Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 21

Chapter 21

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kanka ka ketama Umaimah haddi ka cucemu Hameed kaci amanar maraici bazanyi maka baki ba amma da sannu zaka girbi abinda ka shika” tunda ta fara mgnr kansa na qasa harta gama ta juya ta nufi gadon da Umaiman takekai ta ruqo hanunta cikin tausayawa tace “Allah ya isanki Umaimah Allah ya isar miki” miqewa Sadiya tayi ta kalleshi tace “zaka dawo ka iskeni har gda wlh saidai koni ko kai azzalumi” Yanajinta amma bai iya tanka mataba harta fice zuciyarsa mugun tafasa takeyi yasan duk bayanin da zaiyiwa Hajiya bazata saurareshi ba saboda haka yaja jikinsa ya fita ya zauna a kujerar dake qofar dakin, daidai lkcn da Umaimah ta bude idonta ta saukeshi akan Hajiya ajiyar zuciya Hajiyan tayi tace “sannu kinji Umaimah” daga Mata kai tayi cikin sarqewar murya tace “Hajiya ki tafi dani gdanki Aunty Sadiya da Uncle zasu kasheni wlh Hajiya kasheni zasuyi” kama hanunta tayi tace “wa ai dama kin gama zaman tsinannen gdannan ni dama tun farko banso zamanki ba dandai wannan azzalumin ya nace ne kuma Daddyn ku ya goya masa baya yanzu ga abinda gari ya waya” kwallar dake zubo mata Hajiya ta share mata tace “kiyi hqr wlh saiya gane kuransa wannan ai zalumci ne shekaran jiya yaje yake fadamin wata shashashar mgn saboda Daddyn ku yace yabarki ki fitar da miji bayan Daddyn ku ya tashi yake cemin wai yayi miki miji ashe abinda yake nufi kenan Allah ma ya rufa mana asiri da cikin ya zube da munga ta kanmu don wannan me raayin riqau din ba bari zaiyi a zubar dashi ba macuci kawai” Abinka da zuciyar mace duk saitaji babu dadi aibata Uncle din da Hajiya takeyi lumshe idonta tayi daidai lkcn daya dawo dakin yace “Hajiya ta farka ne?" Tsawa ta buga masa wadda tasa Umaima bude idonta tace “ban sani ba dan iska mara imani ubanka zakayi mata idan ta tashin kaga Abdulhameed idan baka fita daga rayuwar Umaimah ba wlh saina sallama ka...” kallonta Umaimah tayi taga yanda yake zubar da hawaye tace “Kayy Hajiya kibari don Allah kinga fah kuka yake don...” bige bakinta Hajiya tayi tace “eh lallai gskyr hausawa da sukace baa dan iska daya wato ke har tausayin wannan annamimin bawan kikeyi ko to zan qyaleki dashi idan ya gama daibe albarkar jikin naki a banza kya nemi tudun dafawa kuma wlh kaji na rantse saikayi dana sanin abinda ka aikata tunda kaci amana ka rubuta ka ajiye amana sai tacika" Bai iya cewa da Hajiyan komai ba sai gaban Umaman daya matso ya kamo hanunta doke masa hanu Hajiya tayi tace “kul baka kiyayeni ba shashasha kawai babban kawai yanzu Hameed badon Allah ya duba maraicin yarinyar nan ya kawo shegen cikinnan daka kunsa mata ya zubeba daya zamuyi kenan to wlh ka fita daga idona na tsani halinka Hameed na tsani mutum maci amana baka moreba Hameed" bazai iya jure kalaman nata ba saboda haka ya juya har yakai bakin qofa ya tsaya yace “laifi nane dana boye muku gsky tun farko da ace na fada muku Umaimah mata tace da baku zargeni ba nasani Hajiya dole dama zan fuskanci wannan matsalar tunda nakasa hadiye qwalamata na sauketa akan Umaimah a lkcn da yake bai kamata ba kamata yayi ace na sanar daku matatace kafin wannan lkcn amma duk da haka inaso dake da Umaimah da Sadiya dama duk wanda yake zargina ya sani niba mazinaci bane Hajiya baki haifi fasiqi ba bantaba shuka a haramtacciyar gona ba kuma banacin itaciyar da Allah ya haramta min Hajiya koda ace ma zina nakeyi da Umaimah