Chapter 39
Chapter 39
yakeyi ba kuka takeyi masa tana zaginsa tana dukansa tanaja masa Allah ya isa shi kansa badon dadi yakeyi ba saboda dadin ya baroshi a gurin Umaimansa wuya kawai yakeci Sadiya duk wayewarta bata damu da gyarawa miji hanya ba to ita mijin ma tsoronsa takeji aikuwa ranar ta tabbatar da maza a gabanta saboda tunda suke bai tabayi mata kwatankwacin irin cin da yakewa Umaimah ba sai yau bai qyaleta ba sai asuba yayi wanka ya fita masallaci har ya dawo tana bacci wahala yayi murmushi ya fara shirin fita saida ya gama shirin sa ya tasheta ya tursasata tayi sallah. Bayan ta idar yace ta tashi ta bashi abin karyawa zai fita zatayi masa rashin kunya taga yana qoqarin cire wandonsa ta miqe da gudu ta nufi kitchen din jikinta na rawa ta hada masa tea ta soya masa qwai ta dauko masa bread ta kawo masa dinning tea din kawai yasha ya miqe ya zai fita ya matsa gabanta yace “wanne saqo zan kaiwa qanwarki?" Daure fuska tayi ta turo baki babu damar mgn ya dora hanunta saman bananarsa yace “ki fadi saqonki ko ita ta baki nata saqon" da sauri idonta ya ciko da ruwa yace“wlh kikayimin kuka saikin gane kuranki dama jikina duk ciwo yake saboda duka da zagin da kikayimin daureki zanyi na rufe miki baki na yini ina cinki babu mai qwatarki" cikin in..Ina tace “ka gaisheta" dariya yayi sosai ya ruqo hanunta yace “ok zataji sauranki rakiya" jan hanunta yayi har gurin motarsa ya shiga saida ta tabbatar yayima motar key sannan tace “Allah ya isana mugu azzalumi kawai kuma wlh inanan akan bakana sainaga bayan shegiyar yarinyar nan" tana fadin haka ta juya da gudu ta shige parlourn ta fada saman kujerar tana kuka.... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com _Idan har kinsan zaki zageni kada ki karanta min buk bana buqatar waazin kowacce mace sannan bana buqatar ki bini PC kice zaki fadamin Allah tun baa gidanku yakeba balle kice kinfini saninsa._ _Manzon Allah (S.A.W) yace “tabewa da gafala sun tabbata ga wanda yake kauda idonsa daga laifinsa yake hango na waninsa" saboda haka kikar wutar gabanki kawai._ *PAGE NINETEEN* Murmushi yayi yaja motar ya fita kai tsaye gdan Umaimah ya nufa dake kusane da gurin aikinsa tana dakinta a kwance tana bacci bataji ya jima yana kallonta yanajin wani mugun feeling dinta yana taso masa kwance take tayi daidai daga ita sai daga ita sai bra and panties blanket ta jefar dashi gefe. Cikin sanda ya rinqa matsawa harya isa gadon ya haye ya dora hanunsa saman boobs dinta yana cakudawa tare da hura mata iska a hancinta tayi firgigit ta bude idonta ta saukesu akansa ajiyar zuciya tayi ta janye hanunsa tana miqa yayi saurin zame bra din ya ya dora bakinsa ya ta cije lebanta tare da riqe kansa tace “wayyohh Uncle don Allah ka bari" sake bada qaiminsa wajen tsotsar breast dinta yakai hannunsa saman pant dinta yana shafawa ta tureshi da sauri ta shige bandaki ta kulle ta fara wankanta. Murmushi yayi ya miqe ya shiga kitchen dinta saboda yunwar da yakeji tuwan shinkafar da tayi jiya da miyar danyen zogale ya dauko a fregde ya dora a wuta ya dumama ya dauko manshanu da yajin daddawa ya ya sake juye tea din daya dora Mata ya dauka ya dora a dinning zama yayi ya fara cin tuwon da sauri² fitowa tayi shirye cikin wasu riga da siket na jeans tayi kyau sosai yana