Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 82

Chapter 82

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

qarshe bada dadewa ba” Da wadannan kalaman ya rinqa kwantar Mata da hankali har yasamu yaga ta nutsu sannan ya zaunar da ita ya shiga ciki yaji dadin ganin jikin Hameed din bai tsananta sosai ba har yadan dawo hayyacinsa yana shiga ya zuba masa ido saida ya qarasa gabansa ya kamo hanunsa yace “sannu babana kuma ango Allah ya sanya alkhairi" kallon Daddy yayi da sauri yace “an daura ne?" Murmushin takaici Daddy yayi yace “to me zaa jira tunda kabada komai Allah dai ya tayaka ruqo ya baka ikon kwatanta adalci babu wata nasiha da zanyi maka tunda kai ba baqon riqe mace biyu bane amma wannan takun yana da bambamci da takun zaman Sadiya da Umaimah dole ka sanya ido a gidanka tunda ka nace hadasu zakayi Hameed kada naji kada na gani wlh har idan kakai hqrn Umaimah qarshe wlh babu ruwana zan cire hanuna daga lamarinka da ita gabadaya na zuba muku ido saboda itama yace kuma tanada yanci" Numfashi ya sauke me wahala yace “ina take Daddy cikine da ita ko?" Kawar dakai yayi yace “tana waje bansani ba saboda bamu samu ganawa da likitan ba amma dai bata cikin nutsuwarta akwai damuwa sosai a tattare da ita Hameed ina qara jaddada maka girman amanar dake hannunka ba iya mata kawai take a gurinka ba qanwa ce kuma yace sannan amanar Allah ce" yana gama mgnr ya juya ya fita tana ganinsa ta miqe tayi gurinsa tace “ya tashi Daddy?" Murmushi yayi yana jinjina girman qaunar dake tsakanin yayan nasa yama rasa tsakaninsu waye yafi qaunar wani. Jinjina mata kai yayi ta nufi dakin da sauri tana shiga ta nufi gadon baiji shigowarta ba saboda duniyar tunanin daya lula saida yaji ta rungumeshi ta karkatar da kanta daidai fuskarsa gabanta ya fadi sosai ganin hawaye a idonsa tasa harshenta ta lashe tace “nayiwa mijina kuma dan'uwana alqawarin zan bashi matsala ta kowanne bangare ba” matsata yayi s jikinsa yace “na gde bloody I love you so much” shigowar Dr Saleem da Daddy ne yasata miqewa a kunyace ta koma gefe ta zauna sukayi murmushi dukkansu Dr Saleem ya dubesu yace. “Ya kamata ku cirewa kanku damuwa ku karbi duk abinda ya fado rayuwarku a matsayin qaddara Hameed rayuwarka tana cikin barazanar katsewa indai bazaka daina sanya muguwar damuwa a zuciyarka ba kasan matsalarka yakama komai ka rinqa maidashi abin wasa sannan matarka tana buqatar kulawa saboda nagani blood pressure dinta ya hau sosai sannan ga jaririn ciki komai zai iya faruwa saboda haka kuyi taka tsantsan dukkanku kunada matsalar da batason damuwa" hakanan sukayi sallama dashi suka tafi bayan ya dorashi akan magungunan da yakesha idan irin wannan matsalar ta taso. Itace take driving din yana zaune a gefe Daddy kuwa gda ya wucce suna tafe kamar kurame babu wanda ya iya cewa da wani komai suna shiga get din gdan gaban yayi wata muguwar faduwa saboda ganin dayan bangaren cike da mutane ana shiga da kaya da qarfi taci wani uban birki ta juyo ta kalleshi shima ita din ya kalla da sauri yace “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un bloody kinga har sun kawo kayanta wayyoh nikam na shiga ukuna wannan wacce irin qaddara ce" wani matsiyacin kallo ta watsa masa ta bude motar da sauri zata fita yayi saurin riqo hanunta yace “kiyi cooling mind dinki bloody kada su gane rauninki suje su fada mata don Allah na fada mata cewa matata halin nana Fadimatu (R.A) ne da ita inasonki kema kinasona kuma kinason farin cikina kina tayani son duk abinda na kawo Umaimah dole ne kishi kuma halal ne nima bazanso ace baki kishina ba amma kiyi qoqarin danneshi ki barshi iyakar ni kada mubada qofar da zaa samu a shigo mana da baraka cikin gdanmu don Allah wlh nafiki kishin kaina Umaimah ji nake kamar na kashe kaina jinake dama na mutu na dawo duniya a wani bani ba mai tarin qaddarori marasa dadi Umaimah dama mu mutu kowa ya huta tunda mun kasa samun farin ciki a duniya qila mu samu a lahira...... