Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ruwan zafi saida ya kusa rabi sannan ya kashe ya kunna na sanyi yasa hannunsa yaji yayi daidai ya dagata cak yasata a ciki ta zabura zata miqe yayi saurin dannata ciki yace “aa banason gardama na yau baikai zafin na jiya bama" rintse idonta tayi tana cije lebanta da haka har ta samu ruwan yayi sanyi ya fita ita kuma ta miqe daqyar tayi wanka ta daura towel ta fito. Shigowa yayi dauke da kayanta ya miqa mata tasa itadai duk a tsorace take dashi bathroom din ya shiga hakanne ya bata damar ficewa daga dakin tana tafe tana dafa bango harta shiga ta mayar da qofar ta kulle tabar mukullin a jiki ta fada saman katifar ta saki sabon kuka ta jima tana kuka takaici da haushin kanta yana damunta ji takeyi ita da kanta ta tsani kanta daidai lkcn wayarta tayi Ring daqyar takai hannunta ta dauki wayar sunan yayarta Jameelah ta gani akan sensor din ta ajiye wayar saboda a yanayin da take ciki bazata iya daga wayarta ba zata iya fahimtar wani abu sakeji tayi wayar tana qara ta kuma daukowa yanzu qawarta ce Mas'udah take kiranta da sauri ta daga ta kara a kunnenta sallama Mas'udah tayi mata kafin tace “wai wacce duniyar kika shiga jiyane naketa kiranki bakya dagawa Allah yar nayi zuciya kuma nace bai kamata ba gara naji halin da kike ciki” kukan da take hadiyewa ne ya sake qwace mata Mas'udah tace “ya salam meyake faruwa haka Umaimah?" Kukanta ta rinqa qoqarin tsayarwa tace “jiya na shiga wata duniya me cike da kwazzazabai da ramukan azaba da nadama bansan haka duniyar takeba kuma bansan zata riskeni a daidai wannan lkcn ba Mas'udah banyi tunanin koda zan shigeta zan shigeta da wanda yakaini ita jiya ba nashiga ukuna Mas'udah ya zanyi da rayuwata a wannan duniya me wahalar rayuwa kibani shawara wlh kaina ya kulle wayyoh Allah zuciyata kamar zata tarwatse haka nakeji...” Da sauri Mas'udah ta dakatar da ita da cewa “kinata bani a qudundune Umaimah kina dagan hankali ki fadamin meye ya faru dake don Allah” cikin wani irin wahalellan kuka tace “Mas'udah fyade yayimin jiya nashiga ukuna Mas'udah ya zanyi don Allah” “what Umaimah? me kike cemin haka fyade fah kikace garin yaya?” tashi ta yunqura tayi zaune tace “banyi niyar fadawa kowa ba nayi nufin barin abin a matsayin sirrina kamar yanda ya umarceni amma kinada matsayin da bazan iya boye miki ba Sa'ud Uncle Hameed shine yayimin fyade jiya....” nan ta kwashe komai ta fada mata amma ga mamakinta memakon taji hankalin Sa'ud ya tashi sai taji ta tuntsire da dariya saida tayi me isarta sannan tace. “Dama nasan dole watarana cikin biyu daya zai faru Umaimah Uncle dinki yamayi qoqari daya bari kika kawo yanzu da budurcinki wlh ya burgeni sosai da yayi wannan namijin qoqarin da mazan waje suka kasayi shawara daya dazan baki itace ki nemi maganin dazai wanke miki mahaifarki kisha kafin labari yasha bambam don abune mawuyaci yanda kika tara ruwannan bakiyi ciki ba” gaban Umaimah ba qaramar faduwa yayi ba tace “ciki Sa'ud yanzu sai nayi ciki daga yi daya? Aa bazanyi ciki ba shima bazaiyi gangancin da zaimin ciki ba” murmushi Sa'ud tayi tace “ki yarda dani Umaimah a qallah na baki shekara biyu a haihuwa kuma nafiki shiga mutane sannan nasan maza tun kafin Uncle ya dandana miki jiya nasan dadi da zumar dake jikin namiji wlh namiji irin Uncle Hameed dabanne akwaisu da kayan aiki kuma