Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jarumarsa ya hada da nasa ya matsa da qarfi yace “ahhhh zataci dadi" sake dagata yayi cak ya miqar da ita tsaye ya zare rigar jikinta ta saka masa kuka tace. “Abban Shurafah kayiwa girman Allah kayi hqr Allah badakai nikeb...” dago Lulu eyes dinsa yayi ya zubasu cikin nata da sauri tayi qasa da nata tare da hadiye guntuwar mgnrta ya sanya hanunsa biyu ya kama boobs dinta ya dora bakinsa ya fara sarrafasu yana lasarsu ya tsotsi wannan ya saki ya kama wannan kuma taotsa yake musu bata wasaba wani gardi yakeji a bakinsa ya kuwa shagala da tsotsawa Shurafah abincinta yana lumshe ido har saida yasha me isarsa sannan ya sake yana sakin boobs din tayi baya luuuuuu zata fadi yayi saurin tarota tare da jingina ta da bango ya durqushe ya zuba gwiwowinsa a qasa ya daga qafarta daya ya dora a kafadarsa ya daga kansa ya zuba idonsa a cikin rabin gabanta da tsokar gurin tayi wani ja kamar danyan nama alamar ta gurzu kuma ta dahu yayi ajiyar zuciya tare da sanya bakinsa saman vulvovaginal dinta ya sakar mata wani hot kiss ya dago a hankali ya zuba idanunsa saman fuskarsa yaga yanda hawaye ke ambaliya yayi saurin mayar da kansa ga aikin da yasa kansa ya sanya harshensa kadan a saman gurin yana dan karkadawa tare da juyawa yana lasa yana karkadawa gurin yana bada wani sauti kamar sautin shan ruwan kare dal². Ya jima yana lasar gabanta da tandeshi tare da tsotse duk wani lungu da saqo na gurin sannan ya sanya qarfinsa yayo qasa da ita ya zaunar da ita a cinyarsa tare da saita abarsa cikin P..part dinta ya fara turawa ta qanqameshi ta saki kuka tana masa magiya jikinta yana rawa ta tashin hankali amma shi ko a jikinsa qara shigarta yakeyi yana shanya baki tare da janyo numfashi yana hadashi guri guda da qyar yana danna mata tsayin abarsa cikin gabanta yana dagata yana sarrafata yanda yakeso wata irin qara gabanta da bananarsa suke bayarwa wadda take qara narkar dashi yana qara caccakarta yanayi da dukkanin qarfinsa tagama jigata amma shi bai gaji ba hakanne yasashi kwantar da ita a qasan carpet din yaci gaba da aikatata yana zuba mata diriritinsa. Umaimah kam ta gama sallamawa wannan muguwar rayuwa ta gdan Uncle dinta saboda tagama sarewa shine ajalinta itakam ko a tarihi bata tabajin namiji mara imani dason kai irinsa ba kuka sosai takeyi amma yaqi qyaleta ya rinqa cinta kamar ba gobe tun tanajinsa yana caccakarta har saida ta daina fahimtar me yakeyi da ita sannan ya dagata yana mayar da numfashi yayi miqa hadi da salati sai lkcn ya jiyo kukan Shurafah ya dauki wandonsa da sauri ya bude qofar ya fita ya dauketa gaba daya tayi kaca² da parlourn da kayan wasanta murmushi yayi yayi kissing lips dinta yace “ahhhh mamana kinyi aiki kema” zama yayi ya hada Mata madara ya rinqa bata tasha sosai kasancewar har anyi magrib yasa bai samu matsala da baccinta ba ya shiga dakin ya kwantar da ita a gadon ya nufi inda Umaimah ke kwance ya bude fuskarta gabansa ya fadi ganin yanda take fitar da numfashi daqyar dukan kansa yayi yace. “Yauma nayi barna oh good!" Dagota yayi ya shida ita bathroom ya hada Mata ruwa ya taimaka Mata yayi mata wanka ya fito da ita ya sanya mata kayanta shima ya koma yayi wanka yajasu sallah a zaune tayi sallar tanayi tana kuka bayan sun idar ta jima tana addu'a tana kuka tana fadawa Allah ya kawo Mata dauki cikin wannan