Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da wata ya goce da sauri tare da dafe gurin da jinin yake zuba yama rasa meya ya kamata yayi mata saboda ya lura da gaske take kasheshi zatayi a yau din shikuma yayiwa zuciyarsa alqawarin duk rintsi bazai saketa ba sake nufoshi tayi cikin bushewar zuciya dauki wani dan qaramin table din glass zata buga masa ya riqe da sauri tare da hada hannuwanta a cikin nasa yace. “Kee Umaimah baki da hankali ne meye yake damunki...." ta katseshi da sauri da cewa “duk ma me zakace ka fada a yau dai baka isa ka rintsaba idan bakayimin abinda nakeso ba na tsaneka! na tsaneka!! na tsaneka Hameed ka sakeni kawai ka huta nima na huta aure ne na gamashi dakai dama ka fadamin nayi gangancin dawowa rayuwarka Hameed...” daqyar ya samu nasarar hadata da jikinsa zuciyarsa tana bugawa da qarfi ko lkcn da ya auri Umaimah haukan Sadiya baikai na Umaimah Umaimah ba a lura da gaske Umaimah takeyi kasheshi zatayi. Qanqameta yayi a jikinsa yanajin sabon sonta da tausayinta na kwarara a zuciyarsa ya rasa meyasa ya dage akan auran Salma har yana fito na fito da iyayensa akanta ya rasa meye yake damunsa shidai Allah ya sani ma baitabajin son Salma a ransa ba amma yanajin I bai rayu da itaba zai iya hallaka yana masifar son yaga ya aureta. Wasu hawayen tausayin kansa ne suka zubo masa shidai kullum cikin laifi yake da zunubi bashida wata hanya da zaibi ya samu sauqi a gurin parents dinsa da matarsa daya tilo da yakewa so na mutuwa da rayuwa tabbas dada yanda zaiyi ya dojewa auran Salma da yayi badan farin cikin kowa ba saidon farin cikin Umaimah tunda ta yarda taji ta gani zata iya dauke lalurar rayuwarsa ita daya yasan yanzun ma duk shine yaja take gudunsa tunda a baya batayi masa hakaba amma tabbas da aiki ba qanqani ba a gabansa saboda itama Salman ya fahimci ta tsani yayi mata mgnr Umaimah wanda shi a duniyarsa hira idan bata shafi Umaimah ba bayajin dadinta ko kadan" Cikin sarqewar harshe yace “ya isa haka kiyi cooling mind dinki pure heart wlh ki rubuta ki ajiye Hameed nakine ke kadai zuciyarsa tsarkakakken so take miki baso irin na sha'awa ba Umaimah kece cikon farin cikina kece rayuwata ruhina yana qirjinki idan kika kumayin nisa dani wlh azeem rayuwata ta qare don na tabbata koda ban mutu ba to zanyi rayuwa mara yanci kuma mara amfani Umaimah ki daina daukata me son kai nafi sonki fiye da kaina zan iya hqr da komai saboda ke wlh da zan iya da tuni na hqr da auren Salma amma na kasa idan ta kirani jikina har rawa yake wajen amsa kiranta idan na ganta sai naji zuciyata tana muradinta amma idan muka rabu sai naji ta fita a raina banason komai ya sake hadamu to yazanyi Umaimah ke kika ja kinsanni fiye da kowacce mace a duniya babu macen da zatayimin sanin da kikayi min wlh Umaimah Sadiya matatace ta sunnah a baya amma bantaba wanka tare da ita ba bantaba yin sex da ita da rana ba kuma bantaba saduwa da ita a cikin haske ba amma ke wanne ne bana miki har yanzu da kika canjamin kike azabtar da zuciyata ban fasa nemanki ba bana iya zuciya da duk abinda ya shafeki Umaimah danke kadai aka halicceni kamar yanda aka halicceki saboda ni kadai nasani kuma naji a jikina duk wacce ta shigo rayuwata dake kuma tace zata rabamu to ganganci tayi saboda babu yanda zaayi zuciya tayi aiki babu jini toni jininki ne ke yawo a tawa zuciyar kada ki barni Umaimah kada kibada qofar da zaa qara rabamu wlh wannan karon bazan