Chapter 12
Chapter 12
girki a gdan to inama ta samu damar zama a gdan balle tamai da hankali tayi wani girki me dadi, idonta ne yakai kan takardar daya saqale jikin tea flast din takai hanunta da sauri ta dauka ta fara warwarewa . “ _My WIFE"_ taga ya rubuta da manyan kalmomi tabe baki tayi ta gangara qasa don ganin abinda ke aciki. _“KIN KWANA MALA'IKU SUNA TSINE MIKI SABODA RASHIN SANI WLH BAZAN TABA CIN AMANAR MARAICI BA BABY KEDIN TAWACE BANA SHUKA A QASAR DA ALLAH YA HARAMTA KUMA BANACIN ITACIYAR DA ALLAH YA HARAMTA TA GARENI KI YARDA DANI_ ” tabe baki tayi cike da haushi da takaici ta duqunqune takardar tayi jifa da ita a fili tace “aikin banza na nawa kuma sau nawa kaci itaciyar data haramta garekan” *UMMUH HAIRAN CE...✍🏻* *🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊 ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_ *GIDAN UNCLE* ( _Love and romantic story_) *SHORT AND TRUE LIFE STORY* *MALLAKAR* 👇🏻 *FAUZIYYA TASI'U UMAR* *®FAUZAH* Wattpad👉🏻 realfauzah www.fauzahtasiu41@gmail.com _Inajin dadin comments dinku fan's shine yake qaramin qarfin gwiwar suburbudo muku posting inayinku lodi lodi😂💃🏻_ *PAGE SIX* Tsaki taja ta miqe ta shiga dakinta ta kwanta kasancewar yaran idan suka tafi makaranta tun safe sai biyar idan ya taso yake zuwa ya daukosu. Sai wajen uku ta tashi ta shiga kitchen ta dora musu abinci tuwon shinkafa tayi musu miyan agusi sai lemon citta tana kitchen din suka shigo gdan ihunsu ta jiyo tayi murmushi taji yanda suke kwala mata kira jitayi an rungume ta ta baya gabanta ya fadi saboda ko baa fada mataba tasan Uncle Hameed ne qamshin turarensa kawai ya isa ya isar da zuwansa guri bakinsa ya dora a gefen wuyanta yayi kissing yana tura hancinsa yana shaqar qamshin jikinta yace “barka da gda my love” qasa tayi da kanta tare da qoqarin janye jikinta ya sake riqota yace “Yayanki yanajin yunwa baby” a sanyaye tace “ai nagama abinci” sake tura kansa yayi saman wuyanta yana lasar dokin wuyanta yana hura mata iskar bakinsa, wani irin yanayi takeji tajin salon nashi yana ratsata da sauri ta janye jikinta tayi hanyar fita ya ruqo hanunta ta juyo a fusace idanunta fal da kwallah tace. “Na gaji da halinka Uncle wlh barmaka gdanka zanyi bazan iya wannan jarabar takaba” yanda tayi mgnr ne yabashi dariya ya saki mata hanunta ta fice da gudu ta fada dakinta tana kuka Nihal da Maliha da suke jiranta suka bita da sauri Maliha ce ta kwantar da kanta a jikinta tasa kuka Nihal itace me wayon tace “yanzu kullum sai Uncle yasaki kuka Aunty ranannan ma inajinki kinata kuka kina cewa ya bari bakyaso shima yanata Ihu yana banji me yake cewa ba amma naji kina cewa da zafi ya daina Aunty dukanki yakeyi ko?" Dago fuskarta tayi ta kalli Nihal da take zaro zancen wato yarinyar tana ankare da duk abinda yake faruwa a gdan kenan, bata ida wannan tunanin ba taji Maliha tace “jiya da daddare da Uncle yace muzo muyi sallah na dawo zan kawo qarar Yaya Nihal Aunty naga Uncle ya doraki a cinyarsa yanasha miki wannan abun kinata kuka kinace masa bakyaso amma yaqi dainawa” ta nuna nononta kallon yaran take a matuqar tsorace tace. “Na shiga ukuna...” tsawa taji ya dakawa yaran wadda tasa dukkansu suka qanqameta ya nufosu da sauri yace “wato ku munafukai ne ko ke Nihal har kin iya tashi da daddare kiji abinda ke wakana ko wlh saina zaneku kema Maliha danace idan kunyi sallar ku zauna a ciki shine kika fito ko duk zakuyi min