Chapter 72
Chapter 72
lamarinsa har tabada qofar faruwar komai. Dakinsa ya koma ya zauna tare da dafe kansa so yake ya saba da rayuwa shi daya babu mace so yake ya tursasa kansa da zuciyarsa sabawa rashin mace saboda ya lura fahimtar raunin rayuwarsa akan Umaimah ne yabawa iyayensu da ita kanta Umaiman damar yi masa duk abinda sukeso so yake ya tursasawa zuciyarsa yakiceta a ransa “meyasa ban bari sun tafi da Daddy bane wai?” ya fada yana miqewa daga inda yake zaune ya shiga cikin dakin ya fada saman gadon yanajin wani irin sha'awar kasancewa da ita yanason jinsa a samanta yana sarrafata amma yasan yin hakan qara bata damar cigaba da sarrafashi yanda takeso ne gara ta gane shine mijin kuma a qarqashin sa take hakan zaisa ta rinqa girmamashi rauninsa bazaisa taci gaba da bada qofar cutar dashi ba. Inda tunaninsa ya tafi kenan ita kuwa yana fita ta mayar da qofarta ta datse ta koma gurin Shurafah data rarrafo tanason sakkowa daga gadon ta jata jikinta suka kwanta tare da sanya mata nono da haka bacci ya daukesu koda gari ya waye ma bai nemesu ba suma basu nemeshi ba kowa harkar gabansa yakeyi har yamma sannan ya shigo dakin a parlour ya tarar dasu ta baje kayan wasa sunata wasansu da Shurafah bai sami ko arzikin dagowa ta kalleshi ba ya qarasa gurin ya zauna yarinyar ta tafi ta haye jikinsa tana tsalle²nta ya rungumeta a jikinsa yace “barka da yamma lovely baku iya zuwa gaisuwa ba saidai azo muku ko?" Miqewa Umaiman tayi ta nufi daki tasan ita yake taqala da mgnr kuma bai isa ta kulashi ba tasa qafarta ciki yace “ki shirya kizo muje ki rakani asibiti" tabe baki tayi tayi shigewarta dakin ta kulle tayi kwanciyarta a ranta tace “bazani ba" yafi awa daya yana jiran fitowarta amma shiru ransa ba qaramin baci yayi ba ya miqe ya shiga dakin ya taddata kwance..... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/24, 2:43 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566: Tsawa ya daka mata yace “waike wanne irin sabon rashin mutunci ba kika qaro kinsan dai ni ba saanki bane da zanke baki umarni kina qin bi saboda kin rainani to wlh bari kiji yanzu sabuwar mkrnta kika shiga sabuwar rayuwa kuma tunda kikayi gangancin dawowa rayuwata dolene kiyimin biyayya baki isa nabiki ba duk abinda kike taqama dashi ki riqe abinki banaso ko an fada miki kedin ke kadai ce mace ko cemiki nayi gindinki ne yafi na kowacce dadi?” Wata dariya ta kwashe da ita data sashi yin shiru ta sakko ta tako har gabansa ta ruqo hanunsa tace “saa manya Abdulhameed kake kowa? To koma dai mene sunanka inason kasan matsayinka a guri ba komaine kaiba face almajirin dana taimaka na sadaukar da farin cikina domin nasa na hqr da abubuwa da yawa da suke cikamakon rayuwa ta dominshi kuma ni kallon da nake maka banayima saana shi domin kaidin ba riga da wando ba ko kasuwar kwari zaka dinka kasa a jikinka tsirara nake kallonka kwance a gadona akaina kanamin kukan na taimaka maka nabaka gindin nan mara dadi da kake mgn akai kaci kaga kuwa wlh Shurafah yatace ta cikina da qaddara ta bani na kuma karba amma tafika a gurina domin ita idan takai shekara goma ma sai nayi da gaske zanga tsaraicinta shima saidai na dubashi domin gyara badon barna irin taka ba......" Wata muguwar shaqa yayi mata ya dagota sama jikinsa yana bari duk rashin kunya da rashin mutuncin Sadiya bata taba fada masa makamanta wadannan kalmomin ba lallai akwai aiki