Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 42

Chapter 42

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

fadamin duk abinda yazo bakinki meyasa bakya tausayina Umaimah kinada abin da zaki bani amma ki rinqa qoqarin hanani meyasa Umaimah meyasa? Plz ki tausayamin" Zamewa yayi ya zauna dirshan a qasan tiles din kitchen din tare da riqe qafafunta jikinsa sai wani irin bari yakeyi, da sauri ta janye qafafunta ta diba da gudu ta koma parlourn ta qanqame Aunty Jameelah tana wani irin kuka me tsima zuciya da sauri Jameelah ta qanqame qanwar tata tana cewa “subhanallahi Umaimah mene hakan meye ya hadaki da Hameed din?" Kafin ta bata amsa ya shigo parlourn a wani irin gigice ya nufosu yana riqe cikinsa cikin tashin hankali Jameelah tace. “Na shiga ukuna ni Jameelah meye hakadin me kikayi masa Umaimah....?" Kafin ta ida hada lebenta ya sanya hanunsa da sauri zai cafki Umaiman ta sake shigewa jikin Auntyn tata tana qarawa kukanta qarfi tace “don girman Allah kada ki bari ya rabani dake wlh kasheni yake shirin yi na shiga ukuna Aunty meyasa kuka auramin shi bayan kunsan...." Kafin ta qarasa yasa qarfinsa gaba daya ya banbare Umaiman daga jikin Aunty Jameelah tana kuka tana ihu tana kiran sunan Aunty Jameelan amma yaqi sakinta idon Jameelah ne ya sauka a saitin penis dinsa ta mode dinsa taga yanda ta miqe a cikin wandonsa firgita tayi ta miqe daidai lkcn daya shiga dakinsa da Umaiman ya datse qofar ya jefata saman gadon cikin tashin hankali ta miqe ta sauka daga gadon ta durqushe a qasa tace. “Don darajar da Allah yayiwa annabi Muhammad (S.A.W.) ka taimakeni ka qyaleni wlh marata ciwo take Uncle Hameed tun shekaran jiy...” sunkuyawa yayi a gabanta ya damqo hanunta har yanzu jikinsa tsuma yake yana wata irin karkarwa idonsa na zubar da hawaye yace “da zan iya qyaleki Umaimah daban baro gurin aikina na dawo gda ba plz ki taimakeni don girman Allah wlh akwai matsala Umai...mah...." Muryarsa ce take wata irin hardewa cikin firgici da tashin hankali ya cafketa ya qanqameta a qirjinsa yana wani irin kuka me ban tausayi yana kiran sunanta yana cewa “Allah indai ka qaddara itama Umaimah bazata iya daukar lalurata ba Allah kada ka kaini gobe Allah ka karbi rayuwata na huta da wannan wahalar Allah ka sani banason auran mata da yawa Allah...." Sai numfashin sa ya harde ya fara wata irin jijjiga ta tashin hankali ta dago da sauri ta riqeshi da sauri tana kukan da ta dade batayi irinsa ba tana kiran “Uncle kada kace zaka mutu don Allah bansan ya zanyi na iya jurewa ba Uncle na gaji bazan iya ba wlh bazan sababa da wahala Uncle ka fahimce ni"...... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* www.fauzahtasiu41@gmail.com Ina amfani da wannan damar nabawa daukacin masoyana masu fadamin gsky hqr akan abubuwan da suka faru na misunderstanding da aka rinqa samu akan buk dina na GIDAN UNCLE na gde kwarai da gaske da soyayyar da kuka nunamin. Kamar yanda na fada a fejin baya wannan buk ya zama na kudi ki biya ta wannan account din: 0255526235; sai kiyi screenshot ki turo ta wannan number: 09013718241; Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo katin Airtel na dari biyu domin kasancewa a cikin GIDAN UNCLE na gde sai najiku. *PAGE TWENTY ONE* Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita haka tanaji tana gani babu yanda zatayi ya dauketa ya sake mayar da ita saman bed din tare da fara romance nata yana rabata da komai