bayani" yana fadin haka ka cafko Maliha don tafi basa haushi wai har fadi take taganshi yanasha mawa Umaimah nono itama Nihal cafkota yayi ya fita dasu parlourn ya zuba musu abinci sukaci sannan yace suyi kneeldown ya zuba abincin a flet ya dauka ya nufi dakin Umaiman don yasan idan ba takurata yayi ba bazataci abincin ba yana shiga ta miqe ta faraja da baya ya ajiye abincin ya nufeta ta rinqa janyewa har saida takai qarshen dakin sannan ta durqushe a qasa ta rushe da kuka tace “kanajin abinda yaran nan suke cewa Uncle wlh inajin tsoron kada su fadawa Aunty don Allah ka fita nidai ka ficemin daga daki..." Shiru tayi lkcn da taji yasa hannunsa ya dagota yace. “Naji niba qorafi nazo kiyimin ba abinci nazo na baki saboda haqqi nane na ciyar dake din kafin kema ki saba ciyar dani ki daina guduna” ture hanunsa tarinqayi tana cewa “to naji zanci amma ka fita nidai ka fita banason ganinka” murmushi yayi ya saketa yace “is ok maza je kici saikin gama sannan zan fita" juyawa tayi ta koma inda ya ajiye abincin ta dauka ta faraci tana turashi daqyar zama yayi a gabanta ya zubawa qirjinta ido yana qissima irin dadin da yakeji idan yajisu a hanunsa damqe hanunsa yayi yana lasar bakinsa harsai da yaga taci sosai sannan ya tashi ya zare mukullin jikin qofar ya fice ya nufi masallaci bin bayansa tayi da kallo ganin ya zare mata mukullin qofar yasata sakin wani sabon kuka gurin yaran ya koma ya dagosu yace “banason gulma manzon Allah ya hanamu shiga abinda babu ruwanmu saboda haka indai naji kun fadawa wani wannan abun saina saidaku Aunty laifi tayimin shiyasa na hukuntata kunji" tsugunawa sukayi sukace “to mun gode Uncle” dakinsu ya shiga yasasu sukayi alwala sannan ya fita. Itama sallah tayi ta zauna saman sallayar tana neman tsari daga sharrin Uncle din nata don ta lura bashida imani ko kadan bai shigo gdanba sai bayan isha ya wucce dakinsa yayi wanka yayi shirin baccinsa na musamman ya dauki wayarsa da key din dakin nata ya fita yana murdawa yajishi a bude yayi murmushi tare da shiga dakin ta miqe da sauri ta matse a jikin bango dariya ta bashi sosai yana dariya yana matsawa gabanta harya cafkota ya hadata da jikinsa ya dagata cak ya dorata saman katifar ya kwanta a gefenta yace “ni na dade banji labarin matsoraciya irinki ba ki saki jikinki ki ware kawai ki bada kaya ki karbi kaya yarinya” kuka ta saka masa ya rufe mata baki yace “Sheet up banason kuk..." Wayarsa ce tayi ring yakai hanunsa ya dauka “Wife" sunan dake yawo akan sersor din kenan yayi murmushin dashi kadai yasan ma'anarsa ya kara a kunnensa tare da sallama amsawa tayi suka gaisa tace “Uncle wai meye yake damun baby ne kwana biyu idan na kirata bata dauka ko a WhatsApp danayi mata mgn batama bude ba balle tayimin reply kodai kayi mata laifine don last call dinmu da ita tace tanason tafiya gdan Hajiyan Umah idan na dawo saita dawo” Murmushi yayi yace “aa ni kuma me zanyi mata kawai dai kinsan halinta batason kadaici shiyasa” hamma yayi yace “inajin bacci wife kuma inada aikin yi saida safe” yana fadin haka ya katse kiran ya ajiye wayar tare da janyota jikinsa sosai ya dorata a samansa yace “kin kira Hajiya kince ta roqeni na dawo dake gda ko bai isheki ba saida kika hadani da wannan matar to bazan kaiki gdan ba kuma bazan fasa cinyeki ba yanzun ma abinda ya kawoni kenan ai nayi miki qoqari na baki hutun 2 days" yana fadin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111