Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daure gashin goshinta da yake gaf da hadewa da girarta ya kwanta luf cikakken qirjinta ya tsaya qam kamar bata taba shayarwa ba rigar ta kamata sosai ta fitar da qirarta da sheps dinta. Allah ya sani badonshi tayi shigarba saboda yanayin zafin da ake cikine kawai ya raya mata tayi hakan kuma tanajin sha'awar sanya qananan kayan saboda rabonta dasu tun ana gobe Sulaiman zai rasu kitchen ta shiga domin dauko cake yabita da wani wahalallan kallo numfashinsa na shirin barin jikinsa yace “Tabarakallahu ahsanal kaliqin" yanajin wani irin yarr a jikinsa tsigar jikinsa tana tashi ya rasa meyasa yake mugun sha'awar Umaimah tunda yake baitabajin yanayin da yakeji akanta akan wata mace ba yana hasaso irin dadin dake qasanta har wani yawu ya hadiya ya miqe zaune tare da matse qafafunsa ya tashi da sauri ya shiga dakinsa ya riqe gabansa da hanunsa da qarfi yanajin wani feeling na bijiro masa ya dauki wani qwayar magani ya hadiya ya kora da ruwa saboda yanzu itace ta zame masa taimako gareshi donma shi kansa yasan a cikin lalurarsa kashi dari yanzu babu talatin tunda yakanyi sati gudama baiji sha'awar jima'i ta bijiro masa ba. Ranar bai sake fitowa ba saida safe ya fito ya zauna a dinning ya fara break yana raba idon ganinta amma shiru can yaji murda handle dinta ya zubawa qofar ido ta fito cikin shigarta ta alfarma data qara fito da asalin kyawunta sanye take da wata yaluwar atamfa dinkin doguwar riga data baje sosai a ciki ta yafa blue din mayafi takalmi da jakarta duk blue sai wata siririyar sarqa data sanya a wuyanta ta gold wadda kyautar Sulaiman ta haihuwar twins kudin sarqar ya haura million biyu amma Idan ka ganta a ido zaka dauka batafi dari biyar ba saboda sirantarta ta zauna dass a wuyan Umaimah da zobunan sarqar suma sirara guda biyu sai agogonta shima gold kai iya haduwa ta hadu Hameed kusan qwarewa yayi saboda kallonta ta zuba masa ido ta cikin siririn glass din dake idonta shima ita yake kallo ta rungume Daddy tace “morning lovely" yayi kissing dinta yace “morning lovely daughter" ta sakeshi ta sake rungume Hajiya tace “ina fatan uwata abar faharina ta tashi lfy" dariya Hajiya tayi tace “qlau yar albarka yau sai skull kenan?" Ta gyada kai ta dagawa Hameed hanun tace “Hi brother" tana fadin haka ta juya ta fara tafiya da sauri tace “nayi let Hajiya bazan samu karyawa a gdannan ba Allah yasa ma Hassan ya wankemin motar ji tayi yace “jirani nazo na kaiki” tayi kamar batajishi ba Daddy ne yace “bakiji ba yayanki yana miki mgn uwata" tsayawa tayi cike da takaici ya miqe ya nufi dakinsa ya dauko mukullin da wayoyinsa ya fito suka jera suka fito abin gwanin sha'awa ya bude mata ta shiga shima ya shiga yaja suka fita daga gdan suka dauki hanya a hankali yake tafiya cike da nishadi ya sanya waqar R-kelly yana sauraro zuciyarsa na raya masa yayi mata mgn amma girman kai da izzah irin tasa ya hanashi waishi jira yake tayi masa mgn haka har suka isa harabar mkrntar yayi parking a wani guri me yalwar bishiyoyi da furanni ya kalleta sosai yace “qarfe nawa zaku fito?" Batare da tunanin komai ba tace masa “hudu" tana bude qofar ya ruqo hanunta yace “ki kula da kanki zan dawo na daukeki" bata bashi amsa ba sai fita da tayi ta nufi Hall din nasu yabi bayanta da kallo tun kafin ta ida shiga suka hadu da Prof Khair wani balaraban