Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

saki kuka jikinta yana rawa saboda tasani yau kashinta ya gama bushewa sake kaiwa Umaimah wawura tayi ya riqe hanunta tare dayi mata wani murmushi yace “kada ki tabamin qanwa Sadiya batada wani laifi jirine yake daukanta shine na riqeta..." Hanu ta daga ta daukeshi da mari cikin bala'i tace “qarya kake Abdulhameed dama na dade Ina zarginka da Umaimah yaudai Allah ya tona maka asiri ashe abinda kukeyi kenan cin amanata kukeyi Hameed ka rasa dawa zakayi lalata saida Umaimah yarinyar dana raineta naci wahalarta Hameed menayi maka mena rageka dashi da zakake lalata da Umaimah yarinya qarama me hakan yake nufi? Ashe gsky abinda Nihal ta fadamin taganka kanashawa Umaimah nono nace qarya ne ashe cinyeta kakeyi Hameed yarinyar daka Raina tun batasan kantaba yanzun ita kake zina da ita ita kake qwaqwulewa meye hakan Hameed ni dama nasan ba wani meeting daka tafi kanacan kana iskancin kane...." Allah ne ya bata saa ta cafko hijjab din Umaimah ta fincikota da qarfi ta wani wujijjigata tayi jifa da ita cikin rashin saa ta kifa saman wani dutse da aka ajiye a gurin ta qwallah wata razannanniyar qara da gudu ya nufota ja yayi da baya da sauri yace “na shiga uku Sadiya kin kasheni jini Sadiya jini take zubarwa a tsorace ta juyo daidai lkcn ya dago Umaiman da tayi doguwar suma yabi jikinta da kallo jini take zubarwa sosai ya qara qanqameta ya saki kuka yana jijjigata yana cewa “kada ki mutu Baby don Allah kada ki bari muyi asarar babyn mu kada cikin nan ya zube inasonsa Baby plz.." Yanda yake mgnr kadai zai tabbatar maka da lallai baa cikin hayyacinsa yakeba kuka yake sosai yana jijjigata yana kiran “ki tashi Umaimah ki tashi don Allah kada ki mutu ban fadawa duniya matsayinki a gurina ba kada ki mutu kina kallona a matsayin mazinaci Umaimah kada ki mutu bamu cika burin kakanmu da iyayenmu ba Abba ya mutu da burin ganin zuri'ar mu ya mutu yana fatan zamanki a wannan matsayin yabada wasiyyar ko bayan ransa kaka ya tabbatar da dauruwar aurena dake kakanmu ya cika masa burinsa kafin yabar duniya Umaimah don Allah kada ki mutu saimun haifi danda zamusa masa sunan mahaifin ki aurena dake hadin Allah ne shine ya hada” Tsoro ne ko tashin hankali yasa Sadiya yanke jiki ta fadi oho faduwar tatace ta fargar da mai gyaran fulawar ya nufo gurin da sauri ganin Hameed din rungume da Umaimah wacce take kamar matacciya ga jini sai malala yake ta qasanta yanata gursheqen kuka kamar wani mace ne ya tashi hankalinsa ya matso da sauri yace “ya salam maigida jininta zai iya qarewa akaita asibiti” sai yanzu hankalinsa ya fara dawowa jikinsa ya miqe ya dauketa cak kamar wata yar jaririya yasata a mota har yaja motar Sadiya tasha gabansa tana layi tace wlh baka isa ka fita da ita daga gdannan ba yau saidai koni ko kai ko ita na rantse da Allah baku isa kuci amanata ku fita lfy ba aure tab billahillazi baka isaba Allah ya tsine uban Wanda ya fasa wlh dagaku har danginku sai kunsan kunci amanata" tana fadin haka ta nufi cikin gdan a guje kamar mahaukaciya. Hakanne yabashi damar figar motar a guje ya nufi Abdullahi Wase specialist hospital yana zuwa aka karbeta aka shiga da ita emergency duk inda sukayi binsu yake kamar wani zautacce daqyar Dr Saleem ya lallasheshi ya zauna a reception din ya hadakai da gwiwa cike da tashin hankali ji yayi an tabashi ya miqe da sauri yace “na shiga uku ta kasheta ko Dr?" Murmushi Dr Saleem yayi yace “ka kwantar