Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

biyu tak muka hadu bayan haduwarmu ta farko a shop rite sunje da wani da tacemin yayanta ne kuma bantaba zuwa qofar gdansu ba saidai mu hadu a wani gurin indai million daya da rabin dana batace tasa kike korata gurinta to ke ga ukunan ninkin nata ki barni na huta cikin ni'imarki" Bude qofar tayi da sauri zata fice yayi saurin cafkota yace “Allah bazan iya bacci a yanda nakeji ba bloody kuma akanki kadai nakejin feeling kin kashemin sha'awar duk wata ya mace" qin bashi hadin kai tayi amma dake yayi nisa da qarfin tsiya ya banqareta ya shiga yayi abinda yakeso taji a jikinta sosai saboda ta lura ma idan taqi bashi hadin kai yafi bata wahala saida yayi away qwarara sannan ya qyaleta shima wai don yana tsoron kada ya illata cikin jikinta ne tana kuka tana komai amma ko a jikinsa ya shige yayi wanka yazo ya tayar da sallah itama miqewa tayi ta shiga bathroom tayi wanka ta dauro alwala saboda ita sallar ma ba iyawa zatayi ba mararta ciwo take saboda zungurar da tasha tayi addu'a ta kama baccin wuya shima bayan ya gama sallarsa ya dawo ya kwanta ya janyota jikinsa da haka bacci ya daukesu da asuba ya tashi ya tafi masallaci ita kuma tayi sallarta ta kulle dakinta da yake litinin ce kuma ranar zata koma makaranta ta shirya tsaf ta shirya yarta ta fito ta shiga kitchen ga mamakinta har ya gama komai ya jera a dinning tayi murmushi tace “Allah Sarki bloody kana sona Allah dai ya barmu tare" Jitayi ya amsa da amin yace “ya kuma kasheni ina cikin soyayyarki bloody murmushi sukayiwa juna yace “kinyimin rowar breakfast dina Allah yasa Shurafah bata rigani shaba batayi masa mgn ba ta samu guri ta zauna ta fara hada kunun gyadar ta zuba madara ta juya ta farasha tana bawa Shurafah shima zama yayi kamar abin arziqi sai kuma taga ya miqe yazo ya tsuguna a gabanta ya daga rigarta ya ta riqe da sauri ya dago suka hada ido ya kashe mata jiki da kallonsa ya daga rigar ya fito da breast dinta daya yasa a bakinsa ya fara zuqo ruwan saida ya tsotsa sosai ya saki ya gyaranta rigarta yace “ban qoshi ba amma na hqr” *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/30, 9:31 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU* Haushi da takaici ne suka hanata dariya kullum Hameed qaro wulaqanci yakeyi wai be qoshi ba amma ya hqr qala batace masa ba ta miqa masa Shurafah ya karbeta ta haura sama ta dauko hijjab da safa ta saka ta dauki jaka da takaimi me dan tudu saboda idan tasa flat hijjab dinta jan qasa zaikeyi safar ta zauna tasa ta dauki niqaf din ta daura ta sanya baqin glass ta kalli kanta a madubi tayi ajiyar zuciya fitinar Hameed yawa gareta tunda take bata taba ganin tsohuwar matarsa Sadiya tasa hijjab ba amma ita harda niqaf saboda rainin wayo. Fita tayi saboda lecturer safe ce dasu daidai lkcn shima ya miqe ya zuba mata ido tare da jan numfashi yace “koma ya kikayi ke me kyau ce kuma bazan fasajin kishinki ba Allah bloody ji nake kamar nace a hqr da karatunnan" bude idonta tayi tayi raurau da ido tace “don Allah kayi hqr kar kace a fasa Allah inason karatu a rayuwata bloody" kama hanun Shurafah yayi yana cewa “ya zanyi to tunda kinaso amma kinsani wlh ko duniya zata taru a kaina bazakiyi aiki ba" Daga masa kai tayi suka jera suka fito yace da me wankin motar ya shiga motarta ya biyosu sukuma suka shiga tasa yaja suka fita har sukaje