Qatar ne da yazo Reasech a skul din kusan tare tasanshi da D.S yana ganinta ya tsaya yanayi mata murmushi itama murmushin tayi ta qarasa suka gaisa sosai ya tambayeta yara tace suna qlau yaci gaba da janta da hira har suka isa Hall din ta shiga shikuma ya wucce apartment din da yake duk wannan abun akan idon Hameed ya hadiya sosai “wato har larabawa take kulawa" ya fada yana bawa motar tasa wuta ya juya ya fice ya nufi sabon gdan da yake ginawa a Ribadu road Hameed kwai dan wawuya duk gdajansa hudu ya siyar idan baku manta ba yana da gda a Nassarawa G.R.A inda Sadiya ta zauna sannan yanada wanda ya ginawa Umaimah a Zingeru road sannan wanda ya siya Mata a Farawa layout sukayi zaman daduro still wanda ya gina na qarshe me part biyu da suka zauna ita da Salma amma duka ya tattara ya siyar ya zuba kudin a gidan gonarsa sai yanzu da akace masa mijinta ya rasu yazo yasai wani katafaran floot a Ribadu road ya wawaki gini na uban ubansun ya fara batare da iyayensa ma sun sani ba saidai ya turowa Yusuf kudin shikuma ya bawa yan kwangila aikuwa aikin yana tafiya sosai duk da bashi da burin idan sunyi aure su zauna anan California zai tafi da ita tayi master da PhD dinta acan in yaso idan wani Abu ya tashi sunzo sake sauka anan. Yaje ya yini sur a gurin aikin ginin qarshe uku da rabi ya koma makarantarsu yana zuwa ya kirata tana ganin kiran taqi dagawa Saudat Alfah ta kalleta tace “ba wayarki ake kiraba" tabe baki tayi tace “itace mana niyyar dagawa ne banyi ba" daukar wayar Saudat tayi har yanzu sunan sa haka yake “Bloody" tayi murmushi tace “Allah sarki masoyan asali Umaimah jinki kawai nakeyi wlh bazaki taba iya rabuwa da Hameed ba kada ki wahalar da shari'a ki bada kai kawai bori ya hau dama rabon twins ne ya rabaku kuma rabon wasu da bamusan adadinsu ba ya kashe D.S saboda haka kiyi hqr kawai ki rungumi qaddara wlh a duk duniya baki da masoyi saman Hameed" Daga mata hanu tayi ta miqe tace “inma kwangila ya baki to kice masa nafi qarfinsa yanzu idona yayi budewar da bazan iya hqr da mulkin kama karyarsa da son kansa ba nariga na shaqi iskar yanci D.S ya nunamin yancina ya bayyana min cewa zaman aure ba zaman bauta bane zamane na yanci kuma rayuwace me dadi a cikinsa inason Hameed nasani shidin wani bangare ne na rayuwata amma bazan iya sake rayuwar aure dashi ba keni auren ma gaba daya ya ficemin a kaina bana sha'awar sake aure a rayuwata wlh" miqewa Saudat tayi suka jero suka fito tana tafe tana rangaji kamar bishiyar gamji harta qaraso inda ta hangi motarsa sukayi sallama da Saudat ya bude mata ta shiga yaja suka tafi yanajin kishinta a ransa baisan sanda yace. “Waye wanda kuka jera dashi dazu kuka shiga ciki dashi" batare da damuwar komai ba tace “abokin mijina ne" ya kalleta da sauri yace “abokin mijinki ince dai ba mijin naki bane?" Tabe baki tayi tace “ba abin mamaki bane idan kaji cewa ya zama mijin nawa ma..." wani uban birki daya taka shine yasata saurin dagowa tayi baya tayi gaba kawai saita fada jikinsa ya sauke wata ajiyar zuciya me qarfi yasa hanunsa ya maqaleta daga ita har shi sunajin wani irin yanayi a jikinsu janyewa tayi da sauri ta koma ta zauna ya sauke numfashi ya bude idanunsa akanta yace. “Don Allah kiyi hqr da wasannan da kikeso muyi wahala zansha ki bani dama ta qarshe bloody idan har nayi

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});