Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuwa babu wani abu a qasa?” Share hawayen fuskanta tayi tace “don Allah ki kyaleni da maganar nan ta isheni haka” ajiyar zuciya tayi tace “shikenan idan ma da wani abu zamu sani amma lamarinki da Uncle tabbas akwai ayar tambaya wlh batun yau ba na fahimci Uncle na masifar qaunarki saboda a qwayar idonsa duk wanda yasan so zai fahimci hakan yanzu dai yunwa nakeji abani abinci naci nasan akwai kajin amarci a gdannan amarya babu daurin aure” tana fadin haka ta tashi tana dariya ta riqo hanunta suka nufi kitchen tare sukayi girki saida suka gama sukaci abincin sannan Sa'ud ta dubeta tace “kinashan maganin wankin mahaifar nan kuwa?" Kawai dakai tayi tace “sau daya nasha Uncle ya dauke ya boye” Basu bawa hirar muhimmanci ba suka shiga wata tare sukayi aikin gdan komai sannan tayi mata sallama ta tafi tana fita suna dawowa yaran sukayo kanta ta rungume su tana murmushi tace “nayi missing dinku sosai yarana” dafa kanta yayi yace “nifah baayi missing dina ba ko?” janye kanta tayi ta miqe ta nufi dakinta da yaran ta cire musu kayansu ta canza musu wasu ta sake janyosu suka dawo dinning ta hada musu abinci ta basu suka baje a parlourn suna nuna mata homework din da aka basu tana nuna musu yanda zasuyi a haka ya fito ya samesu dinning ya nufa ya zauna ya zuba abinci ya faraci furzarwa yayi da sauri duka suka juya suka kalleshi shima ita yake kallo yace “ba ke kikayi girkinnan ba Baby ba text dinki bane wannan” sunkuyar da kanta tayi cike da takaici ta rasa meyasa ya takura mata saboda tsabar salon iskanci ko matarsa ce tayi girki sai yace ba text din hanunta bane ko uban waye ya fada masa text din girkinta dabanne oho, Kafin ta gama tunanin yace “tashi ki dafamin coffee ki nemamin abinda zanci bazan iyacin wannan jagwalgwalon ba koma waye yayi oho da zaki bani naci” haushi ne yasata kallonsa tace “nice ba nayi kawai tayani Sa'ud tayi Uncle" yamutsa fuska yayi yace “Sa'ud Sa'ud fah kikace baby haba Umaimah wannan qazamar yarinyar ce zata tayaki girkamin abinda zanci a cikina bayan kinsan ban aminta da girkin kowa ba bayan naki meyasa zaki bani har nakaishi bakina Umaimah kinsan irin batamin ran da kikayi kuwa to banaso kada ki qara abincin mutum uku na yarda zanci a rayuwata daga na Hajiyan Umah sai naki saina Sadiya itama alal lalurati ne saboda nasan dolena watarana naci tunda bazaku dawwama guri daya ba inma kun tabbata akwai ranar da bazaki samu damar girkamin ba baby kada ki qara bani abincin daba hanunki ne kadai ya dafa ba cuta ce shi a cikina” Yana fadin haka ya tashi ya kalli yaran yace “time is sallah maza ku tafi dakinku kuyi alwala kuyi sallah aunty zatayiwa mijinta girki” miqewa sukayi sumsum suka shige ciki saboda yanda yake fada sunsan babu wasa gurin uban nasu suna cika takurawa zai daka musu tsawa koma ya suburbudesu, sunkuyowa yayi daidai fuskarta tana qoqarin matsawa yasa hanu ya tallafo kanta ya hade fuskarta da tasa ya dora dogon hancinsa saman nata a hankali ya sauke ajiyar zuciya tare da dora harshensa saman lips dinta yana tsotsarshi tare da lumshe idonsa ya sake matso da ita jikinsa sosai ya tura harshensa cikin bakinta data datse haqoranta jikinta na rawa da haka har ya samu ya zurashi gaba daya yana tsotsa kamar me shan sweet hanunsa ya sanya ya ruqo weast dinta yana shafawa a hankali har zuwa tudun mazaunanta yana sakin wani irin