Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 95

Chapter 95

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wayarta tayi qara tana dagawa taga Dr sunan da tayi saved din number Sulaiman da ita ta daga tace “ina fatan ranka bai baci da abinda bloody yayi maka ba" gabansa ne ya fadi yace “ bloody kuma wifey Hameed fah kenan?" Ajiyar zuciya tayi tace “hakane shine mijina na farko shine Abu Shurafah Dr qaddara ce ta rabani dashi nasani yana Sona kuma yana kishina so wannan dalilin yasa nake boyeka gareshi saboda nasani bloody baya da juriya akan duk abinda ya shafeni nasan baqin kishinsa kuma nasan matsalarsa yanada matsalar heart attack shiyasa banason abinda zai taba lfyrsa ko banza yayana ne shine ya riqeni tun bayan mutuwar iyayena kuma uban yayana ne....” Numfashi yaja me qarfi yace “ya isa Umaimah pls ya isa haka don Allah ki gabatar dani a gdanku wlh da gaske nakeyi inason yin aure nagaji da kadaici sweet inason nima naga yayana abokaina daga me yaya biyu sai me uku nima yakamata ace yanzu inada iyalina wlh ko bakya sona zan hqr na rayu dake sweet please” murmushi tayi tace “to yanzu ya kakeso ayi Dr?” numfashi ya sauke yace “ki bani dama na shigo gdanku na gabatar da kaina iyayena suzo ayi mgnr aurenmu Allah ni idan son samuna ayi bikinmu da wuri saboda a matse nake sosai inason naji abinda akeji" Ta bude baki zatayi mgn taji Hajiya na cewa “Baby kizo Daddynku yana kiranki" amsawa tayi da to ta miqe tace “afwan D.S zanje Daddy yana kirana" amsawa yayi da “babu matsala amma don Allah ki duba buqatata Ummuh Shurafah" ajiye wayar tayi ta dauki mayafinta ta yafa ta fito saida gabanta ya fadi ganinsa kwance a parlourn ta raba ta gefensa zata wucce ya riqo hanunta ta juyo da sauri ta zuba idonta cikin nasa ya miqe zaune ko riga babu a jikinsa ya janyota da qarfi ta fada jikinsa ya matseta a qirjinsa yana goga mata gashin qirjinsa yace “kasheni kikeson kiyi ko Umaimah saboda kinga inasonki shine har kika dauko wani banza kika kawosh..." Daga masa hanu tayi ta janye jikinta daga nasa ta hade rai sosai tace “banaso kada ka qara zagarmin mijin da zan aura Hameed duk yanda nake mutunta ka da baka haqqinka a matsayinka na yayana hakan baiyi maka ba saika shiga rayuwata to gaskiya banas....” bai barta ta ida fadi ba ya dora lips dinsa saman nata ya riqe qugunta sosai yana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya qoqarin qwacewa take yaqi bata dama neman zura hanunsa yakeyi a rigarta ta qanqame jikinta ta saki kuka daidai lkcn Hajiya da Daddy suka sauko daga saman turus suka tsaya Hajiya tayi saurin rintse idonta ganin yanda suke kokawa bilhaqqi yana neman balle bottle din rigarta Daddy ne ya daka masa wata uwar tsawa hakanne yasashi dakatawa da abin da yake shirin aikatawa ya hada kansa da kujerar yana mayar da numfashi ita kuma ta miqe da gudu tana kuka ta qanqame Hajiya wani takaici ya cika zuciyar Hajiya tace. “Kin fara biye masa ko to wlh baku isa ku cusa mana baqin cikin da kuka qunsa mana a baya ba saboda haka Daddy yau dai ka ganshi da idonka wannan shaidanin yaron ko Umaimah bata bashi hadin kai ba ana kwana ana tashi saiya yaudareta balle itama qwaryar sama ce ke dukan ta qasa haline yazo daya harijan banza da wofi to wlh ki fito da miji kiyi aure duk kwartancinsa ai baya biki gdan mijinki ba ko” kuka takeyi sosai tace “wlh Hajiya ba gurinsa nazo ba Kiran da kikace Daddy yanayi min shine ya fito dani shi kuma ya tsayar dani” Daddy ne ya kamo hanunta yace “waye