Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wa innah ilaihir raji'un" yakeyi yanda zuciyarsa take tafasa idan ya biyewa haukan da Sadiya takeyi masa abin kunya zaayi don dukan da zaiyi mata saidai a sake haihuwarta shi duk duk wannan asarar da tayi masa yanzu bata dameshi ba kamar asarar cikinsa na jikin Umaimah da tayi sanadin lalacewarsa haka ya kwana yana juyi da tunani biyu a ransa yasan dole ya zage dantse wajen karbar matarsa a gurin su Hajiya da safe ya kira Abokinsa Yusuf ya sanar dashi halin da ake ciki ya tausayawa abokin nasa sosai yace yau zai baro Port Harcourt ya taho Kano. Haka kuwa akayi sha biyun rana jirginsa ya dira a Kano kai tsaye office din Hameed ya nufa ba qaramar tsorata yayi da yanayin daya tarar da Hameed din ba daqyar ya lallasheshi daga kukan daya tarar dashi yanayi ya dubeshi yace “Yusuf badan arzikin Nihal da Maliha ba wlh da jiya Sadiya bazata kwana a gdana ba kaji irin zagin da takemin kamar tunda Allah yayi bata taba sanina ba meyasa kishi yake haukata wasu matan wlh barnar da Sadiya tayimin tsakanin shekaran jiya da yau tafi ta million biyu gashi inaji ina gani tayimin sanadin zubewar cikin jikin Umaimah wlh yanda naso cikin nan komai zan iya bayarwa akansa amma ta rabani dashi ya zanyi da Sadiya ne Yusuf ta zamemin annoba a rayuwata ita banji dadin zama da ita ba bata sauke haqqina dake kanta ta kowanne bangare ba kuma tace bazan nemawa kaina mafita ba ya zanyi zina takeso naje na rinqayi kenan yanzu haka zancennan da nake maka yaranta rabonsu da wanka kwana uku saini nayi musu yau ko abinci bata it's girka musu saidai ta basu kayan zaqi suci kuma a haka takeson nayi rayuwa da ita ita kadai na gaji Yusuf wlh na gaji da halin Sadiya" Dafashi yayi yace “kayi cooling mind dinka abokina komai yakusan zuwa qarshe da yardar Allah nasani yanzu ko munjewa da Daddy da mgnr nan ni dakai bazai sauraremu ba zaice bakinmu daya yanzu abu daya da zamuyi mutafi Maiduguri mu samu kaka muyi Mata bayani ita tasan yanda zatayi ta fahimtar dasu ita kanta Hajiya rashin sanine yasa take maka wannan abubuwan amma I ta sani komai zaizo da sauqi” miqewa yayi suka fita Yusuf shine yakejan motar har office din Daddy suna zuwa suka shiga Yusuf ya kalli Daddy yace “Daddy dama akan mgnr Hameed da Umaimah ne wlh Ina cikin shaidun da suka shaida daurin auransa da Umaimah kuma idan har kana kokwanto akan mgnrmu to ka shirya muje mu samu kaka itama shaidace domin a lkcn da Kaka Yauri Allah ya jiqansa ya qullah aurannan mumu shidane kawai a gurin shine ya bawa Hameed auran Umaimah kuma shine ya karbar masa auranta akan sadakin daya haura dubu dari biyar shekaru biyar baya kwana daya kafin rasuwarsa Daddy a lkcn da mukaje wlh bamu tafi da nufin aure ba amma Allah ya qullah shi shima kaka wasiyyar mahaifin Umaimah ya cika Daddy gsky nake fada maka don Allah ku sassautawa Hameed wlh iyakar sanina dashi ba fasiqi baneshi kuma bai nemi Umaimah da ganganci ba wlh nine na bashi shawarar ya rinqa nemanta tunda halalinsa ce itadin" Numfashi Daddy ya sauke ya jima yana tunanin abinda zaice kafin yace “naji abinda kace kuje gobe zanje Maidugurin idan naji wani abu sabanin wannan kaima ta shafeka Yusuf saboda ka goyi bayan barna" gdy sukayi suka miqe kai tsaye gdan Hajiya suka wucce tana parlourn a zaune ita kadai suka gaisheta ta amsa Yusuf ya samo yi Mata bayani tayi saurin dakatar dashi tace “don Allah