Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kai tayi alamar “to” yayi murmushi me dauke da kuka yace “yawwa yar qanwata Allah yayi miki albarka kinji maza saki ranki kizo muje muyi break yaranki sun tashi tun dazu na shiryasu zasu tafi makaranta” dole badon tasoba ta fito sukayi breakfast din saida ya takura mata sosai sannan taci saboda har lkcn kuka take ya dauki yaran ya fita ita kuma ta koma daki ta cire bedsheet dinta daya baci da jini saboda jiya ba qaramar barna yayi mata ba kusan jinin har yafi na ranar farko ta jiqa a ta durje gurin da jinin ya bata sannan ta sanyashi a inji wanki ta matse ta fita ta shanya daidai lkcn ya dawo ko kallonsa batayi ba ta shige dakinta ta kulle ta canza bedsheet din ta kwanta tare da daukar wayarta ta kira aunty Jameelah suka gaisa ta tabbatar mata da qlau take sannan sukayi sallama tana ganin kiran Aunty Sadiya taqi dagawa saboda ba Uncle Hameed kadai takejin haushi ba har ita domin data tsaya ta kula dashi dabai cutar da itaba. *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE FIVE* Haka wayar tayita ring dinta ta gaji ta katse taci gaba da tunanin rayuwarta zamanta gdan Uncle dinta a baya abinso ne kuma abin sha'awa ga kowa ganin yanda yayan nata yake kula da ita amma yanzu komai ya canza ya zame mata dodo ta tsaneshi zamansu guri daya yazamo silar rushewar rayuwarta Uncle dinta ya zame mata hatsari tarnaqin takaici a rayuwarta Saida ta raba dare tana tunane tunane kafin bacci barawo ya saceta Safiyar ranar yau ta kama litinin da wuri ta tashi ta qara gargasa jikinta ta fita kitchen din ta dorawa yaran break ta gama ta gyara parlourn ta kunna turarukansu wuta ta nufi dakinsu ta tashesu tayi musu wanka ta shiryasu suka fito parlourn ta zauna a qasa saman pillon kujera ta hada musu tea da dankalin turawa sukaci sannan ta goge musu baki daidai lkcn ya fito cikin shirinsa na tafiya aiki sanye yake da suilt brown yasa farar shirt a ciki takalminsa ma brown gashin kansa yasha gyara sai laptop dinsa dake hanunsa da wayoyinsa ajiyewa yayi saman center table din dake gurin “Good morning Uncle” abinda yaran suka fada kenan ya sunkuya yayi kissing dinsu yace “morning to your my family ya kk ya auntynku” Maliha ce tayi saurin cewa “Uncle Aunty taji ciwo a qafarta tafiyanta wani iri ka kaita asibiti kaji” satan kallonta yayi kanta yana qasa tana wasa da yatsunta yayi murmushi yace “ok zan kaita maza kuje ku dauko school bag dinku kuzo mu tafi munkusa yin late” Yana fadin haka yaran suka juya suka nufi dakinsu da gudu hakanne ya bashi damar matsawa gabanta ya sanya hanunsa ya dago kanta hawaye ya gani kwance a idonta sun jiqa zara-zaran eyelashes dinta yaja wata ajiyar zuciya me qarfi yace “look me My lovely sister kinsa damuwa a ranki gashi harkin rame meyasa bazaki saki ranki ba abinda qaddara ta kawo mana ya riga ya faru wlh duk abinda kike tunani a gurina ba haka bane kiyi believing yayanki bazai taba cutar dake ba kinji” shassheqar kuka ta farayi ta yunqura zata miqe ya ruqota yace “kada kiyimin haka baby ki barni na fita da farin ciki don Allah kada naje office na kasayin komai” Fizge hanunta tayi ta nufi dakinta da gudu ta fada katifarta ta sake rushewa da kuka biyota yayi da sauri ya mayar da qofar ya rufe ya qaraso ya dagota yace “na rantse miki da Allah