qaddararriyar rayuwar tasu data kasa samun tagomashin farin ciki ko kadan a cikinta haushi takaici da tsanar Hameed na zagaye lungu da saqo na jikinta ta tsani mutum mara imani irin Hameed a rayuwarta. Daqyar ta iya tashi ta koma saman gadon ta kwanta ta rungumo yarta har lkcn kuka takeyi inda shikuma duk jikinsa yayi sanyi da irin kukan da takeyi ba babban abinda yake qara damunsa da ita ko kadan taqi yarda su hada ido kuma taqi aminta ko kalma daya ta shiga tsakaninsu sannan taqi bashi damar rarrashinta duk ta inda ya biyo mata saita zulle dole hakanan ya miqe ya fita yaje ya saki dakin da yake ciki ya debo kayansa ya dawo dasu dakin da take amma yana zuwa yaji ta kulle dakin da key sai parlour ya kwanta. Koda gari ya waye ma duk yanda yaso ta bude masa qofar ya shiga yayi alwala qi tayi sai sauka yayi ya shiga masallacin hotel din yayi alwala yayi sallah acan ya zauna yayi azkar dinsa sannan ya dawo ya sake murda handle din har lkcn qofar a rufe take yayi qwafa kawai ya koma ya kwanta a parlourn. Itamma idonta biyu tana saman sallaya tana azkar ya murda qofar harya gama tanajinsa taqi budewa saboda ko ganinsa batason yi tana idarwa ta koma ta kwanta taci gaba da baccinta saida rana ta daga sannan ta tashi tayi wanka tasa kayanta sai a lkcn t samu damar bude kayan daya shigo dasu jiya tarkacen kayan ciye² ne da lashe² ta dauki gurasa me zuma da wata fresh milk ta zauna taci ta qoshi sannan ta bude qofar ta fita ta nufi fregde ta zauna a hankali ta fara jera kayan a ciki batare data ko kalli inda yake ba. Zuba mata manyan idanunsa yayi cikin mamakin yanda lkc guda yarinyar ta canza halinta take neman zame masa mara kunya tasan yana parlourn amma ko inda yake bata Isa ta kalla ba balle yasaran zata gaisheshi. Miqewa tayi cikin yanayin tafiyarta me nuna alamun taji jiki ta juya da nufin shigewa dakin taji ya kira sunanta, tayawa tayi cak batare data juyo ba ya taso ya matso gabanta ya ruqo hanunta yace “meyasa kema kikeson ki zama cikin matan da suke kwana cikin fushin mazanjensu dana Ubangijinsu iyakar sanina Ummuh Shurafah da baki da wannan baudaddan halin zaman da mukayi na baya kedin me tausayi nace dason farin cikina fiye da naki amma yanzu duk kin canzamin meye nayi miki da zafi haka? Ina ganin kamar nine kikayiwa laifi nine ya kamata nayi fushi amma ke kinfini fushi meye hakan Umaimah”........ *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/26, 8:47 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566: Yana mgnr yana qoqarin janyota jikinsa janyewa tayi tayi qasa da sauri tare da shigewa daki ta fada saman gadon ta saki kukanta me sosa masa zuciya, shigowa yayi ya tarar da ita a kwance ya matsa kusa da ita ya zauna ya ruqo hanunta yace. “Bansan meyasa kullum ni nake zama me laifi a gurinku ba bansan meyasa rayuwata dake ta kasa samun farin cikin daya dace ba Umaimah Allah ma shaidane inasonki sonda ban taba yiwa wata ya mace ba matsayinki dabanne a gurina tunda kinada qualities din da babu macen da zan aura tabani irinsu amma bazan boye miki ba rayuwata dake bazata dore a haka ba tun iyayenmu suna cewa cutar dake nakeyi inaqin yarda har ankai lkcn da ni da kaina nake fadawa kaina zamana dake akwai cutarwa Baby bazan iya rayuwa babu keba amma zanyi abu daya wanda nake fatan zaki fahimceni a cikinsa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});