Chapter 23
Chapter 23
bansa ba, ashe itama kaka ta lura kawai sai naji tace “ko kana sone?” sosa kansa yayi yace “wlh kaka akwai matsala ina buqatar matata sosai” dariya tayi tace “kaida kayanka Hameed Nima na matsu a wucce gurinnan na matsu naga irin taku baiwar na matsu naga yayanka da Baby kafin qasa ta rufe idona Hameed ka fito ka bayyanawa duniya matarka ce ita ko kaima ka samu sauqin wannan banzan rayuwa ta gdanka su kansu iyayenka sunsan baka samun kulawar data dace gurin matarka amma sun kasa nema maka mafita me ake da irin wannan auran da haqqin kwanciya ma bazaa sauke ba balle akai dana kulawar yau da kullum Hameed kullum gindinka a tsaye tun bayan auranka bantaba ganin ka canza ba bantaba ganin wandonka ya zauna daidai ta gaba ba to gsky kayi qoqarin nemawa kanka mafita kafin mace ta kasheka da lfyrka da komai ka zama sorry, duk cikin yarenmu na shuwa take mgnr wlh a lkcn ban fahimci me kalaman kaka suke nufi ba kawai dai mamakin rashin kunyar kaka nakeyi. Sa'ud sai lkcn da Uncle ya bareni ya ratsani sannan kalaman kaka suka rinqa dawomin Uncle Hameed jarababbene ajin farko tun Ina gudun abinda yakemin harna saki jiki dashi duk da wahalar da nakesha idan yana cina haka nake jurewa wlh saida ya kasance idan baya tare dani banajin dadi a zahiri banason mu'amalar mu amma a badini inaso acikin sati biyun nan naji jiki sosai a hanunsa saboda babu ragayya kota kwabo tsakanina dashi a dare saiya nemeni so uku tun a lkcn na farajin jikina wani iri ashe ciki ya dirka min bayan dawowar Aunty Sadiya saina yanke duk wata alaqa tsakanina dashi badon inaso ba saidon tsoron ranar da asiri zai tonu ashe na baro kari tun ran tubani kwana uku baya ya daukeni da zummar Daddy yana nemana kawai ya kaini wani hotel tunda mukaje nake amai a haka yayi abinda yakesonyi dani" nan ta zayyane mata komai ta kuma cewa “tunda abin ya faru kowa laifin Uncle yake gani su Hajiya sai aibatashi sukeyi nikuma banason hakan Sa'ud inason ganinsa yau amma sun hanamu ganin juna inajinsa yana roqar Hajiya yanason mgn dani ta zageshi tass dole ya bata hqr ya fice" Ajiyar zuciya Sa'ud tayi tace “tabdi lallai Uncle yana cikin bala'i yanzu gdansa na fara zuwa ina shiga na tabbatar da ba lfy ba kayanki da duk wani abu da yake mallakinki anyi watsi dasu a harabar gdan gabana na faduwa na shiga parlourn na dauka kina ciki anan na tarar da wani tashin hankalin sababbin kayan furniture din daya zuba miki an ballesu ballar wulaqanci wadda bazasu moru ba ita da wata qawarta da wani saurayi ina tunanin qaninta ne sunata zazzaga bala'i tare da sake famfata akan kada ta kuskura ta yarda da wannan cin amanar ta daga masa hankali harsai ya sakeki wai asiri kikayi masa kika bashi yaci a abinci shiyasa idonsa ya rufe har yake fada mata maganganu akanki wai bandama jarabarsa me zaiyi dake yarinyar da yaci kashinta da fitsarinta, wlh aikine babba a gabanki idan har kin tabbatar mijinki ne cire kunya zaki ki lailaye abinki ki bashi komai kiyi masa komai ki qyale shegiya da haukanta banso cikinnan ya zube ba Umaimah naso ace yana jikinki har yanzu da ko ba aure tsakaninku nasan sai an daurashi yanzu dai ba wannan ba wanne shiri kikeyi na tarar angonki?" Kallon Sa'ud tayi idanunta taf da qwallah tace “inajin tsoro Sa'ud nasan wace Aunty Sadiya nasan haukan kishinta wlh duk kishinmu Shuwa da ake fada Sadiya tafimu ita da take