Yusuf dakata naji wannan tatsuniyar taku a gurin Alh kuma bana cikinta wannan ma ai haukane a wanne garin mahaukatan ake boye aure inhar gaskene ko saboda shi ya daurewa munafurci gindi kumama meyasa da bai fadi matarsa bace saida ya lalata Mata rayuwa harya durka Mata ciki to bazan dauki qananun iskanci ba saboda haka ku tashi ku bani guri sakarkaru kawai” hawayene ya wankewa Hameed fuska yace “don girman Allah Hajiya ki yarda dani ki bani dama na gyara kuskurena wlh badon cutarwa ne yasa na boye aurannan ba saidon tseratar da Umaimah daga sharrin kishin Sadiya tunda nidai bazan iya yarda ta rayu a wani guri baa gurina ba" Wani mugun kallo ta watsa masa tace “eh ai gashinan nagani tabbas ta rayu a hanunka kuma ka riqe amana sosai zaka tashi ka bacemin da gani kosai na daga maka albarka" miqewa yayi a sanyaye yana share hawaye yace “ina Umaiman take Hajiya nasan ita zata fahimceni" daquwa tayi masa tace “tana gdan ubanka dan qaniya kawai" hanyar da zata kaishi dakin Umaimah ya nufa da sauri Hajiya ta tareshi tace “Hameed ina qara fada maka ka fita ido amma kamar bakaji ko” juyawa yayi a matuqar fusace ya fita ya shiga mota a ciki ya tarar da Yusuf jan motar Yusuf yayi suka fita daga gdan gurin aiki Yusuf yaso mayar dashi amma yace aa inma yaje bazai it komai ba kawai su wucce sabon gdansa dake Zangeru road a can suka yini suna tufka yanda komai zai kasance. Basu baro gdanba sai dare sosai ya sauke Yusuf a gdanshi shima ya wucce gda bai tadda Sadiya a parlour ba shima bai nemeta ba gurin yayansa ya shiga gabansa ya fadi sosai hango Nihal zaune rungume da Maliha sunata gursheqen kuka, da sauriya isa garesu yace “me...mene ya faru kuke kuka?” yayi tambayar yana dago yaran cikin alamun galabaita Nihal tace “yunwa mukeji Uncle tunda safe daka bamu abinci Mom bata sake bamu abinci ba da mukayi mata mgn ma ta zanemu ta kullemu a daki wai saidai mu mutu ta tsanemu kamar yanda ta tsani babanmu Uncle waime kayiwa Mom ne meyasa Aunty bazata dawo ba dama fah itane take sonmu da tausayinmu plz Uncle” tafasa zuciyarsa tarinqayi yana tunanin anyama kuwa Sadiya tanada cikar hankali da zata dauki laifinsa ta dorawa yayansu har ta rinqa azabtar dasu da yunwa, tashi yayi ya nufi qofa yace “kuyi hqr Ina zuwa" fita yayi da sauri ya nufi kitchen ya dorawa yaran Indomie saboda tafi sauri ya dafa musu qwai feedge ya bude ya dauki fresh milk ya fita ya koma dakin yaran ya zauna tare da daukan Maliha ya dora a cinyarsa ya rinqa basu abincin sunaci kaida ganin yanda sukecin abincin kasan yunwa ta ratsasu, baisan sanda hawaye suka zubo mishi ba Saida ya tabbatar da sun qoshi sannan ya tashi ya gyara musu dakin da rabonsa da gyara tun ranar da Umaimah tabar gdan. Wanka ya sake yi musu ya shafesu da Mai yana tuna lkcn da Umaimatu tana qarama idan yaje gdansu shine yake mata komai hatta wanka wanki har goyata yakeyi a bayansa yasa zani ya daure harsai tayi bacci ya sauketa ya kaiwa mamanta amma kowa ya manta wannan qaunar da tausayin dake tsakaninsu kawai laifinsa ake gani akan abinda ba laifi ba yasani dama komai daran dadewa zai kusanci Umaimah zai hudata yayi nutso cikin ni'imarta to meye laifinsa don yayi yanzun kodan batakai 18 ba shiyasa ake kallonsa a wani azzalumi to koma hakanne ai baikamata ayi masa irin wannan mummunar fassarar ba da tsattsauran hukunci irin haka yan

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});