miqe ya duba yaga jini kiketa zubarwa shima penis dinsa tana feshin jini sannan ya fahimci barnar da yayi, yanzu haka dagake harshi saida aka qara muku jini sannan aka daure miki mahaifa saboda cikin jikinki da yake barazanar barewa shima yabi rariya" Ba qaramin firgita tayi da kalaman Hajiya ba dama hakan tana faruwa da gaske wannan lamari da daure kai yake towai meyene matsalar Uncle Hameed ne gaskiya wannan abin nashi ba lafiya bace rashin lfy ne. Tunanin data rinqayi kenan har Hajiya ta hado mata tea tazo ta zauna kusa da ita ta taimaka mata ta tashi ta kuskure bakinta ta fara bata tanasha a hankali ta kuwa sha da yawa sannan ta koma ta kwanta daidai lkcn Daddy suka shigo shida Hameed din idonsu ya sarqe da juna wani abu yaji me ciwo ya bijiro masa kullum su basu da matsalar data wucce ta sex wannan wacce irin qaddarar rayuwa ce ne me wahala yanzu gashi har takai lkcn da iyayen nasu suke qoqarin rabasu a cikin wata daya da yan kwanaki abubuwa da dama sun faru shikam wannan wacce irin masifa ya tsinci kansa a ciki ne? Matsawa yayi ya ruqo hanunta yace “babyna ya jikinki" Hajiya ce tayi saurin janye hanunsa daga na Umaimah ya dago ya kalleta idanunsa tab da qwallah ya sake kallon Umaiman data lumshe idonta cike da tausayin dan'uwannata kuma mijinta ji takeyi dama ana sauya qaddara itakam data sauyawa mijinta tasa ya zama lafiyayyiyan namiji daidai da ita saboda tanason mijinta sona haqiqa. Muryar Hajiya ta tsinkayo tana cewa “kaga Hameed idan baka fita harkar marainiyar Allah ba zan saba maka wlh zan sallamaka kabi duniya ka lalace Hameed wannan wacce irin rayuwa ka zabawa kanka ne tunda nake nikam ko a hikaya bantabajin namiji irinka ba Hameed aure babushi tsakaninka da Umaimah saboda kafi qarfinta bazata iya ba kuma wlh kaji na rantse muddin Ina raye Umaimah bazata sake zama a qarqashin inuwar auranka ba tunda kai bakada lissafi ka samu yarinya qarama sai qwaquleta kakeyi kana neman kashe mata rayuwa da salon zalincinka *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/14, 12:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻:

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});