kai lbr ba Umaimah....." Yana fadin haka yana kuka kamar qaramin yaro ya durqushe har yanzu goshinsa jini yake fitarwa ya riqe qafafunta yace “koda zan rasa komai a gurinki Umaimah kada na rasa alfarmar addu'a daga gareki Umaimah ni kaina nasan wani abun bayin kaina bane tun a baya ma da bakisan da mgnr aurena da Salma ba bare yanzu Baby badan ina zargin kinada shigar ciki ba da a gobe saikin koma Saudia kinyimin dawafi ko naji sauqin abinda yake damuna" Ya qarasa mgnr yana janye rigarta daga cinyarta ya dora bakinsa saman pant dinta ya sauke mata wani lafiyayyen kiss a shatin gindinta tare da dora harshensa saman gurin ya kama hips dinta da dukkan hannuwansa, abinka da zuciyar imani irinta Umaimah da kuma so da qauna da koda ance babu to raine ya baci. Take taji tausayinsa da ya dade yana cutarta ya mamaye lungu da saqo na jikinta ba qaramin sanyaya mata jiki kalamansa sukayi ba ita dakanta take tuhumar kanta meyasa tayi masa haka to meyasa yace abubuwa da yawa bayin kansa bane waye yake sashi? Numfashi ta sauke me qarfi tare da kiran sunansa cikin wata raunanniyar murya zare bakinsa yayi daga ramin gabanta daya jima da zare pant din ya zuba mata ido a hankali ta zame ta rungumeshi cikin kuka tace “bawai aurene banaso kayi ba Abu Shurafah Salma ce banaso saboda zata rabani dakai inaji a jikina shigowarta cikin rayuwarmu bazata zama alkhairi ba itan bata zaman aure kuma bata barin duk matar data tarar gdan data shiga ta zauna lfy da mijinta Uncle aurenta hudu kowanne saita rabashi da matarsa me sonsa da tausayinsa sannan ta gudu tabarshi Hameed na amince maka ka auro yammata biyu ko uku wlh amma ka hqr da auren Salma takenta fa kwarkwasa fidda me giji Abu Shurafah idan har kabari rudin zuciya ya debeka ka kawo takobin da zata zama sanadin datsewar igiyoyin aurena dakai to shakka babu ka rasani kenan har gaban abada kuma daga ranar da Salma ta shigo gdannan ni kuma zan fara lissafa adadin kwanakin da suka ragemin a gdanka saboda nasani Salma tatacciya ce yar uwar koko...." Rufe bakinta yayi da nasa ya fara aika mata da salonsa na so da qauna tare da tausayi saida ya tsotsi lips dinta sosai sannan ya janye ya dagata cak ya nufi bathroom da ita idonta a lumshe taji yace“kisa Allah a ranki kuma kisa a ranki mijinki dan'uwanki nakine har abada babu abinda zai rabamu sai qaddara sai mutuwa Allah kuma zaiyi mana tsari da qaddarar da zata rabamu Umaimah ina fatan mutuwarmu ta zama irin ta Mama da Abba saboda haka ki daina cewa kin tsani mijinki kinji" daga masa kai tayi yayi murmushi tare da zare mata rigar jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta ya matsa a hankali ta saki wata yar siririyar qara yayi ajiyar zuciya ya saketa ya hada musu ruwa saida ya fara wanke goshinsa inda jinin ya bushe sannan suka fara wankan shine ya wanketa tass yanayi yana shafata yana qwaqular gabanta yana kallonta so yake ta bude idonta amma taqi....... *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* [1/27, 5:05 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *G.U* Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan;09031307566: Dagata yayi kamar yar jaririya ya fito ya sauketa a gadon tayi saurin jan bargo ta rufa yayi murmushi tare da kwanciya kusada ita ya shige bargon ya hadeta da jikinsa yana shafa bayanta a hankali yana hura mata iskar bakinsa a kunnenta yana

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});