yazo gurinki dazu?" “malami nane Daddy” “meye ya kawoshi ance ba zuwansa na farko kenan ba ko?" Dagakai tayi tace “eh zuwansa na uku kenan wai aurena yakeson yi" murmushi yayi yace “alhmdllh anzo gurin to ke ya kika gani kina son sa?" Kallon Hameed tayi daya dago kansa da sauri ya zuba idonsa akanta yanason yaji me zatace sake maimaita tambayar Daddy yayi yana kallon Hameed din cikin in...ina tace “aa.. eh Daddy" murmushi yayi yace “amsa daya nakeso ki bani eh ko aa” kawar da kanta tayi da sauri tace “eh Daddy” tana fadin haka ta kwasa da gudu ta fada dakinta shima miqewa yayi da sauri yace “haba Daddy meye hakan wanne irin tanasonshi yanzu aura masa ita zakayi Daddy kada kuyimin haka ku bakwa kishina ne wlh duk ranar da kuka daurawa Umaimah aure da wani nama mutu na gama na kwanta da ita wani ya kwanta da ita..." Bige masa baki Hajiya tayi tace “to ai matsalar tace tanasonshi saboda haka ka shafawa kanka lfy ka nemi mata ka aura ka huta da kwana kai daya kana fama da azumi kullum" Daddy ne yace “idan kin shiga kice da ita nace ta turomin shi gobe inason ganinsa" amsawa tayi da “karkaji komai Daddy Sulaiman mutumin kirki ne kullum yazo gurinta saiya aikomin da gaisuwa yanzu Umaimah zatayi aure me yanci" maganganun iyayen nasa mugun caccakar zuciyarsa sukeyi yaja qafa daqyar ya shige dakinsa ya fada saman gadon zuciyarsa na tafasa ya miqe da sauri ya dauki magungunansa yasha ya koma ya dauki wayarsa ya kira number Umaimah amma sai yaji user busy ya sake kira haka a qarshe dole ya hqr ya qyaleta. A ranar da Daddy yace yanason ganin Sulaiman washe gari yazo suka zauna da Daddy sukayi mgn bai fada Mata yanda sukayi ba washegari Hajiya ta aiketa gdan Aunty Zarah a ranar magabatan Sulaiman sukazo gdansu suka kawo kudin aurenta dubu dari biyu da hamsin aka tsayar da lkcn biki wata daya masu zuwa washegari dake juma'a Hajiya ta cire Shuraif daga nono itadai batayi mgn ba kuma bata tambaya ba sai bayan kwana biyu Sulaiman yake tsegumta mata cewa an kawo kudin aurensu har anci kwanaki uku. Batayi wani farin ciki ba sukayi sallama ta ajiye wayar hakanan Hajiya ta rinqa gyarata ta kowanne bangare gyaran jiki gyaran sama da qasa babu inda Hajiya bata yiwa gyara irin nasu na shuwa ba. Shi kuwa Hameed tun ranar da aka kawo kudin auren Umaimah yake wani mugun zazzabi da ciwon qirji fushi yakeyi da Daddy sosai musamman da Daddy yace shine zai karbi waliccin auren Umaimah...... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [2/1, 8:18 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_* Haka kwanaki sukayita tafiya rayuwa taqiwa masoyan dadi duk yanda Umaimah takeso ta watsar da lamarin Hameed ta kasa jinsa takeyi a cikin jininta ciwon da yakeyi yafi komai daga mata hankali musamman a yan kwanakin nan da abin nasa yaci tura ranar daya rage saura sati daya bikin Umaimah dangin Sulaiman suka kawo lefenta ya zuba mata kaya sosai babu harkar qaranta komai na budurwa yakeyi Mata rawar kafa yake sosai akan auran amma abu daya da yake sanyaya masa jiki yanda amaryar tasa bata nuna masa farin cikin. A wannan ranar kuma Hameed jikinsa yayi tsanani sosai Daddy ne ya matsa masa sukaje asibitin aka bashi gado hankalin Umaimah kwata² baya jikinta dauriya kawai takeyi bisa tursasawar Hajiya da take qarfin halin itama ake hidimar bikin itadai Umaimah ko lalle batayi ba saboda duk dakiyarta lkcn da suka fita domin zuwa gdan kwalliya ranar dinner ta roqi Saudat

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});