nishi mai rikita tunani a hankali ya dure hanunsa saman boobs dinta yana shafawa da matsawa a nutse tudun rigar jikinta da bra ne ya hanashi jinsu yanda yakeso ta qwace bakinta daqyar tana fuzgo numfashi ta yunqura zata miqe ya cafkota ta fada cinyarsa ya sanya qafarsa ya harde tata ya fara qoqarin balle bottle din rigarta ta riqe hanunsa tare da sakin kuka cikin rawar murya tace “don girman Allah kayi hqr Uncle sallah ake kira fah” tana rufe bakinta ya balle bottle din ya sanya hanunsa biyu ya kama cikakku qosassun breast dinta yana murzawa tare da lumshe idonsa yanajin wani mugun dadi inda ita kuma take kuka sunkuyar da kansa yayi yasa bakinsa ya kama breast din nata yana tsotsarshi yana lumshe ido yana sakin wani nishi me qarfi tare da qara tura boobs dinta a bakinsa kamar zai hadiyesu kuka takeyi sosai tana kiran sunansa tana tureshi. Daqyar tayi nasara ya saketa ta miqe da gudu ta fada dakinta ta datse tare da zubewa a jikin qofar ta saki kuka me gunji tana kiran “Allah! ya Allah!!” duk wata kalma dake bakinta ta qare ta rasa ma wacce kalma zata fada shima miqewa yayi yana tangadi da layi abarsa ta miqe sosai sai harbin iska takeyi ya nufi dakinsa ya fada saman gadon yayi ruf da ciki yana qara matse penis dinsa a tsakanin cinyoyinsa yana wani irin Vebriting yana juyi tare da murqususun azaba iya jiya daya daga mata qafa ji yakeyi kamar ya shekara baiyi sex ba shikam ya shiga ukunsa da yasani ma baikai kansa ba ya dandanowa kansa masifar da zata qarasa kasheshi. Ya jima yana juyi kafin ciwon da yakeji ya fara lafawa ya miqe daqyar ya shiga bathroom ya sake sakarwa kansa ruwa waiko zaiji sauqi amma ina dawowa yayi ya kwanta tare da jan blanket ya rufa yana saqa abubuwa da yawa a ransa “Da zama dole na fito na nunawa duniya Baby matata ce ta sunnah kodan na samu sauqin masifar da nake ciki shekara biyar da aurena akanta batare data sani ba towai kaka ma ya sanarwa da Daddy ya dauramin aure da Umaimah kafin rasuwarsa kuwa? Amma meyasa idan ya sanar masa baitaba fadamin ba? Meyasa bai taba nunamin ya sani ba lkcn dana nuna masa ma inason auranta ya hauni da fada har yana cemin kada na kuskura na fito da maitata ni ubane a gurin Umaimah? Meyasa idan ya sani baitaba nunani a matsayin mijin da yake mawa baby burin zama dashi ba kullum zancesa baya wucce soyake baby ta gama secondary ya nema mata admission ta juya degree sannan yabata damar fitar da mijin aure baitaba cewa ya yantamin ita ta zama matar aure kamar kowacce ba?" Tambayoyin da yayita zazzagowa kansa kenan amma babu amsa daqyar bacci barawo ya saceshi da mafarkan Umaimah kala². Da gari ya waye ma duk yanda yaso data fito su gaisa taqi ko yaran bata shirya ba sai shine yayi musu komai ya dafa musu Indomie ya zuba musu a lunchbox dinsu ya ajiye mata qaramar takarda a saman dinning din suka tafi tanajin tashin motarsu ta miqe daga kwanciyar ta fito zuwa parlourn ta kulle qofar da key saboda Hameed tsoro yake bata qaramin aikine a gurinsa ya dawo gdan dinning table nufa ta fara bude kayan data gani akai kunun gyada ne ya dama musu sai farfesun ragon ruwa da tea da kuma butter bread sai chips. Kunun tasha sannan taci kifin tana mamakin yanda Uncle Hameed ya iya girki fiye da matarsa Sadiya duk sanda Aunty Sadiya tayi musu girki basa iyacin na kirki wannan yasa dole ya dorawa Umaimah alhakin

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});