Chapter 17
Chapter 17
ba to ai ga Nasir ga Bashir kabawa wani dama ya fito mana...” daga Mata hanu yayi a fusace yace “ya isheki haka Sadiya wai a kanki Umaimah takene da kika damu dasai anyi mata aure na fada miki an riga anyi mata miji lkc ne baiyi ba dazai bayyana kansa" yana fadin haka ya fincike hanunsa ya fice daga gdan a fusace daga ita har Umaimah suka bishi da kallon mamaki hawaye ne ya zubowa Umaimah na tausayin kanta, dafata Sadiya tayi tace “kada wannan ya dameki kinsan zafin zuciyarsa zaima sauko ne aidai dole wataran ya aurar dake” ajiyar zuciya tayi ta nufi dakinta ta kwanta. Bai dawo gdanba sai dare tanajinsu shida matarsa sunata hayaniyar su akan qanin nata da yakeson auran Umaimah shikuma ya kafe akan bazai bayar ba zuciya tayi ta shige dakinta da qudurin zataje ta samu Daddy da kanta da mgnr tunda bashi kadai yakeda iko da Umaiman ba tsaki yayi shima ya shige dakinsa ya shiga wanka bayan yayi ya kwanta zuciyarsa tab da tunanin ta inda zai tunkari iyayen nasu da zancen Umaimah matarsa ce saboda yanada yaqinin basu sani ba tunda lkcn da kakansu ya aura masa ita dagashi sai abokinsa Yusuf sai malam Isa abokin kakan. *WAIWAYE ADON TAFIYA* Shakara daya bayan rasuwar iyayensu Umaimah Alh Ahmad Hameed da matarsa Khadija sanadin hadarin motar da sukayi a hanyarsu ta dawowa daga Damaturu gano dan da babbar yarsu Jameelah ta haifa. Abdulhameed ne da Abokinsa Yusuf a hanyarsu ta zuwa Maiduguri gaida kakan Abdulhameed Alh Yauri wanda yake kwance bashida lfy tafiyar sukeyi cikin nishadi inda gaban Hameed ya tsananta faduwa kallon abokin nasa yayi yace. “Yusuf Ina tunanin faruwar wani abu fah wlh tun jiya gabana yake faduwa" murmushi yayi yace “babu komai insha Allahu sai alkhairi” da wannan tunanin suka shiga garin Maiduguri kai tsaye gdan Alh Yauri suka nufa a parlour suka tarar da Hajjah Gana kakarsu wadda itace ta haifi mahaifin Hameed dana Umaimah Daddy shine babba sai Alh Ahmad murna ta hauyi ta fara magana cikin yaransu na shuwa “Ah lale da manya baqi yau babban ango nane a gdan dama tun jiya Kaka yaketa tambayar ka yana kiran sunanka” murmushi yayi yace “to gani me zai bani da yake nemana kota matsone mu tafi maqabarta haqan kabari” daquwa tayi masa tace “kajini da dan qaniya yana neman jamin jarfa" ta jefeshi da pillow ya goce yana dariya dakin da kaka Yauri yake nan ya shiga ya qarasa da sauri gaban kakan nasu ya durqusa tare da kamo hanunsa shima kamawa yayi cikin rawar murya ta rashin lfy yace. “Nayi farin cikin zuwanka Me suna ina inama burina ya cika akanku inama zankai lkcn dana diba muku domin tabbatuwar muradina” kallonsa sukayi da sauri yace “Ina amanar Allah Hameed ina Borno zuciyata na Kano a gdanka" cikin sanyin jiki yace “tananan qlau Kaka saidama na sauketa makaranta sannan muka taho ya jikinka” sake kama hanunsa yayi yace “tasheni Hameedu inason neman wata alfarma a gurinka nasan banida matsala dakai zakai” miqewa sukayi suka suka gyara masa zama ya kalli Yusuf yace “Kira Hajiya” fita Yusuf yayi ya kira Hajiya Gana Wayarsa ya dauka ya miqawa Hameed yace “ka kiramin Mal Isa” batare da gardama ba ya lalubo number Mal Isa ya dannan kirar cikin qanqanin lkc ya daga ya karawa kaka a kunnensa kaka yace “Mal kazo Hameed yazo yau zan sauke nauyin dake zuciyata yau zan cika burin dana Ahmad daya mutu dashi a bakinsa” yana fadin haka ya sauke wayar mamakine yasa Hameed sakin baki yana kallon kakan nasu da tunanin wannan