Umaimah niba mazinaci bane ki yarda da yayanki plz” daga masa hanu tayi tace “naji Uncle tabbas kaiba mazinaci bane tursasaka akayi kayi zina dani ko bindiga akasa maka a wuyanka akace sai ka lalatamin rayuwa ko to naji wannan tatsuniyar ka tashi ka ficemin daga daki ko kuma ni na fice maka daga gdanka na tsani ganinka Uncle jinake kamar na kasheka wlh” kallonta yayi da sauri yace “da gaske zaki iya kasheni Baby?" Ta dago ta kalleshi tace “eh zan iya kasheka Uncle saboda na tsaneka”hadiye wani qululun baqin ciki yayi a rayuwarsa babu kalmar daya tsana kamar ace an tsaneshi hankalinsa gushewa yakeyi duk lkcn da akace an tsaneshi amma yanzun Umaimah ta mayar da kalmar abincin bakinta kansa ne ya kulle gaba daya yama rasa me zaice mata miqewa yayi a sanyaye yace “kasheni tamkar kashe rayuwarki ne baby ki rubuta ki ajiye wata rana saikin fadamin kalmar kina sona kamar yanda kika fadamin kalmar nan taki me ciwo kin tsaneni" yana fadin hakan ya juya ya fice da sauri ya kama hanun yaran yasasu a motarsa tare da bawa maigadi umarnin koda wasa kada yabar Umaimah ta fita daga gdan. Kamar yasan tunanin ta kenan suna fita ta fara hada kayanta a akwatu ta sanya hijjab ta fito zuwa harabar gdan a bakin get maigadin ya fada mata umarnin da mai gidan ya bayar juyawa tayi ta koma parlour ta fada saman kujerar ta sake fashewa da kukanta me ciwo saida rana tayi sosai sannan ta tashi ta hada tea tanasha taji ana taba bell din parlourn ta miqe a wahalce ta bude qofar Sa'ud ta gani tsaye jikin qofar ta kauce ta shigo tana murmushi tace “amarya a gdan Uncle dinta anji maza anyi laqwas baki ya mutu ai Allah ya sakama Uncle da alkhairi daya kashe bakin pretending komai kice Allah ya kiyaye kiyi sex da wani qato wanda ba mijinki ba to ai gashinan yanzu kin tabbatar da abinda nida Sunaiha muka dade muna fada miki ba qarya bane ba dama da farko ba son ranka bane qarfi ake nuna mawa duk wata mace a farkon tarayyarta da namijisai daga baya idan ta fasa gardin sannan ta fara nema da kanta” Zuwa yanzu Sa'ud tsoro take bata saboda kwata² ta lura bata dauki abinda Uncle Hameed yayi mata a matsayin laifi ba, rabawa tayi ta zauna a dan karkace kallonta Sa'ud tayi tace “ke ya naga kina karkace duwawu ne ko an kuma ne?” kukane ya kwace mata tace “Allah ya isa tsakanina dake Sa'ud kin cuceni wlh kikasani da kaina na bawa Uncle Hameed jikina wayyoh Allah na kaicona” dariya sosai takeyi kafin tace “aa kinga malama bani nakar zomon ba ko ratayar ma baa bamba saboda haka babu ruwana taimakawa soyayya nayi wai Ina matar gdannan ne?" Cikin kuka tace “ta tafi Lagos kwananta bakwai kuma sainan da kwana takwas zata dawo” tafa hanu Sa'ud tayi tace “Hehhhh na wawooo wannan kwai qidahumar mace tanacan tanawa banza bauta mijinta yananan yana kwasar ganima tabdi amma Sadiya kwai yar rakiyar mata wlh sakaryar banza kawai haba wlh dole Uncle ya nemawa kansa mafita kayy anya Umaimah babu wata rufaffiyar mgn tsakaninki da Uncle Hameed nifa yanda su Hajiyan Umah da Daddy suka kyaleku a gda dagake saishi kuma sunsai matarsa sauna ce ba zaman gdanne a gabanta ba yana bani mamaki sannan yanda naga Uncle Hameed yana rikicewa yayita bala'i ko a makaranta idan yaga muna hira dasu Salees lamarin na dauremin kai anya

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});