kallonta yanacin tuwon har yana qona baki dariya tayi masa ta matsa kusa dashi tayi kissing goshinsa tace “morning lovely husb" murmushi yayi ya kamota ya zaunar da ita a cinyarsa ya kamo bakinta ya dura mata tuwon dake bakinsa zaro ido tayi shima yayi dariya yace “kinga ai na rama ko" turo baki tayi dariya yayi ya sauketa ya zaunar da ita yace “kinyimin rowar kanki kin gudu kin barni zan qyaleki ne saboda ina sauri na makara a office Amma zamu hadu ne gobe" Yana fada Mata hakan yayi mata sallama ya fice tayi murmushi taci gaba dacin abincin ta saida ta gama ta gyara gdanta ta koma ta kwanta tana karanta buk din Copper dan bautar Mata na Halimatus Sa'adiyyah Muhammad (Sister Leema) wayarta ce tayi ring ta kashe datar ta ta daga wayar muryar Sa'ud taji tayi murmushi tace “kamar kinsan inason ganinki kizo ki karbi kudin don Allah kikaiwa mama ta siyomin abinnan Allah Uncle Hameed babu sauqi fa idan na sake nima zan zama sorry" dariya Sa'ud tayi tace “aa Mata fa sunji maza masu kwana duty" dariya tayi sukayi sallama akan zatazo idan saurayinta yazo. Sai yamma tazo bata wani zauna ba ta tafi ita kuma ta shiga kitchen ta dafa Indomie dinta data wadatu da naman kaza da kayan lambu ta dora a dinning table shiga bathroom domin tayi wanka batasan ya shigo ba yana zuwa ya shiga ya tarar tana wanka dama kuwa yunwa yakeji ya zuba abincin da yaketa zuba qamshi yaci ya qoshi ya rage mata kadan yasha lemonsa ya koma parlourn yayi kwanciyarsa fitowa tayi tana gyara agogonta ta wucce ta nufi dinning din ta zauna ta janyo warmer din data zuba abincin ta bude taga saura kadan tsoro ne ya kamata ta miqe da sauri tana cewa “wayyohh Allah na waye ya cinyemin abinci na" dube² ta farayi ya zagayo ta bayanta da sauri ya rungumeta ta daga kanta ta ganshi ta saki ajiyar zuciya tace “amma wlh Uncle ka bani tsoro" murmushi yayi yace “sorry bari na dora miki wani abincin ko?" Riqe hanunsa tayi tace “aa ni ya isheni ma wannan din kawai kazo ka cinyemin abincina bayan matarka tanacan ta girka maka me dadi" murmushi yayi yace “saura me abincin zan cinye yanzu" ja tayi da baya da sauri tace “kayi hqr nidai ni Allah yasama na fara period yau ai dama lkc yayi" juyo da ita yayi da sauri ya zuba idonsa cikin nata ya lumshe nasa tare da dora lips dinsa saman nata ya fara tsotsa saida ya tsotsa sosai yace “kinsan irin Mijinki dadin abin kenan duk yanda zaki kinsani don ni Allah ma ya sani inada lalura idan ta tashi ko asan yanda zaayi a samamin sauqi kona nema da kaina" komawa tayi ta zauna ta fara cin abincin tana kallonsa miqa yayi yazo ya zauna kusa da ita ya zuba mawa breast dinta ido yana dunqule hanu ji yakeyi kamar nononta ne a hanunsa yatsina fuska tayi tace “Allah tun safe kaina yake ciwo Uncle" murmushi yayi ya lakace mata hanci yace “wannan ma me ciwon kai muka samu kenan" kallonsa tayi tace “me?" Miqewa yayi ya zagaya bayan kujerarta ya sanya hanunsa ya daga rigarta ya fara shafa cikinta yace “inada yaqinin nayi ajiya a cikin nan naki Babyn Uncle tun ranar da muka tare a gdannan" mamakine ya cikata tace “ya akayi ka sani?" Sake fadada fara'arsa yace “zaki fara fahimta sai a hankali" yana fadin haka ya miqe yace “me kike shiryamin na tarata gobe don
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111