Chapter 16
Chapter 16
“ya salam Uncle ya akayi door dinnan ta balle?” kallon qofar yayi yana creating abinda zai fada mata yace “shekaran jiya ne da safe Umaimah na wanke bathroom din ta kulle kanta a ciki kuma muka rasa inda key din yake kinsan halin yayanki da qiriniya shine na balle qofar kuma na shafa'a ban Kira an gyaraba miqomin wayar nan ma na kira me gyaran yazo da wata kawai yasaka” Ta miqa masa wayar tana cewa “Allah sarki Baby sarkin aiki ai naga gdan tsaf dashi kaima har wata qiba kayi” dariya yayi sosai yace “to ba dole nayi qiba ba babu damuwarki a kaina kin tafi da kayarki” batayi mgn ba taja hanunsa tace “tashi muje muci abinci yunwa nakeji” miqewa yayi suka jera suka fito tun daga nesa Umaimah ta zuba musu ido tana kallonsu tanajin wani tuquqi na taso mata daga cikin zuciyarta kawar dakai tayi saboda kukan da yake neman qwace mata tayi saurin hadiyewa ta dago tana murmushi tace “masha Allah nice family” murmushi yayi sosai tare da daga mata gira yace “to you Baby” sosai Sadiya tayi dariya tace “kukam bakwa rabo da abinda dariya banda abinka Uncle Baby kam ai gdan wani zata mune dai family ita a wani gdan zata zama family din" murmushi yayi a ransa yace “sakarya kawai tun yashe ma tazama" amma a fili sai yace “sorry madam na manta ne” Bayan sunyi dinner yaran suka tashi suka shige dakinsu itama ta miqe ta shiga nata dakin ta fada saman gadonta da tunani fal zuciyarta juyi kawai ta rinqayi a gadon ita kadai duk jinta take babu dadi ta fara sabawa da dumin jikin yayan nata da salonsa me rikita mata lissafi bata iya runtsawa ba sai wajan daya na dare, shima a bangarensa yayi tunanin Sadiyan zata nemeshi amma sai yajita shiru har wajen sha biyu ransa ya sosu sosai alwashi yaciwa kansa shidai da kansa ya daina nemanta saboda haka yayi kwanciyarsa gabadaya hankalinsa yana kan Baby cikin sati biyun ba qaramin sabo yayi da ita ba donma har yanxu tana dari² dashi kiran sallar asubane ya farkar dashi tun Kiran farko yasan idan bashine ya tashi Sadiya ba ba tashi zatayi ba musamman yau da yake asabar saboda haka shima bai tashetan ba ya nufi dakin Umaiman ya sanya key ya bude ya shiga da sanda ya qarasa gaban gadon ya haska fuskarta da wayar hanunsan ta fara qifqifta ido yasan dole ta bude idonta tunda tun tana qarama idan yaje gdansu lkcn iyayenta suna raye haka yake Mata idan zai tasheta daga bacci yasan batason haske kusa da idonta ko cikin baccinta hakan kuwa akayi bude idonta tayi tare dayin miqa ta gantsaro masa qirjinta zuciyarsa ta wani harba da sauri yakai hanunsa ya shafo qasansu tare da zama kusa da ita yace “breakfast dina kenan yau tashinki fah nazoyi amma kinjamin sai janyo ruwa wlh” Miqewa tayi zaune ta sakeyin miqa yabi hammatarta da kallo da take aske tsaf take fitar da wani hadaddan kamshi, hanunsa yakai yayi mata cakulkuli a gurin tayi saurin sauke hanunta tare da dariya tace “meye ya kawoka dakina yanzun Uncle Aunty fa ta dawo don Allah kada kaja mana matsala ka daina shigowa dakina tunda da ba shigowa kakeba zata zargi wani abu” matsawa yayi ya riqe qugunta kamkam yana jijjigashi yace “babu ruwana wlh data kula dani aida bamu kawo wannan matakin yanzu ba da sai nanda shekara uku zan daukeki na kaiki sabon gdanki da na gina miki a Zingeru road” kallonsa tayi yana qara matsawa