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/28, 2:03 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Kuka ta saka masa ta qanqameshi shima hawayen yake yana buga bayanta alamun rarrashi daqyar suka iya saita kansu ya sanya harshensa ya share mata hawayen ya bude motar ya riqota a jikinsa bai damu da yawan mutanen dake gdan ba kuma bai amsa gaisuwar da dangin Salma suketa yi masa ba yaja matarsa suka shige part dinta yana shiga yayi turus ganin Hajiya a zaune a parlourn da Aunty Jameelah da Zarah ga qawayen nata guda uku qanqameta yayi a jikinsa cikin rawar murya yace “shi... shikenan Hajiya tazo ta rabani da rayuwata Hajiya Umaimah rayuwa tace kada kice zaki rabamu wlh alhakin kisana zai rataya a wuyanki saboda inason matata Hajiya cikine da ita kada ki rabamu ki tausayawa yayan mu wlh mutuwa zanyi idan babu Umaimah a cikin gdana" Miqewa Hajiya tayi tana zagaya parlourn tace “Zarah shiga ki hado mata kayanta ai ba wannan ne karon farko da mace take haihuwa a gda ba wlh Hameed bazan bar yar qanwata ta salwanta saboda kai ba kaidai na sallama ka tunda kai ka daukowa kanka kara da kiyashi dama ai hausawa sun fada jaye-jaye ke sanya jidali wlh baka fara kuka ba Hameed indai Salma ce gakanan gata ko kasheka zatayi babu abinda ya shafi Zulaiha amma Umaimah kam saika barta ko itace ke busa maka numfashi....” Fuzgo hannun Umaimah tayi da qarfi shi kuma ya riqeta qam a qirjinsa yace “wlh Hajiya ko zaki tsinemin bazan rabu da matata ba saidai ki kasheni" tsayawa tayi sororo tana kallonsa yayi qasa da gwiwarsa ya durqushe yana wani irin kuka me ban tausayi jikinsa yana rawa yace “meyasa kullum tausayinki ya qare akan Umaimah Hajiya ni bakya tausayina meyasa bakwa yiwa rayuwata uzuri bayan bani na tsarota haka ba kuma ban isa na canzata ba meyasa kullum burinki nayi miki biyayya ni na cutu Hajiya ya kikeso nayi ya kikeso na kasance gwauro babu Umaimah ina Hajiya bazai yuwu ba bazan iya biyayyar dazan cutar da kaina ba..." Sake jan jiki yayi kusa da Hajiya yace “Hajiya wlh aurena da Salma qaddara ce wlh tallahi billahillazi La'ilaha illah huwa Hajiya banajin ko digon soyayyar wata mace a raina bayan yar'uwata kuma matata Umaimah Hajiya na tsani ko tafiya ta tasomin wacce zata nisantani da kwanciya a jikin matata Umaimah Hajiya babu macen da nake samun nutsuwa da ita kuma nasa a raina zan samu bayan Umaimah Hajiya babu macen da zata iya dauke lalurar rayuwata bayan Umaimah saboda ita kadaice take sona domin Allah kuma ita kadaice take gamsar dani" Yanda yake mgnr yana kuka muryarsa na daukewa ne yayi bala'in tsorata Umaimah ta fashe da kuka ta qanqameshi tace “Hajiya badon halinmu ba kiyi hqr wlh Hajiya inason mijina kuma baa kaina aka fara kishiya ba Hajiya shikenan idan kin rabani dashi haka zan rayu bazanyi wani auren ba idan har kin yarda zakita kallo na bazaki sake auradda ni ba to na amince ki rabamu idan kuwa kinsan zaki qara auraddani to kiyi hqr ki barni na rayu da dan'uwana Hajiya bansan waye zan aura ba meye halinsa matansa nawa idan

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});