sun san lagon mace suna da Suger sosai kada kiyi sakacin da zaki rasashi ki bashi jiki ki bashi kaya sosai nasan zaki moreshi sosai koda yake shima bazai qyaleki ba kedin type dinsa ce...” Dakatar da Sa'ud tayi da cewa “ya isheni haka Sa'ud waike wacce irin mace ce ne mene dadi a wannan azabar ina dadin yake banda wahala tun jiya amma har yanzu gurin mugun ciwo yakeyi min boobs dina kamar zasu cire haka nakeji amma kicemin dadi meye dadin?” tunda ta fara mgnr Sa'ud take dariya saida taji tayi shiru sannan tace “ke banza ce ai dama bazakiji dadin yanzu ba ki bari ya qara sau daya zuwa biyu idan kika fasa gardin da kanki zaki nemeshi bari dai nazo gdan naku dama ina Durber hotel da guy na” tana ajiye wayar taji hayaniyar yaran suna buga dakinta suna kiran “Aunty Umah mun dawo bude Uncle yace bakida lfy" daqyar ta tashi ta bude masu qofa suka taho da gudu zasu fada jikinta yayi saurin janye su yace “kayy ku bari Aunty batada lfy kada ku qarasa laifin daba naku ba" yana mgnr yana kallonta yanayi mata wani murmushin gefen baki. Bata iya jure kallon shiba ta juya ta shiga cikin dakin ta zauna a gefen katifar Nihal ta shigo ta zauna kusa da ita tace “Aunty yau bakiyi mana breakfast ba sai Uncle ne yayi mana da muka tambayeshi yace bakida lfy meye ya sameki?" Tambayar da yarinyar tayi matane yasata dagowa ta dubeshi yana sauke Maliha a saman katifar yace “Nihal banason surutu fah kin sani ina ruwanki da abinda yake damunta maza kuzo na cire muku kayanku kuci abinci ku tafi islamiyyah" tsalle Maliha tayi cikin qwarancinta tace “tare zamu tafi da Aunty ko Uncle?” Kallon Umaimah yayi yace “aa ku kadai zakuje" yana fadin haka ya miqe ya fita ya dauko warmer din abincin ya kawo dakin ya dauka ya zubawa yaran ya ajiye musu ya sake zubawa a wani flet din ya zuba lemo a cup ya tashi ya qarasa kusa da Umaimah a razane ta kalleshi jin ya zauna a gabanta har cinyarsa na gugar tata, idanunta ya kawo ruwa yayi saurin daure fuska yace “ba kuka nace kiyimin ba abinci zan baki kici kuma banason musu” yana fadin haka ya fara diban abincin yana kaimata bakinta daqyar take hadiyar abincin kamar magani tana hawaye sallamar Sa'ud ce tasata dago kanta suka hada ido dashi lkcn da Sa'ud ta qarasa shigowa dakin ta kalli Umaimah tayi murmushi tare da cewa “bansan bakida lfy ba saida naga saqonki dazu Uncle Ina yini" *UMMUH HAIRAN CE...* ✍🏻 *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE THREE* Dagowa yayi ya dubi Umaimah da gabanta yaketa faduwa ya matsar da bakinsa daidai kunnenta yace “me kika rubuta mata a saqon" qasa tayi da kanta tana share hawaye tace “kawai nace mata banida lfy ne” ajiyar zuciya yayi yace “ok ki nutsu kisan me zaki fada" yana fadin haka ya miqe ya Sa'ud ta kalleshi tace “ina gaisuwa bakiji na Uncle kanaji da yarinyar nan abincin ma a baki ake bata saboda shagwaba" murmushi yayi ya shafa kansa suka sake gaisawa ya fita yaran suka bisa Sa'ud ta nemi guri ta zauna kusada Umah tace “da alamun kinsawa kanki damuwa Umaimah harkin rame nifah banga abin damuwa cikin sha'anin nan ba kema girman kine ace kinsan namiji babu wata fuffuka da wata mace ta isa tayi miki yanzu dai ungo wannan maganin kisha zai wanke miki mahaifarki" karbar qwayoyin magungunan guda hudu qwaya dayane ne na wankin mahaifar sauran

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});