wannan ta faru yakama ace kuyimin uzuri nima dan Adam ne ba waliyyi bane ni inada buqatar inda zanke zuba ruwana idan na tara tun farkon aurena naso hana Sadiya aiki kukace ban isaba nasha kawo muku matsalata kuma kin kasa yimin maganinta sau nawa nazo nace muku inason qara aure amma saiku hanani kullum burinku na farantawa Sadiya wacce nine na daukota na kawota cikin family dinmu babu ruwanku da matsala babu ruwanku da damuwata Hajiya nayi hqr shekara bakwai Ina fama da matsala daya a halin inada wata matar bayan ita to me kikeso inyi idan ban nemi haqqina ba a gurin Umaimah shekara biyar tana matsayin matata ina rainonta Hajiya ko tari nake a asusun qasa yaci ace yayi cikar da idan na fasashi zai bani abinda nakeso Hajiya nasha fada miki Umaimah tanada miji kina daukan zancena wasa to ba wani bane mijinta nine matatace" Yana fadin haka ya juya ya fice tare da jan qofar da qarfi a mugun fusace ya dauki motarsa ya nufi gdansa yana zuwa yayi parking ya nufi cikin gdan tun tsayawar motarsa tajishi saboda haka yana shigowa ta tareshi da bala'i tace “ai dama nasan dole ka dawo fasiqi la'anallahu wanda baisan Allah ba ka shammaceni Abdulhameed bantaba tunanin haka daga gareka ba saboda kaikam kwai dan akuya....” bata ida qarasawa ba ya dauketa da mari ta dafe gurin da sauri tace “kan ubancan ni ka mara Hameed tabdi wlh ka mari bala'i na rantse da Allah saika gwammace baka sa hanu ka mareni ba ihu kwarto jama'a kuzo ga kwarto Allah ya tsine maka Abdulhameed Allah ya isa tsakanina dakai azzalumi maci amana kisa tsaf saina kashe shegiyar yarinyar nan saidai idan bazata gdannan ba” murmushin takaici yayi yace. “To dama wanne tsautsayine zai dawo da ita ta zauna dake itama ta samu yanci bautar da tayi miki a bayama ta rainon yayanki da kula miki da gdanki kina gantalin yawon aikin banza ta isa yanzu lkcn kula da mijinta ne itama da ita ta shayar dashi farin ciki tayi masa maganin matsalarsa dake kika kasa ta bashi lkcn da kika kasa bashi kinga dama jinin dake yawo a jikinta shine a jikina ita zata iya dani tunda irinmu daya bazata gaza kamar yanda kika gaza ba tana da dadi sosai" yana gama fada Mata ya shige dakinsa ya datso qofar yanajinta tana dukan qofar kamar zata balleta tana kiran sunansa harda na iyayensa tana qare masa zagi tare da tsinuwar diban albarka a haka yaran suka shigo gdan driver yaje ya daukosu suna shigowa dakin Umaimah suka nufa suna kiran “Aunty mun dawo zo kiga assignment dinmu ki kawo mana dakin ta nufa kamar mahaukaciya ta finciki charge dake jikin surket ta rufesu da duka kamar Allah ya aikota tana zaginsu tana fadin “dagaku har uban naku kutumar ubanku zanci ita ta haifamin ku tsinanniyar yarinyar da take neman rabani da ubanku to wlh duk shegiyar yarinyar dana sakejin ta kiramin sunan yarinyar nan sainaci wancan kwarton mazinacin fasiqin uban naku" yanajin irin tujarar da takeyi yasan duk dan ya kulata ne don haka ya bawa banza ajiyarta. Sai yamma liqis ya fito daga dakin yana daura agogo bata parlourn sai yaran suna zaune sai matsar hawaye sukeyi Nihal ce ta taso ta rungumeshi ta sake fashewa da kuka tace “Uncle me Aunty tayiwa Mom take zaginta kuma yau da safe bata bamu abinci ba da zamu tafi islamiyyah sai bobbo da biscuit Uncle yunwa mukeji Maliha har kuka ta rinqayi a makaranta saida Mu'allimah ta siya mata cheese sannan tayi shiru" ransa ne yayi mugun baci wai kamarshi ace yayansa

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});