ma bahaushiya nasan zata iya kasheni kamar yanda take fada” kallon banza Sa'ud ta watsa mata tace “kaji banza kekuma tsayawa zakiyi harta kasheki kina zaune ai wannan mulkin mallakar ya wucce dole ki zage kije mata da duk yanda tazo miki idan tace kuzauna lfy ku zauna idan tace haukan zaayi ki nunawa shegiya kinfita iyawa kici uwar ubanta a hauka ki nuna Mata naki na jini ne na gadone keda kike Shuwa'arab har a fada miki kishi Allah ya tsinewa uwar wanda yaji tsoro ya fasa, wlh yarinya zagewa zakiyi ki cire tsoro ki kama dan'wanki mijinki a hannu kinji dai na fada miki" Tunda Sa'ud ta fara mgnr take kallonta harta gama sannan tace “amma dai Sa'ud kinsan da ciwo abin ka raini yarinya kuma tazo ta zama kishiyarka gsky babu adalci a cikin lamarin” tsaki Sa'ud tayi tace “kuma fa kin fara bani haushi Umaimah da kike wannan mgnr ke kikace kada ta tsaya ta kula da mijinta ko ke kika hanata kama mijinta ai dama tasan haka zata faru tunda itace tabada qofar hakan inda tana sauke masa haqqinsa tana riritashi kamar jariri aida baiyi sha'awar wata macen ba ke bari kiji wlh mazan zamanin nan ko kana kula dasu ma saika hada musu da lahaula da yasin harda suratul Shifah don nema musu lfy ke inson samune harda suratul junnu duk ki rinqa tofa musu don wani lkcn kamar masu shafar aljanu haka suke balle ka sakeshi sasakai kamar makahon raqumi duk inda yaga dama ya cilla qafarsa ai tama godewa Allah da abin ya tsaya Mata iyanan inda wani ne ma yanda yake da lfyr nan inya rinqa neman mata harsai ya kwaso mata qanjamau yazo ya gwagwada mata su shiga uku sakaryar banza da ita kema idan kika zama lusara irinta wlh kunaji kuna gani mijinku zaifi qarfinku kuma billahil lazi kinji na rantse koni yace yanaso badakai zanyi bori ya hau dan samun miji irin Uncle Hameed a zamanin nan ba duk mace me saa ba" Ajiyar zuciya tayi daidai lkcn wayarta tayi Ring da sauri Sa'ud ta dauka tayi murmushi tace “kinga dan halak ko dan uwarki kashe murya ki kama abunki babu komai koba aure akwai qauna ballema ni nadade da sanin mijinki ne don Yaya Yusuf ya dade da fadawa Farouq dinmu cewa yafita daga harkarki kada ya hadu da fushin Hameed saboda kedin matarsa ce" katsewa wayar tayi ta ajiye ta kamo hanun Umaimah tace “wlh Umaimah ki ajiye gidadancin nan naki ki mayar da kanki karuwa da gaske a gurin mijinki" sake shigowa kiran yayi ta miqa mata. Hanunta na rawa ta daga tace “He...hello” ajiyar zuciya ya sauke yace “Babyn Uncle ya jikinki" a sanyaye tace “da sauqi" murmushi yayi yace “kema fushin kikeyi dani ko Baby?" Da sauri Sa'ud ta kada mata kai tace “aa Uncle" ajiyar zuciya yayi yace “har naji sanyi Babyn Uncle nasan kowa fushi yakeyi dani akan abunda ya faru tsakanina dake wanda nasan rashin sanine yasa suke ganin baqina ina cikin tashin hankali a gda Babyn Uncle gurin Sadiya basai na fada miki na bangaren Hajiya da Daddy ba kinsan komai amma duk basu dameni ba kamar naki don Allah kada kibada damar da zaa rabamu Umaimah wlh akwai matsala cikin hakan ba qarama ba inason ki bani hadin kai Babyn Uncle kinji” Ajiyar zuciya tayi ta kalli Sa'ud daga Mata kai tayi alamar to tace “to Uncle” numfashi ya sauke yace “yawwa Baby na Allah yayi miki albarka zan kiraki zuwa dare amma jinin ya tsaya ko?" “Aa" ta fada murmushi yayi yace “shikenan shima nasan zai tsaya kafin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111