jikinta har ya kwantar da ita tace “dama kanada burin mayar dani dadironka kenan duk sanda kake buqatar barin madara kazo kayi a jikina gsky Uncle wannan qazamar rayuwar ta isheni bai kamata ace ni dakai muke aikata wannan zunubin ba plz Uncle Hameed mu daina don Allah kaji” Iska ya rinqa hura mata a fuskarta yace “waye ya fada miki zaman dadiro muke? waye ya fada miki zunubi muke aikatawa?? Ba haka bane ki cire wannan tunanin a ranki ba haka bane niba mazinaci bane Baby” yana fadin haka ya tura hanunsa cikin gashinta ya sanya harshensa yana lashe fuskarta bazata iya hanashi ba saboda haka yayi komai da yake buqata ya shiga bathroom a gaggauce yayi wanka ya fito ya bude wadroop dinta ya dauki kaya yasa ya bude qofar ya fice zuwa masallaci saunan matarsa tanacan tana baccin asara itama miqewa tayi tayi wanka ta tayi sallah sannan ta shafa mai tadan gyara fuskarta ta fito ta nufi kitchen ta dora musu breakfast sanda ya dawo ya jiyo qamshi a kitchen yasan aikinta ne kai tsaye kitchen din ya nufa ya tsaya a bakin qofar yaga yanda tasa dankwalin ta ta daure hancinta ya jima yana kallonta kafin ya shiga kitchen din yaja gashinta data hada ta daure yake lilo a bayanta yace. “Morning lovely wifey” juyawa tayi ta kalle ta mayar da hankalinta wajan juya stew din da dake soyawa matsowa yayi ya zagaye weast dinta da hanunsa ya dora habarsa sama kafadarta yace “yada daure hanci haka Babyn Uncle?” murfin tukunyar ta dauka ta rufe ta juyo tare da cire dankwalin tace “wlh banason qamshin soyuwar kayan miyan ne Uncle” murmushi yayi me sauti yace “ah lallai dakyau barshi na qarasa miki jeki kwanta kema ki huta” bata dauki komai ba tace “haba Uncle aiba girmanka bane kaidai kaje ka kwanta kada Aunty tazo ta ganka..." rufe mata baki yayi yace “kinsan banason musu kije kiyi abinda nace miki idan lkcn break yayi zan tasheki”.... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com *PAGE EIGHT* Juyawa tayi ta fice daga kitchen din ta shiga dakinta ta kwanta da gaske kuwa baccin takeji don tana kwanciya ya dauketa me nauyin gaske bata farka ba sai goma ta shiga bathroom tayi brush ta fito ta nufi parlourn saboda wata mahaukaciyar yunwa da takeji bude qofar tayi ta fito suna parlour yana zaune ita kuma tayi matashin kai da cinyarsa kawar da kanta tayi taje zata gifta yace “barka da fitowa na kiraki ki fito muyi break naji shiru kawar dakai tayi tace “aunty Ina kwana ya gajiyar hanya” amsa mata tayi da faraar ta tana kallonta tana mamakin yanda duk ta canza mata cikin yan kwanaki ta zama wata cikakkiyar mace, zama tayi a dinning din taja tea flast ta hada tea ta farasha ji tayi yana hautsina mata a ciki kamar zai dawo dole ta ajiye cup din ta dafe kanta da hanunta biyu. Kallonsa Sadiya tayi tace “Uncle Saddiq ya sakeyimin mgn akan Umaimah don Allah kayi mawa su Daddy mgn a turo ayi mgn inyaso sai ta cigaba da karatunta a gdansa” wani mugun kallo yakeyi mata yanajin wani mugun kishi na taso masa janye qafarsa yayi daga jikinta ya miqe a fusace zai bar gurin tayi saurin riqosa ta miqe tace “ni narasa me kake nufi da yarinyar nan Abdulhameed duk Wanda yazo neman auranta sai kace kayi mata miji bayan babu wani miji da kayi mata idan Saddiq ne bazaka bawa auran Umaimah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111