Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 32

Chapter 32

Gidan Uncle Return Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zaune three sitars tana dariya tace “amma Hajiya tare zamu tafi ko?" Haushine yasa Hajiya yimata daquwa tace “qaniyarki da tafiyar Jameelah kinga rashin kunyar da yarannan suka rinqa yima harfa binsa takeyi cikin mota suyi tsotse-tsotsensu amma don rashin kunya yanzu wai kinji mu tafi tare ai kinanan indai Hameed ne gakinan gashi wataran sai kinyi kamar ki gudu da qafarki" turo baki tayi tace “nifa ba binsa nayiba raka Sa'ud nayi muka hadu dashi a hanya ko Uncle?" Ta fada tana kallonsa ya kuwa karkace yace “aa nikam Ina zaune a mota tazo tace na taimaka na sake yimata ciki ko zaku barmu mu taho gdanmu ko ba haka akayi ba?" Idonta ne ya kawo ruwa ta kama zubar da hawaye tana dukansa tana cewa “Allah Hajiya ba haka bane wlh bazan iya fadar hakaba niba mara kunya bace irin..." Damqar bakinta yayi yace “waye mara kunyar to" girgiza masa kai takeyi tana kuka tace “nifa bance Kaine ba" dariya suka kwashe da ita yace “Allah ya ceceki yarinya da kinga irin rashin kunyata yanzun nan yarinya" zamewa tayi ta rarrafa ta koma kusa da Hajiya ta kwantar da kanta a cinyar Hajiya tace “Hajiya idan kika barni dashi wlh akwai matsala kasheni zaiyi bashida tausayi ko kadan kuma ko na bashi hqr baya hqr sai yayi kamar bayaji na wlh Hajiya jiya bai barni nayi bacci ba kaina har ciwo yakeyi" Ajiyar zuciya Hajiya tayi tace “yaje da safe ya fadamin ai shine kema kike maimaita min Oh ni Zulaiha naga marasa kunyar yara wato ku babu wanda kuka raina saini ko?" Sunkuyar da kanta tayi tana shassheqar kuka harga Allah ita da gaske takeyi da Hajiya zata tafi da ita so takeyi saboda taji maza maza sun bata kashi, kallonsa Hajiya tayi tace “kaje kawo muku repiling gas dinku zamuyi amfani dashi" yasan korarsa akeson yi don haka ya miqe ya shiga dakinsa ya canza kaya ya dauki selinder ya fita kallonta Aunty Jameelah tayi tace “raguwa kawai daga ihu daya har murya ta dashe me akai da maza ma inji karya inma zaki ware gara ki ware wlh" kallon Jameelah Hajiya tayi tace. “Kayyah Jameelah zama da namiji irin Hameed sai jarumar mace kudai ku gyarata kawai yanda zata dan qara kuzari Umaimatu hqr zakiyi da yanda Allah ya halicci dan'uwanki Mijinki" baje fasaharsu sukayi suka rinqa dirka mata magunguna harda kaza da kowanne tarkace ranar Umaimah taga abu bai dawo gdanba sai wajen magaruba lkcn Hajiya tasata tayi wanka ta shirya cikin wani pepar less dinkin doguwar riga saida suka shiga dakinta Aunty Jameelah ta bude Jakarta ta dauko mata wani jarka ciki da wani abu me masifar kauri jarkar faro ce babba tace ta zuba a kofi qarami tasha bayan sati ta kumasha haka zata rinqa shansa sati sati harsai ta shanye sannan ta bata wata takarda tace idan kina buqatar wani abu na warin kuzari ki duba wannan zaki samu kiyi hqr da mijinki Umaimah kada ki bashi kunya don Allah ki riqeshi amana kamar yanda ya riqeki run kina qarama Umaimah ni shaida ce wlh duk wata mace data samu soyayyar Hameed burbushin wacce yake miki ce tun bakisan kanki ba yake dawainiya dake kema yakama yanzu ki zama masharin kukansa kada ki bani kunya Baby kuma ki kama kanki ki riqe maraicinki Allah zai dafa miki kafin na tafi zan dawo naga yanayin zaman naku Allah ya kade muku fitina” Tunda Aunty Jameelah ta fara mgnr Umaimah take kuka tasan itadai ta kade a gurin Uncle din nata saida