da hankalinka bata mutuba munsamu nasarar tsayar da jini amma akwai buqatar wani jinin da gaggawa saboda ta zubar da jini sosai” ajiyar zuciya yace “alhmdllh cikin jikinta fah?" Girgiza kai Dr Saleem yayi yace “saidai muyi hqr wannan ya lalace muyi addu'ar Allah ya kawo wani me albarka” wasu hawayene suka zubo masa yace “shikenan tayimin sanadinsa ya zube” dafa kafadarsa yayi yace “karka damu zaa samu wani da wuri bamuda lkcn wannan yanzu jini muke buqata” hanunsa ya miqa masa yace “ka diba wanda zai isheku” janshi yayi suka nufi Lab din cikin saa jinin nasu iri dayane zama yayi aka dabe leda biyu sannan suka nemi daya aka siya suka fita har dakin yabisu har yanzu tana kwance kamar gawa Dr Saleem ya daura mata jinin nurse din dake kula da ita ce ta kalli Umaimah ta kalli Hameed tace “yallabai qanwarka ce ko matarka?" Dr Saleem yace “nima abinda ke raina kenan wannan aikin mijine yallabai samada shekara ashirin nake aikin kula da lfyr iyalan Alh Adamu Hameed Shuwa a tsayin shekarun nan Umaimah autar Hajiya ce qanwa a gurinka amma kuma naga wani baqon lamari tsakanin jiya da yau" Lumshe idonsa yayi ya kwanta a gadon dake facing din na Umaiman ya zuba mata ido yace “qanwata ce kuma matatace iyakar abinda zan iya fada muku kenan" murmushi nurse din tayi tace “kamar ku kadai ta Isa ta bayyana hakan..." banko qofar da akayi ne yasasu miqewa da sauri a tsorace ya nufi gadon da Umaimah ke kwance ya nuna Sadiya dake shigowa da hanu yace “kada ki qaraso nan ki tsaya anan wlh idan kika bari na waiwayoki zakisha mamaki idanma baki sani ba ina qara sanar dake Umaimah matata ce ta sunnah wacce take iya dauke lalurata Sadiya kiyi a hankali kada ki dauki haqqin marainiyar Allah batajiba bata gani ba wlh batada laifi saboda itama batasan da aurena akanta ba....” “Ina ruwana Hameed kai wannan ta shafa cin amana ba ni zakuci amana saboda kai tsinanne ne mayaudari maci amana azzalumi ni zakaci amana ka fakemin da wata qaryarka wai matarka ce to na rantse da Allah ba matarka ba ko uwarka ce saina kasheta saidai Khadijah ta dawo duniya ta haifi wata kuma kaima saika tafi inda ta tafi..." Zabura tayi a guje ta nufi gadon Umaiman yayi wani tsalle ya tareta tare da riqeta ga dukkannin qarfinsa ya hankata baya ta fadi Tim a qasa kafin yayi wani yunquri ta kuma tasowa ta fakaceshi ta haye ruwan cikin Umaimah shima kanta yayi a guje ya tunkudata qasa ya zare belt din wandon jeans dinsa yace “wlh kika qara tabata sainayi miki abinda bantaba yimiki ba kashe yar mutane kikeson kiyi Sadiya me tayi miki wanne irin haukane wannan kawai don takasance matata to ki sani aurena da Umaimah hadin Allah ne haukanki bai isa ya rusheshi ba abinda yasa na boye aurannan kenan saboda nasan ke mahaukaciya ci shigowar Hajiyansa ne yasashi yin shiru da bakinsa gadan² tayo kansa kafin ya ankara yaji ta daukeshi da wani gigitaccen mari ya dafe gurin da sauri ya dago kansa yace “Hajiya...” sake zabga masa mari tayi tana kuka tace. “dama abinda yasa ka dage sai anbaka ita kenan Hameed irin taka amanar kenan me yaja hankalinka harka lalata tarbiyya marainiyar Allah na tabbata Umaimah bazata taba banzatar da tarbiyyar da kayi mata ba saidai kai ka banzatar da taka itama ka lalata mata tata meye ribarka Hameed qanwarka ka lalata harda ciki Innanillahi wa innah ilaihir raji'un wannan wacce irin baqar rayuwace wacce irin qaddara ce Hameed da kanka da

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});