na jikinta yanajin kukan nata har cikin qahon zuciyarsa haka ya turmushe ta ya fara heaving sex da ita tana kuka tana tureshi tare dayi masa magiya saboda itadai har yanzun batasan dadin sex ba sai wahalarsa kawai take dandana. Tun Umaimah na iya gane abinda yake faruwa tsakaninta da Uncle din nata har ta daina fahimtar komai sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti a hankali ta rinqa bude idonta harta saukeshi akan Aunty Jameelah dake zaune a gefenta ta zabga uban tagumi, ajiyar zuciyar tane ya dawo da aunty Jameelah daga duniyar tunanin tsaka mai wuyar da qanwar tata ta riski kanta a ciki tayi saurin miqewa ta qarasa gaban gadon tace “sannu Umaimah ya jikin naki? Allah na gde maka daka fara bama yar'uwata lfy" Itadai Umaimah kallonta kawai takeyi da mamakin abinda ya kawosu asibitin, kama hanunta Aunty Jameelah tayi tace “yanzu inane yake miki ciwo?" Ajiyar zuciya tayi tare da kada mata kai tayi murmushi tace “Alhmdllh haka nakeson ji yanzu Hameed ya tafi gda dauko miki kayanki tunda kin farka ma bari na kirashi kawai yazo ku tafi gdanku” kallon Aunty Jameelah tayi da sauri tace. “Aunty meye ya sameni ne?" Kawar dakai tayi tace “babu komai Umaimah kawai dan ciwon marane jiya bayan mijinki yazo ya daukeki a jikina ya shiga dake daki sai kunya ta kamani naga bazan iya zama ba na tafi gda bayan kamar awa daya da tafiya saiga kiransa ya shigo wayata a haukace yana fadamin wai ya kasheki dama saida kikace bakyaso ya kasa control dinkansa, daqyar na bashi hqr nace ya kawoki asibiti nima ganina shine fah ya kawoki asibitin nan” Ajiyar zuciya tayi ta kawar dakai mararta nayi mata ciwo har yanzu cije lebanta tayi tace “wayyoh marata ciwo Aunty” dafe mata cikin tayi da sauri tace “sannu Umaimah kinsan qaramin ciki sai a hankali bareke da kika hadu da irin wannan mijin” saida cikin nata ya lafa da ciwo sannan ta kalli Aunty Jameelan tana hawaye tace. "Ciki fa kikace Aunty na shiga ukuna nikam da wanne zanji wai yaushe ma na tare ko sati biyi banyi ba acemin wani ciki" jitayi an ruqo hanunta ta dago ta kalleshi sai taji wani mugun tsoronsa yana ratsa zuciyarta tayi qoqarin janye hanunta amma yaqi sakar mata yayi mata murmushi yace “sorry Babyn Uncle bada niyyah nayi miki hakan ba kece kikaja da kikayimin gardama” itadai bata iya cemasa komai ba saboda tsoronsa takeji sosai sunkuyawa yayi ya bude rigarta yayi kissing cibiyarta ya dago yace “dama nace mun samu qaruwa kincemin aa to yanzun yar manuniya ta nuna ciki ya tabbata kwana goma sha biyu" Shiru ta kuma yimasa saboda ita ko mgn ma tsoron yimasa takeyi yanzu yace zai tumurmusheta, zama yayi a kusa da ita yace “waini kurma kinka zamane da bazakiyimin mgn ba saidai kallo kawai?" Yana mgnr yana ruqo hanunta janyewa tayi tasa masa kuka daidai lkcn Aunty Jameelah ta dawo dakin ya miqe a sanyaye ya kalli aunty Jameelah yace “tunda ta farka zamu iya tafiya ko?" Kallonsa tayi da yanayin jin zafi tace “eh ni daganan gda zan wucce sai kaje kayi jinyar matarka” murmushi yayi tare da juyawa ya fice ya lura tunda abinnan ya faru takejin zafinsa wai I me yar'uwa. Fita yayi ya nemi likitan yazo ya dubata ya rubuta mata wasu magungunan ya basu sallama ya kamota domin tamiqe su tafi amma sai taji qafarta ta riqe daqyar takejan qafar tana hawaye harta isa motar ya bude mata ta shiga itama Jameelah ta shiga yaja suka nufi gdan. Tunda suka

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});