Jameelah ta tabbatar da tasha hadin tsumin nasu na shuwa'arab sannan tayi mata sallama ta fita zama tayi a gefen gadon tayi tagumi tana tufka da warwara gabanta sai faduwa yake daidai lkcn shigo gdan dakinta ya shiga ya tarar da ita ta zabga uban tagumi gabansa ya fadi sosai saboda yasan bai wucce tunanin takurarsa ne yasata tagumin ba tsugunawa yayi ya kamo hanunta cikin nasa yana murzawa a hankali yace “tunanin me amaryar Uncle Hameed takeyi haka?" Ajiyar zuciya tayi tare da kawar da kanta gefe tanason fara koyon danne tsoronsa ta fuskanci sabuwar rayuwar data tsinci kanta a ciki. Kwanciya tayi rigingine a saman gadon hakan ya bashi damar haurowa ya kwantar da kansa ha qirjinta tare da sanya hanunsa saman tudun breast dinta yace “bai wucce tunanin irin mijin da kike aure ba ko?" Lumshe idonta tayi ta budesu a kansa tare da girgiza masa kai murmushi yayi yace “ta yaya zan tabbatar da hakan?" Turo bakinta gaba tayi cikin sigar shagwaba tace “toni na fada maka ba tunanin da nakeyi kenan ba" dariya yayi sosai yace “lallai yarinya ashe kema kin iya shagwaba lallai yau akwai kallo a gdannan dan saikinyimin kuka da ido daya zan qyaleki" Kallonsa tayi da sauri tace “amma dai ba irin abunnan na safe zanyi makaba ko?" Yanda tayi mgnr ne yasashi baisan sanda ya kwashe da dariya ba yace “inta kama sai kiyimin irinsa dinma" raurau tayi da ido zatayi masa kuka yace “wlh duk digar hawaye daya karin awa daya kinsan zan iya kuma" mirgina kai gefe tayi tace “Eh zaka iya amma dai kasan hukuncin wanda ya cuci maraya” sai take bashi dariya yace “saboda ragwanta yau ko girki bakiyi mana ba yanzu me kikeso muci mu kwanta" kallonsa tayi tace “ai su Hajiya sunyi girki na zaci kaje gdan Aunty kaci shiyasa ban baka ba" miqewa yayi ya nufi kitchen din ya zubo cous-cous din da vegetables soup ya dauko fresh milk ya ajiye a dinning din ya kulle qofofin sannan ya koma dakin ya dagota cak ya fito da ita ya ajiyeta a stool din ya kuma shiga kitchen ya dauko babban tire yazo ya zazzage kajin da ya shigo dasu guda hudu ne yaba su Hajiya biyu suka tafi dasu ya daukar musu biyu dama shida ya siya ya kaiwa Sadiya biyu ta jefeshi dashi tana tuhumarsa inda ya kwana ya yini bai tsaya bata amsa ba ya manna mata hauka ya kuma ficewa. Kamo hanun Umaimah yayi yace “ni zan ciyar dake yanzun anjima ke kya ciyar dani ko?" Saurin girgiza masa kai tayi alamar aa yayi murmushin da yake qara masa kyau har dimples dinsa ya lotsa yace “idan baki ciyar dani ba ya zanyi Babyn Uncle ki daina tsoron mijinki zaki saba a hankali” itadai batace masa komai ba ya fara bata abincin a haka suka qoshi bata wani naman na kirki ba ta fara miqa ya zuba mata ido yanajin wani mugun feeling dinta yana bijiro masa shafa wandonsa yayi abarsa harta miqe yayi ajiyar numfashi tare da ruqo hanunta data miqe zata bar gurin yana qare mata kallo a-z tsorone ya cikata itakam yau taga boni “wai duk wata amarya dama haka akeyi mata ko kuwa ni kadai ce?" ta tambayi kanta. Alamun tsoron daya gani a yanayinta ne yasa ya saki hanunta yace “uhm... am dama inason ganinki ne idan kin gama shirin baccin ki zamuyi wata mgn" harga Allah ta yarda mgnr zasuyi saboda haka ta shiga dakinta ta cire kayan jikinta ta dauki wata farar rigar bacci ta saka bayan ta shafa turarukan humrar da Aunty Jameelah ta kawo mata ta cire band din kanta ta taje

Table of Contents

Chapters

111 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});