wanne irin burine da koyaushe idan yazo sai kaka yayi masa mgnrsa. Kama hanunsa kaka yayi yace “inasa ran amanar Allah bazata tozarta a gurinka ba Hameed babanka Ahmad ya mutu da qudurin aura maka qanwarka Umaimah wannan shine zancena na qarshe dashi ranar da sukazo Damaturu ganin danda Jameelah ta haifa mun hadu dasu a Damaturu yake cemin “Alh banida burin daya wucce ganin zuri'ar mu ta qara habaka ta hanyar hada dunqulalliyar zuri'a Alh inada burin idan Allah ya rayani har zuwa lkcn da Umaimatu zata kai minzalin aure na aurar da ita ga dan'uwanta Abdulhameed badon komai ba saidon nasan ko bayan raina bazatayi kukan maraici ba Alh koda Allah yasa bankai wannan lkcn ba na doraka kazama wakilina ka cikamin burina zanyi farin ciki da hakan, wannan itace mgnr da take damun zuciyata kuma in har ka amince Hameed a yanzu zan daura auranka da qanwarka Umaimah kafin nima qasa ta rufe idona inyaso kaci gaba da rainon matarka kuma qanwarka" A tsorace ya dago ya kalli Alh Yauri yace “amma Kaka...” daga masa hannu yayi yace “bance kacemin komai ba Hameed wannan aurene me daraja da ya zama dole ka karbeshi” agogon dake saqale a hanunsa na gold da zaikai 500k kaka ya kwance yace “na karbi wannan a matsayin sadakin Umaimatu Mal Isa ka zama shaida Yusuf kaima shaida ne sannan kema gana shaida ce ga Mal Imam shima shaida ne ni Abdulhameed Yauri shuwa nabada auran jikata Umaimah Ahmad Hameed Shuwa ga jikana Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kuma na karbar masa auran Umaimah akan sadaki mafi daraja da fatan Allah ya basu zaman lfy" nan akayi duk wani abu daya dace kaka ya dauki agogon ya miqawa Hajiya Gana yace “Ki adanashi kuma inason ya zama sirri tsakanin mu harsai lkcn da Umaimah takai mace sannan a bayyana mawa kowa ya sani" shidai Hameed jikinsa gaba daya a sanyaye yake wai Umaimah qanwarsa itace a matsayin matarsa? Ya tambayi kansa wasu hawaye suka zubo masa na farin ciki tabbas wannan wata kyauta ce ta ubangiji da yayi masa kuma ya zama dole yayi masa gdy Babyn Uncle ta tabbata tasa a lkcn da baiyi zato ba yanzu tashin hankalin sa yanda zai tunkari Sadiya da mgnr yasan baqin kishinta idan ya kuskura taji lbr an daura masa aure da baby ikon Allah ne kadai zai hanata kasheta saboda haka shima ya quduri niyyar boye auran nasa harsai lkcn da Umaimah tayi hankali. Koda ya dawo gdan bai bari ta fahimci wani abuba cikin wasa suna zaune a parlour yake cemata yayi aure yanda yaga tatada hankalinta ne yasashi tsuke bakinsa ya mayar da abin wasa kawai aka tafi a haka, lkcn da Umaimah ta fara tasawa ta zama budurwa lkcn ne samari sukayi mata cahh amma irin wulaqancin da yake mawa masu zuwa gurin Umaiman ne yasa duk suka samawa kansu lfy suka hqr ganin yanda maza sukayiwa matar tashi cah ne yasa ya hanata fita ko qofar gda haka rayuwar taci gaba da gurgurawa har kawo wannan lkcn da muke ciki. Satin Sadiya biyu da dawowa komai ya kwancewa Hameed kwata² Umaimah ta daina yarda ko a parlour su hadu da taji tsayawar motarsa zata gudu dakinta data fakeshi ta dauke key dinta yasha dawowa da rana kawai don ya ritsata amma ya gaza cimma nasara gashi koda safen ma yanzu dake anyima yaran hutu bata fitowa saiya fita sosai wannan sauyin yake damunsa dukan yayi masa yawa ya riga ya saba da Umaimah ta gujeshi ta daina bashi kulawa gashi itama Sadiya tunda ta dawo daga tafiyar sau daya ta yarda dashi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111