baice mata qala ba saboda shidai baisan meye yasa ba zuciyarsa tana kishin Umaimansa taje tayi cudanya da maza a university shiyasa tun farko yaqi nema mata admission suna shiga skull din yayi parking a faculty dinsu ta dauki waya ta kira layin Saudat Alfah bugu biyu ta daga tace. “Hello Shuwa'arab kin shigone?" Murmushi tayi tace “banason sunan nan kuna ina a wanne venue din muke?" Kwatanta mata tayi tace “ok ganinan" kashe wayar tayi ta juya gareshi ya hada kansa da sitiyarin motar ta sanya hanunta ta dafashi hawaye suka zubo mata tace “ In kana ganin da matsala bloody mu koma ka saukeni a gda" dagowa yayi ya zuba mata lulu eyes dinsa yayi murmushin yaqe yace “ zan sadaukar da farin ciki daya dominki bloody bazai yuwu ace kowacce sadaukarwa kece kikeyimin ba yakamata nima nayi miki koda dayace tak Umaimah iyakar rayuwarki farin cikina kike fifitawa fiye da naki bakin farin ciki ba sai nawa bakisan dadi ba sai wanda nace shine dadi kuma bakisan kyau ba sai abinda na nuna nace shine me kyau kazalika bakisan so ba sai abinda nace inaso saboda haka sau daya tak na sallama miki na baki qwarin gwiwa akan karatunki ki mayar da hankali kiyishi bil haqqi da gsky amma ban yarda ko group disquetions kiyi da wani da namiji ba duk abinda baki gane ba indai kun kasa ganoshi keda qawarki to ki bari kizo gda na koya miki na roqeki kiyimin wannan alfarmar wlh duk ranar da naji wani namiji ya kiraki da sunan abokin karatu ko naji lbrn kuna friendship da wani namiji tsaf zan mutu nabar miki filin duniyar Umaimah nayi karatu nasan ya rayuwar jami'o'i take daga 9ja har England na fita nayi karatu kin sani saboda haka ki taimaki mijinki dan'uwanki kinji” Daga masa kai tayi tare da kissing tonger dinsa tace “zan kiyaye insha Allahu bazaka sameni da dayan biyun daka lissafa ba" murmushi yayi yace “yawwa bloody Allah yayi miki albarka fita yayi ya karbo key din motarta a gurin drivensu ya dawo ya bata ya hada da hannunta yayi kissing ya bude dashboard dinsa kudi dashi kansa baisan adadinsu ba ya zuge jakarta ya zuba mata yace “gashinan koda zaa buqaci wani abu” gdy tayi masa ya sakar mata niqaf din fuskarta yayi murmushi ta miqe ta fita shima ya fito ya miqa mata Shurafah ya sake matso da bakinsa daidai kunnenta yace “ki kulamin da kanki da babys dina banason zama da yunwa zai iya taba lfyr babyna kinji" sake daga masa kai tayi duk da haka baiyi masa ba saida ya kama hanunta suka nufi hall din saida ya kaita har qofar hall din ya saki hanunta ta daga masa shima ya daga mata sunayiwa juna bye bye kamar bazasu sake haduwa ba itama Shurafah bye bye din tayiwa Abbanta yayi murmushi ya juya da sauri ya nufi motarsa bata shigaba saida taga tashin motar tasa sannan ta juya sukayi karo da S Alfah tayi ajiyar zuciya tace “masoyan asali Wlh U A Shuwa soyayyarki da mijinki tana matuqar qawatar dani tunda kuka shigo nake leqenku harda Zuhura Moddibo itace taje ma kirani tace nazo naga wasu masoya ina zuwa sai naga mijinki nace kece taketa mamaki" murmushi tayi ta daga fuskarta suka shiga ciki suka zauna ta kuma cewa. “U.A Shuwa ina kishiyarki kuwa anya zataji dadin zama a tsakanin masoya irinku wlh tunda naje gdanku ranar bikin nan naga yanda mijinki yake manne miki nace wannan Mata data shigo gdannan zata hadiyi baqin ciki saboda na lura idon Abu Shurafah rufewa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});