a gabansa. Cillata yayi saman gadon yayo kanta ta miqe a guje yabita yace “na fahimci kin manta waye Hameed Umaimah gara na tuna miki wayeni” bathroom ta fada ta datse qofar Shurafah ce tasa kuka ganin iyayen nata suna tsere. Komawa yayi ya zauna kusa da yarinyar ya zauna tare da daukota ya hadata da qirjinsa zuciyarsa nayi masa zafi sosai kalaman Umaiman sun soki zuciyarsa wai yau shi ta iya kallon tsabar idonsa takeyi masa wannan tsageranci lallai yayi sake. Da wannan tunanin ya miqe ya dakinsa ya dauki kudi ya fita ya sauka ya tari motar haya shatter ya biyasu suka rinqa zaga garin Riyadh dashi yana rungume da yarsa basu dawo Hotel din ba sai 1:00am da yake su acan yawanci sunfi harqallolinsu da dare. Yana dawowa dakinsa ya shiga ya kwantar da Shurafah da tayi bacci ya shiga wanka ya fito ya shafa mai ya kama penis dinsa yana shafa mata mai yanajin son yajishi a network saboda shi kansa yasan yayi qoqari ba kadan ba wata kusan shidda batare da yayi sex ba duk da rashin lfy ce amma ai yakamata ace daya samu kansa yadan dana. Kayansa yasa ya koma ya kwanta yanaji a jikinsa jininsa da jijiyoyin jikinsa har wani spark sukeyi saboda tsananin feeling amma yayima kansa alqawarin kozai mutu bazaije inda take ba saita nemeshi da kanta. _Hhhhhh to nidai bazance komai ba_ 🤣🤣🤣🤣 *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/25, 10:00 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566: Kwana yayi yana juyi ya kasa bacci saboda jarabar ta motsa sai mammatse qafafu yakeyi yana numfashi daqyar jikinsa yana wata karkarwa amma ya kasa yarda da shawarar da zuciyarsa take bashi na yaje ya karbi haqqinsa wajen matarsa saida yaji mararsa ta fara ciwo sannan ya miqe da sauri ya dauki maganinsa yasha ya koma ya zauna a hankali ya rinqajin yanayin da yakeji yana raguwa hardai ya samu bacci ya daukeshi. Da asuba yana tashi yaji yanayin ya dawo masa sabo daqyar ya tashi yayi alwala yayi sallah ranar ko masallaci baije ba ya sake shan maganin ya kwanta bacci ya kuma daukeshi bai farka ba sai 11:30am yayi wanka ya shirya cikin qananan kaya yayi kyau sosai saidai ramarsa da bata buya abinka damai wadatar idanu duk zunyi zuru². Ficewa yayi daga hotel din ya tafi yawonsa a cikin garin sai yamma liqis ya dawo koda ya dawo dinma baibi takanta ba itama bata nemeshi ba sai dare sosai wajan 10:00pm sannan ya nufi dakin nata saboda yaga yarsa da yinin yau baisata a idonsa ba cikin saa kuwa qofar a bude take ya murda ya shiga baitar dasu a parlourn ba saboda haka ya bude qofar dakin ya shiga yana rarraba idanu can ya hangesu akan gado sunyi daidai Shurafah tana rungume a qirjinta ta rufe musu rabin jikinsu da blanket yanda yaga gashinta ya baje saman pillow ne yasashi jin wani yarrrr a jikinsa. Cikin wata muguwar kasala yake daga qafarsa har ya isa gaban gadon ya kashe switched din hasken dakin ya kunna lamp ya sanya hanunsa a hankali ya dauke Shurafah cikin nutsuwa ya dorata a wani qaramar kujera me kama da gado ya janyo kujerar ya hadata da gadon yanda bazata fadi ba ya dauke showel dinta me kauri ya rufeta tare da sanya mata qaramin pillow a gabanta saboda koda zata farka ta nemi uwarta cire kayan jikinsa yayi gaba daya ya kashe lamp din ya lallaba ya haye gadon yanda bazata tashi ba. A hankali ya rinqa matsawa yana shigewa jikinta saboda bayason
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111